Showing 42001 words to 44294 words out of 44294 words
Chapter 15 - YAR ZINA CE COMPLETE HAUSA NOVELS BY MARYAM PINKY.txt
wata-wata ba ya 'Dauke fuskar K.B da mari mai tafiya da Hankalin mutum,yakuma 'Dauke shi da wani Marin dayafi na da sannan yasa hannu 'Daya ya damqo wuyan rigar k.b ya miqar dashi tsaye ya matse shi da bango Yana fitar da numfashi d'ai-d'ai duk jijiyoyin jikinsa sun tashi ga wasu hawaye masu zafi da d'umi dake kwaranyowa daga cikin idonsa daya rine yakoma kalar jaa,cikin tsananin wahala K.B ke sauke numfashi Dan matsar bata wasa bace,A cikin Wannan yanayin yaji Abdul d'in cikin tsawa da rawar murya yace masa
"Meye Ribarka!?,Meye Ribarka!!?,..K.B Yama kasa magana don Abdul d'in ya riqe masa maqoshi jiyake kamar zai mutu don Azaba,GARAM! Kakeji ya buga kan K.B da bango yana sake maimaita masa tambayar,tuni K.B yafara ganin duhu don Azaba,
Cikin sarqewar numfashi Abdul d'in yaci gaba
" Yanxu meya Amfaneka!,ka lalatawa yarinya rayuwa har shegen sperm d'in ka yashiga tasami juna biyu After all wajen haifar maka shegiyar Ya'r taka ta mutu!,me zata cewa Allah?, Kayi dai-dai kenan?!!!,K.B rayuwarka bata da Amfani..I hate u k.b,baka da Amfani tinda gurb'ata Al'umma kuke da Samar da Ya'ya bata hanyar Allah b,ba ka da Amfani K.B..sai na kasheka.....!!!,"duk yafita hayaccinsa banda kai kawo babu abinda Maqoshinsa keyi,ga pulse d'insa daketa bada loof nd doop sound at the same tym... Ganin Abin bana hankali bane yasa Farouq dayake riqe da yarinyar miqewa ya ajiye ta yaje gun ya b'anb'are K.B daga hannunn Abdul d'in da kyar,K.B daya fara jiyo qamshin mutuwa yafad'i gefe yana nishi yace "fa..fa..Farouq.. Ka..bar..shi ya..kasheni...rayuwa..ta..bata ...da Amfani...naqi jin shawarar Ku...yanxu..gashi..ina cikin dana sani..ka..barshi.." Sai kuma ya kife a gun ya suma,cikin tsananin rud'ani Yayi kansa amman inaaa ya suma,ruwa ya d'auko mai sanyi ya dinga kwara masa amman har roba biyu bai taso ba,cikin tashin hankali ya nufi hanyar fita don kirawo tai mako sai yajiyo shi yana Atishawa mai qarfi,da sauri yakoma gunsa ya d'agosa yana shafa kansa yana yimasa sannu,saida sukayi kusan 40mins ahaka sannan K.B yadawo hayyacinsa..,A hankali ya ruqo hannunsa ya matse cikin nasa yana hawaye ya furta
"Farouq ina yake?"
Sai lokacin Farouq ya kula Abdul bayanan,shiru yayi yana kallon sa, runtse ido yayi cikin Azaba yasake cewa
"Ya tafi ko,"
Kasa bashi Amsa yayi sai kallon sa dayake tayi cike da tausayin Kabeer d'in..
Jiyayi yakife kan cinyar Farouq yasaki kuka mai ban tausayi, cikin kuka yafara magana..
_"wllh Farouq bantab'a yin dana sani a rayuwa taba irin wannan, sai yanxu nagane abinda kuketa gayamin,kaga ranar da Abdul yake fad'a min tazo ko?,Na tabbatar bani da masoya sai ku ,Abdul yafice Aboki sai d'an uwa,Dan Allah ya zanyi Abdul ya yarda dani?yazanyi ya yarda na tuba?,.."_kuka yaci qarfinsa yakasa qarasawa,bubbuga bayansa Farouq yadinga bubbuga bayansa yana kwantar mashi da hankali yana cewa
"Kayi haquri..kayita istigfari Allah zai yafe maka,baka makara ba,shi maji roqo ne kuma mai yafiya ne,kai dai ka tsarkake niyyarka,"
Hawaye ya goge sannan yasake
"Abdul fa..?"
