Showing 18001 words to 21000 words out of 33915 words

Chapter 7 - WATA DUNIYA COMPELET HAUSA NOVELZ BY YAR GATAN MAMA.txt

23 Nov 2025

1513

tayi gaba ɗaya daga inda take tare da komowa inda ZULMAT take zaune takamo hannuwanta ta sakasu cikin nata sannan tafara mata magana kamar haka.....


"Nikam alabarin da kika bamu naji kince mahaifiyarki na sallah mahaifinki ya kasheta,shin ita batai yunƙurin cetar kanta ba?"

"Yake wannan Sarauniya mai adalci! Inamai tabbatar miki mahaifiyata batai yunƙurin ceton kanta ba alokacin sema cigaba dayin sallarta da tayi,lokacin da ta ɗago tana shirin ta sunkuya mahaifina ya sauke kanta ƙasa..."


Shiru tayi tare da sunkuyar da kanta ƙasa wasu zafafan hawaye suka samu hanyar gangarowa daga idanuwanta suka fara rige-rigen sauka ahannunta dake ajje kan cinyarta,taɗauki lokaci ahaka sannan ta ɗago da kanta fuskar nan tayi jajir idanunta ya kaɗa kamar babu fari acikinsa tace.....

"Ya Shugabata! Ina so ayanzu base anjima ba kisadani da wanda zai shigar dani wannan addinin naku na musulun...."

Batakai ƙarshe ba wata mahaukaciyar guguwa mai ƙarfin gaske wacce take haɗe da ƙananun duwatsu ta fara buga ƙofofin dake inda suke kana taratso ta iso inda suke...........



⚔️⚔️⚔️⚔️⚔️
TOFA KUDAI KUBIYONI DOMIN SAURA ƘIRI MUTAFI IZUWA WATA DUNIYA MAI CIKE DA WAHALHALU,SHIN KOWAYE ZAICI NASARA ACIKINSU❔✨💞💞.



👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻

DAN ALLAH INA NEMAN ALFARMARKU"ALLAH KABAWA KHADEEJAH LAFIYA MAI ƊOREWA DAN ƘARFIN IKONKA"ABINDA ZAKUCE KENAN DAN ALLAH.NAGODE🥰😍


MORE COMMENT MORE TYPING.



DOMIN GYARA,SHARHI KO BADA SHAWARA ATUNTUƁENI TA WANNAN LAYIN👇🏻
07047530638.




ƳAR GATAN MAMA✍🏻.








⚔️🌍WATA DUNIYA🌍⚔️



⚔️⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️⚔️

LABARI/RUBUTAWA
KHADIJA S.SAMINU
(ƳAR GATAN MAMA)



Marubuciyar......


A WANI GIDA
RAYUWAR MU!
MAGANIN KAR AYI!
nd now...... WATA DUNIYA🌍


⚔️⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️⚔️






*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*____________________________________*


NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GABA ƊAYANSHI GA MAHAIFIYATA ABAR ALFAHARINA,ALLAH YAƘARAMIKI LAFIYA AMEEN.


⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️
SHAFI NA 39&40.
⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️




Kowa ƙoƴari yakeyi ya kare idanunsa saboda yadda guguwar take shigowa kai sekace iya zallar ƙasa da duwatsune suke shigowa babu iska.

Guguwar nan ba ita ta tsayaba har tsawon daƙiƴa dubu ɗaya da ashirin da biyu da rabi sannan ta lafa yayinda su dukansu sun cure guri guda.Ga mamakinsu se sukaga wasu ƙananun baƙaƙen tsuntsaye sun kewaye ɗakin yayin da wasunsu suka yiwa kansu mazauni ajikin ƙofar shigowa babu abinda kakeji se kukansu wanda yake fita mara daɗin sauraro.......

Girgiza sukayi atare sannan suka buɗe bakunansu lokaci guda sega wuta tafito wadda babu makawa idan ta sauka jikin mutum seta ƙonashi.

