Showing 24001 words to 27000 words out of 33915 words
Chapter 9 - WATA DUNIYA COMPELET HAUSA NOVELZ BY YAR GATAN MAMA.txt
d'akko wata daga danginta wadda take zaune agida dalilin rasuwar mijinta,haka kuwa akayi ta dawo masarauta da zama domin shayar da 'yan biyu Wanda so da k'aunarsu ya manage zuk'ata da dama.
Tunda Allah ya d'auki ran GIMBIYA SUWAIBATU SARKI ABDALLAH ya d'auki son duniya ya d'ora akan yarannan,ji yake dasu dan ko k'uda bayason ya tab'asu, duk kwa Wanda ya nuna yana sonsu se Sarki yayimasa alkairin da har ya mutu bazai manta shiba,hakan da Sarki yake nunawa agaban kowa yasa GIMBIYA MAIMUNATU tad'au tsanar duniya ta d'orata akan marayun yaran da basu jiba basu gani ba,dan tun sanda FULANI tace bata yarda ta shayar dasu ba tasan akwai munafurcin da aka shirya.
BAYAN SHEKARA GOMA SHA BIYAR...
HUSNIYYA DA MUSLIM sun girma sosai kyawawa gwanin birgewa yara masu tarbiya da ganin girman mutane,tunda suka taso basu San babu ba ko bak'in cikin rayuwa wannan dalilin yasa basu fuskanci wani Abu ta fuskar maraici ba,kasancewar Sarki da FULANI sun fifitasu fiye da kowa amasarautar dan shi MUJAHEED babarsa ta riga da ta sakamai tsanar 'yan uwansa tare da girman Kai Wanda hakan yasa ko bayi idan sunganshi ala dole sukeyimai kirari sab'anin yadda sukeyiwa 'yan biyu kyautar Allah.....
Allah kasa mu cika da kyau da imani ameen.
Domin gyara sharhi ko bad a shawara 07047530638.
'YAR GATAN MAMAโ๐ป
*____________________________________*
โ๏ธ๐WATA DUNIYA๐โ๏ธ
LABARI/RUBUTAWA
KHADIJA S.SAMINU
('YAR GATAN MAMA)
MARUBUCIYAR
๐๐ป
RAYUWAR MU!
A WANI GIDA
MAGANIN KAR AYI
(Kar a soma)
RANA DUBU
(Ta b'arawo...)
And now....
โ๏ธ๐WATA DUNIYA๐โ๏ธ
*๐๐ฐAINUWA ๐ผRITER'Sโ๐ผ*
*๐ฆSSOCIATION๐ค๐ป*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*๐๐ป
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*____________________________________*
NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GABA 'DAYA GA MAHAIFIYATA HJY.K'URAINABU IDRIS YARO YAHYA ARZAI ALLAH YAJA DA RAI.
K'awata Rahmatullah Allah amincin ubangiji ya tabbata agareki,ina mik'o gaisuwa mai suna gaisuwa๐๐
Allah mai iko da buwaya,na gama zancen mutuwa jiya yay se gashi muntashi da rasuwar wata yarinya alayinmu mai shekaru uku wadda k'yanda amai da gudawa sukayi silar mutuwarta,ina ta'aziyya ga k'awata Aminatuwa da 'yan gidansu baki d'aya Allah yayi Mata Rahama yasa ta huta,ita kuma aunty Hajja Allah yabata hak'urin rashinta ameen.
