Showing 39001 words to 42000 words out of 44294 words
Chapter 14 - YAR ZINA CE COMPLETE HAUSA NOVELS BY MARYAM PINKY.txt
daga jikinsa,
Matsawa yayi yadan kwanto saitin fuskarta yace
"Something happen?"
Tasowa tayi daga kwanciyar cikin kuka tace
"I hate her!"
Zaro ido yayi cikin tsananin mamaki yace..
_kuyi haquri mu hadu next page,bani da chargy ne_
_*PINKY CE*_
[2/22, 10:46 PM] +234 703 459 6468: *YA'R ZINA CEš*
_......Adulterer's Daughter_
*A True life, touching hrt & luv story*
_BY_
*MARYAM PINKY*
www.Maryampinky.Facebook.com.
1ā£4ā£
"who d u hate?,Asma'u?"ya tambayeta cike da tsananin mamaki, Dan shi yanxu mamaki take bashi sosae,Turo baki tayi gaba tace
"Eh..itan"
Kallon baki da hankali yake yi mata sannan ya girgiza kai yace
"Olright,me tayi miki kika tsanetan"?
Anzo wajen Dan gyara zama tayi ta kalleshi tace
"Ba ita ce wai zata aure kaba"
"Uhumm,sai akayi me?" Shima ya tambaya cikin tsinkewar zuciya,nok'e kafad'a tayi tace
"To ni banaso ne"
"Why"? Ya tambayeta
Shiru tayi Dan ba amsa,Numfashi yaja ya futar sannan ya miqe yace " tashi mutafi cikin"
Nok'e kafad'a tayi cikin muryar shagwab'a tace
"A'aa ni sai dai ka Goya ni a bayanka ka kaini"
Baki ya saki galala yana kallonta cikin zuciyarsa yake cewa "lallai yarinyar nan yazama dole ma su Abba suyi breaking auren nan,Dan naga nema take tafara kawomin raini,..wata xuciyar kuma tace ka kyaleta jinin _Anty Aisha_cefa"wayoyinsa ya d'auka daga bedside table batare daya kalli inda take ba yafice,direct falo ya wuce cox yasan su mummy suna can,da sallama yashiga falon,duk suna zaune suna kallo,daga gani breakfast suka gama,Duk suka amsa masa suna murmushi xuciyoyinsu cike da qaunar tilon 'Dan nasu,1seater ya nufa ya zauna yana cewa wash! Nagaji fa mummy,dariya Abba yayi yace "sannu son" itama mummy tayi masa,bayan ya gaishesu ne Mummy ta kalleshi tace "Son Husna kuwa ta sanar maka zasuzo"?
Batare daya dago ba yace
"uhmmn"
Murmushi Abba yayi yace
"Okay shiyasa yau kaci kwalliya haka daman?, kace zance za'azo maka"
Dariya mummy tayi tana kallon Abdul da yayi reacting kamar badashi ake ba,
Mummy tace"Aikuwa dai,kuma kasan akwai ma Uwargidan anan"
Duk suka saka dariya banda shi,don idan da sabo yasaba da tsokanar Abba da mummy,muryar Abba yajiyo yana cewa
"Ahh,na mantafa akwai madam Rigima"
Mummy zatayi magana kenan sai gata nan tashigo tana kuka,duk suka kalleta suna tambayarta "Lafiya"?,
Gun Abba taje ta zauna gefenshi setin kujerar da Abdul yake tace
"ba Yaa Abdul bane nace ya Goya ni ba ya taho" tafada tana nunashi da hannu,
Dariya mummy tayi tace
"Son meyasa baka Goya taba.." Sallamar su Asma'u da mummynta yasa duksukayi shiru,da sauri mummy ta tashi ta taro Aminiyarta tana yi mata barka da zuwa,zama sukayi kan 3seater suna murnar ganin juna,Asma'u ta qaraso falon kanta a qasa sanye take da doguwar Riga bak'a mai Stones pink,tayi rolling kanta da veil din,lips dinta sunsha 24hrs pink color,har qasa ta tsuguna cikin ladabi ta gaishe da Abba,yana murmushi yana Amsawa yana tambayar ta karatu,miqewa yayi bayan sun gaisa da Hajiya Bilki ya haura upstairs, Abdul kuwa da tun shigowarsu ya zubawa Husna ido Dan ba k'aramin kyau yaga tayiba,gashi tayi wata irin cika kamar ba YA'R 22yrs ba,kallon seconds yayi mata ya dauke kai Dan karta ganshi,amman cikin zuciyarshi soyake yasake kallon ta,Dan ba qaramin kasala ta saukar masaba gashi sai qamshi take,itanma agunta hakane don xuciyarta ce tadinga harbawa tinda ta shigo ta hangoshi,"he's olways cute"tafada a hankali,cikin xuciyarta kuwa wani son shine yake mata yawo,
Tsugunawa tayi tana gaishe da mummy "Ina wuni mummy" tace,
Da murmushi mummy ta shafa kanta tace "lfy low daughter,y studies?"
