Showing 3001 words to 6000 words out of 44294 words

Chapter 2 - YAR ZINA CE COMPLETE HAUSA NOVELS BY MARYAM PINKY.txt

Abokinnasa yadda ya mace akan son yarinya karama Dan idan bai mantaba Yanxu take shekara 15,"Allah ya yayemaka friend" yace sannan yacigaba da kallon film din da ake haskawa acikin tauraron Dan Adam a tashar MBC ACTION mai suna _*I stoop to conqurer*_
Yayi nisa cikin kallon film din yajiyo farouq yana cewa "okay cwt hrt I will call u later take care muaaaahh"ya sumbaci wayar yana murmushi....
_*PINKY CE*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE👄*
_......Adulterer's Daughter_
_BY_
*Maryam Pinky*
*FA'IDA ABUBAKAR {Mrs SALEESU BAFFAYO}where re u Antyna?here ix ur page,but sorry 4 d late coming wishes🎂🎂🎂 HAPPY BUFDAY 2 U ALLAH'S RAHMA & PROTECTION ALWAYS,May Allah s.w.a protect ur cute Angels*
*💋Fatima{Ihsan},*
*💋Sulayman{T-II},*
*💋Hauwa'u{Hunayda},*
*nd my durlin nd*
*Pretty*
*💋Aysha{Nasreen}*
_PINKY LUV U SO MUCH😘😘😘_
5⃣
Mumy ce ta kalli Asma'u data zuba tagumi wit ol 2 hands dinta kuma da gani tayi nisa a tunanin da take yi,cikin gajiya da Halin ya'r tata tace cikin fada-fada
"Yanxu Husna wannan rayuwar da kika zabarwa kanki me bullewace?"
Ajiyar zuciya sannan cikin sanyin murya tace
"I'm sorry mumy na dena"
Malalacin Murmushi mumy tayi sannan tace
"Eh...kullum zaki dena kike cewa amman har yau banga sign na zaki dena dinba kuma,sai yaushe?"
Cikin san kauda zancen tace tana murmushin yaqe"Ok mummy from today insha Allah"zuba mata ido tayi for some seconds sannan tace
"Husna what cox all those things?"
Shiru Asma'u tayi tana wasa da yatsumta cikin zuciyarta kuwa cewa takeyi"ko dai kawai nafadawa mummy matsalar nan?Noooo wata zuciyar tace mata idan mummy taji to zata dau matakine Dan kinsan batasan bacin ranki,"
Jin shirun yayi yawa yasa mummy tace "idanma matsalace tsakaninki da _Abdulkareem_bakison fada min to for my own Advice shine kidinga haquri dashi domin shi Haquri nasara ne sannan kuma Albishirne kamar yadda Allah s.w.a yafada mana cikin littafinsa _WABASH-SHIRIS SABIRIN_(Kuyiwa masu haquri Albishir)Don haka kikoyi haquri duk da nasan kina da shi amman ki qara akai,indai Abdulkarim ne nakine kinji ko?"
