Showing 15001 words to 18000 words out of 33915 words

Chapter 6 - WATA DUNIYA COMPELET HAUSA NOVELZ BY YAR GATAN MAMA.txt

23 Nov 2025

1519

shi ne ke tabbata)wanda haƙƙi ka kansa yabada shifta,(yayi furuci da abinda yake kansa)yaji tsoron Allah Ubangijinsa (acikin shiftar) kada ya tauye komai (daga abinda ake binsa),idan wanda haƙƴin nan yake kansa ya kasance wawa(almubazzari,ko rarrauna ga barin shifta saboda ƙanƴanta ko girma ko bashi da ikon yin shifta saboda bebantaka ko rashin sanin yare) to, waliyinsa ya bada shifta,(mahaifinsa,ko wani wasiyinsa ko kuma mai tafinta,ya bada shiftar da adalci,ku kafa shaidu guda biyu) akan wannan bashin daga mazajenku balagaggu musulmai ƴaƴa ye,ku musulmi idan shaidun nan basu kasance mazaje biyu ba,to mutum guda da mace biyu su shaida,daga waɗanda kuka yarda dasu na daga shaidu(saboda addininsu da adalcinsu,amfanin mata biyu a shaida)saboda in ɗaya ta mance (shaidar)to ɗaya wacce bata manta ba ta tinawa ɗaya wadda ta manta,kada shaidu suƙi idan an kirawo su(izuwa ɗaukat shaida ko bada ita)kada ku ƙosa daga rubuta haƙƙin da ku kaƙi shaida akansa,(saboda yawan abukuwa)k'ank'ane ne haƙƙin ko mai yawa,izuwa ajalinsa.Wannan rubutawa shi yafi adalci nan ga Allah,(saboda abinda aka haddace ba kasafai yake zama ba)shi ne yafi dai-dai ga shaida,(don shi ne maganin mantuwa)shi ne kuma yafi kusa izuwa ba za'ayi kokonto (acikin gwargwadon haƙƙi ko ajali ba)sai ko idan tazama ciniki mahalarciya(ta yau da kullum)ku ke ma'amala da ita a tsakaninku,(wacce baku rubuta wani ajali ba),to ba laifi a gareku in baku rubuta ba,ku shaidar idan kunyi ma'amala ta ciniki (saboda shine yafi ije saɓani),kada a cuci marubuci (da a kallafa masa ya rubuta abinda bai kamata a kallafa masa ya rubuta ba,)kada a cuci shaida (da akallafa masa ya shaidar da abinda bai kamata ya shaidar ba).To idan kuka aikata (abinda aka haneku ga barinsa,)to wannan (aikatawan nan)fasiƙanci ne a gareku,(watau tawaye ne ga Allah,)kuji tsoron Allah (acikin amru da nahyu).Allah yana sanar daku (masalahohin al'amarinku.Allah masani ne da komai'......Wannan shi ne faɗin ubangii akan bashi da mu'amalar yau da kullum da bada shaida da ladaban ma'amaloli da gargaɗi acikin tsare gaskiya acikin kowace ma'amalar ciniki ko waninsa,da bayanin shiryar da bayi izuwa maslahohin duniyar su ,domin duniya gonar lahira ce.Gyaran lahira bazai yuwuba saida gyaran duniya,saboda haka Allah yayi bayanin gyaran duniya da wannan aya wacce itace mafi tsawon ayoyin alƙur'ani mai girma".
Cikin hikima wannan bafulatanin yayi musu bayani inda aƙarshe dai ɗaya ya dubeshi kana yace.....


"Allah walle miyardake eh lamuma mi anditi eh yerdaki jomirawo inifu itata goddun seto mitefi jomirawo"

Da haka sarki yasa anemo waɗanda suka cinyemusu kuɗin ba'asamosu ba dan haka sarki yasa akayimusu alkairi mai yawa sannan suka tafi.Jin daɗin hakan kuwa suna komawa segasu sundawo da kirdirmo da man shanu kiriga guda sunkawo kyauta ga sarki.Yau da haka zaman fada yaƙare inda suka gaisa da NUJBEER ƊAN NAJABURU ya jaddadamasa cewar yaufa saura kwana biyu sui tafiyar nan dan haka yasake shiri fitar yammaci zasuyi.