Cike da kunya take amsawa "Alhamdulillahi mummy"
Hajiya Bilki ce takai dubanta ga Abdul daya wani tsare gida tace
"Mutanan Holland andawo Lafiya"?
Shafa fuskarsa yayi ya 'Dan saki fuska ya gaisheta sannan ya miqe yafice,Aikuwa da gudu Kibdiyya ta Mara masa baya,
Sai A lokacin suka kula da ita,murmushi Hajiya Bilki tayi tace
" Hajiya Kibdiyya an zama ya'n mata"
Mummy ce ta kalli Asma'u da yanayin fuskarta ya 'Dan canza tace
"Uhumm wllh kuwa kinganta nan sai rigima,yanxu ma yi sukeyi kuka shigo"
Dariya Hajiya Bilki tayi tace
"Ina ruwan Kibdiyya, ni bata bari ma mun gaisaba,kodan taga yafita"
Kawai rigimace wallahi irin tata,wai sai Ya Goya ta Dan fitina irin tata ina SON ina goyo,
Murmushi Hajiya Bilki tayi tace
"Yarintar kenan ae"
Mummy ce tace"Daughter d'auko flasks d'incan ki kaiwa son,break yashigo yi bata bari yayiba",
Asma'u cikin murna ta miqe ta dauki tray din duka tatafi part dinsa,da kallo suka bita duka,cikin zuciyar Mummynta take tausayin d'iyar tata yadda take son Abdul har baya b'oyewa,itakuwa mummyn Abdul murna ce fol cikin xuciyarta ganin yadda Asma'u ke son 'Dan nata,
Mummyn Asma'u ce ta kalli mummy tace "Hajiya Nifa zuwana da biyu nazo"
Dariya mummyn Abdul tayi tace "I see,tashi mu haura sama"
Duk suka miqe suka nufi upstairs,
Suna shiga suka zazzauna sannan mummyn Abdul tace
"To Aminiya inajinki"
Lemo Hajiya Bilki ta kurb'a sannan ta ajiye tafara magana
"Am..wato Hajiya Daddyn Husna ne ya Aikoni,kuma dai akan maganar yarannan ne wato Abdul da Husna, wallahi Hajiya fada miki ne banayi amman kusan tin last year ya matsa sai yayima Husna Aure,convincing d'insa nadinga yi,tofa tinda yaji labarin dawowar Abdulkarim yaketa mita wae lalle yabamu 2month ayi aurennan,inba haka ba shi zaibata wanda yagadama...to kinji dalilin da yasa na garzayo Dan mu san abinyi" Ajiyar zuciya Hajiya Amina tayi sannan tace
"Kai amman fa naji dad'in labarin nan, kamar kinsan jiya Abbansa yake cemin Angama ginin gidan yaushe za'asa biki"
Cike da Annushuwa mummyn husna tace
"Allah Hajiya?,kice Anyi akan gab'a?"
Tafawa sukayi sannan mummyn Abdul tace "wllh kuwa,don haka tashima muje gun Alhaji yaji Dan na san sai yafini farinciki"
Hajiya Bilki tadubi Mummyn Abdul tace
"Amman fa wani hanzari ba gudu ba.."
"Name fa?" Inji Mummyn Abdul,
Numfashi taja cikin kamar rad'a tace
"Auren sa da Kibdiyya kuma yaza'ayi dashi ko kawae shikenan?"
Shiru tayi Dan tanajin nayin fadar Amsar,amman sai ta dake tace
"Ai inaga kawae su biyun zai bari,saboda Kibdiyyan naga tana sonshi,"
Ba haka taso ba,taso ace yarinyarta ta ita kadai zaiyi amman ba komai haka Allah ya tsara,
"To shikenan"
Miqewa sukayi suka nufi part din Abba.