Gyada kanta tayi alamar To!,"yauwa daughter na God bless u" dariya tayi don tanasan Adduar da mum dinta take mata,
Miqewa Asma'u tayi tace mum bari naje na shirya yau zamuje lectures by 2:30-4:00pm,
To kiyi maza kar kiyi latti,
*************************
Yarinyar na kalla sai naga bazata wuce 13yrs ba,farace ssae kamar Albino,siririyace ba canba gaban goshinta kuwa wasu long hairs ne kwance luf baqaqe wuluk,idanunta manya zagaye da zarazaran lashes sama da qasa masu kyau tana da hanci dogo,sai dan qaramin cute pink lips dinta masu shape din hrt,kyakykyawa ce sosae duk da she ix young kuma sanye take da hijjabi tayobo wanda ya lullube mata jikinta banda qafafunta sai hannunta guda daya daya leqo wanda ya fallasa dogayen fingers dinta futowa duk gashi kewaye da yatsun,
Tanan kwance cikin suma har tsawon 20minutes sannan tadawo hankalinta Dan dukan ba na wasa mama tayi mata ba,miqewa tayi a hankali daga kwancen ta jingina da bango,sai kuma maganar mama ta daxu da tana dukanta ta dawo mata wato _Kuma ki taso ki wankewa Sameera kayanta_da sauri ta miqe duk da jirin dake neman dibanta ta shiga bandaki tasa ruwa ta wanke jinin da ke jikinta da mama tazubar mata sannan ta fito ta nufi wajen wankin sannan tafara wankewa zuciyarta nayi mata quna,ga kalmar kuma da ta tsana nayi mata yawo wato *YA'R ZINA*hawayen daya zubo mata tashare sannan ta girgiza kai tacigaba da wankin
Wanki take masu yawa,duk hannuayenta ciwo da radadi suke mata sakamakon kayan datake wankewa sunfi qarfin hannunta duk da kuwa akwai washing machine a gidan Amman saboda MAMA kullum burinta ta quntatawa rayuwarta yasa tace da hannu zatayi,tanayi tana share hawaye dasuke ta zubo mata sakamakon dukan da Maman tayi mata dazu,ba ita tagama ba sai bayan sallar ishaa,
Direct boys quarter ta wuce inda Dan qaramin dakinta yake ita da Baba larai me aikin gidan,tana zuwa tafada kan yololuwar katifar ta data gaji da wahala tana fitar da numfarfashi ga sanyi datakeji,zanin atamfarta ta jawo ta lulluba amman still haqoranta kaf-kaf sukeyi mata,sai da takai minti talatin sannan tafara jin relief,a hankali ta tashi tashiga bandaki domin sauke faralli,tana fitowa tajawo dankwalinta daga cikin kayanta ta shimfida ta tayar da sallah(dama ita bata cire hijjabi)sallah takeyi cike da nutsuwa da iyawa har ta kammala,sai da ta dade tana lazimi sannan tashafa addu'a ta miqe,zama tayi bakin katifar tayi tagumi tana tunanin abinda zataci don yau tin bread din safe da taci bata sake cin komai ba,miqewa tayi taje ta dauko sauran ta debo ruwa a kofin roba sannan ta zauna tafaraci a hankali kamar ba yunwa takeji ba,can sai tayi murmushi komai tatuna oho!,sai da cinye sannan ta maida cup din kan randar dakin sannan ta kulle qofar da glasses tayi switching off na hasken ta kwanta tana karanto Addu'a"bismikallahumma amutu wa'ahyaaa"
_Asuba ta gari_
_*PINKY CE*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE👄*
_.....Adulterer's Daughter_
_*A true life,touching hrt nd luv story*_
_BY_
*Maryam Pinky*
*ATTENTION*
_*Assalamu Alaikum masoya littafinnan duk naga qorafinku kuma naji dadi sosae da kuka nunamin kulawarku A kan Wannan littafin Nagode Allah yasaka da Alkhairi,musamman ya'n group JIGAWA HAUSA NOVELS,ZUBY NOVELS, HAUSA NOVELS,DUNIYAR MAKARANTA,DOCUMENT NOVEL,A.S.Y SHOW NOVELS,AREWA NOVELS,da sauransu haqiqa naji dadi da gyararrakinku sai dae mutanen sunyi yawa kuma duk qorafin daya ne wato....ACANZA TITTLE😅,na karbi gyaranku da hannu bibiyu Allah yabar zumunci Amman fa Wannan labarin yafaru a gaskene ba qirqirarsa nayi ba kuma yarinyar daya faru akanta wallahi exactly haka aka dinga kiranta da Wannan sunan.....YA'R ZINA nikuma shiyasa ma kawae nayi rubutunsa haka amman Insha Allahu zanbaku numberta domin Correction qofa a bude take nagode Ana tare🤝🤝🤝😘😘😘*