Shiru yayi na d'an secnds sannan yace
"Abdul zai huce amman ba yanxuba kasan shi da xafin rae,amman nasan zai huce"
d'aga kai yayi yana jimanta Al'amarin,
Farouq haka yayita convincing d'insa har yasamu peace of mind sannan suka miqa YA'R ciki suka fito suka koma gidan su.
****************************
Abdul cikin tsananin b'acin rai yafice daga gidan su K.B ko gabansa baya gani sosae,banda tafasa ba abinda zuciyarsa keyi ga wani irin sarawa da kansa keyi kamar zai rabe biyu,da kyar ya Isa gida,security ya bud'e masa gidan yana yi masa sannu da xuwa ko ta kanshi baibiba yashige ciki, A harabar yaga motoci anyi parking da alama Abba ne yayi baqi,da niyyarsa yaje gun mummyn sa koyaji relief amman yasan tana tare da kosuwaye yanxu don haka ya juya ya nufi part d'insa, yana shiga ya Mirza key don baya buqatar komawa,ko takalminsa bai iya cirewa ba yafad'a kan makeken gadon sa ya kwanta rubda CIKI ya lumshe ido,babu abinda yakeyi masa yawo a zuciya irin gaba d'aya Al'amarin Kabeer Abokinsa,gaba d'aya tsanarsa yakeji,shi a rayuwarsa yana matuqar kishin Addinsa,shikuma mai kyankyamine,baya san qazanta kuma musamman ta ZINA, runtse ido yayi jin kansa yada d'a sarawa ta gefe,Gani yakeyi kamar yanxu Kabeer ya lalata Hafsa,da haka bacci mai nauyi ya d'ebeshi.
**************************
Husna kuwa tana fita daga d'aki lokacin da Abdul ya koreta upstairs ta koma tasami su mummy suna firarsu,canza mood dinta don karsu gane abinda yayi mata don ko kad'an batason mummy tasan abinda Abdoul yake mata,tabarwa xuciyarta don su Rukky suna qarfafarta cewa idan sunyi Aure duk zai daina don sai yadda tayi dashi,da irin Wannan kalaman take samun sanyi a xuciyarta kuma take jin yardar zancennasu kuma tashirya d'aukan ko mai nene indai zai aure tan,kallon ta duk sukayi ita kuma sai ta qirqiri murmushi a fuskarta tace
"Am..em..mummy dama su Fadeela da Rukky ne sukace min sun taho zamuyi Assignment d'inmu..so I'm living.." Tafad'a tana rataye Jakarta..
Murmushi mummyn Abdul tayi tace
"Daughter baza kice musu gun mijinki kikeba suzo kuyi anan?." Tafad'a cikin wasa
Sunkuyar da kai Husna tayi tana murmushin da baikai zuciba, cikin zuciyar ta tace"hummn baki son meya min bane da kince na tafi"
Mummyn ta tace
"To Allah yatsare ki kula"
Ficewa tayi tana cewa "to mummy"
Mummyn Abdul tafito hannunta riqe da Leda madaidai ciya tana cewa "to daughter ga.." Turus tayi ganin sai mummyn ta,
Dariya mummyn Husna tayi tace
"Ae idan K'awayen nan nata suka kirata bata ji bata gani"
Dariya mummyn Abdul tayi tace
"AI shikenan,kyatafi mata dashi"
Godiya tayi mata sannan ta kalli agogo tace
"Ni kam Hajiya idan 5 tayi Alhaji bai kiramuba inaga tafiya zanyi don kar Abban Husna yayi fad'a,
Dariya tayi tace
" zai ma kira indae Alhaji ne"
Itama tace "Allah yasa"
_*pinky ce*_
[2/23, 9:32 AM] +234 703 459 6468: *YA'R ZINA CE๐*
_......Adulterer's Daughter_
*A TRUE LIFE, TOUCHING HRT & LUV STORY*
_BY_
*MARYAM PINKY*
www.Maryampinky@facebook.com
*ยฎREAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*
_{We don just entertain nd educate,we touch the heart of readersโค_}
#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
*IG PML WRITERS*
#https//www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
*HIKIMA WRITER'S ASSOCIATION๐,nd HAQURI DA JURIYA ONLINE WRT's๐words enough can't express neither explain how u re in myโค,Tnxs once again๐ค*
*PC chart plsss nd plsss I'm so sorry 4 not responding.....wllh u re tooo much to me......,pardon pls,๐๐ป*
1โฃ9โฃ
Alhaji Abdulfattah ganin shiru Abdul bai ce komai ba yace
"Kai nake saurare.."
