Showing 27001 words to 30000 words out of 44294 words
Chapter 10 - YAR ZINA CE COMPLETE HAUSA NOVELS BY MARYAM PINKY.txt
tozali da Haidar cikin Halin rai kwakwai mutu kwakwai,ganin baya motsi yasa ta fita da gudu neman taimakon a kaishi asibiti,ta Boy's quarter tabi ko zata ga Ameera don yau ta k'udurta a ranta sai ta kashe ta!!!,amman sanda taje dai-dai gun sai taga wayam amman da ta Isa bakin gate tagan shi a bud'e tasan ta gudu!.
Ameera kuwa tana sauka batayi wata-wata ba tayi part d'in su,Jaka 2 kawae ta sunkuta tayi waje da gudu batare da tasan inda ta dosa ba don ita burin ta kawae tayi nisa da gidan nasu da Mama don matuk'ar sukayi 4eyes yau to sai dai gawarta yau!
Sai da tayi tafiyar kusan 1 hour sannan tasami guri kusa da wasu tsofaffi suke zaune ta zauna gindin wata bishiya tana mai da numfashi,can kuma sai ta sa kanta tsakanin cinyoyin ta tafara rera kuka Mara sauti,sai da tayi mai isarta ta k'oshi sannan ta d'ago idon nan yayi jazur kamar gauta,fuskar ma tayi jazur duk ta kumbura,gefen wani tap(famfo) taje tasami ruwa ta sha ta wanke fuskar sannan ta dawo ta zauna tafara tunani, _shin yanxu me yaka mata tayi next?_ ta tambayi zuciyar ta,bata da Amsa don haka ta zurfafa cikin tinani _"inama ina da dangi?"_
Ta fad'a a hankali tana share Kwallar da ta zubo mata,mik'ewa tayi da sauri da tayi wani tinani tare da Addu'ar Allah yasa burin ta ya cika,
Sauya hanya tayi tafara wata mik'ak'k'iyar tafiya,tana tafe tana had'a hanya ga yunwa ga wani azababben ciwon kai daya ke neman raba mata kai gida biyu,Jin da tayi anfara kiran sallar magariba yasa ta k'ara sauri,Kafin ta k'arasa inda take son zuwa ta had'u da khadeejan don dama islamiyya tabiyo ta,da sauri Khadija ta rik'e ta ganin tana neman fad'uwa,Zubewa tayi a jikin Khadijan tafara rera sabon kuka,cikin kid'ima da damuwa take tambayar Ameera me ya faru Amman inaaa! Babu Amsa,ganin zasu fad'i k'asa ga shi mutane suna ta tafiya masallaci ana yi musu magana don a tsakiyar titi suke yasa Khadija jan ta suka shiga cikin wata rufa,gogewa Ameera hawaye ta shiga yi,ganin hawayen sun k'i dena rushing yasa tace mata
"Ameera tinda kik'i magana ki daure ki tashi mu tafi gida"
Numfashi Ameeran taja sannan tayi ma khadeeja nuni da hannun ta,bin hannun tayi da kallo,zaro ido tayi ganin jakar su don dai lokacin takula da su agefe,cikin mamaki tace
"Wannan fa?" Ta fad'a tana janyo jakar,
Ruk'unk'ume ta taji Ameeran tayi da k'arfi sannan ta jata suka fad'a soron gidan kusa dasu tana haki,khadeeja ta kalle ta tace
"Wai Ameera lafiyan ki kuwa?"
Jiyowa Ameera tayi ta dubi Khadija da rinannun idanun ta da suka fara jemewa tace
"Khadija kin gane motar cen data wuce da mutanen ciki?"ta fad'a tana haki da danne k'irjin ta da tsoro ya cika,
Khadeeja ce ta d'an sake lek'awa sannan tace
"Eh..kamar su mama koh?"
Hijjabin ta tasa ta share wasu hawayen da suka zubo mata tace tana rik'e hannun Khadija cikin nata
"Khadija ni suke nema su kashe!!!"
Cikin razana Khadija ta fiddo ido waje tace
"Ke!..?,kuma kashewa?.."