Cikin ƙarfin hali da tsananin ɓacin rai GIMBIYA ZULMAT tamiƙe tsaye tare da ɗaga hannunta sama ta sunkuyar da kanta tare da buɗe baki tawura wata iska sannan tasake ɗaga ɗayan hannunnata sama take sega wani mulmulen haske ya bayyana cikin daƙiƙu goma sha uku ta fuskanci wutar da tsuntsayen nan suka turomusu take wutar ta koma ga tsuntsayen suka hau ci da wuta suna iface-iface ahaka seda suka ƙone ƙurmus se tokarsu ke zuba ƙasa. Ajiyar zuciya ta sauke sa'ilin da taga tokarsu tana zuba alamun tagama dasu,juyowa tayi ta kalli su MUSLIM wanda kawai kallonta sukeyi tare da neman ƙarin bayani daga gareta,fuskantar hakan datayi yasa tahaɗe fuska kaɗan tarage murmushin da take masa kana ta tafi gadan-gadan bangon ɗakin cikin ƙiftawar ido bangon yatsage ta shige cikinsa.....


"Shin
⚔️🌍WATA DUNIYA🌍⚔️



⚔️⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️⚔️

LABARI/RUBUTAWA
KHADIJA S.SAMINU
(ƳAR GATAN MAMA)



Marubuciyar......


A WANI GIDA
RAYUWAR MU!
MAGANIN KAR AYI!
nd now...... WATA DUNIYA🌍


⚔️⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️⚔️






*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*____________________________________*


NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GABA ƊAYANSHI GA MAHAIFIYATA HJY.ƘURAINABU IDRIS YARO YAHYA ARZAI ALLAH YAƳARA LAFIYA AMEEN.





SISINAH✨DAGA NAN HAR NA ƳARE NABAR MIKI SHAFUNAN NAN KIYI YADDA KIKESO DASHI✨💖💞💞.


⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️
SHAFI NA 41&42.
⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️




Kallonta ZULMAT tayi batare da tace komai ba ta koma masaukinta zuciyarta cike da tunani kala daban-daban.

Tunani ne yabi ya addabeta ta rasa aduniya yanzu mene keyi mata daɗi,to yanzu meya kamata tayi kenan,haka dai tana saƙawa da warwarewa har dare ya raba batare data rintsaba saboda yau jitakeyi sam bazata iya bacci ba,daga sashenta tana juyo haniniyar dawakai da motsi mabanbanta saboda dare ya raba ana shirin fitowa.Bata ankaraba taji alamar aba taɓa ƙararrawa,tashi tayi domin taga wanda aka turo kiranta.

"Fata na akullum ki samu ki rabauta da addinin gaskiya"

Muslim ta gani jingine aƙofar ɗakin nata ya nannaɗe hannuwansa aƙirjinsa yana kallonta fuskarsa ɗauke da wani yalwataccen murmushi, ƙuramasa ido tayi bata ko ƙyaftawa saboda yadda taga daga rabuwarsu zuwa yanzu kamar sake zubamai wani kyan akayi daban bayan nasa.Sun ɗauki aƙalla mintuna goma sha biyar atsaye batare data buɗe baki tayimai magana ba,ganin haka yasa yasake ɗaga leɓensa na sama sannan yace.......

"Alamu sun nuna baki bacci ba,ina fatan dai lafiya ko?"

Firgigit tayi tare da ɗan sunkuyar da kanta saboda lokaci ɗaya taji wata kunya ta lulluɓeta,ɗan mutsutstsuka idanuntw tayi sannan tace....

"Babu komai,nayi bacci kaine ka tashe ni"

Sake dubanta yayi kana yace.....

"Yanzu ne zamu ɗauki hanya ina fatan ashirye kike?"

Da "to" ta amsa masa sannan takoma cikin ɗakin inda babu daɗewa tafito da ƙaramar akwatinta wadda tace bazata iya tafiya babu ita ba.

Gaban MUSLIMAT ne yayi mummunar faɗuwa sanda taga harda ZULMAT za'a tafi "Wato harda kafira zamu tafi kenan? to taje tayi mai,wannan ai sedai ta kafurtar da musulmi badai ta musuluntar da kafiri ba,yazama dole nayi maganin rashin kunyar kafirar nan..."