⚔️🌍⚔️🌍⚔️

Koda su DUUJALA!! da GIMBIYA ZULMAT suka tafi tunani kawai yakeyi yanda zaiyi idan ya mallaki TAKOBIN WATA DUNIYA⚔️⚔️⚔️domin yana hango yadda zaidinga sare kawunan sarakunan MUSULMAI sannan ya mallaki garuruwa da mutanen cikinsa,yasan ƴarsa ZULMAT da son sarauta dan haka yamata alƙawarin zaibata idan ta kawomasa TAKOBIn amma azuciyarsa zancen yasha ban-ban domin kafin takawomasa zaiyimata abinda koyace tahau kujerar baazata iya hawaba,idan kuma tahau zaiyi sihirin da inhar ta doshi kujerar sedai taji wucin wuta yana tunkarota yadda bazata iya ƙarasawa ba sedai dole ta barshi akai ita tagama aikinta kenan domin kuwa bayajin zai iya barin mulkinnan alhali idonsa ya garau,dan yarigada yasan lokacin mutuwarsa akwai nisa dan haka dole ya shaƙata......



⚔️🌍⚔️🌍⚔️

👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻

DAN ALLAH INA NEMAN ALFARMARKU"ALLAH KABAWA KHADEEJAH LAFIYA MAI ƊOREWA DAN ƘARFIN IKONKA"ABINDA ZAKUCE KENAN DAN ALLAH.NAGODE🥰😍


MORE COMMENT MORE TYPING.



DOMIN GYARA,SHARHI KO BADA SHAWARA ATUNTUƁENI TA WANNAN LAYIN👇🏻
07047530638.




ƳAR GATAN ƁMAMA✍🏻.





⚔️🌍WATA DUNIYA🌍⚔️



⚔️⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️⚔️

LABARI/RUBUTAWA
KHADIJA S.SAMINU
(ƳAR GATAN MAMA)



Marubuciyar......


A WANI GIDA
RAYUWAR MU!
MAGANIN KAR AYI!
nd now...... WATA DUNIYA🌍


⚔️⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️⚔️






*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*____________________________________*


NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GABA ƊAYANSHI GA MAHAIFIYATA HJY.ƘURAINABU IDRIS YARO YAHYA ARZAI.ALLAH YAJA DA RANKI YAƳARAMK LAFIYA AMEEN.


⚔️🌍🌍🌍⚔️
SHAFI NA 33&34.
⚔️🌍🌍🌍⚔️



Haka ZALIMUZ-ZAMAN yagama nazarinsa kaf kafin daga bisani yaishiri domin shiga fada.


⚔️🌍⚔️🌍⚔️

Koda SARAUNIYA SINIYYA ta isa ɓangaren MUSLIMAT seda sukakai ruwa rana kafin ta buɗemusu ƙofa saboda sanya kuka tayi batare data faɗi dalilin kukannata ba,koda Sarauniya taga tafito juyowa kawai tayi batare data yimata magana ba wanda hakan ya tilastawa MUSLIMAT biyosu batare data dena kukanba,koda sarauniya ta isa daf da shiga inda su ZULMAT da MUSLIM suke zuwanta keda wuya sega MUSLIMAT inda isowarsu yayi dai-dai da da ƙarajin muslim yana faɗin......

"Kada ki kashe kanki ZULMAT saboda soyayyata,na yarda zan..."Se kuma sukaji yayi shiru wanda hakan ya tabbatar musu babu lafiya dan haka sukashiga da saurinsu domin ganewa kansu abinda ke faruwa.

Isarsu keda wuya suka hangi ZULMAT akan gadon da MUSLIM ya hankaɗata faɗuwarta yayi dai-dai da shigar wuƙar ta wuda dantsen hannunta inda cikin rashin sa'a wuƙar tashiga jikinta sosai jini sai malala yake yi.