6⃣
*B.U.K Kano,dept of B.A*
A hankali cikin nutsuwa dandazon daliban dazasu kai atleast 500 ke firfitowa daga cikin theatre ta daukan lectures na business Administration na jami'ar bayero dake birnin kano, kowa kagani harkokinsa yakeyi,can sai ga su Asma'u da qawayenta guda biyu suma sunfito hannunsu riqe da handout da bags sanye take da doguwar abaya Ash colour mai farin crystals da zaiba tayi rolling kanta tayi kyau sosae,tafiya suke a hankali ta ya'n matan dasukeji da boko,can gefe suka xauna gun wasu kujeru na qasa,"washhh Allah na!"Asma'u tace tana jingina da jikin bishiya sannan ta lumshe idanunta,Rukky ce tace "wallahi Hussy bake kadai ba,malamin nan ya hada mana zafi da yawa yau"tafada tana yatsine fuska,Fadeela murmushi tayi tadubi Asma'u da har yanxu idanunta ke lumshe kamar me bacci sannan tace"Husna malaminnan naga kamar ya kamufa? Da sauri Asma'u ta bude idonta tana kallon Fadeela kallon u re mad sannan ta kalli Rukky da tace " Ai naga Alama kuma wllh perfect match"Murmushin yaqe Asma'u tayi sannan tace stop that pls infact ma Friend din Yaa Abdul nefa,cikin mamaki duk suka bude baki suna kallonta can Rukky ta dubi Asma'u datayi kamar ba ita tayi maganar ba tace "Ke Husnah re u serious?" Hararta Asma'u tayi tace
"Seriously"
Fadeelah ce tatabe baki tace "No wonder" Asma'u tace "Ashe kin gane"
Rukky ta numfasa tace "Husnah dama har yanxu kuna tare da Man dinnan?" Malalacin murmushi Asma'u tayi Dan sun Sosa mata inda yake mata qaiqayi,fadeela tayi caraf tace"Sunan tare yana Ball da xuciyarta son ransa kinsan me hali baya fasawa"tsokiii Rukky tayi tace "Ae wllh Husna kinyi kuskure da kika bari son Wannan mutumin ya shiga xuciyarki,mutumin da ba'abinda ya ajiye se shegen girman kan tsiya da taqama" Fadeela tayi dariya tace "taqama yake da kyau da kudi naji ance ya siye 4Banks in Kano last 2weeks a NTA news wae" tsokin Rukky takuma jaa tace "Kudinsa na banxaa,Husnah yakamata musami mafita before azo ayi abinnan kokuwa?" Sai yanxu Asma'u tasauke tagumin datayi sannan tadubesu tace"wllh ni kaina narasa yadda zan solving din matsalarnan yanxufa kunga jiya..........anan tabasu lbrn yadda sukai dashi a waya dakuma tambayar da mummy tayi mata"Rukky ce tafara magana bayan sungama sauraron Asma'u tace"Nifa wllh Husna me zai hana kifadawa mummy abinda yake miki kinga ita sae tasami mamansa tace kawae afasa bikin?"dasauri Asma'u ta girgiza kai tace"Inason yaa Abdul dayawa idan ban aure shiba zan iya rasa raina Rukky bakiji yadda nakeji akan sonsa ba kamar zai faso min qirji yafito wllh"tafada tana dafe qirjinta ga hawaye yana zubowa,duk sai suka matso kusa da ita suna bata haquri Dan kuka ya kece mata zuwa yanxu,bubbuga bayanta suke suna encouraging dinta _(They care each other)_ Fadeela tadubi Rukky tace "Nifa inaga tinda tana sonshi ba rabuwa ce Maslahaba,kawae we shall wait 4 d tym,I'm sure he will luv u more when u become couples Husna" HK ne inji Rukky amman cikin zuciyarta tausayin Asma'u takeyi yadda take son maso wani,yauwaa mujira lkcn yanxu lkcn sa ne,amman idan yazo hannunmu he will regret it,dariya duk sukaiwa Fadeela,
"Allah yasa" cewar Asma'u, Fadeela tace "I'm telling u indai muna tare sai kin mallaki Abdul,kin juyashi kamar waina sai yazo yana miki kuka wllh" Qyalqyalewa da dariya Rukky da Asma'u sukai sukace "Allah fadee" Hummnn kudai kuyi shiru kawae ix just a matter of tym sai ya gane kuransa......haka sukayita firarrakinsu irin ta Aminan juna Dan Abotarsu tun primary, secondary gasu yanxu a tertiary ma,basu boyewa juna matsalarsu tare suke solving problems,yanxu haka Bikin Rukky da saurayinta Auwal remain 2month while Fadeela da saurayinta Ahmad remain 8 month,Asma'u ce tukunna yanxu suna level 2 a buk suna karantar Business Administration.
