Showing 6001 words to 9000 words out of 44294 words

Chapter 3 - YAR ZINA CE COMPLETE HAUSA NOVELS BY MARYAM PINKY.txt

sannan ya sunkuya yana cire takalmansa,A hankali ya furta "baby Koma falo kijirani" noqe kafada tayi....wani razanannen kallo me hautsina kayan cikin mutum ya wulla mata da sexy eyes dinsa masu firgita maxa ba mataba yasa tafice daga bedroom din da gudu tana toshe bakinta sakamakon kukan daya taho mata tana kiran mummyyyy,
Ko a jikinsa shi sai ma tabe baki da tsoki dayaja bayan yarakata da ido,farin towel ya jawo ya daura a waist dinsa bayan ya cire coat din jikinsa,sai da yafara wanka sannan ya dauro Alwala yafito,cikin sauri ya nufi closet dinsa bangaren qananan kaya yaciro farar shirt mai taushi mara hannu da wandonta threequater ya sa sannan ya jawo praymat yatada sallar,bayan ya idar da sallah yayi addu'oi sannan yatashi yakoma kan gadon yadan jingina bayansa da gadon ya lumshe ido yana shaqar ni'imtaccen qamshin turaren _Touchme_dayaketa tashi a dakin,a hankali yafurta _Home,home,sweet home_Murmushi yayi a hankali ya bude idonsa sakamakon jiyo sallamar Umma Rabee me aikinsu a cikin falonsa tana cewa "Oyoyo da baqin turai,ina dannawa yashigane?" Silifas dinsa ya zira yafito falon yana murmushi "Tubarkallah dannawa yazama babban mutum" shafa sumar kansa yayi sannan ya tsuguna har qasa yace "Ina wuni Umma Rabee,munsameku lfy" shafa kansa tayi tace "Lfy lau dana,barka da dawowa gida,Allah yayi muku Albarka" Amin ummah,"Ina Umarun ko yana ciki?",A,a yaje gida,Au toh sannuku sannunku Dama Yanxu na dawo Hajiya take sanar min,murmushi yayi yace"Allah sarki"to nabarka lfy sai kafito,"Okay"yace mata,sannan tafice,Cikin bedroom yakoma sakamakon jiyo kiran sallar magariba da aka fara a massalacin gidannasu,toilet yakoma yasake dauro Alwala sannan ya cire rigar jikinsa ya maida jallabiya coffee color mai kyau wadda ta haska farar fatarshi datake ta shining kamar a tabata jini yafito,turaren _Shams-Al'emraty_ya sa nanda nan yafara futar da sassanyan qamshi sannan yafito yarufe part din ya nufi masallaci,bayan an idar da sallar basu fitoba shida Abbansa saboda mutane masuyi masa sannu da zuwa,sai da sukai sallar ishaaa sannan suka nufi cikin gidan,9:03 sukayi sallama acikin falon,Ba kowa a falon sai mummy tana kallon CCN news dagani su take jira,sannu Alhaji Ashe kuna tare?,Eh..wllh we re yafada yana zama a 2seater dake facing din mummy,murmushi tayi tace "Ni ko welcome ba'abarni nayi ba" murmushi Abba yayi yace "Ae gashi nan" yadau remote yana canza channel, Abdul Kan 3seater da mummy take yaje ya kwanta yadora kansa kan cinyar mummy tare dayin hugging dinta yace "I miss u mummy na" shafa kansa tayi tanajin qaunar tilon dannata a xuciyarta tace"Missed u too son"sallamar farouq ce ta katsesu duka, durqusawa yayi yana gaishe da Abba da mummy,cikin sakin fuska suke amsawa suna tambayarsa Hajiyarsa,"Lfy qlau tana gaisheku"Mummy ce ta kalli Abdul da idonsa ke rufe kamar me bacci tace son ga Farouq, "Okay" kawae yace,Abba cikin xolaya yace "mummy duk murnar ganin dannaki tasa baki bawa kowa Dinner