Gaba ɗayansu babu wanda hankalinsa bai tashiba har ita mai gayya mai aikin MUSLIMAT seda ta girgiza duk da acikin zuciyarta tana ayyana dama ZULMAT ɗin ta mutu koda soyayyarta ta tsira. cikin ruɗani MUSLIM ya riƴeta yana kuka lokacin dayaga hannunta na zubda jini amma ahaka take ƙoƙarin ta ɗaga wuƴar tasokawa cikinta tare da cewa"ZULMAT ki tausayawa mahaifinki,ki tuno mahaifiyarki ki tausayawa masoyanki karki kashe kanki saboda ni domin ni...."

"Domin kai me?"

MUSLIMAT tai maza ta tari numfashinsa da faɗin hakan.

"Domin ni ayanzu zan iya yadda da soyayyarta ko yanzu matuƙar nima zata yimin ɗaya"

Cikin gigita da zancen da ZULMAT taji MUSLIM na furtawa tasakar masa wuƙar hannunta tare da motsa leɓanta wanda yake jajir irin na kyawawan indiyannan tasaki murmushin ƙarfin hali tare da cewa....

"Menene abu ɗayan da zanyima ka karɓi soyayyata?"

"Ki karɓi addininmu na musulunci ki gasgata Allah ɗaya ne bashi da abokin tarayya,nikuma inhar kikabar addinin iyayenki da kakanninki nayimiki alƙawarin baki soyayyata tare da baki kowace dama akaina dama kowace buƙata da zakizomin da ita nikuma zan amince"

ZULMAT ta runtse idonta tare da sunkuyawa takama zancen zuci.

"Inada tabbacin addininsu yafi namu komai da komai kuma shi ne addinin gaskiya ba namu ba,to amma yazanyi da mahaifina?Mtsww!To ai shima jikina yana bani munafuntata yakeyi dan haka nima zanje masa ahakan,amma dai inajin tsoro,kai to wanema tsoro zanji tunda yayimin alƙawarin bani soyayyarsa kuma nasan shi bazai yaudare niba,hakan na nufin yarabu da MUSLIMAT kenan?"

Tana isowa nan atunaninta tai maza ta ɗago da fararen idanuwanta masu tsananin kyau ta saukesu akan SARAUNIYA da MUSLIMAT sannan tadawo da kallonta ga MUSLIM tace....

"Abaya nayi tunanin wannan ranar zata zomin wato ranar da zan shiga addinin musulunci,amma daga baya sena lura shiɗin hatsari ne agareni dan haka na fidda rai daga gareshi har nafara tunanin kodai nima banda rabo acikinshi kamar mahaifina?"

Cikin matsanancin mamaki su duka suka ɗago suka kalleta jin tace daman tanason shiga addinin musulunci tare da son jin wane daliline ya canza mata ra'ayi taji ta dena son shigarshi.Sake ɗagowa tayi ta kallesu tare da sakarmusu wani ƙayataccen murmushi wanda yasake fito da zallar kyawun da take da shi.

Kallon-kallo sukeyi tsakaninsu anrasa mai bakin magana dan haka ZULMAT ta dubesu tafara magana kamar haka........



⚔️🌍⚔️🌍⚔️
👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻

DAN ALLAH INA NEMAN ALFARMARKU"ALLAH KABAWA KHADEEJAH LAFIYA MAI ƊOREWA DAN ƘARFIN IKONKA"ABINDA ZAKUCE KENAN DAN ALLAH.NAGODE🥰😍


MORE COMMENT MORE TYPING.



DOMIN GYARA,SHARHI KO BADA SHAWARA ATUNTUƁENI TA WANNAN LAYIN👇🏻
07047530638.




ƳAR GATAN MAMA✍🏻.




⚔️🌍WATA DUNIYA🌍⚔️



⚔️⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️⚔️

LABARI/RUBUTAWA
KHADIJA S.SAMINU
(ƳAR GATAN MAMA)



Marubuciyar......


A WANI GIDA
RAYUWAR MU!
MAGANIN KAR AYI!
nd now...... WATA DUNIYA🌍


⚔️⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️⚔️






*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*____________________________________*


NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA MAHAIFIYATA HJY.ƘURAINABU IDRIS YARO YAHYA AIZAI.ALLAH YA DAFAMK YA BARMU TARE AMEEN.