************************
_sorry yau ba yawa_
_6⃣_
6⃣
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE👄*
_......Adulterer's Daughter_
_*A TRUE LIFE, TOUCHING HRT & LUV STORY*_
_BY_
*MARYAM PINKY*
_*Thix page ix just for u my naughtiest Friend ZAINAB BUKOLA SARAKI,share it wit ur Abdul crush😜,Tnxs 4 ur supportive Role💋*_
7⃣
5:47am Agogon dakin ya nuna,juyi tayi tana salati,A hankali ta tashi zaune tana hamma,sai da ta dau 3 minutes a zaune tukunna ta miqe tana tattare hijjabin jikinta sannan tashiga toilet,Tana fitowa ta dauko dankwalinta ta shimfida ta tayar da sallah sai da tayi raka'atul fijr sannan takawo Asuba,zama tayi tana Azkar kamar yadda tasaba,bugun qofar da akeyi ne kamar za'a balla ya dawo da ita daga duniyar baccin data fara,Dan uwarki baxaki zo ki bude ba?,shegiyar yarinya mai zubin yahudawa YA'R ZINA...., shiru tayi zuciyarta na bugun tara-tara ga wani irin tsoro daya ziyarceta,ita Sam ta manta yau ita zatai abin break cox baba larai bata nan,kasa zuwa tayi ta bude qofar duk da har yanxu bata dena jefomata zagin ba,tasan indae ta bude qofar nan sae taci dukan tsiya...jiyowa tayi mamaa tana cewa
"To Dan uwarki,Minti 2 nabaki kifito kiyimana abin karyawa idan kuwa kika bari nadawo baki fitoba,to wllh sai nakusa kasheki shegiyaaa kawae"
Tinda tafara take kuka marar sauti,A hankali ta share hawayenta jin alamar mamaa tatafi,hijjabi ta canxa daga milk zuwa Black sannan ta Zare key din A hankali,ganin bakowa yasa ta sauke ajiyar zuciya sannan tasa gudu sae kitchen,turus ta tsaya a kitchen din tana kallon time table din girkin,siraran yatsunta ta Dora akan time table din tana karantawa:Tea nd bread,egg potatoes,chicken pepe soup,Ajiyar zuciya tayi sannan ta kama aikin gadan gadan,Cikin qwarewa da gwanancewa takeyin aikin kuma cikin nutsuwa,duk da qanqatarta amman sai kace wata cooker,sauri taketayi kar su mamaa su sauko susameta a nan,in less than one nd half hour ta gama jeresu akan tamfatsetsen dining table dake cikin main falo,kitchen din ta koma ta gyara tayi wanke wanke sannan tazo tayi mopping din falon duk cikin sauri takeyin ayyukan,har ta gama batajiyo duriyarsu ba tasan suna can suna bacci,kitchen ta koma tadauki abincinta data zuba a Leda ta rufe ta kwasa da gudu sai boysquarters,tana zuwa ta fada dakin ta rufe bam,sai haki takeyi ta zauna akan katifar tana sauke numfashi,hannunta ta sa qarqashin pillow tajawo wani Dan qaramin littafi _Addu'a'u minal kitabi wassunnah_cikin xuciyarta take karantawa,10:46 data kalli agogon,miqewa tayi tamaida littafin sannan tadauki brush dinta tatafi bandaki,sai da tayi har wanka sannan tafito,ta cikin hijjabin tacanza kayanta zuwa Riga da zani da wani hijjabin Blue black,abinka da farar mace sai tayi kyau fuskarnan ta fito fayau acikin hijjabin,ko oil bata shafa talkless of powder,abincinta ta dauko ta ci kadan tasha ruwa ta ajiye sabida anjima Dan tasan ko ta dafa anjima bata da rabo aciki,zama tayi tazuba tagumi a gun tana tunanin rayuwa,a hankali cikin wata irin murya mai dadin sauraro cike da yarinta take magana _"Ni Ameera to ni menene makomata a duniyar nan?..._da sauri kuma ta toshe bakinta kamar tana gaban wani hawaye sukafara kawowa a idonta a hankali ta furta _Astagfirullah Alhamdulillahi ala kulli Halin_sai kuma tayi shiruuu,sai bugun xuciyarta,a hankali ta tashi tafito qofar dakin ta xauna kan wani Dan stool na clay gefen flowers din gun domin tagaji da zaman dakin,tsintsayen daketa shawagi agun masu ban sha'awa,tayi nisa cikin kallonsu
