Showing 18001 words to 21000 words out of 44294 words
Chapter 7 - YAR ZINA CE COMPLETE HAUSA NOVELS BY MARYAM PINKY.txt
some seconds sannan ta maida kanta kan chatting d'inta datake tace
"I'm off"
Murmushi Asma'u tayi ta shige bedroom d'in don yin sallar, Bayan sun idar ta kawo musu Abincin suka zauna kan rug d'in suka fara ci suna firar Assignment d'in daxasuyin,sunyi nisa cikin cin Fadeela takai loma sannan tace tana lumshe ido
"Hmmnnn Gaskiya Abdul zai more da delicious girkinki Hussy.."
Ta fad'a cikin sigar tsokana,
Rukky ce ta tintsire da dariya har tana neman kwarewa tace
"Wallahi kuwa..Ae idan Ya bari yara saki husna ko..wllh ta tafka Asara Babba"
Asma'u duk ta maka musu harara taci gaba da cin Abincin ta,Rukky ta sake cewa tana dariya K'asa-k'asa
"Hussy idan muka kaiki gidan Abdul to washegarin da kuka sha Amarci irin wannan girkin zaki mai...nasan sai kunnensa ya cire"
Duk suka fashe da dariya banda Asma'u data d'aure fuska amman cikin zuciyarta farin ciki ne fal don tana son Adinga fad'o mata wannan ranar,ganin ba zasu fasa tsokanar tata ba yasa tace
"Hmmnn...kunsan kuwa me yamin yau??"
"A'a" sai kin fad'a inji Rukky,
Gyara zama tayi ta basu labarin abinda yafaru duka....
Rukky ta tintsire da dariya har tana neman bige ta,tureta Asma'u tayi tana cewa
"U dey mad,I'm telling u serious tnz nd ur behaving like that" ta fad'a tana ture ta,Fadeela ce ta dena dariya cikin serious tune tace
"Amman fa guy d'innan wallahi sai ya gane kuransa duk randa yazo hannu"
Rukky ma ta goge hawayen dariyarta tace tana dafa cinyar Husna "Asmy?,"
Kallon ta tayi alamar menene,Murmushi ta sake yi tana girgiza kai tace
"Kuma shine zaki ce buk'ata bata biya ba?"
Kallon hmmn Asma'u tayi mata sannan tace
"To Rukky ina tabiya?"
Dafa kafad'ar ta tayi tace
"To wallahi tallahi buk'atar mu ta biya,Abdul mungano weaknesses d'in sa kuma...ta tintsire da dariya",
Da sauri Asma'u ta juya left hand d'inta jin Fadeela ma na dariya,sunfara bata haushi kuma don haka cikin hasalla tace
" look..bana son lack of manners, ya zaku sani a gaba kuna dariya like u re watching movie"
Fadeela ce ta kalli Rukky ta bata hannu suka tafa sannan tace
"Ohhkk sai yanxu fa nagane Rukky,kuma fa wallahi zancen ki gaskiya ne...Har Yafara bani tausayi wallahi" ta tintsire da dariya har da Kwallarta,Asma'u ganin rainin hankalin nasu yayi yawa yasa ta mik'e tace
"Mttsscc idan kun gama kwa yi min magana...me I hav lots to do..."
Da sauri Rukky ta jawo ta ta zaunar da ita cikin serious mood tace
"Banza kefa wata M.ce,ki tsaya kiji na fad'a miki abinda baki sani ba,kinga tashin nan da yayi daga falo da kika shiga? To wallahi structure d'inki ce tasa ya rasa nutsuwa ya fice,"
Fadeela ma ta d'ora da cewa
"Eh...wllh,rud'a shi kikai,nasan yau da kyar idan zai iya bacci yasin"ta fad'a tana kashe mata ido d'aya,
Asma'u da tinda suka fara take Murmushin jin dad'i tace "Allah friends?"
Rukky tace
"Allah kuwa...Don haka yanxu mun gano lagon sa ko kunyi aure idan yace zai kawo miki raini ko yace zai tsaya ja mana class wllh maganin sa za muyi cikin ruwan sanyi.." Sallamar Abbanta ne yasa sukayi shiru don ko kad'an basu ji shigowar motar sa ba,
Gaida shi suka yi ya Amsa cike da kulawa yana tambayar su Karatu,"Alhmdllh"duk suka amsa kan su a k'asa,kallon Asma'u yayi yace
"Kawun ki baizo ba?"