โ๏ธ๐๐๐๐โ๏ธ
SHAFI NA 61&62
โ๏ธ๐๐๐๐โ๏ธ
MUJAHEED babarsa ta riga da ta sakamai tsanar 'yan uwansa tare da girman Kai Wanda hakan yasa ko bayi idan sun Gandhi ala dole sukeyimai kirari sab'anin yadda sukeyiwa 'yan biyu kyautar Allah.GIMBIYA MAIMUNATU ta rigada ta cusamasa son sarauta tare da kitsa masa HUSNIYYA(SINIYYA)da MUSLIM sune abokan adawarsa dan haka yasa jikinsa daga garesu,sannan yayi hankali da wannan tsohuwar dan bata k'aunarta bata k'aunar d'anta ya gaji sarauta,da Takawa ne kad'ai ta yadda yayi kusanci bayan ita acikin masarautar dan haka yazama baya girmama kowa agidan dan tunaninsa ya Fara komawa kan sarauta baki d'aya,idan yaga mutanen masarauta kallon k'ask'anci yake musu saboda tunanin da yakeyi nan gaba kad'an Sarki zai shek'a ya hau karaga ya taka kowa duk su zama a k'ark'ashinsaโ๏ธ
Ahakadai rayuwa taci gaba da gudana SARKI ABDALLAH ya fifita 'yan biyu fiye da komai kuma su yake mallakawa komai nasa hakama FULANI duk garin Allah akwai abinda zata mallakawa Siniyya ko Muslim,awata ranar asabar FULANI ta buk'aci ganin Sarki da iyalinsa baki d'aya ita kanta FULANIN da GIMBIYA MAIMUNATU da amayarsa SARAUNIYA SAUDATU da wani mashahurin Sarki yabasa bayan mutuwar GIMBIYA SUWAIBATU saikuma yaran suma da kuma wad'anda keda alhaki n sanin komai amasarautar.Kowa ya hallara amma banda Maimunatu dan haka Fulani tasa akirata,koda tazo bata kalli kowa da mutunci ba ta samu ta zauna bayan ta gaida Fulani sama-sama.Fulani ce tayi gyaran murya tare da kishingid'a tafara fad'in...
"Da farko dai zanfara da ta'aziyyar d'iyata Suwaiba wadda bazan tab'a mantawa da ita ba,muna fatan Allah yakai haske k'abarinta yasa ta dawwama ashugabar matan gidannan har acan gidan aljanna.
Tabbas wannnan mata 'yar halak ce kuma zuciyarta tsarkakakkiya ce domin har a lokacin da take gangarar mutuwa wasiyyarta akan kada Mai Martaba yai banbanci tsakanin 'ya'yansa ne,to amma kowa yasan hakan bazai yuwu ba duba da rik'on maraya damai uwa araye bazai zama d'aya ba,to amma ke naki d'an rayuwar da ya keyi har gwanda ace marayane Wanda bashi da mafad'i,kinbi kin kanainaye rayuwar yaro da son zuciya da rashin ganin girman mutane,na miki magana ni da ke ba d'aya ba ba biyu ba,shima nasakashi yamiki magana basau d'aya ba amma naga alamun bazaki gyara ba,kinbi kinsa yaro yanajin Izza da jin shi wani ne saboda yana sa rai da mulkar al'umma...
To Bari kuji baki d'ayanku ina magana ne cikin bada umarni ba neman shawara ba,ina so kuma ina umartarka da idan zakayi murabus ko bayan raina inason kabawa jikana MUSLIM kujerar da kake Kai...Idan kuma baya da muradi ko wani al'amari daban to lallai abawa HUSNIYYA sarautar wannan masarauta,ko da bana numfashi aba d'aya daga cikinsu sai dai idan basa raye sunbi salihar mahaifiyarsu to abawa d'an wajan Maimunatu sannan asanya salihan bayi su kewayeshi saboda mahaifiyarsa zata sakashi yayi shugabanci cikin zalinci sa son zuciya"
Kowa na wajan kasa motsawa yayi saboda abin yafi k'arfinsu bayan haka kuma ba Wanda ya isa yaja da maganar FULANI ciki kuwa harda SARKI ABDALLAH da kansa.Gyaran murya Sarkin yayi tare fad'in....
"Allah yaja zamaninki! Kamar yadda kika fad'a haka ne,mun dad'e muna mamakin wannan hali Nata saidai babu yadda zamuyi,kowa da irin rayuwarsa.Wannan umarni da kika bamu muma mundad'e da irinshi acikin ranmu kuma muna da niyyar barin wasiyya akan hakan,amma tunda kinfad'a shikenan hakan za'ayi "
GIMBIYA MAIMUNATU ce ta cika tayi fam dan haka tamik'e azuciye ko gabanta bata gani zata fita Fulani ta dakatar da ita da fad'in...