⚔️🌍🌍🌍⚔️
SHAFI NA 35&36.
⚔️🌍🌍🌍⚔️


AUNTY HUMAIRA FILLO INAMK FATAN ALKAIRI TARE DA FATAN HAIHUWAR YAN BAKWAI😎KISAMU KIYIMIN TAKWARA🥰🥰😂😂Allah yabar zumunci nabaki wannan shafin kiyi yadda kikeso dashi🙌🏻🙌🏻✨✨.


⚔️⚔️⚔️


"Wata rana mahaifina SARKI ZALIMUZ-ZAMAN sun ziyarci wani ƙauye dake cikin garin KANWA me suna ALBAS domin neman wani YANKI wanda duk matsafin daya mallakeshi to afaɗin duniyar nan babu wani shu'umin da zai kadashi koda kuwa yana aiki da kafatanin aljaun dake faɗin wannan duniya. Wannan YANKI idan kasameshi zaka tawo dashi gidanka sannan zaka haƙa wani rami acikin turakarka ka binneshi yadda ko ruwan sama baazai iya fito dashi ba.To da zarar ka mallakeshi zaka samu ƙarin matsayi acikin matsafan dake wannan duniya tamu kuma zaka mallaki ƙananun Aljannu da shuwagabanninsu,zasu zama aƙarƙashin ikonka domin baazasuyi wani abu batare da umarninka ba.Alokacin da suka isa wannan ƙauye na ALBAS an gwafza yaƴi mai matuƙar firgitarwa wanda cikinsu ba wanda bai fidda raiba ciki kuwa harda mahaifina,bayan wahalar da sukasha wadda baazata faɗuba aƙarshe mahaifina yasamu nasarar mallakar wannan YANKI da temakon mahaifiyata mai suna LUSH-SHIFAH ta temakeshi matuƙa wajan ganin yasamu wannan yanki saboda wani temako daya yimata sanda ya shigo garin.

LUSH-SHIFAH ƴace ga SAIBUL-LIDAH wanda ya daɗe da barin duniya sanadin wani yaƴi da sukaje basu samu nasaraba se gawarwakinsu aka tsinta duk da hakama ba'aga wasuba,tun bayan mutuwar SAIBUL-LIDAH mariƙiyar LUSH-SHIFAH take gallaza mata itace komai na gidannan duk wahalarsa haka zatayisa koda zai silar kwanciyarta rashin lafiya,to asanda su ZALIMUZ-ZAMAN suka isa garinsu se ya haɗu LUSH-SHIFAH da tulun ruwa akanta inda hannunta kuma yake ɗauke da karare wanda duk safiya itake zuwa tasamosu dasu ne za'a girka abinci suci,kuma duk ranar da bata da lafiya bata samu damar ɗebowaba to tabbas wannan rana babu mai bata abinci awannan gida.Koda yaganta yadda take tafiya daƙyar se hakan ya tabbatar masa da cewa awahale take saboda duk alamunta sun nuna hakan tana tafiya tana hutawa kamar wadda ƙwai ya fashewa aciki. Koda ZALIMUZ-ZAMAN ya tozali da ita seyaji yakamu da matsananciyar soyayyarta wadda tausayinta da yaji yai sanadiyar hakan agareshi,saukowa yayi daga kan raƙuminsa ya karɓi kararen hannunta yaɗorasu bisa raƙuminsa yatemaka mata harzuwa gida,suna tafe suna taɗi har suka iso inda yakejin kamar karsu rabu saboda yadda yakejin daɗin muryarta kasancewar akwaita dazaƙin murya sekace sarewa.LUSH-SHIFAH akwai matsanancin kyau me ɗaukar ido sannan fara ce tas! kamar atsaga jini yafito haka take,ga zireren hancinta kamar antsaida kara saboda tsayuwarsa,bakinta ɗan ƙarami ga leɓɓan jajir dasu sekace na jarirai sa'ilin da haƙwaranta suke jere farare karr! gwanin ban sha'awa idan tana motsa bakin tana magana dan haka ta tafi da imaninsa.Ba ramammiya bace ba haka kuma bata da muguwar ƙiba intaƙaicemuku irin matannan ne tsaka-tsaki domin LUSH-SHIFAH ta haɗa komai na kyau sedau cikas ɗinta ɗaya RASHIN GATA!.Koda LUSH-SHIFAH taji abinda yakawo shi garinsu setayi shiru tana tunani kafin daga bisani tace masa yatafi amma idan gari yayi duwu yadawo zata bashi saƙo.