Cike da girma mawa tace
"Eh..Abba bai zo ba"
Hanyar d'akinsa yayi,
Suka ciga ba da firarsu inda tako ma kan Assignment d'in su na makaranta,..
Abba ne ya fito sanye cikin shadda galila sai K'amshi yake hannunsa Rik'e da keys sai K'amshi yake ya nufi dinning,yana zama Kawu Sani da bashir suka yi sallama suma cikin shiga mai kyau,gaishe su sukayi sannan suka nufi dining d'in suma gun Da Abba yake,
"Asma'u" Abba ya kira ta,
"Na'am Abba" ta Amsa tana nufar gun,
Yace
"Yauwa ki d'auko babbar Daddumar nan ki kaita sitting room Anjima Alhaji Abdulfattah zasu zo,
" to Abba "tace ta mik'e ta bar gun,haka kawai kuma taji gaban ta ya tsananta fad'uwa amman sai ta fara karanto Addu'a,bayan takai Daddumar ta koma ta sanar wa Abba sannan takoma gun su Rukky ta fad'a musu,suka ce
"Allah yasa Alkhairi ne" ta amsa da cewar "Amin"
★★★★★★★★★★★★★★
4:14pm firgigit ya tashi daga nannauyan baccin da ya d'ebeshi yana karanta Addu'a,jikin sa yayi sanyi sai gumi da yake ta tsatstsafo masa,tissue yasa yana tsanewa,Idon sa ne yakai kan wall clock d'in d'akin da sauri ya janye blanket d'in daya rufa ya fad'a toilet ya d'auro Alwala, bai dad'e ya fito ya tada sallar, ya dad'e cikin sujjuda yana kaiwa Allah kukan sa sannan ya idar ya d'ora da karatun All Qur'ani cikin sassanyar muryarsa, a hankali yaji zuciyarsa na sanyi har ya sami relief sannan ya rufe Qur'anin ya shafa Addu'a ya koma bakin gado ya zauna,laptop d'insa ya jawo ya bude don fara duba Aikinsa,sai dai me..? Babu Abinda yake gani sai surar Husna lokacin data shigo,dafe kanshi yayi ya furta
"Ya salam"
Rintse ido yasake yi jin yadda jikinsa ke neman sau yawa gaba d'aya yaji yafara loosing Appetite d'in sa..shikam Wannan yarinya ta cuce shi,shi dai yasan ba son ta a zuciyarsa ko kad'an,ya san shaitan ne ke neman jefa shi cikin...
Knocking ya jiyo Anayi daga falo yasa ya bud'e idonsa ya miqe bayan ya rufe system d'in,
Bud'e wa yayi yaga security ne...cikin girmamawa security yace masa
"Alhaji nasan ganin ka"
Ba tare da ya Amsa ba ya koma ciki ya zaro slifas d'in sa ya fito,
Kai tsaye part d'in Abbansa yayi,da sallama ya shiga ciki,can cikin falon ya hango Abbansa zaune cikin shiga ta Alfarma yana shan fruits, kan rug ya zauna ya tonk'o she K'afarsa yace
"Abba well-done"
Alhaji Abdulfattah ya dubi tilon d'an nasa yana Murmushi yace
"Yawwwa Kana hutawa an ta soka ko son?"ya fad'a cike da kulawa,
'Dan Murmushi yayi yace
" ba komai Abba "
Tare suka sha fruits d'in sannan ya d'auko wa Abban ruwa da bowl ya wanke hannunsa bayan shima ya wanke,
Cike da kulawa Abbansa yace
"May GOD bless you"
Cikin jin dad'i yace
"Amin Abba"
Shiru ya d'an gifta sannan Alhaji Abdulfattah ya gyara zama ya dubi Abdul da gaban sa keta fad'uwa yace
"Emm..ehmmn..Abdulkarim.."