Gyad'a kai tayi Alamar eh..,
Numfasawa Khadija tayi cikin tsoro tace
"To me kika yi kuma?"
Ameera batayi magana ba sai d'auko jakar guda d'aya da tayi ta ratayawa Khadija sannan tace cikin rawar murya amman
"Khadija there's no enough time 2 explain, just let's go plsss" _(mamaki ne ya kamani jin yadda Ameera ke furta English kamar ba hausa girl ba saboda yadda accent d'in ya kama harshen ta duk da ba cikin walwala take ba amman muryar mai dad'in sauraro)_,
Tana gama fad'a ta kamo hannun Khadija kamar marasa gaskiya suka fara sand'a har suka fice suka bar layin gaba d'aya,
Sai da sukayi mik'ak'k'iyar tafiya sosae takusan 40mins ba wanda yacewa kowa komai,can Khadija ta nisa tace
"Wai yanxu Ameera ina muka nufa toh"
Shiru tayi sai hawayen da har yanxu sukan zubo lokaci-lokaci babu abinda ke yawo A xuciyarta sai maganganun Ya Haidar, sai da Khadija ta sake maimai ta tambayar da tayi mata sannan tace
"K'auyen Ku"
Da sauri Khadija ta dube ta kallon rashin fahimta tace
"Wane k'auyen namu?"
Cak! Tajanyo Khadija gefe ta fuskan ce ta tace
"Khadija inda Mama(Baba larai) take nake nufi!,nasan kin sani don haka kiyimin tai mako ki shige gaba muje mu nemota,zamana a garinnan akwai had'ari Babba!, k'auyen shine kwanciyar hankali na!,gwara nakoma can nak'arasa rayuwata!"
Ta k'arashe maganar cikin k'unar zuciya,
Khadija da tayi mutuwar tsaye da jin kalaman Ameera tace
"Haba Ameera wani irin k'auye kuma?,na cikin k'auyen ma suna baro shi su taho nan Amman shine zaki ce haka,Su Mama basu Isa suyi miki Abinda Allah bai hukunta miki ba,Ko kin manta na tuna miki? wace irin wuya da Azaba ce basu baki ba?kuma ba gashi Allah ya rayaki ba? Infact ma ki kalle ki mana Ai zaman k'auye bai kama ceki ba Sam!,Ni shawarata kawae ki taso mubi ta can layin mukoma makaranta gun Malam Ismael ya kaimu gun mahaifiyarsa mu zauna kafin Baba ta dawo musan Abin yi"
Ameera da ta kafe ta da sexy eyes d'in ta masu hautsinawa mai kallon su tunani tace
"Khadija duk ki ajiye Wannan maganganun a gefe,kawai indai kina k'auna ta da gaske ki tashi mutafi gun hawa mota just,kuma maganar Malam da kike Ai Sam bai dace ba infact Ai sirri nane"
Khadija tace
"To yanxu A Daren nan zamu tafi jigawa Ameera kinyi mana Adalci kuwa?, kuma inama muka ga kud'in transport ma safe?"
Mik'ewa Ameera tayi tace
"Duk ba matsala,Adalci kuma kiyi hak'uri hakan shine mafita!"
Girgiza kai Khadija tayi kawae itama ta mik'e ta d'au jakar suka tafi.
★★★★★★★★★★★★★
Duka b'angare biyu-biyun shirye shiryen biki Ake babu kama hannun yaro,Ta fannin gidan su Abdul mummy tayi rawar gani domin Ankaiwa Husna lefe na kece raini,Ankai Lafiya cikin girma da karramawa duk da har yau Abdul bai sake taka k'afarsa ko idon sa ga Husna ba don haka kawae xafin ta yake ji,
Ta fannin gidan su Husna ma Mummyn ta shirye shiryen suke gadan-gadan ta fannin komai duk da Mummyn Abdul tace musu kawae Husna za'akai basu buk'atar furniture's amman saida tayi mata komai dai sai Sam barka,
Ga su Husna da friends d'in ta kuwa shiri suma sukeyi sosae tare da bin duk wasu hanyoyi da zasu mallakowa Husna Abdul tun daga gyaran jiki,kissa da dai sauran su,
'Bangaren Farouq ma da Amaryarsa Farida haka Abin yake komai dai Alhmdllh,
Biki yau saura kwana 3 Afara Amare tin yanxu sun sha kyau sai muce Allah ya kaimu.