Tanan zaune taji an ruqunqumeta ta baya kamar zata fadi..."Nayi kewarki YA'R uwa,da sauri *Ameera*ta rungumeta Dan ta ganeme muryar sahibarta a hankali ta furta "Nayi kewarki Nima" duk suka tashi tsaye suna murnar ganin juna,Sai da suka gama murnar sannan suka saki juna,Da gudu Ameera taje ta rungume baba larai tana cewa "Mamaa nayi kewarki" Murmushi baba larai ketayi tana shafa kanta tanacewa"Yar Albarka Nima nayi rashinki"dan qaramin bakinta ta turo gaba sannan tace "Amman mamaa kikatafi kuka barni har sati 1" tafada tana bubbuga qafa,dariya baba larai tayi tashafa kanta tace to ae gamu mundawo kuma bazan kuma tafiya na barkiba kinji koh,hannunta ta miqowa baba larai tana dariya tace "Yawaa mama" da haka suka shiga dakinnasu dama tare suke,Suna shiga suka tarar da Khadija kwance rashe-rashe akan katifa,harara Ameera ta wulla mata sannan tace "Dubi ki Dan Allah kinxo kin wani kwanta,tashi ki matsa baba tazauna" tafada cikin wasa,
Miqa Khadija tasakeyi tana lullumshe ido tace "wash,wllh Ya'r uwa dakinsan gajiyar da nayi dabaki tashe niba" hararar tasake watsamata tace "Humm raguwa kawai" dariya khadeeja tayi tace "Mai da idon Kar su fado,kuma ni dake a sami raguwar" zatayi magana kenan baba larai tafito daga bandaki Dan dama suna shigowa da ta sauke jakarta bandaki ta shige,Ameera ya zaman kadaici?baba larai ta tambayeta tana zama kusa dasu,A sanyaye Ameera tace "Nasha shi kam" baba larai tayi murmushi tace "Ayi ta haquri dai Ameera duk yadda rayuwa taxo kinji yarinyar kirki?" Gyada kanta tayi alamar toh,sannan ta numfasa a hankali ta taso tadawo kusa da baba larai ta kwantar da kanta akan cinyar babaa larai sannan tasa hannayenta duka biyun ta rungume baba larai tace "Amman fa mama sai da Maman sameera tayimin duka" Kasa cewa komai baba larai tayi domin dama tasan za'ayi haka dama amman Dan ta kawar mata da zancen tace
"Ameera kici gaba da haquri" toh mamaa,
Haka suka cigaba da firarsu kamar yadda suka saba su 3,Ameera yar gidance,khadeeja kuwa yar baba larai ce,Aiki taxoyi gidan tun tana goyon Khadija take aiki a gidan har kawo yau,
12:13pm Baba larai firar tasu ta tashi,baba larai ta tashi ta nufi cikin gidan domin sanarwa da Hajiya mamaa dawowarta daga tafiyar datayi zuwa garinsu,sukuma suka shiga gyaran dakin,
*************************
*Aminu Kano int'l airport*
Da misalin qarfe 3:00pm na yammacin ranar Alhamis jirgin Max air yayi landing a Aminu Kano airport daya dauko daga qasar Holland,ciki kuwa harda shahararren Attajiri Dan Attajirin qasar wato *ABDULKARIM ABDULFATTAH MAI NASARA*matashi Dan gayu mai ji da tashen kudi,aji,da kyau,motocine baqaqe wuluk qirar _BW4 Prado's_guda 10,sunyiwa wata mota qirar _Explander_qawanya biyar gaba biyar baya,sai jiniya sukeyi kamar wani president sukaxo dauka,
Jirgin aka bude passengers sukafara firfitowa,farouq ne sanye cikin coat ta cikakken ma'aikacin banki yafito daga cikin jirgin fuskarsa dauke da Murmushi na dawowa qasarsa Nigeria bayan shafe 5yrs a qasar Holland, daga bayansa kuwa Abdulkarim Abdulfattah ne cikin yauqi yake saukowa daga matattakalar benan jirgin,sanye yake cikin coat shima amman black color wadda ta amsheshi,fuskarsa ba walwala kasancewar fuskarsa sanye take cikin bakin glass,hannayensa duka zube suke cikin Aljihu,da sauri Alhaji ABDULFATTAH da securities dinsa suka nufeshi,cikin sassarfa shima Abdulkarim yataho Dan hango mahaifinnasa suna zuwa suka rungume juna cikin tsananin farinciki Alhaji ABDULFATTAH ya furta _"u re highly welcome my luvly son"_qara rungumeshi Abdul yayi sannan cikin husky voice dinsa ya furta _Tnx u My grt Abbah_sakinsa yayi ya rungume farouq shima yayi masa welcome sannan suka dunguma suka nufi gidan su dake unguwar _NassarawaG.R.A Kano_a guje suka fice daga airport din suna jiniya.