Da sauri ya d'ago jin yadda Abba ya kira sunansa don idan bai manta ba rabon da ya kirashi da Abdulkarim 4yrs kenan..jin Abban nasa yayi ya sake kiran sunan nashi
"Na'am Abba.." Cikin karyewar zuciya
Alhaji Abdulfattah ya cigaba
"Abinda yasa na kirawo ka shine Akan maganar yarinyar nan Ya'r wajen Hajiya Bilki....Am..umm..Asma'u, kamar yadda kasan tuntuni maganar nan take,don idan ban manta ba da tuni Anyi Aurenku..to saka makon uzurin da ka kawo Abaya yasa Muka basu hak'uri bisa sharad'in idan kadawo Nigeria,to Alhmdllh Allah ya dawo da kai Lafiya cikin Nasara mun sake godewa Allah bisa irin ni'imomi da baiwar da yake mana,To bayan Haka kuma wata biyu da suka wuce mahaifin yarinyar ya nuna lalle shi Aure zai mata,da ni da Alhaji bello muka je muka taushe shi bisa yarjeje niyar da ga Allah ya yadawo da kai don shi ummaru tun Alikacin muka bada dukiyar Aurensa ga yarinyar nan fareeda kuma suka karb'a akasa biki don yanxu haka saura 3weeks ko da yake nasan ka sani,to..yanxu dai Abinda nake son sanar da kai shine Anjima Ni da Alhaji bello da Malam Mustapha zamu je domin kai kud'in kuma dama babu Abinda nake fata da buri rin naga Na had'a Aurenka da na ummaru(ya d'an share hawaye tuno da Amininsa)..inaso a had'a ayi rana d'aya kuma bayan haka ka cikawa mahaifiyar ka burinta...
_*pinky ce*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE👄*
_......Adulterer's Daughter_
*A TRUE LIFE, TOUCHING HRT & LUV STORY*
_BY_
*MARYAM PINKY*
www.Maryampinky@Facebook.com.
*®REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*
_{We don just entertain nd educate,we touch the heart of readers❤_}
#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
*IG PML WRITERS*
#https//www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
2⃣0⃣
Hararar Khadija ta kuma yi batare da tace komai ba,haka Khadija tagaji da tsokanar ta ta kyaleta....daga baya ma bacci ya d'auke su duka kasancewar sun gaji.
Basu suka tashi ba sai bayan la'asar sosae shima hayaniyar su Hajiya Mamaa ce ta tashe sun,Khadija ta dubi Ameera da ta lumshe ido tace"tashi mu lek'a mu gansu.."
Harara ta maka mata tayi tsokiii tace
"Hmmnn Allah ya min suttura da ganin su"
Khadija ta marairaice murya tace
"Kaiii Dan Allah ko Dan Me sunan Daddyn ki AI kyazo mu lek'a...ni fa ganin yadda suka zama kawai zamuyi ba wani Abinba"
Twisting bakin ta tayi tace
"To menene sabo A ciki?.kawae ni ki kyaleni..baran jeba ke tashi kije"
Jin zasu wuce ta kusa da part d'in su yasa Khadija mik'ewa da sauri ta lek'a,ta kai kusan mins sannan ta zauna kusa da Ameera da har yanxu idonta ke rufe ta 'Dora hannun ta akan cinyar Ameeran cikin zolaya tace"Uhumm Ammee kinga yanda Mai sunan Daddy ya koma kuwa?"
Banza tayi da ita kamar bata ji ba,Duka ta kai mata tace"wllh baki ga yanda ya sauya ba,ya zama 'Dan gay.."bata k'arasa ba taga Ameera ta mik'e tana cewa "Na barki lfy" tana gama fad'a ta shige toilet don yin wanka ta bar Khadija da baki a sake.
Ta Dad'e a toilet d'in sannan ta fito d'aure da towel amman ta saka hijjabin gadon(inji Khadija),tana shigowa falon taga Baba larai a zaune da alama sallah tayi don ganin carbi a hannunta, hamdala tayi don tasan khadeeja bazata yi mata maganar banza ba tinda ga Baba larai, bakin katifa ta zauna ta shafa mai sannan ta sa kayanta Atampa ta sake sa hijjabin colorn Atampar,jiyo Baba larai tayi tana cewa "Masha Allahu 'Diyar nan tawa" Murmushi tayi kawae,Khadija tace
"Ba kyau dae kikai ba"
Shiru tayi bata ce komai ba,sun jima suna firarsu su uku,can Baba larai tace "idan an idar da sallar magariba Ku shiga Ku gaisa da bak'in karku yi laifi.."