Ta fannin zaman K'ibd'iyya a gidan Abdul shima dae sae godiya domin baya mata wasa ko kad'an yanxu duk ta rage rawan kannan domin sau biyu yana Zane ta,Ya sanya ta A islamiyya tana ta zuwa,
Shikam Abdul komai yana tafiya dai-dai sai takurar da mujeedat bello sectarian sa kemasa a office don haka yanxu yasa Andawo masa da securities d'in sa da _BALA_body guard d'in sa,tinda dama Akwaisu dama,daga baya ya nunawa Abbansa baya buk'atar su Amman yanxu kasancewar yadda ya zama da yanayin unguwar da Aikinsa yasa Aka dawo masa da su,
Babu Abinda ya dameshi da harkar Bikin daya ke kusanto masa don komai mummy tace masa sai dai yace mata duk yadda tayi dai-dai ne,shikuwa Abbansa dama d'an kallo ne ganin abin duk nasu ne kuma dama mummy bata fiya sashi ba aciki Duk da hakan yayi masa dad'i don dama 2days baya jin shi okay ga tafiyan sa data taso,
'Bangaren Abokan su ma Abdul ya sakarwa su Farouq da KB ragamar komai a hannun su da duk wasu Kud'i da za'a nema don baya san tension, sukuwa Tsare tsaren su kawai sukeyi wanda hakan yayi masa dad'i.
_*PINKY CE*_
[1/26, 3:02 PM] maryam Tahir Author Y4: *'YAR ZINA CE👄*
_......Adulterer's Daughter_
*A TRUE LIFE, TOUCHING HRT & LUV STORY*
_BY_
*MARYAM PINKY*
www.Maryampinky@facebook.com.
*®REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*
_{We don just entertain nd educate,we touch the heart of readers❤_}
#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
*IG PML WRITERS*
#https//www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
*Congratulations SADNAF💅 Na taya ki murnar kammala littafin ki S🅰B🅰N S🅰LON Y🅰UD🅰R🅰,Hak'ik'a kin baje basira da zallar hazak'a,Allah yasaka miki da Alkhairi (lucky may not leave u dear),up.up.up.up..Allah yaraya Affan da Ikram tamu👏*
*DEDICATED THIS PAGE TO YOU*
2⃣7⃣
Kwanciya yayi akan gadon rubda ciki bayan ya janyo pillows guda biyu sannan ya runtse idon sa tunanin dream girl d'insa ya fara yi babu Abinda ke masa yawo a zuciyar sa da cikin kunnuwan sa sai kukan da ta dinga yi masa cikin mafarkin da yayi d'azu da Asuba daya koma bacci, _Ya ilahi_ ya furta yana toshe kunnuwan sa da duka hannu bibiyun,ganin ba wata mafita yasa ya tashi ya shiga ya d'auro Alwala a toilet ya fito,sallaya ya shimfid'a ya fara jero nafilfilu akan Allah ya shiga lamuran sa,bashi ya kwanta ba sai Around 2:30pm.
K'ibd'iyya kuwa tana fita daga part d'in Abdul part d'in ta ta wuce sai da ta zab'a sannan ta fito ta shiga part d'in Husnayi kallon falon ta shiga yi d'aya bayan d'aya tana tab'e baki kamar taga kashi,bedroom d'in ta nufa tayi knocking sau biyu ta kara kunnen ta,daga can ciki taji Husna tace
"Shigo..." Cikin wata irin murya,dariya K'ibd'iyya ta d'an yi don tasan Husna ta zata Abdul ne,cikin zuciyarta tace
"Hmmnn Yaa Abdul ne ma zaizo miki d'aki,u re lost"
Sannan ta tura k'ofar ta shiga,A zaune ta hangota kan tsakiyar gadon amman ta d'an rufa,
Husna da gaba d'aya ranta ya b'aci ganin ba Abdul bane ta bi K'ibd'iyya da wani banzan kallo sannan cikin k'ufula tace
"Ke kuma meya kawo ki d'akina?"