Koda ta shiga kallon banza da hantara ta shashi ƙarshema aka raba abincinta biyu aka bata rabi tare da watsawa akuyoyi rabin akace saboda tafita ta tsaya da ɗan cirani ba'asan daga inda yafito ba,babu yadda ta iya haka taci zuciyarta babu daɗi inda kuma wani gefe na zuciyarta ke tunanin yadda zata bawa ZALIMUZ-ZAMAN sirrin da inhar ya yishi zai samu wannan YANKI dayazo nema.

Haka kuwa akayi dare nayi segashi yadawo zauren gidansu inda yaɗebi ƴasa yaita watsawa jikin wani langa-langa kamar yadda tacemasa yayi idan ya iso donta hakanne zata gane isowarshi,koda taji haka tai maza ta fito hannunta ɗauke da wata ƴaramar akwatu me azababben kyau famiƙa masa.

"To ni yanzu yazanyi da wannan abu da kika bani?"

"Wannan sune makaman da zasu temakama wajan cirar wannan YANKI domin wannan tanadin mahaifina ne,ya tanadin waɗann abubuwa daf da tafiyarsa ta ajali kuma yasha wahala wajan samosu,kayi gaggawar barin wajannan tunkafin aganka kaje kayi amfani da tsafin da kake dashi kagane komai,idan kagane kafito da duku-duku tunkafin zakara yayi cara ka doshin kogon da zaka ciri wannan yanki inamai tabbatar maka kaine zaka cireshi indai kayi yadda nafaɗama"

Yaji daɗin matuƴa dan haka ya buɗe baki da niyyar yimata godiya kwatsam yaji tana ihu tana cemai yatafi,baimusu ba yatafin saboda tozali da wani mutum daya fito daga cikin gidan yahau jibgarta kamar bazai barta ba,ya tausaya mata sosai dan haka ya ƴuduri aniyar bazaibar wannan gari ba seya aureta kodan yarabata da rayuwar gidansu wadda yakejin dashi ya tsinci kansa aciki da tini yadaɗe da guduwa saboda bayason wahala da aikin wahala.

Kamar yadda ta umarceshi haka yayi inda yasamu nasara bayan baƙar wuyar dayasha.Anyi ɗebi ba daɗi kafin subashi auren LUSH-SHIFAH saboda basason tayi auren yanzu saboda koba komai zata wuta da wani abin amma dake lokacinta yayi badan son ransuba suka bashi ita saboda sun ganshi cikin koɗaɗɗun tufafi azatonsu matsiyaci ne,haka tai sallama da kowa ana zunɗenta ta auri matsiyaci domin basusan wane ne ZALIMUZ-ZAMAN ba.
Zama sukeyi cike da so da ƙaunar junansu domin babu wani gurbi dabai cikeba cikin zuƙatansu,basu wani daɗeba LUSH-SHIFAH tasamu ciki na,murna agun mahaifina abin ba'a magana domin kyaututtuka masu girma yake bawa duk waɗanda sukazo yimasa barka da samun rabona.Sanda ta haifeni ya raɗamin sunan yayarsa wato ZULMAT.

Duk wani so da kulawa iyayena sunbani domin kowa so yake ya nunawa ɗan uwansa yafini ƙaunata,kwatsam tafiya ta tasowa mahaifina zaije ya yaƙi wani garin musulmai,to tafiyar zata ɗaukeshi lokaci mai tsawo dan haka yatafi da ni da mahaifiyata wanda awannan tafiyar ne mahaifiyata ta samu tashiga addinin musulunci batare da mahaifina yasani ba!Koda suka dawo tana cigaba da addininta dai-dai saninta akansa domin tashiga binciken litattafai iri-iri ahaka ta iya komai na musulmai bada saninsaba hartakai ga tana koyamin wasu abubuwan aɓoye duk da lokacin ina da yarinta.