Haka taita zantukan zucinta ranta aɓace danji takeyi kamar taje ta shaƴe Zulmat ta huta.

Sarauniya cikin shigarta ta alfarma ta fito sannan ta tsaya sukayi addu'o'in samun nasara sannan suka nufi WATA DUNIYA🌍⚔️.



⚔️🌍⚔️🌍⚔️

NUJBEER ƊAN NAJABURU shi ne farkon wanda yafara fitowa domin tafiyar,daya fuskanci duk basu shirya bane yaɗau abin busa yahau busa cikin sulusainin daren da kowa ke sharar bacci masu gwaggwaɓan rabo kuma na tsayuwa domin neman biyan buƴatunsu.Busawa yake yi ba ƙaƙƙautawa sekace maroƙin da yaje fada,cikin wani irin salo yake busar inda iska take aikin ɗaukar sautin nasa tana ratsa makwancin mutanen garin taje kunnunwansu.Hakan da yayi yasaka mutane mamakin kodai wani abune ke faruwa haka basu sani ba? kafin kace me! tini wajen yacika da al'umma kamar filin idi,mayaƴan garin kowa yaɗauki makaminsa domin zatonsu gagarumin tashin hankali ne ya iso musu wanda basu shiryawa ba.

Cirko-Cirko mutane sukayi suna kallonsa tare da yin zantuka marasa fita sosai wato dai ƙunƙuni.Faɗi suke ba daban tsufansa ba da se sun ladaftar da shi.Ba jimawa Sarki Kamalud-deen yafito da tawagarsa inda shima yasaɓi jakarsa suka nufi barin masaurautar,ai se sannan jama'a suka fuskanci dalilinsa na cikamusu kunnuwa da busa amma duk da haka wasu basubar Allah wadai ba,ahaka dai suka ɗauki hanya domin shiga ⚔️WATA DUNIYA🌍.
⚔️🌍⚔️🌍⚔️


Tunda suka fara tafiya basu tsaya ba seda suka iso wani katafaran daji wanda ya banbanta da na nahiyarsu me cike da ababen tsoratarwa,ahalin da suke ciki rana ce amma ayadda idanunsu ke gani zaka ce dare ne ya tsala ba rana ba,wani irin sanyi ne mai shiga cikin ƙashi ke ratsa ilahirin jukkunansu yana sakasu makyarkyata.
So suke su yada zango amma kuma zuciyarsu tafi yarda dasu cigaba da tafiya dan sun ƙagu subar wannan baƙin dajin su shiga wani kosaji daɗin tafiyar........

Sunyi tafiya wadda zata ɗebi awanni biyar dan lokacin suna da yaƴinin magriba tayi,dan haka ne suka yada zango domin suyi sallah suyi buƴatunsu kafin su san abinyi awannan dajin.Wani Kogo suka hanga can gabansu cikinsa akwai haske tamkar ba acikin yake ba dan haka...........


👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻

DAN ALLAH INA NEMAN ALFARMARKU"ALLAH KABAWA KHADEEJAH LAFIYA MAI ƊOREWA DAN ƘARFIN IKONKA"ABINDA ZAKUCE KENAN DAN ALLAH.NAGODE🥰😍


MORE COMMENT MORE TYPING.



DOMIN GYARA,SHARHI KO BADA SHAWARA ATUNTUƁENI TA WANNAN LAYIN👇🏻
07047530638.




ƳAR GATAN MAMA✍🏻.




⚔️🌍WATA DUNIYA🌍⚔️



⚔️⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️⚔️

LABARI/RUBUTAWA
KHADIJA S.SAMINU
(ƳAR GATAN MAMA)



Marubuciyar......


A WANI GIDA
RAYUWAR MU!
MAGANIN KAR AYI!
nd now...... WATA DUNIYA🌍


⚔️⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️⚔️






*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*____________________________________*



NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GABA ƊAYANSHI GA MAHAIFIYATA HJY.ƘURAINABU IDRIS YARO YAHYA ALLAH YABAKI TSAWON RAI MAI AMFANI DA LAFIYA MAI ƊOREWA AMEEN.