'Dan tab'e baki K'ibd'iyya tayi tace
"Anshi inji Yaa Abdul"
Tana Ajiye akan bedside ta fice tana dariya k'asa-k'asa,
Husna hawayen takaici ne suka zubo mata,takifa kanta kan filo tace
"Na shiga uku ni Asma'u, na d'au kowa kaina,Ace kusan 1:00pm ankawo wa mutum Amarya amman ko lek'owa saima Aike..." Wasu hawaye masu d'umi ne suka gangaro mata,tabbas tasan Abdul ba son ta yake ba but atleast ko Dan son da take mai Ai ya zo ko duba ta ne yayi,ledar da K'ibd'iyya ta Ajiye mata ta d'auko ta bud'e, Aikuwa ranta ya sake b'aci ganin kaza da yought aciki,wato bazai zoba...
Shawara ce ta fad'o mata don haka ta ta shi ta d'auko Phone d'in ta daga chargyn da ta jona,
Bakin gadon ta dawo ta zauna zuciyar ta na mata zafi,number Rukky ta yi dialing, sai da takusa tsinkewa sannan ta d'aga,Husna kamar zatayi kuka tace
"Hello Rukky.."
Rukky cikin alamun mai bacci tace
"Hello wacece?"
Husna tace
"Rukky na shiga uku Yaa Abdul fa bai shigo ba"
Rukky najin muryar Husna ta d'an ware tace
"Ki ce Allah?"
Husna tace
"Wallahi.. Da ya zo nama kirawo ki ne"
Rukky ajiyar zuciya ta sauke tace
"Okay...kinga karki damu,Gobe zamuzo but make sure da safe kinje d'akin a hakan da kike before goben musan what's next"
Cikin Gamsuwa tace
"Toh"
Daga nan sukayi sallama ta ja blanket ta kwanta zuciyar ta na suya.
5:00pm ya tashi ya shiga toilet ya d'auro Alwala cikin sauri ganin yaso ya makara,A d'akin yayi sallah sannan ya zauna agun yana Addu'oin sa,sai 6:40am ya tashi daga gun ya koma falo ya kunna TV yafara kallon labarai,lokaci-lokaci yana Jan tsoki don shi ya fiso yaje office da zaman gidan nan don babu abinda zaman yake Amfana masa,amman ya zaiyi hutun 1week Abba yasa aka bashi,mik'ewa yayi ganin 7:32am ya zira flat shoe ya fice daga d'akin cikin zuciyar sa yana mita
_mtsswcc Mutum yana zaune Yana rayuwar sa peacefully an had'a masa tensions_
Part d'in K'ibd'iyya ya shiga kamar me ciwon baki yayi sallamar, bata falo don haka bedroom d'in ya shiga nan ma bata nan Amman ga kayayyakin ta nan akan gadon,jiyo motsin ruwa yayi a toilet don haka ya zauna bakin gadon ya d'an kishingid'a yana danna wayar sa,can sai ga ta tafito d'aure da towel cikin gudu-gudu taje gaban mirrorn ta d'auko lotion ta tsuguna agun ta fara shafata tana zance ita kad'ai
"Yaa baizo ya tashe ni ba yau,I'm late nasan sai uncle Thomas ya zaneni..."