ba" Duk sukasa dariya banda Abdul dayayi kamar bayama falon,sai da suka tsagaita sannan mummy tace "Son wae haka?" Shafa tummy stomach dinsa yayi yana miqewa daga kwanciyar yace "Is true naaa" Okay kutashi muje dining,dukkansu suka miqe suka nufi dinning din,warmers ne manya kala kala da plates da jugs na tangaran a jejjere akai, Abba tafara serving Tuwon Alkama miyar ganye sannan tadubi su Abdul da farouq tace "Yau duk sae kunyi Amai cox dura zanmuku dannasan a can bacin nakirki kukeba"Murmushi farouq yayi yace Chaii mummy, itanma murmushi tayi tace tana xuxxuba musu pounded yam da vegetable soup sai qamshin Aroma ke tashi " Bar kagani"Sai da ta sassaka musu 3-3 sannan ta tutturo musu,shi dae Abdul baice komai ba sae janyo plate dinsa yayi yafara ci, duk suma sukafara ci, sunyi nisa cikin cin abincin bamai magana cox sun kwaso yunwa gashi kuma an sami garar mummy... Abba ne yayi hamdalla Bayan ya kammala yadubi Mummy yace "Allah yayi miki Albarka" murmushi tayi tace "Amin Alhaji" Au...ni kuwa ina Kibdiyya banji taba kotayi bacci?...murmushi mummy tayi tace "Ae Alhaji yau Fushi take,bankuma son me akayi mataba,nayi tambayar duniya amman taqicewa komai sai kuka kawae" Abba ne yace "Ashsha...to taci Abinci?" Inafa tun da la'asarfa,Abdul dayayi shiru yanajinsu,sai yanxu ya tuna da kukan data fita tanayi,Murmushi yayi ya miqe tsam yadauki Abincin yabar gun yanufi upstairs, duk suka bishi da ido,Abba yace "May b ma shiyasata kukan" Da alama kam Dan dama daga part dinsa tafito tana kukan inji mummy,Murmushi Abba yayi yace "Lallashi Yakama shi kuwa"
_*PINKY CE*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE👄*
_......Adulterer's Daughter_
*A TRUE LIFE, TOUCHING HRT & LUV STORY*
_BY_
*MARYAM PINKY*
_Shafin na masoyane,Masu qaunata da masu san book dinnan, nagode qwarai da kukafara fahimtata,masu cewa suna nemana Kuma naga saqonku fatan Alkhairi a duk inda kuke😘👏🏻,ga numberta_ 07065255269 *For any Advises, comments nd correction*
9⃣
Direct Abdul part din mummy ya wuce,kaitsaye falon ya kunna kai Bakomai sai qarar AC daketayi,in just 5secs ya kalli falon yaga bata cikin,Bedroom yanufa,can quryar gado ya hangota ta takure guri daya Atamfar daxu ce haryanxu a jikinta,jikinsa ne yayi sanyi daya tuna shine yasata kukan cox he knows da tuni batayi bacci ba,Ajiye Abincin yayi akan mudubi sannan A hankali ya haye kan gadon,baccinta take tayi amman sai sauke ajiyar zuciya takeyi,fuskarta duk hawaye sun bushe,qura mata ido yayi kamar yau yafara ganinta,kallonta yafara tinda ga sama(kanta)ya sauko fuskarta,ita ba fara bace kuma ba baqa bace,chocolate color ce,tana gashin gira mai yawa wanda yake qara mata kyau,hancinta baicika tsawo sosaeba,tana ido da lips masu shape din hrt,Idonsa ne ya sauka a kan kirjinta wanda yasa gabansa yayi mummunar faduwa don ganin breast sunfara fito mata Dan ga sunan ma yana ganin yanxu duk da qananane kuma daxu ma daya dauketa dama yaso yaji,tagumi yayi idonsa ya kada jazur yafara tunanin makomar Auren da aka daura musu shida ita shekaru 5-6 dasuka wuce tare da rayuwar Kibdiyyan.........
