Showing 9001 words to 12000 words out of 44294 words

Chapter 4 - YAR ZINA CE COMPLETE HAUSA NOVELS BY MARYAM PINKY.txt

auren mamaa,5month dayi yazo yakawo jinjira yabawa mama ita yace tariqe masa ita YA'R sace,to fa itace YA'R da aka haifan,YA'R ZINA nan yake cemata _Ameera_tokunji lbrn,
Duk sun tsumu da labarin,Raheela tace amman kuma tasan wacece ita?da yadda aka saneta?hararta sameera tayi tace "ubanwa ye zai fada mata wacece ita?" Ko mahaifinnata bai gaya mata b?inji sady,sameera tace "Ai qaunar dayake mata bazai sa yafada mata ba,ke yamafa bar qasar nan 5yrs dasuka wuce har yanxu ba labarinsa" Lallai amman fa babyn dagani zatai sugar sameera"cewar raheelah tana wani lasar lebe kamar mayya,Duk sukayi Murmushi Sameera tace "Ai dama so nake tadada qwari nasokata a harka,tazama big girl dina..zan huta da ita sosae" tafada tana lumshe ido,duk suka tafa suna "gaske" daga haka suka shiga sana'ar masha'arsu ta _les_ {Allah ya tsare ya shiryamu cikin tafarkin tsira}
Tana fita taga khadeeja a tsaye da alama jiranta takeyi tafito dama, jikinta tafada tasaki marayan kuka,rungumeta tayi tana share mata hawaye,da haka suka qarasa part dinsu,suna zuwa suka tarar da baba larai tana sallah, suma alwalar sukayi sukazo suka tayar suma, kasancewar anfara kiran sallar magariba yasa sae da sukayi magariba sannan suka tashi sukaci abinci, bayan sun gama,suka fara firar su kamar yanda suka saba,cikin firar ne khadeeja take cewa _Ameera_"gobe fa islamiyya banga kin wanke uniform dinki ba"kamar bazata ce komaiba can dae tace "Nifa na dena zuwa makarantar nan"da mamaki baba larai datake jinsu tace " saboda me _KHADIJATU_? Sunkuyar da kanta tayi tace "Mamaa kawai" Khadija ce cikin son kawar da zancen da Ameera keson farawa tace "mama kinsan meyasa tace tadena zuwa?" A'a inji baba larai, dariya Khadija tafarayi don ganin yadda Ameera ke mako mata harara tace "Kima dena hararata Dan sai nafada" miqewa Ameera tayi takoma kusa da baba larai ta kwanta akanta tace "mama duk abinda zatace miki bahaka bane" Murmushi baba larai tayi tace "nasani amman barta tafada" Khadija ce tace "Malam Isma'el ne yake sonta,tinda yafada mata shine wae kunyarsa takeyi da...." Bata qarasaba Ameera takawo mata duka tace "Me qarya" kaucewa tayi tana dariya tace "Na rantse da Allah mama" Itadai baba larai dariyarta take tayi Dan maganar tabata dariya sosae,can ta nisa tace "O'oh Ashe YA'R tawa tazama budurwa" Khadija tace wallahi kuwa,itadae hannu tasa ta rufe fuskarta don baqaramin kunya tajiba dama gata gwana,baba larai tace "to ae ba abin kunya bane abin farinciki ne Ameera, mutum managarci yace yana sonka,AI sai agodewa Allah, Ni dama wallahi babu abinda nake fata irin kisamu wanda zai riqeki tsakani da Allah yadubi Halin dakike CIKI ya tallafi rayuwarki shine fatana da Addu'a ta kullum gashi Addu'a tafara karbuwa" itadae Ameera Murmushi take tana boye fuskarta Dan gaskiya tana son malam isma'el CIKIn xuciyarta Dan yana da tausayi sosae,muryar Khadija tajiyo tana cewa "wallahi mama bakiga yadda yake nuna mata qaunaba ko a ina har ya'n ajin anfara ganewa, wata qanwar budurwarsa a ajin hartafara tsanarmu,tsokiii baba larai tayi tace " zancen banza,ae saitayitayi amman nasan Ya tace a xuciyarsa ...duk suka sa dariya....haka sukayi ta firar suna raha har suka kwanta bacci....