OUM MUS'AB✨HABIBTY💖💖💖✨Allah yabar ƙauna ya ƙarfafi alƙalaminki tawajena✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨.



⚔️🌍⚔️🌍⚔️
SHAFI NA 43&44.
⚔️🌍⚔️🌍⚔️



Kallon-kallo suka shigayi tsakaninsu sannan suka yanke shawarar shiga wannan kogo domin su huta sannan su sake ɗaukar hanyar sui gaba. Sarauniya ta sakko daga kan dokinta sannan tayi tattaki kana tabasu umarnin kowa ya sauka domin shiga wannan kogon. Wata ƙaramar ƙara tasaki wadda tabi iska tashiga kunnuwansu batare data sani ba,sake sako ƙafar tata tayi da niyyar ta sakko nan tasakejin kamar tasoke da tsinin takobi wanda hakan yasa tasaki ƙarar mai amo yadda kowa ya fuskanci daga indaƴarar tafito.Muslim ne yayi saurin dawowa da baya domin yaga meke faruwa da ita,yana kallon inda ƙafarta take yaga jini yana zuba kamar anwuda ƴafartata.....

"Me ya sameki haka baki magana da wuri ba?"

Ya faɗa tare da riƴe ƙafartata yana kallon yadda ta runtse idanunta da alama tanajin zafin yadda jinin ke fita aƴafarta,ran Muslimat ne ya ɓaci taji kamar taje ta shaƴe Zulmat dan gani take yi duk abinda Zulmat keyi tana yine danta muzguna mata. Sarauniya kam batasan meke faruwa ba dan tuni sunshige cikin wannan kogo ita da tawagarta,sunyi maɗaukakin mamaki ganin yadda kogon yake da girman gaske kamar ba'a cikin wannan baƙin dajin yake ba.Girmansa yafi ƴarfin tunaninsu domin kuwa wannan kogo aƙaramin ƙiyasi zai iya ɗaukar mutane dubu biyar zuwa sama batare daya girgizaba,yana da wani irin haske na ban mamaki sedai hasken baya kashe idanu,idan kaɗaga kanka ka kalli saman kogon zakaga dutsen kamar an ɓuɓɓulashi saboda wasu wuda-wuda dake saman kuma duk wasu alamu sun nuna daga wannan wudar ne hasken ke fitowa,dubansu suka kai can wani loko acikin kogon inda batare da sunyi zatoba sukaga ƙunshi-ƴunshin kaya mabanbanta da akwatuna wanda hakan ya tabbatar musu koba yanzu ba mutane ko wasu halittun sun zauna acikinsa.



⚔️Koda Muslim yaji bata bashi amsaba seya temaka mata ta sauko ƙasa tukunna yafara ƙoƙarin saka mata magani wajan da taji cuwon.Haniniyar dawakai ne suka cikamusu kunnuwa tare da wata irin guguwa wadda take tasowa daga kudu dasu,cikin gaggawa suka fara ƙoƴarin shigewa cikin wannan kogo inda aka saka mayaƙa abakin kogon domin tsaronsu.


⚔️🌍⚔️🌍⚔️


Tunda su NUJBEER ƊAN NAJABURU suka ɗauki hanya basu tsaya ko'ina ba se katafaren garin ILBAS wanda dagashi tafiyar kwana shida ce zata kaisu 🌍WATA DUNIYA🌍

Saukarsu keda wuya suka hau shirye-shiryen yadda zasui da tantance waɗanda zasu shiga WATA DUNIYAR acikinsu.


⚔️🌍⚔️🌍⚔️

Mayaƴan kowa yaɗaga takobinsa domin jin da gaske mutane ne zasu iso inda suke,dawakai aƙalla sunkai tamanin ne suka dannakai ɗauke da mutane akansu hannayen kowannensu ɗauke da itace yanacin wuta,saurin mayar da takubbansu sukayi domin sun lura waɗannan mutanen ba wannan ne karon farko na shigowarsu dajin ba saboda itacen da suka gansu dashi yasa suka gane hakan.