Wata rana da bazan taɓa mantawa da itaba arayuwata mahaifiyata ta ɓoye acikin ɗakinta tana sallah nikuma ina mata gadin ƙofar da ni da wata amintacciyarta ASIYA wadda itama ta samu tashiga addininku silar mahaifiyata,haka mukeyi duk lokacin da ɗayanmu zai sallah sai mutum biyu su tsare hanyoyin shigowa gudun kar wani yagani yasanar da mahaifina.Ni ce wadda nake saitin ɗakin nata cikin tsautsayi naga mangwaro ya faɗo natafi domin ɗaukarshi inda cikin rashin sa'a mahaifina yashiga ɗakin ya taddata tana sallarta hankalinta kwance,takaici da ƙunar zuci suka ziyarci mahaifina lokacin daya fuskanci wannan sallartata bata ɗan koyo bace alamu sun nuna tadaɗe tanayin abarta aɓoye wanda hakan yatabbatar masa da tadaɗe tana munafuntarsa mebi ma akwai wata manufa aranta tanason ta cutar dashi nan gaba ta cishi da yaƴi. Cikin hanzari ya koma turakarsa tare da ɗauko sharɓeɓiyar takobinsa yanufi ɓangaren mahaifiyata,isowarsa keda wuya na iso ina haki tare da sakin wani irin kuka wanda abaya banyadda mutum na kuka kamar ransa zai fita ba sai a wannan lokacin,kuka nake ina roƙon mahaifina akan kada yakashe mahaifiyata amma sam yaƙi saurarata inda........



⚔️🌍⚔️🌍⚔️


Nagode sosai da jimirin bibiyata da kukeyi🙋🏻‍♀️🙋🏻‍♀️🙋🏻‍♀️✨💞💞.


👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻

DAN ALLAH INA NEMAN ALFARMARKU"ALLAH KABAWA KHADEEJAH LAFIYA MAI ƊOREWA DAN ƘARFIN IKONKA"ABINDA ZAKUCE KENAN DAN ALLAH.NAGODE🥰😍


MORE COMMENT MORE TYPING.



DOMIN GYARA,SHARHI KO BADA SHAWARA ATUNTUƁENI TA WANNAN LAYIN👇🏻
07047530638.




ƳAR GATAN MAMA✍🏻.







⚔️🌍WATA DUNIYA🌍⚔️



⚔️⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️⚔️

LABARI/RUBUTAWA
KHADIJA S.SAMINU
(ƳAR GATAN MAMA)



Marubuciyar......


A WANI GIDA
RAYUWAR MU!
MAGANIN KAR AYI!
nd now...... WATA DUNIYA🌍


⚔️⚔️🌍🌍🌍🌍⚔️⚔️






*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*____________________________________*

NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GABA ƊAYANSHI GA MAHAIFIYATA ABAR ALFAHARINA HJY.ƘURAINABU IDREES YARO YAHYA.ALLAH YAJA DA RAI AMEEN.



⚔️🌍🌍🌍⚔️
SHAFI NA 37&38.
⚔️🌍🌍🌍⚔️

Allah Kashiga lamuranmu dan arziƙin masoyinka💖MUHAMMADUR'RASULULLAHI SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA💖.


💖💖💖💖💖💖💖💖
YA MUHAMMAD✨✨
💖💖💖💖💖💖💖💖
YA RASULULLAH✨✨
💖💖💖💖💖💖💖💖
Ina ƙaunarka ya Rasulullahi banda wata buƙata awajan Ubangijinka bayan soyayyarka,ya Nabiyullahi ka roƙamini ƙaunarka🤲🏻🙌🏻✨✨✨
💖💖💖💖💖💖💖💖.



Kuka nake ina roƴon mahaifina kada ya kashe mahaifiyata amma sam yaƴi saurarata inda aƙarshe yajawoni jikinsa tare da saka hannunsa laya tsakanin wuyana yaɗaga ɗayan hannun nasa tare da faɗin sunan abin bautarmu da ƴarfin gaske ya sarewa mahaifiyata kai....."