************************
_*Pinky ce*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE👄*
_.....Adulterer's Daughter_
*A TRUE LIFE, TOUCHING HRT & LUV STORY*
_BY_
*MARYAM PINKY*
```Mahassadanka Fadawanka.....😃😃😃```
1⃣1⃣
Cuno baki tayi ta kalleshi sai taga shi wayarsa yake ta pressing, a hankali ta sauko qasa ta shiga toilet ta wanko hannunta sannan tafito ta zauna kusa dashi tafara ci, abinka da maijin yunwa nan da nan ta cinye taje ta wanko hannunta, da tafito sai ta tarar da mummy da shi suna fira yana kwance yadora kanshi kan cinyar mummy suna fira, duk da firar mummy ce meyi shi kawae amsar yeah,Uhmmn,no kawae yake cemata,closet dake gefe taje tadauko doguwar best me santsi iya gwiwa,kwanciyar itama taxo tayi akan cinyar mummy tace Yaa Abdul idan nayi bacci ka tasheni kaji? Banza yayi da ita Dan bayasan rigimarta,Murmushi mummy tayi tace _Daughter_ae dama yau acan xaki kwana,Matse hannun mummy yayi alamun tayi shiru,dariya tayi tasauke Kansu daga cinyarta ta ta nufi toilet, shiru bedroom din yayi....tashi Abdoul yayi yakai dubansa inda take,har tayi bacci ma qare mata kallo yayi ganin yadda rigar tayi mata kyau,jiyo alamar bude qofar toilet dinne yasa ya juya daga kallonta,Fitowa mummy tayi ta nufi gun mirror,jiyo muryarsa tayi yana cewa "Mummy yaushe xa'ayi breaking Deal dinnan?" Murmushi tayi kawae tace "Abba zaka tambaya" shirun shima yayi sannan ya miqe yazo yayi hugging din ta yace "Gud night mum" Kiss tamai tace "Gud nyt son,make sure u pray before going to bed" Ok mum yafada yana ficewa daga bedroom din,yana zuwa yayi wanka yayi sallah ya hau network, baifi 20minutes ba akai ya sauka ya cire jallabiyansa yabar singlet da short,gadon ya hau yaja blanket yakashe wutan yafara baccinsa, 12:16Am Kibdiyya tayi juyi taganta ita kadai a dakin kuka tasa sannan ta sauko tafice direct part dinsa tayi,tana zuwa ta shige bedroom din,can tahangoshi yanata baccinsa, gadon ta hau itama ta fada jikinsa takama kuka tana dukan kirjinsa,cikin bacci ya farka yaganta,daure fuska yayi ya kunna dimlight blue ya xuba mata ido,ganin baza tai shiru ba yasa ya jawota ya maida ita kan gadon ya danneta ta sannan cikin muryar bacci yace "What's wrong again?" Bakaine baka tashe niba,Hannunsa yadora kan lips dinta yace "is okay" kashe light din yayi ya dagata ya Dora kan kirjinsa ya rungumeta yaja blanket bayan ya tofa musu Addu'a ya rufesu,kafin Asuba sai da ta tasheshi sau 3,da Asuba masallaci ya nufa yabarta,sai 7:00 yashigo,direct dakinsa yanufa,kwancen yaganta da mamaki ya Isa kan gadon yafara tashinta,sai da tatashi sannan cikin daure fuska yace "so u did not pray right?" NO tace tana girgiza kai,"Oya tashi kitafi"Ni...kallon dayayi mata ne yasa ta tashi zata fita,riqota yayi yace "If I had anything similar to that...u will see what I will do to u,u understand?" Daga kanta tayi alamar taji sannan tafice da sauri,rakata da ido yayi yana jin wani irin baqon yanayi,tsokiii yayi ya kwanta,