Khadija ce kawae ta Amsa ban da Ameera da tayi shiriuuu kamar mai nazari
"Ke! Ameera" Baba larai takira sunan ta da k'arfi ganin tayi shiru,firgigit tayi tace
"Na'am mama.."
Baba larai tace cikin fad'a-fad'a "kinfara tunanin naki ko?"
Kwallar data taru a gefen idon ta tasa hijjabin ta ta goge cikin sanyi tace
"A'a..bashi nake b"
Tasowa Baba larai tayi ta rungumeta a jikinta tace
"To..me nace?"
Shiru tayi don zahiri bata jiba..sai hawaye sharrr suka zubo,cikin sauri Khadija itama tazo gun ta zauna tafara hawayen ganin Ameera nayi,janye su tayi tace itama cikin rauni
"Ashe ba zaku daina Wannan Halin ba?..yanxu Ameera bazaki daina zubda hawayen ki ba? Baki yi imani da k'addara ba?.."
Da sauri cikin kuka ta taso daga durk'ushen da tayi tazo ta rik'e Baba larai tana cewa
"A'a..nayi wallahi.. Kiyi Hak'uri bazan kuma ba"
Janye jikin ta Baba larai tayi tace
"Eh..kullum haka kike cewa amman kink'i dai nawa"
Hannu biyu tasa ta share hawayen tace
"Insha Allahu daga yau bazan kuma ba..kiyi haquri" ta rirrik'ewa baba Larai hannu da natan,
Kamata tayi tace
"To..Allah yasa,...ke ma saiki mana shiru ko?" Ta fad'a tana hararar Khadija, duk suka d'anyi Murmushi sannan suka mik'e dan yin sallar magariba da ake ta kira.
Su Hajiya Mama kuwa wata ya'r kwarya-kwaryar dinner suka had'a na murnar dawowar shalelen ta,Duniya sabuwa don Anci an sha,Anyi kid'a da dije sai 3:00pm na Daren suka tashi bayan sun sha barasa sunyi tatul.
Washe gari da sassafe su Ameera suka tashi suka har had'a breakfast suka Jere akan dinning suka tsaftace ko ina na falon suka sa turaren wuta suka koma gunsu lokacin 10:00am Amman ba wanda ya tashi daga bacci cikin su,
Suna shiga d'aki sukayi turus ganin Baba larai na har had'a kaya a jaka,duk suka kalli juna alamar tambaya amman duk basu da Amsa,
Khadija ce tace"mama ina zaki?"shiru tayi ba Amsa har sai da ta kammala komai ta rataya mayafi sannan ta kallesu ta kauda kai tace
"Yawwaaa tafiya ce ta kamani yanxu daga can gida Anturo Inna ba Lafiya tana nemana,don haka zan tafi yanxu..Ku zauna saboda makaranta insha Allahu bazan dad'e ba,kuma saboda Hajiya yasa bazan tafi da Ku ba,Amman Dan Allah duk da nasan baku da matsala amman ina so Ku kula sosae,kuyi Aikin yadda suke so kunji ko?"
Gyad'a kai suka yi,Ameera cikin rawar murya tace
"Ni dai dama ki tafi damu"
Baba larai tace
"A'a..Ku zauna Allah yana tare daku,rashin Lafiya ce kuma ba wani abun ba,"
Duk suka ce "toh..sukayi mata a sauka Lafiya"
Har gate suka rakata kamar baza su rabuba har da ya'r kwallar su,haka suka dawo jiki a sanyaye da kuma fargabar irin rayuwar da zasuyi a gidan su biyun.haka suka koma part d'in su suka zauna shiru kamar kurame kowa da abinda ke sak'awa cikin zuciyarta daga nan bacci ya 'Dauke su.