*Asalin Labarin*
Alhaji Abdulfattah mai Nasara hamshaqin Dan kasuwane kuma Dan boko wanda yaga jiya kuma yaga yau kuma har yanxu ake damawa dasu a qasar,shi Dan asalin jihar jigawane cikin local government din dutse a wani qauye da ake kira SAKWAYA,iyayensa dukkannisu fulanin garinne,su biyu mahaifansu suka Haifa shi da qanwarsa *Fanta*yan garin suke cemata *Larai*Saida iyayensu suka shekara 17bayan haihuwar Alhaji Abdulfattah sannan aka haifi larai saboda haka suke cemasa Mai Nasara,tin bayan haihuwar larai qanwarsa mahaifinsu ya rasu bayan fama da ciwon qafa na shekara biyu,Innarsu ita tacigaba da kula dasu duk da itanma ba Lafiya ce da itaba,Abdulfattah wanda suke kira da Audu bayan yagama secondary school dinsa agarin sai yadawo baya komai sai saida rake,kwatsam wata rana sai kamsilan garinsu yace Gwamnati tana neman wanda suka gama secondary school suka fita da sakamako mai kyau za'aturasu karatu waje, Duk garin su biyu shida Abokinsa Sa'idu suka samu,innace tadinga qarfafa masa gwiwar yaje Allah yanatare da shi Dan shi _MAI NASARA_ ne,bada son ranshi ba haka suka tattara suka nufi tashar garin domin tafiya lokacin sgekarunsa 23,larai kuma 6,innace tadinga yi masa nasiha da ya riqe gaskiya,amana banda shashanci,"Insha Allahu inna"yaketa fada yana sharar qwalla,da gudu qanwarsa larai taxo tanata haki tace "Yaya Yaushe zaka dawo?" Kwallarsa yashare sannan yahade hannayensu su duka har inna sannan yace "zandawo insha Allah" dukkansu kuka sukeyi yadubi inna yace "Inna Dan Allah kidinga rage sa damuwar Inna beldo a ranki kinji,Murmushi tayi tace " toh mai Nasara"da haka sukayi bankwana suna kuka suka tafi,tafiyar da har gobe bai koma garinsu ba tinbayan tahowarsa sakamakon mugun asirin da kishiyar innar wato inna beldo tayi masa na bazai kuma tuna garinba,
_Isarsu Holland 2-05-1970_
Sun Isa Lafiya inda aka kaisu makarantar cikin jami'ar bayan ansama musu Admission shi da Abokinsa sa'idu,sunfara karatu cikin Nasara baruwansu da komai sai karatu gashi gwamnatin na turo musu allowances akan lokaci basu da wata matsala,shekararsu 1 suna karatun fannin kasuwancinsu sunyi kyau sun murje musamman Abdu,yanxu sun sami aboki Dan jakadan nigeria yana sonsu sosae mai suna _MUSTAPHA_shima abinda yake karantawa kenan, lokacin dasuka shiga aji biyu akai juyin mulki gwanatin data daukesu ta sauka,sunyi kuka sosai Dan sunsan karatunsu yaxo qarshe Dan har kudin Accommodation dinsu yaqare yau an tashesu,mustapha Dalha shiya daukesu yakaisu gidan su yayiwa mahaifinsa bayani,ya tausaya musu yakuma dauki nauyin biya musu su cigaba har su kammala,part guda yabasu kusa da na Mustafa sannan yace dukkansu idan sun dawo sucigaba da zuwa kasuwa kasancewarsa hamshaqin Dan kasuwa a qasar,haka rayuwa tacigaba da tafiya cikin nasarori amman ko kadan basa tuna gida,Dan ko zancen komawa Nigeria basuyi,bayan sun kammala karatun,sai duk suka cigaba da zuwa kasuwa inda aketa samun nasibi,kasancewar Alhaji dalha bamai hassada bane yasa duk sunxama suma oga,Anacikin haka Wata ya'r qasar mai suna Angelina ta maqalewa Abdulfattah duk da ba musulma bace,ansha fama sosae har dai ta musulunta zuwa _AMINA_da taimakon Alhaji dalha yashige masa gaba aka daura musu Aure,shima sa'id ba dadewa ya auri _Haajarah_amman YA'R nigeria ce itada iyayenta don haka sai ya tattara yakoma can,Shekarar Abdulfattah