*************************da sallamar ta tashiga falon Hajia mamaa,tana zaune hakimce akan luntumemiyar kujerar 2seater tana waya tana dariya,gefe kuma soft drinks ne take kurba,Alamar tashigo tayiwa Babaa larai da hannu,shigowa baba larai tayi tana sake yin sallamar, ta dade azaune tana jiran ta kammala wayar sai da tayi sallamar sannan ta kalli baba larai kallon ba yabo ba fallasa,kafin tace wani Abu tuni ma baba larai ta durqusa kamar zatai mata sujjada tace "barka da Wannan lokacin Hajiya munsameku Lafiya" sai da ta kurbi lemo sannan ta Dan yatsine fuska tace "yawwa larai kindawo?" Murmushi baba larai tayi tace "mun dawo wllh hajiya" to yayi kyau,sai aje afara yadda aka saba,sannan tindaga yau afara shiryeshiryen tarbar Aliyu zasu dawo gobe jirgin 4:00pm,Durqusawa baba larai tasake yi sannan tace to Hajiya Allah yakawosu Lafiya, bata amsaba illa miqewa datayi ta nufi upstairs tace "ki turomin YA'R ZINA nan" to kawae baba larai tace tafice daga falon, direct part dinsu takoma tasamesu _Ameera_nayiwa Khadija tsifar kai suna yar firarsu ta islamiyya daza su koma gobe,Da sallama baba larai tashiga,duk suka amsamata suna kallonta ganin fuskarta ba walwala,kauda kanta tayi daga kallonsu don idan tacigaba da kallon _Ameera_to kwallar data taru zata zubo kuma tasan ba abinda _Ameera_ ta tsana irin ganinta cikin rashin walwala,Mayafi ta dauko daga kan gado tace musu "Ku ajiye tsifar nan kufito akwai aikace aikace Ke kuma _Ameera_ tafada tana nunata kiyi hanzari kije Hajiya tana sama tana kiranki" tana gama fada ta fice, duk jikinsu a sanyaye suka tashi, _Ameera_ hannunta ta wanko tafice Dan amsa kiran mamaa,gabanta na faduwa ta tsaya bakin kofa tayi sallama cikin muryarta mai sanyi,shiru ba'a amsaba,sake maimaitawa tayi...daga ciki tajiyo muryar Maman tana cewa cikin kakkausar murya "Shegiya munafuka zaki shigo ko sai na zo na shigo dake?" Da sauri tatura qofar tashiga kanta a sunkuye,zubewa tayi gaban Maman tace "gani" Yatsine fuska tayi tace "kewa kenan?" Shiru tayi Dan bata da amsa daga gefe sameera ta tintsire da dariya tace "kema mama ita Shegiya mana" tafada tana taunar cingum,Sai da mama tagama qare mata kallo kamar yau tafara ganinta cikin xuciyarta tana jin xafin irin baiwar da Allah yayiwa _Ameera_na kyau,tabe baki tayi sannan tace "ke YA'R ZINA kina jina ko bakijina?" Dasauri tace "inaji" Dan zamowa mama tayi daga kan kujerar datake takamo kunnan Ameera da qarfi wanda saida tayi yar qara saboda azabar da taji, rankwashi mama tazuba mata da dayan hannunta wanda yasa ta zube agun tafara kuka,rufe min bakinnan nafada miki abinda zanfada kibani guri Dan banason ganin fuskarnan taki maizubin mayu,....kinajina?gyada kai tayi tana hawaye "dama Su Aliyu ne zasu dawo gobe Dan haka kiyi maza kije ki gyara masa dakin sa sannan idan yadawo komai dazai buqata kitabbatar kin bashi hatta ruwan wanka kinfahimta?" Eh..tace,to tashi kije kifara..tafada tana kawo mata mari,da sauri ta goce ta miqe da gudu har hijjabin jikinta na tadeta tafice
Dariya tabawa mama da sameera sosai,kwafa mama tayi tace "zakixo kisamenine"
Da gudu tana hawaye tafado kitchen din,da sauri duk suka kalleta ,ajikin baba larai tazube tanacigaba da hawaye,shafa bayanta tadinga yi tanacewa kiyi haquri YA'R KIRKI wata rana sai labari,
_*PINKY CE*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE👄*
_......Adulterer's Daughter_
*A TRUE LIFE, TOUCHING HRT & LUV STORY*
_BY_
*MARYAM PINKY*
_Follow me @facebook..._
www.maryampinky.facebook .com.