12:00pm,Hajiya mama ke saukowa daga upstairs cikin yauk'i anci kwalliya cikin shadda galila d'in kin Senegal ruwan omo kamar zata gasar kyau,anci gwagwgwaro(head) ruwan d'orawa,hannayen ta sanye cikin warwaro da zobunan daham,Direct Dining area ta nufa inda tasame su a zazzau ne da Alama ita suke jira,cikin murna ta Isa gun ta jawo kujera ta zauna tana kallon su, Mustapha ne ya dube ta yana Murmushi yace
"Anty Gud morning"
Dariya tayi tace
"Mrng ya kwanan nigeria?"
Shafa kansa yayi kawae yana Murmushi, kallon Aliyu tayi daya wani langab'ar da kai fuskar sa kamar zaiyi kuka,dariya tayi tace"Ya dai?"
Turo baki yayi gaba cikin halinsa na shagwab'a yace
"Chaiii mom ace wai tin d'axu ina zaune ina jiranki baki zo kinyi serving d'ina ba,?" Yafad'a kamar zaiyi kuka,Sameera ce dake ta danne danne a wayar ta ta dube shi tana masa kallon banza tace
"Lallai ma bross to a can waya ke serving d'in ka?"
Hararar ta yayi yace
"Wata baby ce fa"
Dariya Hajiya mama tayi tana kallon su tace
"To..ya Isa haka,yanxu ya kake so Ayi?"
Sai da ya buntsuro baki sannan yace
"A samo min wanda zata dinga serving d'ina morning, evng,nd night kawae"
Dariya Sameera tayi tace
"Sai bros..gaskiya a samo maka amman ba old version ba"
Kallon ta yayi yace
"Ae dama..baby nake so mai zafi"
Duk suka sa dariya banda Mustapha da yake ta cin Abincin sa cikin kwanciyar hankali cikin zuciyarsa yana Allah wadai da halinsu amman bai Isa ya tanka ba yasan shiyasa yaja bakin sa ya tsuke,muryar Aliyu yajiyo yana sake cewa
"Mum kuma bana son village girl..nafison wadda har gyaran d'aki da wankin clothes d'ina"
Hajiya mama tace "Ka samu daga yanxu ma kuwa" ta fad'a tana mik'ewa ta fice,
Direct Boy's quarter ta nufa,'Dakin su Ameera ta tura ta shiga,Aikuwa tayi tozali da ita kwance tana barci peacefully,wani bak'in ciki ne ya ziyar ce ta cikin xuciyarta tace
"Wato shegiyar Yarinyar nan har Hutu take samu a d'akinnan?tayi kwafa sannan ta tsuguna saitin fuskarta da tayi fresh ta sauke mata mari me zafi a kuncin ta,cikin razana da kid'ima ta tashi tana dafe da kuncin nata,mutstsike idon ta tasake yi don tabbatar da Hajiya mama ce agaban ta ko mafarki take..ji tayi an sake wanka mata wani Marin tare da damk'ota ta mik'ar da ita tsaye tana cewa
" Dan uwarki wato har bacci kikazo kinayi? Uwar kice tabaki izinin yin bacci?"ta sake wanke da Marin da sai da kwakwalwar kanta ta tsaya,ta cigaba
"Uwar ki kike jira ta yi serving d'in Haidar?iyee Dan uwarki?ta d'ur ma mata dundu tare da yin Ball da ita ta bugu da bango kum!,Ameera ta dena fahimtar abin da ke faruwa zuwa yanxu,cikin tsawa tace
" Na baki 2mins ki fito ki shiryawa Haidar breakfast yana dining yana jiranki"tana kaiwa nan tasa k'afar ta ta murje ya'n yatsun hannayen ta sannan ta fice....
_I'm sorry yauma...ina cikin hidimar Biki ne may b gobe ba post_
_*pinky ce*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE👄*
_......Adulterer's Daughter_
*A TRUE LIFE, TOUCHING HRT & LUV STORY*
_BY_
*MARYAM PINKY*
www.Maryampinky@facebok.com.