'Dagowa yayi fuskarsa tayi jaa ga wani irin gumi da yake fito wa daga goshin sa yace
"Toh Abba Allah ya biya Ku"
Cikin jin Dad'i Alhaji Abdulfattah yace
"Madallah...Eh..Madallah..Allah ya yi maka Albarka"
Ko Amsawa bai iya yi ba ya mik'e zai fita,Alhaji Abdulfattah yace
"To ya batun Auren ka da Mariya(K'ibd'iyya) fa??"
Ko waiwa yo wa bai ba ya 'Dan tsaya for some seconds sannan yace
"Abba duk yanda kuka ce"
Murmushi yayi yace
"To shikenan"
Ficewa yayi daga 'Dakin ko Gaban sa baya gani, rik'e da kan ya shiga 'Dakin sa ya zube a k'asa don tafiyar ma gagarar shi tayi,tinda ya fad'i bai san inda kansa yake ba sakamakon Duhu daya lullub'e masa ido.
Abdul na fita Alhaji Abdulfattah ya kira Alhaji Bello,mituna kad'an sai gashi ya iso shida wasu mutum biyu dattijai,bayan gaggai sawa da sukayi ne yake yi musu bayanin buk'atar shi duk da ya sanar musun,sunyi Na'am suma,daga nan suka tashi gaba d'aya suka fice don zuwa gidan su Husna zuciyar Alhaji Abdulfattah a cunkushe babu Dad'i Sam!, don ganin ba shi da kowa,ace 'Dansa gudan jinin sa za'a je kai kud'in sa amman ba wani 'Dan uwa nashi na jikinsa... Kansa ne ke neman tarwatsewa yasa ya runtse ido yana karanto Addu'a.. Haka take kasan ce masa duk lokacin daya nemi Tina wani 'Dan uwan sa sai ya kasa.
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
Babban falone sosae wanda kuma za'a iya kiran sa da sitting room, Alhaji Abdulfattah ne da mutanen sa gefensa,daga 'Dayan b'angaren ma Alhaji Muhammad Sani ne shi ma da mutanen sa,kowa ka gani cikin falon fuskarsa d'auke take da Annuri saka makon tsayar da Ranar Ya'yanna su da akayi a lokacin nan da sati uku masu zuwa,Addu'a aka rufe taron Da ita sannan suka sake yin gaisuwa sannan taron ya tashi zuciyoyin su cike da Farin ciki.
Kai tsaye Alhaji Abdulfattah gidan sa yasa Aka wuce da shi,yana motar Amman burin sa kawai ya ganshi a cikin gida don yaje ya sanar wa Mai 'Dakin sa wannan Dadda d'an labarin don har ya hango irin farin cikin daza tayi..shi kad'ai sai murmushi yake yi,duk ya k'agu su iso don gani yayi ma drivern baya sauri,sai da ya tsaya yayi sallar magariba sannan ya shiga cikin gidan,kai tsaye part d'in ta ya nufa,da sallama ya shiga ya tarar da su suna zaune da Alama sallah sukayi,cikin girma mawa Hajiya Amina ta tarbeshi,itama Hajiya Bilki tayi masa barka da zuwa,Amsawa yayi yana dariya lokacin da yake zama akan kujera,Dai-dai lokacin Hajiya Amina ta iso hannunta rik'e da lemo mai sanyi da glass cup,janyo centre table'Din tayi ta Ajiye masa bayan ta tsiyaya masa,'Dauka yayi ya sha kad'an sannan ya Ajiye,
Cikin Raha yace da Hajiya Bilki
"Yau dai kin wunar mana.."