*Godiya Mara misaltuwa agareku masoya littafinnan, wallahi inajin dad'in qaunarku gareni,Nima kuna❤nan d'ina,I wish zan iya lissafoku,especially ya'n group dina PINKY NOVEL FAN's 1&2,I'm proud of u guyz💋🤝*
1⃣3⃣
9:00am daidai yatashi daga baccin daya koma bakinsa dauke da salati,Hamma yayi yana dafe kansa da yayi masa nauyi kamar ba'ajikinsa yake ba,kallon gefen sa yayi yaga Kibdiyya batanan,shiru yayi yana tunanin mafarkin yau,babu abinda yake tunawa a mafarkin irin maganganun da taketa fada masa,
"Ka taimakeni Dan Allah.." Shine yaketa yimasa yawo akai,cikin xuciyarsa yake tambayar kansa
"Taimakon me take so"?
Bashi da amsa..don haka sai kawai yaja tsokiii yace a fili,
" Mtsswwcc ke kika sani,tinda kinki bayyana ko fuskarki nagani"
Ganin 27minutes past 9:00 tayi yasa ya miqe yana cewa
_"why should I disturb my self?"_
Towel ya jawo a closet yanufi toilet,ya kai 30minutes sannan yafito yanata qamshim bathsoap din wankan,gaban dressing mirror yaje yajawo stool kamar mace ya zauna,cikin yauqi yake goge ruwan kansa da jikinsa,lotion din _smart-man_ya dauko ya Mirza,sannan ya dauko roll-on ya shafe lungu da saqo na jikinsa sannan ya miqe ya nufi closet,shadda getzna Light maroon color yadauko yasaka da hula match color din zaren da akai aikin,gaban mirror yakoma yafeshe jikinsa da designers masu qamshi....Kibdiyya ce tafado dakin tana qala masa kira
"Yaa Abdul,yaa Abdul.."
Ko kallo bata isheshiba yacigaba da gyara kan madubin yana maida komai mazauninsa,itakuwa ganin yana jinta amman yayi shiru yasata fushi tayi hanyar fita,har takusa qofa sai maganar da ummah rabi take yawan gaya mata ta dawo kunnenta..
"Kibdiyya kar kice zakina fushi da Abdulkarim, komai yayi miki karkina fushi,idan ma shi kinga yayi kije kiyi masa kiss kibashi haquri zai daina indai da gaske kina sonshi.." Tinowa da Wannan yasa ta koma gun da yake zaune bakin gado yanata danna wayarsa peacefully, da gudu ta haye kan gadon ta fada jikinsa ta baya,ta zuro fuskarta ta kan kafadarshi zatayi magana taji yace yana kara wayar a kunnensa
"Hello farouq kana ina"?
Tana jiyo farouq din yace
" I'm on my way"
"Okay" yace kawae sannan ya sauke wayar yasa hannu ya dawo da ita kan cinyarsa ya kalleta da sexy eyes dinsa yace yana daure fuska amman idonsa kyar akanta
"U don't knw hw 2 greet elders right"?
Shiru tayi tana kallon sa itama,
Tamke fuska yayi yasake cewa
" I'm talking to idiot"?
Girgiza kai tayi alamar A'a,a hankali tasa hannu tayi holding tight dinshi tace
"I'm sorry yaa,gud morning"
Sassauta fuskar yayi yace yana kai fuskarsa zuwa tata yace
"Mrng,was ur night"?
Murmushi tayi ganin yasaki ran tace
" fine,shine na shigo ina maka magana Kayi ignoring d'ina"
'Dan b'ata fuska yayi yace
"Kinyi sallama dazaki shigo"?
Girgiza kai tayi
" And u re complaining. So..so..nd so,Neva try that..again,is that clear"?
Kwanciya tayi sannan ta ce tana shafa sumar gemunsa datayi kyau
"Yearr,"
Yace "gud gurl,that's my cwt sister"
Bata rai tayi tace
"No,wife"
'Bata fuska yayi yace
"Who told u that"?
Cikin fargaba Dan ganin ya hade fuska tace
" ummah Rabee "
Gyada kai yayi yace
"Gud,yau da daddare idan kinzo bacci zaki fada min abubuwan da take fada miki a kaina"
Dariya tayi tace
"Tace fa karna fad'awa kowa"
Hancinta yaja yace yana nuna kanshi da d'an yatsa
"Wow,including me"?