*®REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*
_{We don just entertain nd educate,we touch the heart of readers❤_}
#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
*IG PML WRITERS*
#https//www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
💜❤💛💙💚🖤❤
*HAPPY BIRTHDAY*
🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂
*ZUWAIRAT UMMU MARYAM,*
🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂
*I hope the day has been blessed with d presence of those u luv,and many magical moments dear!*
_sorry 4 d late wishes dear!💖_
💙❤🖤💚💜💛❤
2⃣2⃣
Da gudu ta fad'o motar tana haki,Zare eyeglass d'in sa ya yi ya zubo mata ido 4 some seconds, ganin yadda yake kallon ta yasa jikinta yayi sanyi nan da nan ta sunkuyar da kanta k'asa,definitely sai ga hawaye shar! Har sun fara jik'a gaban d'an k'aramin hijjabin ta,shiru yayi still he's eye's on her,wani irin tausayin ta ne ya tsirga masa daya tuna Yadda mahaifiyar bata son ganin zubar hawayen shi gata kuma marainiya,zuciyarsa ce tace masa
"Ka tausayawa yarinyar nan,bata da kowa yanxu sai kai,idan bata ji dad'i a gunka ba, a gun wa zataji?...." Runtse ido yayi jin zuciyarsa na zafi,Hannun sa duka biyun yasa ya jawota daga seat d'in ya dawo da ita kan cinyar sa ya zaunar da ita,fuskarta ya tallafo da hannunsa ya had'e da tashi suna jin numfashin juna,loop tayi ajikin sa but hawayen still suna rushing, ganin ba denawa zata yiba yasa ya zaro tissue ya shiga goge mata,sai da yaga hawayen sun dena zubowa sannan cikin kasalalliyar murya yace
"Me yasa ki kuka baby...?"
Kwantar da kanta tayi a faffad'an k'irjin sa sannan cikin sanyi tace
"Ba Kaine oll those days baka sona ba"
Murmushi yayi ya sunkuye saitin fuskarta ta yace
"I will not do it again,OK?"
Hannu ta dunk'ule ta mik'o masa tana d'an Murmushi tace
"Deal?"
Murmushi yayi ya mik'o nashi shima yace
"For sure!"
Wata wawuyar runguma ta kai masa da duka jikinta ta rik'e wuyan sa tana cewa
"Yearh.!! Thaz my Yaa,I luv u so much.."
Ta fad'a tana kaiwa cheeks d'in sa kiss,
Janye ta yayi ganin zai fara loosing kanshi yace
"Oya back 2 ur seat,we re late!"
Ba musu ta koma cike da murna,cikin zuciyarsa yace
"Infact I make her happy"
Key yayiwar motar ya ja suka fice daga gidan,dab da zasu hau titi yace
"Tie ur belt baby"
Yafad'i showing deep concern,
'Daurawa tayi sannan suka cigaba da tafiya,
Driving yake cike da k'orewa kuma cikin nishad'i,K'ibd'iyya nata yi masa surutu da labarin classmates d'in ta,shidai kawae gyad'a kai yake ko yayi Murmushi,
A dai-dai bakin gate d'in school d'in su yayi parking,lunch box d'in ta ta d'auka ta jiyo ta marairai ce fuska tace
"Yaa plssssss"
Kallon ta yayi yace
"Uhummmm??"
K'ara langwab'e kai ta sake yi tace
"Come nd pick me plsss"
Murmushi yayi yace
"OK...."
Murmushi tayi sannan ta fice daga motar tana d'aga masa hannu,
Revers yayi yabar gun ya hau kolta yadauki hanyar office zuciyarsa wasai.
Lokacin da ya Isa banki,securities suka zo suka dinga kwasar gaisuwa tare da karb'ar jakarsa,gaba yayi suka take masa baya har cikin new office d'in, Masha Allah nace,office ne kamar wani falon minister yaji kayan alatu na more rayuwa,ga K'amshi da sanyi ni'imtattu na tashi,komai white ne na office d'in... Hmmn,no matter how d description of a writer can't...,
Kujera ya samu ya lume aciki,one by one sukazo sika fara gabatar da Kansu,baiya cewa komai sai bodyguard d'in ke amsa musu,shikuma ya had'e rai kamar wani sarki!,
Wata macece chocolate ta shigo Last da alama musulma ce,cikin rangwad'a ta shigo tafara gabatar da kanta tace
"Weldone sir!,I'm mujeedat bello,I'm ur permanent sect...I'm.."
Hannu ya