da Amina 4 da aure suka haifi dasu kyakyawan gaske Kamar balarabe mai suna _ABDULKAREEM_shima sa'id acan matarsa ta haihu mai suna _Umar farouq_shekarsa 7 Abdulfattah yadauko shi akasasu a mkrnt shida Abdul,kamar yan biyu haka suka kasance gun hajiya Amina,shekararsu 8 hajarah ta sake haihuwar Mace amman ba rai,kwatasam kuma a shekarar SA'ID allah yayi masa rasuwa ,wanda baqaramin gigita Alhaji Abdulfattah tayiba,sanadiyar haka Alhaji Abdulfattah ya tatraro yadawo nigeria yacigaba da Harkokinsa Sai da su Abdul sukakai shekara 17 sannan Alhaji Abdulfattah yadebesu suka taho qasar Holland domin cigaba da karatu dakuma kulawa da dukiyarsa ta garin,da isarsu gidan Alhaji Dalha suka tararshi cikin Halin rashin lfy na ciwon xuciya ,Ya kalli Alhaji Abdulfattah yace cikin magagin ciwo _Abdulfattah kaga Wannan ciwon bakowane yasamin Shiva ILLAH Mustapha_da mamaki Alhaji Abdulfattah yakalli tsohon yace Abba mustapha kuma?..gyada kai yayi yace "shifa" _sakamakon auren yarinyar nan ta Nigeria danace bazaiyiba shine yaje yayi mata CIKI!!!_
_mu hadu anjima_
_*PINKY CE*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE👄*
_......Adulterer's Daughter_
*A TRUE LIFE, TOUCHING HRT & LUV STORY*
_BY_
*MARYAM PINKY*
*PERFECT NOVELS by Easha khaleel Wannan shafin nakune kuraba #07065255269 for any CORRECTION or ADVICE u re free👌*
1⃣0⃣
Alhaji Dalhatu yacigaba da cewa cikin tsananin qunar zuciya,ni ya tozarta yanunawa duniya ban isaba...?cikin sarqewar numfashi yake maganar,A hankali Alhaji Abdulfattah yake bashi haquri da kwantar masa da hankali.."Abba Kayi haquri,Addu'a za'ayi masa"Ai na Riga na cireshi a cikin ya'yana,nariga nasa ancireshi daga qasar nan,sai dai ya dauketa can suzauna a Nigeria amman bazai zauna yabatamin zuriya da *YA'R ZINA* ba Sam!na yafewa duniya Mustapha har abada!,Duk yanda Alhaji Abdulfattah yaso ya kwantar masa da hankali amman yaqi,haka ya haqura suka tafi gidan *Anty Aisha*qanwar matarsa datake aure a garin amman bata haihuba duk da batafi shekara 28-29 ba,anan yabar su domin su zauna suyi karatun anan,
Suntaso gun Anty Aisha cikin tsananin kulawa,tarbiyya,ilimin Addini cox mijinta yana da Sanin addini sosae,shekararsu daya da zuwa Allah yayiwa mijin Anty Aisha wato _uncle HAMZA_rasuwa mutuwar data firgitasu sosae,sai bayan rasuwar ne Cikin jikin Anty Aishan ya bayyana wanda baqaramin farinciki ya sanyasu ba,haka aka cigaba da rainon cikin har ya Isa haihuwa,wata Tara cif ta santalo yar ta kyakykyawar gaske,nanfa Abdulkarim yadauki son duniya ya dorawa babynnan,ranar suna yarinya taci sunan kakarta tagun uba wato _MARIYATUL-KIBDIYYA_suke kiranta da Kibdiyyan kawae tindaga nan Qauna tashiga tsakaninsa da ita ko kukanta bayaso har itama tafara ganeshi,lokacin da suka kammala degree dinsu sae suka tattaro dukkansu har Anty Aisha suka dawo nigeria,anan sukafara Aiki, shaquwa kuwa tsakanin Abdulkarim da Kibdiyya sai abinda yayi gaba,shikansa Alhaji Abdulfattah mai Nasara mamakin shaquwarsu yake,Lokacin Da Alhaji Abdulfattah yanemarwa Abdulkarim da farouq Admission domin yin degree na biyu a can Holland shi yayi dai-dai da lokacin da Anty Aisha ta shirya domin bin sabon mijinta data aura qasar saudiyya,Kibdiyya lokacin shekararta 9,da lokacin tafiya yayi Ansha fama sosai domin cewa tayi sai tabishi harda kwanciya a Asibiti,Anan iyayen suka yanke shawarar