Kuka ne yaci ƙarfin ZULMAT inda tacigaba da yin abinta jikinta na tsuma kamar ana kaɗa mata gangi,tausayinta ne yabi ya lulluɓesu baki ɗayansu amma banda MUSLIMAT saboda gani takeyi Zulmat duk tana yin hakanne saboda ta samu soyayyar MUSLIM.

Sarauniya da kanta tabata ruwa tasha sannan taci gaba da cewa.....

"Koda yasare mata kai saiya cikani ya maida dubansa ga ASIYA data duƙa gaban mahaifiyata tana kuka mai taɓa zuciya tare da addu'o'i wanda ni bansan su ba tana jifan mahaifina da munanan kalamai kamar su"azzalumi maci amana,kafirin banza da wofi kaje Allah zaibi mata haƴƴinta insha Allahu bazaka mutuba sai kaga sakamakon abinda kayiwa ZAINAB(YUSH-SHIFAH)wanda shi ne sunan data buƴaci asanya mata sanda ta karɓi addinin musulunci.Koda ZALIMUZ-ZAMAN yaji kalamanta se itama yasa takobin hannunsa yasauke kanta kusa dana mahaifiyata sannan yajuya yai ficewarsa.Fitarsa yayi dai-dai da tsugewar ruwan sama me azababben ƙarfi ga wata guguwa wadda take barazanar ɗaga muhallanmu ta watsar,walƙiya akeyi hasken yana shigowa inda nake zaune da gawarwaki tamkar aciki ake walƙiyar saboda hasken dake mamaye gawarwakin,kukan danasha na wannan rashi da nayi shi nr kuka na farko da nasan nayi nakuma kasa mantawa dashi se kuma kukan yau wanda soyayyarka ta sanyani.

Tirƙashi!!!😰Ashe duk wannan rashin imani da mahaifina ya gwadawa mahaifiyata akan idona bai ishe shiba,domin kuwa bai bari anfita dasu garin musulmai anyi musu sallah ba,kuma bai bari anhaɗa wuta anƙonasu ba seya saka su awani gu inda yake gudanar da tsaface-tsafacensa ahaka dai bansan ya gawarsu ta ƙare ba.Kewar mahaifiyata ta isheni tare da tunanin rayuwata nan gaba,ahaka na girma cikin tsoron musulunci wanda mahaifina yake sanyamin akoyaushe. Yakan zauna ya maida hankali wajan faɗamin illolin shiga musulunci wanda tun bana yadda har na dawo ina tsoronsa tuƴuru,akwai lokacin da muka taɓa fita yaƙi muka haɗu daku har kake yimin tayin addininku ida baka manta ba da farko naso na karɓa saboda kalmomi da kake faɗamin masu daɗin sauraro amma daba baya sena tuna yadda mahaifina ya kashemin mahaifiya saboda musulunci,amma ayanzu a shrye nake dako mene ne zaifaru dani yafaru inhar zansamu soyayyarka kuma bazaka haɗa soyayyata data wata ba! Ko wacece kuwa awannan DUNIYA!!"

Kallon kallo aka shiga yi tsakanin MUSLIM,SARAUNIYA SINIYYA da kuma MUSLIMAT saboda jin abinda ZULMAT tace.....

SARAUNIYA SINIYYA ta sunkuyar da kanta ƙasa tare da sakin wani murmushi mai haɗe da jin daɗi dakuma baƙin ciki.Jin daɗin nata shi ne ZULMAT zata karɓi addinin gaskiya wato musulunci tabar kafirci sannan zata tayasu yaƙar kafirai masu bijirewa wato ma'abota girman kai,baƙin cikinta kuma shi ne yadda MUSLIMAT takasa fahimtar gwaggwaɓan ladan dazata samu idan ta sadaukar da soyayyar da takeyiwa MUSLIM to amma ko taƙi ko taso dole tabarwa ZULMAT tinda ayadda abu yafito fili ZULMAT tafita son MUSLIM tinda har zata iya barin addininta da danginta akansa,tashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login