_*PINKY CE*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE👄*
_.....Adulterer's Daughter_
_*A TRUE LIFE,TOUCHING HRT & LUV STORY*_
_BY_
*MARYAM PINKY*
8⃣
Suna shiga gida Hajiya Amina ce matar Alhaji Abdulfattah da Kibdiyya ne suka fito suka tarbesu,suna parking tinkan su gama Kibdiyya ta ruga a guje Ta rungume Abdoul duk da tsawonnanta iya waist dinsa take,cikin murnar ganin yayannata take fadin "welcom My Yaa Abdul" shima murmushi yaketayi na ganin qanwartasa,cak ya dagata sama sannan ya saita fuskokinsu ya sumbace ta a goshi sannan ya ce "Tnx u my lil sis" Dariya take tayi tana sake rungumeshi sannan itama ta sumbaceshi a goshi,lumshe ido yayi sannan ya sauketa ya dube ta yace "Kinyi nauyi My Angel" turo baki tayi gaba tafara bubbuga qafa sannan takalli su Mummy da Abba dasuke kallon su suna dariya tace "Abba wae nazama likuta?" Murmushi Abba yayi yace "A'a Bakiyi ba"gwalo tayiwa Abdoul daya xuba mata sexy eyes dinsa tace " Mummy ae dai shine ma yazama likuti ko?"dukkansu suka fashe da dariya ban da ita,shafa kanta mommy tayi sannan tace "Yi haquri daughter na,kyaleshi kinji"Abdul ne yadan bata rai sannan ya kalli farouq dayaketa kallon su cike da birgewa sannan yace friend xomu shiga ciki tinda sunbarmu anan suna biyewa shirmen Wannan, Kibdiyya ce ta rufe idonta da hannu bibiyu sannan tace " loll yaa farouq welcome"dariya yayi yace "sai yanxu?" Ai banganka bane sorry,dariya kawae yayi sannan suka nufi cikin gidaa Dan har su Abba sunyi gaba,Abdoul riqe da hannun Kibdiyya suka shiga tanfatsetsen falonnasu daya gaji da haduwa mai cike da kayan alatu,Lokacin da suka shiga har su mummy sun haura upstairs Dan anfara kiran sallar la'asar, farouq ne yakalli Abdoul dayake danna phone dinsa a tsayen yace friend bari kawae na wuce gida nadawo da daddare,batare daya dago ba yace "Okay see u,my regards to Hajiya"ficewa farouq yayi daga falon,
Sai da Abdoul yakuma daukan like 5minutes atsayen yana pressing phone dinsa Kibdiyya na riqe da dayan hannunsa,
Kallonta yayi yasakar mata murmushi, itama murmushi tayi tace " Yaa Abdul muje muyi sallah,shafa kanta yayi sannan ya nufi part dinsa tabi bayansa,
Qaton falo ne mai kyau da tsari dauke da bedroom qato da toilets guda biyu sai dinning table dake falon,kai tsaye bedroom din ya nufa,tsaf yake kamar na mace,yasha gyara,A hankali ya xauna abakin gadon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login