Aura masa ita yatafi da ita,Abdulkarim yaso ya qi yarda Dan aganinsa wasa nema,daga baya dai ya yarda akadaura bisa sharadin idan yadawo lokacin Auransa da Asma'u YA'R qawar mummy to zai saketa,da haka suka shirya sukabar Nigeria amman ko kadan Abdul baitaba fadar cewa Kibdiyya matarsa bace Dan shi bai dauki abin serious ba infact ma ko farouq bai gayawaba kawae yanunamai taxo ne tadan zauna, satinsu daya da zuwa tafara rashin lfy mai tsanani,a satin mummy taxo tataho da ita sai da tayi 7month a hospital sannan akayi discharging dinta,shine dalilin zamanta yabaro gunsa,amman kullum cikin rigimar komawa take,shikuwa Abdul yama manta dawani aure Sam,Dan shi a tsarinsa matar Aurensa sai takai 25yrs tukunna Dan gani yake if not..ba mai iya daukan dawainiyarsa,infact ma shi bayasan raini at all,to yanxu ga Kibdiyya kuma @ d age of 14 _koyaya?_
*Cigaban lbr*
A hankali yadago kansa ya sake watsa idonsa akanta,yakai 5minutes sannan a hankali ya dagota gami da furta _Bissmillah_gaba daya ya janyota jikinsa sannan ya rankwafo da kansa yace cikin kunnenta da sexy voice dinsa _"Baby"_mutsukka idonta tayi gami da juyi sannan ta bude idon a hankali tana kallonsa..."What happen?"ya tambayeta yana gyara mata kalbar data xubo mata,shiru tayi kamar bada ita yakeba,zazzare idonsa yayi yace "Keeee I'm talking to idiot?" Kuka tafashe dashi,sakinta yayi yadan ja baya cikin mamaki Dan shi baiga abin kuka ba, kifa kanta tayi akan gadon tacigaba da kukan,ganin ba shiru zataiba yasa ya dagota yana share mata hawayen yace "okay sorry Ni ne ko?" Yafada yana nuna kansa da yatsa, gyada kanta tayi alamar "Eh" Murmushi yayi ya janyota jikinsa yace "Dan namiki fada daxu kike fushi da yayannaki?" Zumburo baki tayi tace "to ba Kaine kace na tafiba" Ohhh I don mean to upset u baby kinga shiryawa zanyi shiyasa nace kikoma falo kekuma kika fito,dagowa tayi da kanta ta kalleshi shima itan yake kallo sannan tace "to Ae ummah Rabi tace kai mijinane idan kadawo nadinga zuwa dakinka ko yaushe kuma har kwana a dakinka ma tace zan iyayi da..." Da sauri ya Dora finger din shi akan lebanta yace "shhhhhh is okay" naji,Murmushi tayi tace "yaya yau to anan zan kwana dakai" gyada mata kai yayi kawae sannan yadan zameta daga jikinsa Dan taqi zama guri daya shikuma disturbing dinsa yake,Abincin yadauko ya turo mata yace "oya in less than 10minutes finish wit it"
_*PINKY CE*_
[1/26, 3:01 PM] maryam Tahir Author Y4: *YA'R ZINA CE👄*
_......Adulterer's Daughter_
*A TRUE LIFE, TOUCHING HRT & LUV STORY*
_BY_
*MARYAM PINKY*
*ANTY ZUWAIRAT FANs 3,this page goes to you all especially*
_*Herfsat xaboor*_ _{tnxs 4 ur supportive role}_
_*Maryam T baliya*_
_*Munirah yuguda*_
_*Sweet meena*_
*nd d rest,tnx u so much 4 d wishes nd prayers,luv u all,Allah yabar xumunci😘🤝👏🏻*
1⃣2⃣
Sai da tagaji da kukan sannan tayi shiru takamawa su baba larai aikin,suna aikin shiru ba magana bakamar yadda suka saba ba,sai bayan la'asar suka samu suka gama,Abincin baba larai tace su dauka sukai falo kan dining don su jera,dauka sukai suka nufi falon wanda qawayen Sameera suketa shewa aciki,da kamar Ameera tafasa sai dataga ran Khadija yadan baci sannan ta shiga, da sallamar su suka shiga Khadija na gaba,ita kuma na biye da ita gabanta sai faduwa yake Dan batasan dame kuma yau sukaxoba,wucewa tayi duk sukayi shiru kamar ba Dan Adam a falon,sai da suka gama sunzo fita wata sadiya acikinsu tasawa Ameera qafa,aikuwa nandanan ta zame,sai ji kake Tim!tabugu da tiles.. _Wayyo Allah nah!