"No,ban da kai"
Wayar sa ce tafara ringing,kallo daya yayi ma screen din ya kauda kai,ringing din take tay,hannu yasa d'aya ya dako wayar ya kara a kunnensa bayan yayi accepting kiran,shiru yayi...daga dayan bangaren Asma'u tayi sallama,a daqile ya amsa yana yatsine fuska kamar yana gabanta,
Ajiyar zuciya tayi jin daddad'ar muryarsa tana dukan doden kunnanta,cikin fargaba tace
"Ashe ka dawo,welcome back"
Siririn tsokiii yaja sannan yace
"Tnxs"
"He will Neva change" ta furta a xuciyarta,amman a fili sai tace
"Dama mummy ce tace na fad'a maka zamuxo"
"Sai kunxo" kawae yace ya katse kiran,gefen gadon ya kalla inda Kibdiyya ke kwance tana hawaye sha'be shab'e,dariya ce taso kamashi,amman sai ya dake,kuma dama yasan za'ayi hakan don tin da yadauki wayar tagani ta sauka daga jikinsa,
Matsawa yayi yadan kwanto saitin fuskarta yace
"Something happen?"
Tasowa tayi daga kwanciyar cikin kuka tace
"I hate her!"
Zaro ido yayi cikin tsananin mamaki yace..
_kuyi haquri mu hadu next page,bani da chargy ne_
_*PINKY CE*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE👄*
_......Adulterer's Daughter_
*A TRUE LIFE,TOUCHING HRT & LUV STORY*
_BY_
*MARYAM PINKY*
www.Maryampinky@facebook.com.
_*GIDAN MIJINA GROUP by Mmn Haneef,this page ix 4 u,words enough can't express neither explain how u luv this book,ur comments olways make me feel motivated,I wish to mention ur names,but don't bother, u re always in my mind,I hrt u all💋*_
1⃣5⃣
Yananan kwance cikin blanket yaji yafara samun relief, A hankali ya tashi ya fad'a toilet ya yi wanka da ruwan d'umi,ya dad'e cikin bathtub d'in ruwan yana ratsashi sannan ya d'auro towel yafito, jallabiyya kawai ya zira don bayajin qwarin jikinsa,a hankali yafara tuno abinda yasashi a Halin,cikin zuciyarsa yake cewa
_"I must teach that nonsense girl a lesson,_"kwafa yayi sannan yatashi ganin 12:00pm zatayi gashi ko breakfast baiyiba,hanyar fita yayi sai ya hango Asma'u ta glass ta taho riqe da tray din,killer smile dinsa yayi yace "U re in shiitt today" tsayawa yayi bai fito falon ba yana jiran isowarta,Dan sai tayi masa bayanin dalilin dayasa tasako kaya mai bayyana surar jiki tafito ahaka batare da tasaka hijjabiba,Dan shi kadai yasan wahalar dayasha dayayi tozali da ita,tsokiii yaja yace "that's why now a days Adultery ix common,"
Da sallamar ta tashiga dakin,wani irin qamshi ya doki hancinta mai sanyi na turaren _touchme_,lumshe idonta tayi ta bud'e su a hankali ta saukesu akan tamfatsetsen photon Abdul dayake Ajiye jikin bango saboda girmansa,sanye yake da coat baqa wadda tafito masa da ainihin kyawunsa,qayataccen murmushi yayi wanda ya fito da zallar kyawunsa,k'irr tayi tana kallon photon,a hankali tafara takawa zuwa gun da photon yake,ajiye tray din breakfast d'in tayi a qasa ta tsuguna ta saka hannu tana shafa photon,wayarta qirar Tecno C9 ta sa ta d'auki photon 2 shot,a hankali murmushi ya bayyana a fuskarta ta furta _He ix sage{wise man}_bakinta takai kan photon ta manna masa kiss tace a hankali _I luv u Abdul_...da sauri ta juya jin alamin motsi a bayanta,waigowa tayi domin ta tabbatar da zargin datakeyi,Ai kuwa shi dinne A tsaye ya hard'e hannuwansa a k'irji yana kallon ta,".. Ya ilahii..!", ta furta gami da sunkuyar da kai k'asa,kunya,tsoro, fargaba da tashin hankali ne duk suka bi suka cika mata zuciya, shiru ba wanda yace komai,
A hankali yatako steps d'in ya shigo falon,kan 1 seater ya zauna ya 'Dora K'afa 'Daya kan 'Daya ya Murtuke fuska kamar bai tab'a dariya ba,itakuwa Asma'u banda K'ugi babu Abinda cikinta yakeyi don tasan yau sai ta Allah, ya lafiyar kura bare...,cikin muryar sa ta Isa yace
"U re waiting 4 me to tell u come?"