Batare da faɗa ko wani mugun abuba suka sauko daga kan dawakansu sukayi cirko-cirko inda cikin daƴiƴu saɓa'in sega wani ƙayataccen doki ya ratso daga cikin na bayansa ya iso sahun gaba ɗauke da wata haɗaɗɗiyar farar mace mai tsananin kyau da kwajini ko'ina na jikinta anƴawatashi da kayan ado masu ɗaukar ido.Yana isowa yai wata girgiza segashi cikin ƙiftawar ido dokin ya ɓace yakoma wata sihirtacciyar kujera ta gold matar na zaune akanta ƙafarta ɗaya kan ɗaya tana kallon mayaƴan sarauniya Siniyya.

Kafin kace me tuni an sanar dasu Sarauniya Siniyya cewa ga mazauna wannan kogo sun dawo,babu musu ta umarci mutanenta dasu fito subawa masu wajan gunsu,ɗaya daga cikin tawagarta ne yace....

"Allah yaja zamaninki! Me zaisa mufita bayan ba ginawa sukayi yazama nasu ba✍🏻








👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻

DAN ALLAH INA NEMAN ALFARMARKU"ALLAH KABAWA KHADEEJAH LAFIYA MAI ƊOREWA DAN ƘARFIN IKONKA"ABINDA ZAKUCE KENAN DAN ALLAH.NAGODE🥰😍


MORE COMMENT MORE TYPING.



DOMIN GYARA,SHARHI KO BADA SHAWARA ATUNTUƁENI TA WANNAN LAYIN👇🏻
07047530638.




ƳAR GATAN MAMA✍🏻.




NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GABA 'DAYANSHI GA MAHAIFIYATA HJY.K'URAINABU IDRIS YARO YAHYA ARZAI ALLAH YAJA DA RAI AMEE.





💖💖Mmn Masoyi (HASSANA IYAYI MMN NOOR) Har ko yaushe bazan gaji dayimiki addu'ar Allah yasakamiki da alkairi ba,Allah y biyamiki dukkan buk'atunki ameen💖💖






⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️
SHAFI NA 45&46.
⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️






"Allah yaja zamaninki! Me zaisa mufita bayan ba ginawa sukayi yazama nasu ba?"


Kallon Bawan dake magana SARAUNIYA SINIYYA tayi dakyau sannan tace mass...


"Lokacin da muka tsinci kanmu awannan daji mai cike da ikon Allah bamu sakawa ranmu zamu samu mafaka ba,sannan bayan shigowarmu munci Karo da k'unshi-k'unshi na kaya Wanda suka tabbatar mana akwai wad'anda suka rigamu zama awannan waje.
Shin idan muka cigaba da zama bamu fitaba yaya sunanmu awajansu?
Kana ganin zasu rabu damu ne?,sanin kanku ne idan muka zauna bamui musu adalci ba,me guri yazo dan haka abashi wajansa"


Tana kaiwa nan azancenta tasakai aka kareta tukunna tafice domin bawa masu wajan wajansu.Fitarta ke da wuya ta hangi Matar da ke zaune kan k'asaitacciyar kujerarnan tana ta karkad'a k'afa da k'arewa kowa kallo rai ahad'e kamar wadda akawa laifi nashirin d'aukar mataki.Inda take Sarauniya ta dosa tare da mik'a Mata hannu tai Mata sallama,itama babu musu ta mik'amata hannun saidai bata cemata komai sek'in sakin hannun da tayi,kowa ya tsaya yana kallon yadda ta rik'e hannun Sarauniyar.

Sarauniya ce ta d'ago da kanta ta kalli matar jin yadda hannunta ke zugi da rad'ad'i kamar taji ciwo Ana barbad'amata gishiri,wani shu'umin murmushi tagani kwance afuskar Matar da alama ita cikin farin ciki take,yunk'urawa tayi domin ta janye hannunta amma hakan yak'i yuwuwa,idanunta takai kan hannuwannasu domin meke faruwa....