Shi kuwa Abdul yana jin ta yayi shiru Dan tinda tafito kallo d'aya yayi mata ya cigaba da browsing d'in sa,tasowa tayi da nufin d'auko uniform d'in ta hawo kan gadon Aikuwa tasa wata irin k'ara data sa Abdul Ajiye wayar sa ya toshe kunnensa, ganin tak'i ma bud'e bud'e idon ta sai k'arar da take cigaba dayi yasa ya gane tsora ta tayi,mik'ewa yayi ya rik'o kafad'ar ta,Aikuwa tayi wani irin zillo ta mik'e zata gudu wanda yayi sanadiyar fad'uwar towel d'in ta,zaro ido Abdul yayi ganin ta samb'al sai kuma ya mik'e ya rik'o ta duka jikin sa yana k'are mata kallo,ita kuwa da ta dawo hanyacin ta ta lura da yanda take,Aikuwa ta wawuri towel d'in da gudu tayi band'aki jikake bam! Ta banko k'ofar har da Mirza key,
Abdul kuwa da ya fara hawa network ya dafe kansa tare da rufe idon sa,wani irin bak'on yanayi ne yake ji,sai da yayi kusan 5mins ganin ba fitowa zatayi ba yasa ya mik'e jiki ba kwari ya fice,Bedroom d'in sa ya wuce ya zube kan gadon yana maida numfashi,gaba d'aya yayi loosing Appetite d'in sa,A zuciyar kuwa cewa yake
"Babyn!,baby!!.. Just imagine"
Wata zuciyar tace
"To yaushe ta girma baka tab'a kula ba?"
Mtsswwww yaja tsoki ganin zata burkita masa brain,shi dai yasan ba SO bane,sha'awa ce kawae da take damun sa,mtssww ya sake Jan tsokiii ya mirgina gefe ya rintse ido amman babu Abinda yake gani sai structuren K'ibd'iyya,sake runtse ido yayi ganin K'irjin ta namasa gizo, Abu kamar wasa sai ga k'aramin Abu na neman zama Babba,don marar sa wani irin rik'ewa tayi kamar zata fashe,ganin yana neman fita hayyacin sa yasa ya mik'e hannun sa dafe da marar sa ya jawo drawer ya d'auko pills d'in sa ya sha,Agun ya zube wani wahalallan bacci ya d'aukesa Agun.
K'ibd'iyya kuwa tafi 1 hour a toilet takasa fitowa dan gani take kamar yana nan bai tafi ba,jin cikin ta na kukan yunwa yasa ta lek'o ta Ya'r k'ofar toilet d'in, bata hango komai ba,don haka cikin sand'a ta fito taje tasawa keys A part d'in nata,dawowa tayi ta zauna kan gadon tana kallon kanta A mudubi sannan tana sauke Ajiyar zuciya kamar wadda tayiwa sarki k'arya,mik'ewa tayi ta dawo gaban mudubin ta tsaya tana zacen ita kad'ai tana bud'a towel d'in
"Yanxu A haka Yaa Abdul ya ganni?"
Rufe fuskarta tayi kamar da mutum agun tace
"Aikuwa bazan sake bari mu had'u ba"
Haka tayi ta zantukanta ita kad'ai kamar Mara sense,sai da tagaji sannan ta tashi ta d'auko Atamfa tasa don Makaranta ta sha ruwa don lokacin 10:00 tayi, zama tayi a falon ta ta d'auko kazar jiya da tafara ci tana kallo,idan kuma tatuna abinda ya faru d'azu sai tayi Murmushi daga haka itama bacci ya d'auke ta a gun.
Abdul hayaniyar motoci yafara jiyowa yasa ya farka around 11:30pm,A hankali ya bud'e idon sa da yayi jazur,A hankali ya tashi yaje ya rufe windows d'in da baya san jiyo hayaniyar nan,toilet ya shiga ya tsarkake jikin sa don kaca-kaca yaga jikin sa,zuciyar sa a cunkushe ya yi wanka ya fito d'aure da towel a k'ugunsa,gaba d'aya jikin sa A sanyaye yake don tafiyar ma neman gagarar sa take don haka zama yayi bakin gadon ya rufe idon sa,Wannan wace irin K'addara ce haka,wai ma wacece yarinyar nan ne me zuwa masa a mafarki?sake runtse idon sa yayi da dafe kansa da hannu d'aya tinowa da yadda Ya kusance ta a mafarkin da yayi yanxu,Kukan da ta dinga yi ne yake ta masa Amsa kuwa a kunnensa da zuciyar sa,Addu'a ya shiga karantowa Allah ya tsare shi daga Aikata ZINA.