Murmushi tayi tace
"Aikam..Kai ka tsayar ni Ai"
Dariya yayi yace
"Eh..kuma fa haka ne"
Hajiya Amina tayi caraf tace
"Alhaji da Alama da Akwai magana a bakin ka,tinda ka shigo naga kanata nisha d'i"
Wani Murmushin ya kuma yi sannan ya kallesu yace
"To Albishirin ku?"
Suma suka ce
"Goro.." Suna dariya
Yace
"To yau dai Allah ya nufa Munkai Ku d'in Auren Abdulkarim da Asma'u "
wata gud'a Hajiya Amina ta rangad'a zuciyar ta cike da Annashuwa tace
"Kai Alhaji dama zanga ranar nan?"
Murmushi yayi yace
"Gata kuwa"
Hannu ta 'Daga sama tana cewa
"Allah na gode maka fa ka nuna min Wannan rana mai matuk'ar mahimman ci,Allah ka yadda ka nuna min Wannan ranar Allah ka nuna min 'Daurin Auren"
Duk suka ce
"Amin"
Ita kuwa Hajiya Bilki Murmushi ne kawai ke ta fita kan fuskarta,wani irin farin ciki itama take ji,
Hajiya Amina ce tace
"Gaskiya Alhaji ina cikin farin ciki Mara misaltuwa"
Murmushi yayi yace
"Sai mu gode Allah.. Haka dama yake lamarin sa"
Hajiya Bilki tace
"Dama plan d'in da kuka yi kenan don Ku bamu mamaki?"
Dariya yayi yace
"To ko bakuji Dad'i ba..?
Da sauri Hajiya Amina tace
"A..aaaaa munji wallahi.."
Hajiya Bilki ta mik'e tace
"To ni zan wuce"
Kallon ta duk sukayi sannan Alhaji Abdulfattah yace
"Kuna ta murna baku tambayi Date d'in ba?"
Da sauri Hajiya Amina tace tana dafe kai
"Ahaf...Aikuwa dai ko da yake Ai ita Hajiya yanxu idan taje zata ji..koh?"
Dariya tayi tace
"Ba lallai bane tinda Aka fara da haka...Kawai a fad'a min Anan Nima na bada surprise"
Duk suka yi dariya,Alhaji Abdulfattah yace
"Sati uku masu zuwa"
Hajiya Amina tace
"Kaiiii Masha Allah tare dana Farouq kenan"
"Eh.."yace sannan ya dubi Hajiya Bilki da tayi shiruuu yace
" uhumm..Hajiya ko bai miki ba?"
Da sauri ta dawo daga 'Dan k'ara min tunanin da ta tafi cikin sauri tace
"A..ni na Isa?yayi Allah ya nuna mana da rai da Lafiya"
Duk suka Amsa da "Amin"
Daga nan tayi mata rakiya har main gate suka yi sallama sannan ta dawo falon ta,zama tayi gefen sa tana Murmushi tace
"Alhaji Ashe kana nan?"
Duban ta yayi cike da so yace
"Ina nan"
Kallon labaran da yake yi ta ciga ba da yi itama har Aka gama sannan tace
"Alhaji"
Kallon ta yayi bai Amsa ba,ta ciga ba
"Alhaji to SON kuwa ya sani?"
"Eh..na sanar mai"
Cikin sanyi tace
"To mai yace?"
Kallon ta yayi yace
"Addu'a yayi"
Ajiyar zuciya ta sauke tace "Masha Allah, Allah ya nuna mana,dole mufara shiri tin yanxu"
'Dan Murmushi yayi yace
"Uhmm..Abi naku kam"
Itama tace
"Maganin a Kwab'e mu"
Kirwo sunan ta yayi yace
"Ya kike ganin yadda zaiyi zaman dasu duka?"