Da sauri ta girgiza kai sannan ta taso tadawo gabanshi ta tsuguna kanta a qasa,
"Look up" yace mata cikin tsawa
Kasa 'Dagowa tayi dan ko Karen haukane ya cije ta bata fara kallonshiba,
"I will slap u" tajiyo muryarsa yana fad'a,
Rufe fuskarta tayi da hannayenta Dan tasan halinsa zai iya yi mata Marin,
"Bani wayar" yace mata
Miqo wayar tayi,ya amsa,Password yagani akai,
"Password?" Kawae yace,tasan halinsa don haka cikin tsananin kunya tace "is ur name"
Zaro ido yayi cike da mamaki amman sai yasha mur, _Abdulkarim_yarubuta sai yaga _wrong password_tsokiii yayi yasaka _Abdul_still wrongpassward,
"I'm playing wit u? Will u tell me or I shud..." Yafada yana kallon ta,
Bai qarasa ba tace cikin tsinkewa _My Abdul_
Dariya ce ta sub'uce masa a zuciyarsa baiyi a fili ba,yana sawa kuwa yaga ya bud'e,direct gallery ya shiga yaga pictures d'in,mele baki yayi sannan ya kalleta yace
"Waya baki permission?" Shiru ba amsa,wayar ya ajiye a gefe sannan ya kalleta for some minutes yace
"Menene dalilin yin Wannan shigar kuma ba hijjabi?"
Nanma shiru tayi sai xuciyarta dake dukan tara-tara,murmushin mugunta yayi sannan a hankali ya d'an rankwafo da kanshi setin fuskarta ya d'ora hannuwansa kan kafad'arta har tana jiyo hucin numfashinsa,xuciyarta ce tabada wani dum! Tafara k'ok'arin ja da baya,damk'ota yayi ya dawo da ita kan kujerar da yake,ganin yafara loosing kanshi yasa Asma'u tafara kuka tana cewa "Dan Allah Yaa Abdul Kayi haquri..plx...bazan kuma ba,kamar badashi takeba sai ma k'ok'arin kai bakinsa kan nata yakeyi,wani irin kuka takuma saki mai ban tausayi tana cigaba da bashi haquri,..
Cikin murya wahalalliya yace
" ist not what u want?"girgiza kai tayi alamar A'a,
Wani kallo ya maka mata yace
"Okay,bashi kikeso ba then what's d meaning of dressing like this?"
Hawayen fuskarta ta goge sannan tace
"Allah ba komai"
To sauka kikoma qasa,
Da sauri ta sauka amman xuciyarta bata dena bugawa ba,Dan yau tazaci shikenan,
Kallon ta yayi yace
"If I Eva saw u with this type of dressing... Hmmn...u will bear d consequences, okay?" Yafad'a yana riqe kunnensa,
'Daga kai tayi tace "to"
Tsokiii yayi yace"Nonsense girl,duk Ku kujawowa kanku abinda akemuku..."
.Farouq ne yayi sallama ya shigo,turus yayi ganin su,sai kuma yasaki dariyar shaqiyanci yace cikin zolaya
"A'ah kaga Ango da Amarya,zancen ne a falo,?" Hade gira Abdul yayi ya kalli farouq yace yana 'Daga masa hannu alamar ba wasa
"Farouq plx respect ur self"
Dariya farouq yayi yana jinjina al'amarin Abokinnasa na bahagon halinsa amman sai yace
"Since..I'm respectively"
Tsokiii yayi zaiyi magana sai ga Kibdiyya tafito daga bedroom tana Mirza ido,direct gunsa tataho danufin zuwa,da sauri ya Zare mata idonshi yace
"Get out!!" cikin tsawaa yake mata maganar wanda sai da ta saki fitsari don

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login