"Idan ke kika kawo kanki kifita idan kuma kiraki akai ki zauna"
"To ai naga anyi hakane dan a tozarta ni a hulak'antani ni da d'ana dan haka banga amfanin zamana ba,su kuma suyi sarautar mugani"
Tana gama fad'in haka ta fice kamar ta kifa dan bak'in cjki tana d'aukarwa kanta alk'awarin indai tana raye se d'anta yayi sarautarnan inba hakaba suduka su rasa.
Bayan fitarta dukda b'atawa mutane rai da tayi hakan be d'ad'a FULANI da k'asa ba dan daman tasan arina kuma tasan yau ta rama cin kashi da rashin ladabin da ta d'auki shekaru tana yimata,haka kowa ya watse inda ita kuma can ta shiga fafutukar raba Sarki da matayun yaransa dama FULANIN kanta.....
Domin gyara sharhi ko bada shawara ...07047530638.
'YAR GATAN MAMAโ๐ป
*____________________________________*
โ๏ธ๐WATA DUNIYA๐โ๏ธ
LABARI/RUBUTAWA
KHADIJA S.SAMINU
('YAR GATAN MAMA)
MARUBUCIYAR
๐๐ป
RAYUWAR MU!
A WANI GIDA
MAGANIN KAR AYI
(Kar a soma)
RANA DUBU
(Ta b'arawo...)
And now....
โ๏ธ๐WATA DUNIYA๐โ๏ธ
*๐๐ฐAINUWA ๐ผRITER'Sโ๐ผ*
*๐ฆSSOCIATION๐ค๐ป*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*๐๐ป
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*____________________________________*
NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GABA 'DAYANSHI GA MAHAIFIYATA HJY.K'URAINABU IDRIS YARO YAHYA ARZAI ALLAH YA SAKA MIKI DA MAFIFICIN ALKAIRINSA AMIN.
......Ina fatan alkairi gareki AUNTY MUMMY Allah ya sanya alkairi yasa anyi kenan ya had'a kanku keda abokiyar zamanki.Allah ya rabaku da 'yan shige da fice yakawo k'azantar d'aki amin......
.....So ya shigeni,,,,ye,,, ye,,, ye,,, So ya shigeni...k'auna kabani....Na rasa ta yadda zanyima bayani,,,Dan Sanka ya rigada ya tab'ani,,,ko da yaushe in kana kulani,,,zuciyata bata samun rauni,,,Azuciyata Kai giniii...da hannu bazai rushe shiba...
....Kalamai dad'ad'a Dan Kai nake,,, soyayya zanfad'a dakai nake,,, me kuma zanbid'a idan dakai?,,,wuya bazana shaba na tsallake,,,gidanka zanyiwa rufi,,,nakama hannunka mu tafi azuciyata Kai kafi,,,idanu bazai iya ganeshi ba hahh....
....Da sanyin safiya idan natashi,muryarka nafiso naji afarko,,,katashi lafiya Sam bani fashi sanin hakan shizai sakamini k'arkko,,,ya kake ciki,shi na binciki,inji me kaci,nima shi zana ci,,far in cikinka nawanehehe hawayenka bazana so bahahh,,,so ya shigeni yeyeye k'auna ka bani๐๐ฅฑ๐ด๐คญ๐ค
Na rufe bakina karsu jini nawad'a shauk'in wak'ar fasihin mawak'inmu Umar M Shareef๐
โ๏ธ๐๐๐๐โ๏ธ
SHAFI NA 63&64
โ๏ธ๐๐๐๐โ๏ธ
Babu abinda GIMBIYA MAIMUNATU batayi ba akan taga burinta ya cika amma Allah bai bata nasaraba kullum se karb'ar mata mak'udan kud'ad'e akeyi akan burinta zai cika amma har yanzu jikake shiru.Ak'alla tayi shekara biyu zuwa uku tana k'ok'ari akan buk'atarta ta biya amma bata biya yadda take so ba sedai Sarki da Fulani sund'anja baya da 'yan sunfara Jan Mujaheed ajiki sedai abin nad'an lokaci ne lokaci kad'an sekaga sunrabu dashi idan ta bankamusu turare se su jashi ajiki su watsar da su,abinfa yafara damun 'yan biyu dukda su da mutanen masarautar sunfara fahimtar abin bana lafiya bane ba ammadai kowa ya Kama bakinsa yayi shiru.