YA ALLAH!!! Abinda SARAUNIYA SINIYYA ta iya furtawa kenan sands idanunta yagane mata yadda hannunta ya daddare duk yayi jajur jini yafara samun hanya.Sake d'ago kanta tayi suka had'a ido da Matar inda Matar ta kashe Mata ido d'aya tare da sakar Mata wani shu'umin murmushi tace....


"Wace ce ke dahar kika shiga sasena?"


"Me wace ce da baza'a Shiga sasenki ba? Ki saketa tunkafin kiga wace ce it an"


GIMBIYA ZULMAT ce ta mayar Mata da martani cikin kakkausar murya me cike da gargad'i.

Ran Matar ne yakai k'ololuwa wajan b'aci dan haka cikin zafin nama ta furzar da iskar dake bakinta sannan ta sanya hannunta ta hankad'a Sarauniya gefenta inda Sarauniyar takifa k'asa tana kiran sunan Allah.

YARIMA MUSLIM ne cikin zafin nama ya tawo da guru daga inda yake tsaye domin zuwa ga Sarauniyar...

Cikin matsanancin b'acin rai Matar tayi wata girgiza Wanda cikin dak'ik'ar da batafi biyu da rabi ba Yarima Muslim yajishi ad'ad'd'aure kuma anti sama dashi.Cikin tashin hankali tawagar Sarauniya dama sarauniyar suke kallon Matar wadda ta rikid'e tazama rabinta mutum rabinta macijiya.


"Kiyi gaggawar saukeshi tun kafin kisan koni wace ce,ki rabu dasu ko kum.."

"Ko kuma me!!?"

Matar ta tambayi Gimbiya Zulmat tana zazzare idanu kamar taiwa sarki k'arya.

"Ko kuma kigane ke k'aramar hatsabibiya ce,sannan.."

Ai bata gama maganarta ba Matar ta bud'e bakinta tare da wuro mutsu wuta mai azababben zafi....✍🏻






👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻

DAN ALLAH INA NEMAN ALFARMARKU"ALLAH KABAWA KHADEEJAH LAFIYA MAI 'DOREWA DAN K'ARFIN IKONKA" ABINDA ZAKU CE KENAN DAN ALLAH.NAGODE🥰😍



MORE COMMENT MORE TYPING✍🏻






'YAR GATAN MAMA✍🏻
NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GABA 'DAYANSHI GA MAHAIFIYATA HJY.K'URAINABU IDRIS YARO YAHYA ARZAI ALLAH YA JIK'AN MAGABATANKI YAYI MUSU RAHAMA AMEEN.







🌍'YAN WATA DUNIYA FANS🌍NA BAKU SHAFINNAN KYAUTA💖









⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️
SHAFI NA 51&52.
⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️






"Yana daga cikin hatsabibancinta ko da mutuwa kikai akamiki amfani da ita sai kin dawo ya rayuwarki kamar ba abinda ya faru da ke,hakama idan ciwo kikaji da zarar kika karata ajikin ciwon cikin k'ank'anin lokaci zai koma fiye da baya,domin zaki samu lafiya ta ke ba tare da b'ata lokaci ba,sannan...."


Tana zuwa dai-dai nan azancenta tai hanzarin mik'ewa tare da zuwa inda MUSLIMAT take yashe ta karamata ita ajikinta,cikin k'ank'anin lokacin tahau tari tare da yin wani amai na dafin saran da MACIJIn yayi Mata.Haka ta ringa binsu sannu-sannu tana karamusu suna tashi Wanda se a k'arshe ta nufi inda SARAUNIYA DA MUSLIM suke,cikinsu tahau tunanin wa zata Fara sanyawa ne? ' Tabbas idan nafara sanya masa za'ace saboda ina k'aunar sa ne,kuma mutanen wajennan zasu tabbatar da son zuciyar da nake d'auke da shi' tuna haka yasa da sauri ta nufi kan sarauniya ta sanya Mata ajikinta ta ke Sega hasken Takobin ya mamaye ilahirin jikinta cikin k'ank'anin lokaci itama tahau aman tare da mai da kanta k'asa tana maida numfashi,ganin haka yasa GIMBIYA ZULMAT ta Ciro mazubin dake sak'ale a wuyanta d'auke da ruwa ta mik'awa Sarauniyar ta karb'a Tasha.