Wayar sa ce yaji tana ringing, hannu ya mik'a ya janyo ta da nufin yin rejecting,ganin Farouq ne yasa yayi Accepting kiran tare da Karawa a kunnensa,
Farouq daga d'aya b'angaren yace
"Man ina gidan ka yanxu"
Mik'ewa Abdul yayi yace
"Enter mana,ina part d'ina"
Okay Farouq yace sannan sukayi hanging up,
Da sauri-sauri duk da ba kwari jikin sa ya shirya cikin wata Milk color shadda getzner,sai maik'o da kyalli take,tayi matuk'ar amsar sa,gashin kan nan yasha gyara,hula ya d'auko ya Koma falo ya zauna bai saba,Lipton ya d'auko da ruwan zafi a cup ya fara sha yana kallo...Amman kana kallon sa kasan Yana da damuwa,
Farouq ne yayi sallama ya shigo,Amsa masa yayi ya cigaba da kallon da yake yi,guri yasamu kan 1seater ya zauna yana kallon TVn shima,
Muryar Abdul yaji yace
"Ashe kana kusa ma"
Kallon Abdul d'in yayi yace
"Eh..har mafa na wuce naga kiran mummy tace wayar ka switch off da tayi dialing"
Ajiye cup d'in yayi ya d'an yamutsa fuska yace
"Uhmm,kai d'in ina kaje ?"
Murmushi Farouq yayi yace
"Sweety na kai makaranta yau tana da paper by 12:00"
Tab'e baki Abdul yayi yace
"Huummmnn..."
Dariya Farouq yayi ya d'aga masa gira yace
"Bani Lipton d'in mana"
Ignoring d'in sa yayi,
Tasowa Farouq yayi ya dawo kusa da Abdul d'in ya mik'a hannu kan d'an k'aramin centre table d'in ya d'auki Lipton d'in yafara sha,
Abdul ya d'an kalle shi ta gefen ido yace
"Ita sweetyn bata tsaya ta dafa maka ba.."
Ajiye cup d'in Farouq yayi yana Murmushi yace
"Jealousy.
Zama Abdul yayi a k'asa kan rug sannan yace
"Allah ya sauwak'e"
Kecewa Farouq yayi da dariya ganin yadda ya bada Amsar,
Abdul ya kalle shi yace
"What's funny?"
Yana dariyar yace
"Nothing.."
Farouq bayan yatsagai ta da dariyar yace
"Wai ina wifey's d'in naka ne?"
Banza yayi da shi don yaga Farouq d'in yau ya'n tsokanar ne akusa,
Sake maimai tama sa tambayar yayi namma yayi masa banza,sai ma janyo filon kujera da yayi ya jingina a bayan sa ya d'an zame ya kwanta,
Farouq ya sake cewa
"Da wacce Kayi Amarcin ne a ciki?"
Ya fad'a yana k'unshe dariya,
Tsokiii Abdul ya ja ya juya masa baya ma,
Cikin dariyar yace
"Bari naje na kirawo su duka nan muyi fira"
Jiyowa yayi ya tashi zaune ya kalli Farouq yace
"Stop that childishness plsss..something bothering me u re disturbing me,what's this plss,"
Saukowa Farouq yayi shima cikin serious tune yace
"Me ke damun naka friend?"
Shiru yayi for some seconds sannan ya kalli Farouq yace
"Jokes apart...wllh ina cikin damuwa tin ba yau ba,buh today abin yazama worst.."
Ya fad'a a sanyaye,
Shima Farouq tini jikin sa yayi sanyi Dan tinda har Abdul ya bud'e baki da kansa yace yana da damuwa to tabbas yasan abin Babba ne,don haka ya sake shiga serious yace
"Me ke nan friend?"
Sunkuyar da kai yayi k'asa sannan ya d'ago yana jijjiga kai idon sa sun sauya colour zuwa red,tunani yake cikin zuciyar sa shin ya sanarwa Farouq or not?,zuciyar sa ce tace
_A'a Abdul this is ur secret,_
Muryar Farouq yaji yace
"Kasanar dani Abdul matsalarka,ni ba wanda ya kamata ka b'oyewa bane,I will help u atleast ko da with a piece of Advice ne"
Abdul ya jijjiga kai yace
"I knw..buh wllh friend ina cikin matsanan ciyar Heart desire!..yau