Bayan wasu shekaru da basu wuce uku ba kawai sai aka gayyaci Sarki zuwa wani taro acan wani gari dake nesa dasu ,dan haka Sarki ya wakilta YARIMA MUJAHEED yaje amatsayinsa hakan ba k'aramin dad'i yaiwa Gimbiya da Mujaheed ba dan haka cike izza yace MUSLIM ya rakashi,ko da sukaje ahanyar dawowarsu babu ciwo ba farmaki ajali ya dirarwa YARIMA MUJAHEED! Tashin hankali iya tashin hankali MUSLIM ya shigeshi shi da bayin da sukayi tafiyar,ko da sukazo da labarin mutuwarsa sai GIMBIYA MAIMUNATU ta birkice lallai Muslim ne ya kasheshi saboda yaga zai gashi sarauta,tijara ba kalar wadda batayi ba tare da ik'irarin suma duk sai sunbishi bamai hawa kujerar acikinsu.Ko da ya mutu sai asirin yasaki Mai martaba da Fulani suka dawo hayyacinsu suka rungumi yaransu 'yan biyu kyautar Allah,wata biyu da rasuwar wata ranar talata kawai aka wayi gari da tsintar gawar YARIMA MUSLIM scan k'ofar baya dake masarautar,rud'ani da firgici ya shiga zuk'atan mutane Sarki kuwa fita yayi daga hayyacinsa inda Fulani tunda abin yazo kunnenta ta fad'i shikenan bata sake magana ba sedai bi da idanu kawai sedai hawaye na zirara daga idanunta,ita kenan ta saka SINIYYA agaba ta rik'eta kamar k'aramar yarinya taita zirarar da hawaye gashi tanason magana amma ba damar hakan.
Sarki ya shiga damuwa halinda Fulani ta tsinci kanta aciki Wanda hakan yasanya yazama wani iri,shekar Fulani d'aya tana halin ciwo tace ga garinku nan wannan mutuwa ta tab'a Sarki matuk'a da gaske Wanda bayan yafara dawowa cikin hankalinsa ne batare da yayi shawara da kowa ba ya shirts bikin nad'a HUSNIYYA domin cika wasiyyar mahaifiyarsa,dukda hakan ya kawo tsaiku wajan jama'a masu cewa mace bazata mulkesu ba amma Sarki yayi kunnen Uwar shegu dasu har komai ya kammala.GIMBIYA MAIMUNATU ba k'aramin hauka tayi ba Wanda k'arshe jini ya ringa fita ta hanci da bakinta yayi ajalinta.
SARAUNIYA SINIYYA Tasha gwagwarmaya arayuwarta gaba d'aya sai dai tayi dace da dangin miji nagari masu k'aunarta Dan k'anwar mijinta mai suna AISHATU wadda ake Kira da MIMI tasu tazo d'aya sunason juna matuk'a da gaske Dan haka komai bazaka iya fassara alak'arsu ba idan kagani.Lokacin tunbayan auren sarauniya haihuwarta d'aya ta maida sunan d'an uwanta,Muslim Nada shekara Tara da rabi aduniya aunty Mimi ta haifi inda Muslim ya dage lallai irin sunanshi za'asakamata,haka kuwa akayi aka sanyamata suna MUSLIMAT inda kaso biyu da rabi na rainon Muslimat agun Sarauniya ne sabida shak'uwar dake tsakanin yaran Muslim baya rabuwa da ita saidai bacci yarabasu,muslimat nada shekara uku cif aduniya auntyMimi tazuba ta zuba maganin b'era acikin wani mazubi nufinta yasha muslimat ta d'aukabatare dakowa yasaniba ta zubamusu a lemo Dana murna zasu sha Sarauniya ta aiko d'aukarta lemon da bata shaba kenan se su anty Mimi ne sukasha inda se d'ebesu akayi baki d'ayansu,daga wannan lokaci Sarauniyat taci gaba da ruk'on Muslimat tare da koma cemata amaryar Muslim....