Mamaki yabi ya cika zuciyar MUSLIMAT ganin d'awainiyar da ZULMAT take ta yi dasu,abin ya k'ayatar da ita sai dai rashin kula inda MUSLIM yake ya dameta dan haka ta dubi ZULMAT tare da cewa.....


"Hmm! Ko ba komai dole a yabamiki bisa namijin k'ok'arin da kikayi akanmu awannan lokacin,sedai zuciyata ta kasa aminta da ke har yanzun domin ina ganin tsantsar munafunci da son zuciya acikin idanunki,nikam ban aminta da keba kuma ban aminta da son da kikeyiwa YARIMA ba tunda har kika iya barin wani abu ya cutar dashi ke kuma kika tseratar da rayuwarki"


A fusace Gimbiya ZULMAT ta juyo da dubanta ga MUSLIMAT ta tsaya ta kalleta tsawon dak'ik'u bakwai da rabi sannan ta sakar Mata wani shu'umin murmushi mai sauti Wanda har seda hak'waranta suka bayyana tsantsar kyawunta ya sake fitowa sannan tace....

"Hhhh!!! Bara kiji wani Abu, 'Wata rana munfita yak'i tare da mahaifi na,kusan ranar anci mu da yak'i domin kuwa d'ai-d'aiku ajama'armu suka tsira,koda komai ya lafa...Mahaifina ya shiga k'ok'arin ceton ran jama'arsa,seda ya tabbatar da ya gama dasu tukunna ya tunkari inda nake, koda aka tambayeshi dalilin hakan se yace da jama'arsa" Na bar d'iya ta ne ak'arshe saboda na bata kulawar da ban bawa wani ba awannan waje,domin Ku duka temakon gaggawa nabaku,ita kuma bazan iya bata k'ank'anin lokaci ba sabida ita ce RAYUWATA!!! Da ita nafara dubawa afarko inamai tabbatar muku sunanku matattu domjn koda naga ta farfad'o Zan shagalta da kallonta ne sonta na ninkuwa azuciyata" Koda mutanen sukaji haka se kowa yakama bakjnsa har muka is a gida.
To ananma haka ne Nafi sonsa fiye da komai nawa ciki harda numfashi na...Sannan ni nasan bazai mutu yanzu ba se ya cikamin alk'awarirrikan da ya yimini,sannan"


"Sannan ya kashe ki,ya rage kafirci da kafirai irinki?"

.......




⚔️🌍⚔️🌍⚔️



ALJANI DUUJALA! Ya had'a tattarin Aljanun tare Fara magana kamar haka....



"Sanin kanku ne Abin bauta HUZNAZ shi ne yake bamu sa'a adukkan shirinmu da mukeyi,kuma jna tabbacin yanzuma shi zai bamu ita awannan waje da muka zo,inason duk Ku cire tsoron da ke ranku Ku kashe duk wani bil'adama matuk'ar yazo ne saboda yad'ebi dukiya da wannan Takobi...Mene ra'ayinku?"


Wani Aljani mai sanyin hali da sanyin d'abi'u dake amsa sunan ASH yabud'e baki yace....



"Ya Shugabanmu! Raina ya cika da tsoro game da lamarin d'aukar wannan takobi,sanin kanmu ne bazamu iya d'aukarta ba se mun kasance cikin musulmai,to Yaya kenan zamuyi idan ubangijin musulunci ya bawa mabiyansa wannan sa'ar muje mushiga uk.."

Bai k'arasa maganarsa ba wani Aljani d'an tumurmuri yai tsalle tare da fad'in....

"Akwai dabara"


Dukansu suka juyo gareshi danjin wace dabara ce haka...


"Dabarar ita ce,mu tafi wajan wani sarki mai bin UBANGIJIN MUSULUNCI saimu ce mass munaso mu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login