Saukowa tayi k'asa ta zauna sannan tace
"Yawwaaa.. Ina ganin tinda dama gidan part uku ne kawai Akai su duka don kasan baza ta yarda ta zauna ba,..ko ya ka gani"?
Shiru yayi nad'an wani lokaci sannan yace
" Amman Hajiya kina ganin ba mu takura yaron nan ba?"
"Kamar ya?" Ta tambaye shi,
Ya nisa yace
"Ina nufin kinga dai Mariya munce za'a raba Auren nan bayan ya dawo,ga kuma Auren Husna da muka sa shi bayan duk babu zab'in sa a ciki amman yayi mana shiru baice komai ba,kina ganin munyi masa Adalci kuwa?? Bayan haka .."
Da sauri Hajiya wadda Ranta ya fara b'aci tace
"Haba Alhaji kadena Wannan zancen ma kar yaji yace zai yi disobey,K'ibd'iyya fa karka manta Yarinyar Ya'r uwa tace ciki 'Daya,kuma ko ba komai ka tuna fa irin so da kulawar da mahaifiyar ta taba shi,menene bata yi masa ba?ka tuna Ni da Mahaifiryar ta ta baro iyayen mu ta shigo musulunci don kar ta rabu dani,Ina ganin don nace Abar Auren nan ba matsala bane,ita kuma Asma'u na sa shi Auren ta ne don ganin K'ankantar Mariya baza ta iya bashi kulawa ba,Amman idan tana ganin Abinda Husnah takeyi shine zata koya,kuma nayi sha'awar Auren Husna ne saboda tarbiyyar ta da nutsuwar ta don bana fata ko burin ya Auro bare dama,ga kuma Amincin mu da mahaifiyar ta."
Alhaji Abdulfattah da yace
"Amman kinsan yana da hakki akan mu?"
Da sauri tace
"Eh..Amman yaza ma kuma dole yayi min biyayya tinda ni na haife shi"
Ajiyar zuciya Alhaji Abdulfattah yayi yace
"Allah ya kyauta" ya mik'e ya fice don jiyo kiran sallar ishaa cikin zuciyarsa yana mamakin irin Halin matar tasa na son tauyewa 'Dan na su Right d'insa da kuma Ak'idar ta na 'Dan ta bazai Auri bare ba,Kwafa yayi lokacin daya fice yace
"Zanyi maganinki"
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
Washe gari tinda suka tashi da Asuba basu huta ba saka makon shirye shiryen tarbar Yaran Hajiya mama da suke tayi wanda zasu sauka yau daga Abroad bayan kammala karatun su wato Aliyu 'Dan ta da k'anin ta Mustapha wanda ya dawo gunta da zama duk da ya girmewa Aliyun ta,Aiki kawai sukeyi basu suka sami Kansu ba sai gefin la'asar lokacin da aka tafi d'auko su,part d'in su suka koma don sun Riga sun gama komai,
Suna zuwa _Ameera_ta zube tana cewa "wash..Allah"
Hararta Khadija tayi tace
"Kefa Raguwa ce wllh"
Kwanciya ta gyara tana cewa
"Wallahi don baki san Aikin dana yi ba lokacin da naje gyaran d'aku nan su..harfa wankin toilet nayi duka fa,"
Cikin wasa Khadija tace
"Shi ne me kuma?"
Harara ta Ameeran tayi tace
"Bansani ba"ta fad'a tana juyawa Khadija baya,
Da sauri Khadija ta dawo kusa da ita ta dafata tace
" ke fa baki san wasa ba wllh,Banda Abinki ma Ai k'ara koyo ne"
Idon ta a rufe tace
"Naji,kyaleni" ta janye hannun Khadija,
Mayar da hannunta khadijan tayi tace
"Ae bana so nikuma na kyale ki don nasan tunani zaki,nikuma bana son kina damuwa...ko tunanin malam zakiyi?....
_I'm busy today kuyi haquri da Wannan_