Bayan wani lokaci sunyi hankali sunfara soyayyarsu mai cike da zumud'i gwanin birgewa,soyayya suke kamar su cinye juna.Allah yayi Muslim da son musulunci da kishinsa kamar mahaifiyarsa Dan hakat yana yawan tafiya domin yad'a kalmar LA'ILAHA ILLALLAHU MUHAMMADUR'RASULULLAHI SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA......
Astagfirullah......
Domin gyara sharhi ko bada shawara 07047530638
'YAR GATAN MAMAโ๐ป
*____________________________________*
โ๏ธ๐WATA DUNIYA๐โ๏ธ
LABARI/RUBUTAWA
KHADIJA S.SAMINU
('YAR GATAN MAMA)
MARUBUCIYAR
๐๐ป
RAYUWAR MU!
A WANI GIDA
MAGANIN KAR AYI
(Kar a soma)
RANA DUBU
(Ta b'arawo...)
And now....
โ๏ธ๐WATA DUNIYA๐โ๏ธ
*๐๐ฐAINUWA ๐ผRITER'Sโ๐ผ*
*๐ฆSSOCIATION๐ค๐ป*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*๐๐ป
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*____________________________________*
NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GABA 'DAYANSHI GA MAHAIFIYATA HAJIYA K'URAINABU IDRIS YARO YAHYA ARZAI ALLAH YAJA DA RAI.
๐๐๐Zab'in raina..ba watta bayan ke kinsani, zamuyi aure ki zamma mata nikwa nazan miji๐๐๐
๐Soyayyace azuciyata ke d'aya na sakka๐
๐Ke kika dace nabai sadakina mu shige d'aga๐
๐Nak'I na kauce akanki ko Sara ko sassak'a๐
๐Ni na amince abani inbada komai na mallaka๐
๐Kinhana k'unci,,,,
๐Kinsaka barci ,,,,
Gareni kinhana ciwon zuciya๐ค๐ค๐ค
๐Nayi mafarki dani dakai munzam mata miji๐
๐Domin sadaki komai kace inyima bajan aji๐
๐Kazama Sarki nazama baiwa gareka babu ji๐
๐So na da zak'i ka d'and'anamin aharshena naji๐
๐Bashi da d'aci,,,
๐Nafiye naci,,,
Akanka ance bani da zuciya
๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐ค
โ๏ธ๐๐๐๐โ๏ธ
SHAFI NA 65&66
โ๏ธ๐๐๐๐โ๏ธ
Sunyi nisa basaji basa gani game da soyayyarsu domin soyayya ce ta gaskiya wadda babu algus acikinta wato soyayyar tun yarinta,anriga anyimusu alk'awarin aure to kuma gashi yanzu ZULMAT ta shigo rayuwarsu batare dasun shiryawa hakanba to yanzu kenan Yaya za'ayi da wannan lamari? Shin zai rabu da d'aya ne ko kuma zai auresu duka?
Tana zuwa nan atunanin da takeyi taji GIMBIYA ZULMAT akusa da ita tanamata magana akan ta kimtsa zasubar wannan daji ayanzu.Babu musu aka kare Sarauniya ta tashi sannan sukahau dawakansu sukaci gaba da tafiya.
******
Tunda suka isa wani kogo ajigace ta girgice ta dawo suffarta ta mutane kana tahau feshin wuta ta bakinta idanunta yayi jajur kamar garwashin wuta....