_tafada cikin azaba,kafin ta farga taji saukar wani gigitaccen mari da saidataga taurarin wuya,sameera ce cikin kakkausar murya tafara magana "ke Dan shegiyar uwarki kina kallon mutane baki gaishesu ba sannan kin zo kamar zaki taka mutane" tasake xuba mata rankwashi,ita dai Ameera batasan Halin datake ciki ba saboda Azaba,kawai cewa takeyi "Anty kuyi haquri"dariya dukkansu suka sa Dan ganin abinda suka mata yana neman zautar da ita,qafa raheela tasa ta shure ta tace " Haba samee yazaku ajiye mana Wannan halittar anan,ae sai hypertension dina yatashi idan ina kallon ta"tsokiii dayar Sumy tayi tace "ke dai kyalesu,ke kuma tafada tana nuna Ameera da yatsa idan baki tashi kinbar gunnanba wallahi sai nasa razor na tsatstsagata" Aikuwa kafin ta qarasa Ameera ta kwasa da gudu tafice,duk suka sa dariya Dan ganin yadda tafice bat!...sady ce tadubi Sameera tace "samee Dan Allah ina kuka samo yarinyar nan ne?" Dariya sameera tayi tace "hummn ya'r gidan Mijin mamaa ce fa" duk suka zazzaro ido Dan basu taba jin ance _ALHAJI MUSTAPHA DALHATU_Yana da ya'ya ba,....Raheelah ce tace "To ina mahaifiyarta?" Dariya sameera tasakeyi tace "waya sani?YA'R ZINA cefa karku wani daga hankalinku" cikin mamaki suke kallonta dukkansu, sady tace "to samee......bata qarasa ba sameera tadaga mata hannu tace karki damu zanfada muku komai akanta wanda nasani.....
_kamar yadda kuka sani Alhaji Mustapha shine mijin mama dasukayi school tare a Holland, tana sonshi amman shi baya sonta,lokacin da Baban mama yace tafito da miji zai mata aure,sai ta sami Alhaji mustapha tamai zancen,mamaa tace lokacin data gayamai har dukanta yayi..Tayi YA'R dariya tace kunsan wai saboda me??duk suka girgiza kai,tace " wai baya sonta,saboda tsananin qiyar dayake mata yasa ya daketa"_ Dariya Rahee tayi tace "kut!yasin maza sun dade suna rashin mutunci a duniya" sady tace "wallahi kuwa,amman ai dakenan yanxu kai yawaye idan sunki saikayi light" tafada suna tafawa,sameera ta kallesu tace "to Ku tsaya kugama ji mana" to...munajinki ya sukayi?? _Hankalin mamaa ya tashi sosae Dan ba qaramin so takeyiwa Alhaji mustapha ba,dataje tasanarwa Hajiyarta sai sukaje gun wani malami yayi musu aiki,amman yace musu Alhaji mustapha bazai taba iya rayuwar aure da wata mace ba idanba yarinyar dayakesoba amman kuma bata Isa aure ba a lokacin_*Fatima*_ _hankalinsu a tashe suka baro gun bokan amman cikin xuciyarsu basu haquraba,suna komawa gida suka sake tarar da tashin hankali wato Baban su mama yadaura mata aure da wani yaronsa,sunyi kuka kamar me,haka suka haqura akakai mama gidan sa a Wannan ranar,shekararta daya ta haifi yayaa Aliyu,bayan 3yrs ta haifeni,sai Babannamu yarasu,...komawa gun malamin sukayi don jin mafita dakuma Halin da Alhaji mustapha yake CIKI,yafada musu baiyi aure ba amman kuma yarinyar dayake so Iyayenta sunce bazasu bashiba,Hajiya ta cewa bokan "To kawae ASA masason Maman" dariya bokan yayi yace "ae indai bai kusanci Fatima ba to bazai taba iya auren wata ba" cikin tashin hankali suka tambayeshi mafita yace musu hanya daya ce "zamusa ya Afkamata daganan zuwa dare,shikenan," haka kuwa akai Dan sai gashi yazo yanemi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login