"Lallai yau antab'oni a inda ba'asan ni wacece ba dan haka ya zama wajibi nad'auki fans at a agun wad'annan k'ananun halittun Dan bazan tab'a yafewa abinda suka yimin ba"
Kasancewar duk sauran macizan suma awahale suke yasa basu wani fuskanceta ba sedai zuwa nan da wani lokaci tukunna.
******
Koda sukabar wannan bak'in dajin mai matuk'ar duhu da sanyawa mutum tsoro sai suka shiga wani daji Wanda yake da hasken da ko allura kayar zaka ganta agun,wasu dogayen bishiyun dabino ne Wanda iya lissafinka bazaka iya lissafa suba sune suke ajere reras awannan dajin ta jikinsu akebi awuce ahakadai dak'yar suka samu suka wuce wannan daji batare da wani Abu ya same suba.
Sund'auki tsawon lokaci suna tafiya daga wannan waje su shiga wannan waje haka suka ringayi had suka iso inda sukeson isowa wato WATA DUNIYA......
TO FA MUN ISO YANZU NE ZAMU SHIGETA DOMIN JI DA GANIN MENE DA MENE ACIKITA SANNAN MUGA WANDA ZAIYI NASARAR 'DAUKAR WANNAN TAKOBI,KUDAI KU BIYO NI KHADEEJAH CE DAI TAKU NAGODE.
domain gyara sharhi ko bad a ko bad a shawara. 07047530648
'YAR GATAN MAMAโ๐ป
NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GABA 'DAYA GA MAHAIFIYATA HJY.K'URAINABU IDRIS ARZAI ALLAH YAJA DA RAI AMEEN.
๐Rabin jikina gata๐
๐Da hannu na nunata๐
๐Duk Wanda yak-kushe ta๐
๐Dani dashi fam-fam-fam๐
๐Idanu basu ganinta,bare hannu ya tab'ata,,,.......k'aunarki bani bari sam๐
๐Ka zama bango,,,
๐Jikinka nan zanzo injingina,,,
๐Nai maka ungo,,,
๐Ko yaushe kazo garen ba tambaya๐
โ๏ธ๐๐๐๐โ๏ธ
SHAFI NA 67&68
โ๏ธ๐๐๐๐โ๏ธ
Wata iriyar k'ofa ce mai masifar kyau wadda aka k'erata da zallar azurfa da lu'u-lu'u duk Wanda yayi tozali da ita se ya tsaya ya sake kallonta saboda yadda take d'aukar idanu,wata nahiya ce mai matuk'ar girma na ban mamaki Wanda girmanta yaci ahad'e garuruwa biyar zuwa acikin garuruwanmu sai a iya had'e kano,Kaduna, Niger,dama wasu cikin garuruwanmu ak'iyasi,kana saka k'afarka zakajita kan dutsunan wuta k'ananu Wanda suke malale aduniyarrr...
Maimakon kasami garuruwa ko unguwanni acikin duniyar,sedai ka hangi wasu k'ofofi manya masu bala'in kyau da tsayi guda biyu,magabata sunsha bada labarin yadda wannan duniya take da kuma yadda abubuwan arzik'i mabanbata suke ciki,koda rundunoninsu suka iso farfajiyar duniyar kowa tsayawa yayi shida jama'arsa yana tunanin wacce k'ofa zasu shiga daga ciki domin cikar burikansu?
NUJBEER 'DAN NAJABURU ne ya gyara tsayuwarsa jikin kakkaurar sandarsa tare da bud'e idonsa sosai yana kallon wannan k'ofofi guda biyu tare da lumshe idonsa sanda ya fuskanci k'ofar da zasu Shiga...
SARAUNIYA SINIYYA ce ta buk'aci da abata ruwa domin tayi alwala tayi sallah tare da umartar jama'arta suma kowa yayi dansuyi nafila raka'a biyu domin samun nasara awannan yak'i da suka fito yi.Ko da rundunar SARKI KAMALUD-DEEN suka ga haka se suma suka d'aura alwalar tare da shigewa gaba suka jasu sallah...
Bayan sun idar da sallah ne sukayi addu'o'i sannan SARKI KAMALUD-DEEN ya Fara bayani kamar haka....
Da temakon Ubangijinmu mukeson shiga wannan DUNIYA mai tarin al'ajabai domin d'aukaka kalmarsa,muna Neman d'aukinsa daya bamu nasara akan wannan niyya tamu,sanin kanku ne wannan DUNIYA dad'ad'd'iya ce mai shud'ad'd'en tarihi Wanda magabatan magabatanmu da Dana suka kasa ganin bayan Mak'iya Allah n cikinta,wad'annan halittu sun kasance mak'iya Ubangijinmu kuma mak'iya addininmu suna zaune awannan DUNIYA mai tarin tarihi da tarin dukiya,suna da manyan gumakai Wanda suke bautawa Wanda suka sassak'asu da gwala-gwalai da zinare da lu'u-lu'u, dukiyar da ke cikinta ba Wanda yasan adadinta ciki hardasu Kansu Wanda suke tare da ita,akwai wata TAKOBIN 'DAUKAKA wadda suka ginata zallar zinari fari da lu'u-lu'u da jauhari,kyawunta ya b'aci dan fad'ama b'ata baki ne,manyan matsafan cikinsu ne suka had'a k'arfi da k'arfe domin Samar da ita,tana yi musu amfani mabanbanta domin idan suka fito sukashigo duniyarmu suna amfani da ita tundaga farkon garin da suka shigo ta hanyar bud'eta daga cikin kufinta su cakata ak'asar wannan gari,to da zarar sun cakata tashiga k'asar garin to se ilahirin mutanen garin sun koma addininsu na kafirci tare da komawa k'asansu su mulkesu ko da kuwa basa so,manyan musulmai sunsha yanke shawara akan wannan takobi amma hak'ansu baya cimma ruwa ake ganunsu.Musulmai muna burin mallakar wannan Takobi ne saboda idan tadawo hannunmu shikenan mun karya alkadarin wad'annan hatsabiban kafirai kuma da ita ne zamu samu galaba akansu.Kafirai suna son mallakar tane saboda suma su sumulki ma'abota addinin musulunci.
Akundin tarihi da muka karanta muji cewar...
'YAR GATAN MAMA โ๐ป
NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GABA 'DAYANSHI GA MAHAIFIYATA HJY.K'URAINABU IDRIS YARO YAHYA ARZAI ALLAH YAJA DA RAI AMIN.
NAFI SON BEGEN MUHAMMADU HAR A K'ARSHEN RAYUWATA.
๐๐๐๐๐๐๐
Yau bayani ke gare ni,,,
Gashi zanwak'e Ku jini,,
Ko da ba ilimi gareni ba..
Son MUHAMMADUโค๏ธyayi kanta
๐๐๐๐๐๐๐๐
Can a birnin zuciyata,,,
Sonka shi ne tanadinta,,
Zuciyata ta aminta,,,,,
Son ka gama mamayeta
๐๐๐๐๐๐๐๐
Jibrilu yazo gareka,,,
Sai yace maka ankira ka,,
Zakaje gun rabbananka..
Musd'afa ka samu gata
๐๐๐๐๐๐๐๐
โ๏ธ๐๐๐๐โ๏ธ
SHAFI NA 69&70
โ๏ธ๐๐๐๐โ๏ธ
A littafan tarihin wannan duniya duk munkaranta hakan hakanne yasa ilahirin masadautun da muke dasu muka had'e kanmu domin jiran wannan rana muzo muma mugwada tamu sa'ar muna rok'on Ubangiji ya bamu nasara.
K'ofa ta biyu suka tunkara wadda tun kafin su isa gareta ta bud'e da matuk'ar sauri yadda seda suka kare idanuwansu saboda wata iska mai k'arfin gaske data fito daga cikin k'ofar...
YARIMA MUSLIM ne ya zare takobinsa tare da sanya k'afarsa bayan yayi Bismillah ya d'aga murya sosai tare da d'aga hannunsa sama yace "Allahu akhbar!"yasa Kai ciki inda mazaje suka goya masa baya.
Acan waje kuwa GIMBIYA ZULMAT ce ta tari