Shi kuwa Abdoul yana fita part dinsa ya koma cikin falon ya yada zango,cike da kasala ya zauna akan lallausan rug d'in ya d'ora kanshi kan kujera, wani irin yanayi yake jinsa,cikin zuciyarsa yake tambayar kansa _"Dama haka Husna ta koma?,to yaushe?"_bashi da amsa sai kawae ya lumshe idonsa yana tura hannunsa cikin sumar kansa don jiyakeyi kamar kiyashi kebinsa,surarta ce kawai ke gilma masa,OMG! Ya fad'a yana dafe kansa don jiyo jiniyar kukan Kibdiyya ta nufo falon,zamewa yayi ya kwanta akan rug din ya rintse ido Dan jin yadda mararshi ta qulle,tana zuwa kwanciya tayi akan ruwan cikinsa ta kifa kanta tana cigaba da kukan,shafa bayanta yashigayi A hankali yace mata cikin kunne "sleep pls" shiru kuwa tayi tashiga sauke ajiyar zuciya,sanyi yafaraji yana busashi ga haqoransa daya fara rawa kaf-kaf,tashi yayi da kyar ya sata a kafadarshi yashiga bedroom suka kwanta,A.c ya rage sannan yadauko blanket yarufe kansa duka,
_*Pinky ce*_
[2/23, 9:05 AM] +234 703 459 6468: *YA'R ZINA CEš*
_......Adulterer's Daughter_
*A TRUE LIFE,TOUCHING HRT & LUV STORY*
_BY_
*MARYAM PINKY*
www.Maryampinky@facebook.com.
_*GIDAN MIJINA GROUP by Mmn Haneef,this page ix 4 u,words enough can't express neither explain how u luv this book,ur comments olways make me feel motivated,I wish to mention ur names,but don't bother, u re always in my mind,I hrt u allš*_
1ā£5ā£
Yananan kwance cikin blanket yaji yafara samun relief, A hankali ya tashi ya fad'a toilet ya yi wanka da ruwan d'umi,ya dad'e cikin bathtub d'in ruwan yana ratsashi sannan ya d'auro towel yafito, jallabiyya kawai ya zira don bayajin qwarin jikinsa,a hankali yafara tuno abinda yasashi a Halin,cikin zuciyarsa yake cewa
_"I must teach that nonsense girl a lesson,_"kwafa yayi sannan yatashi ganin 12:00pm zatayi gashi ko breakfast baiyiba,hanyar fita yayi sai ya hango Asma'u ta glass ta taho riqe da tray din,killer smile dinsa yayi yace "U re in shiitt today" tsayawa yayi bai fito falon ba yana jiran isowarta,Dan sai tayi masa bayanin dalilin dayasa tasako kaya mai bayyana surar jiki tafito ahaka batare da tasaka hijjabiba,Dan shi kadai yasan wahalar dayasha dayayi tozali da ita,tsokiii yaja yace "that's why now a days Adultery ix common,"
Da sallamar ta tashiga dakin,wani irin qamshi ya doki hancinta mai sanyi na turaren _touchme_,lumshe idonta tayi ta bud'e su a hankali ta saukesu akan tamfatsetsen photon Abdul dayake Ajiye jikin bango saboda girmansa,sanye yake da coat baqa wadda tafito masa da ainihin kyawunsa,qayataccen murmushi yayi wanda ya fito da zallar kyawunsa,k'irr tayi tana kallon photon,a hankali tafara takawa zuwa gun da photon yake,ajiye tray din breakfast d'in tayi a qasa ta tsuguna ta saka hannu tana shafa photon,wayarta qirar Tecno C9 ta sa ta d'auki photon 2 shot,a hankali murmushi ya bayyana a fuskarta ta furta _He ix sage{wise man}_bakinta takai kan photon ta manna masa kiss tace a hankali _I luv u Abdul_...da sauri ta juya jin alamin motsi a bayanta,waigowa tayi domin ta tabbatar da zargin datakeyi,Ai kuwa shi dinne A tsaye ya hard'e hannuwansa a k'irji yana kallon ta,".. Ya ilahii..!", ta furta gami da sunkuyar da kai k'asa,kunya,tsoro, fargaba da tashin hankali ne duk suka bi suka cika mata zuciya, shiru ba wanda yace komai,
A hankali yatako steps d'in ya shigo falon,kan 1 seater ya zauna ya 'Dora K'afa 'Daya kan 'Daya ya Murtuke fuska kamar bai tab'a dariya ba,itakuwa Asma'u banda K'ugi babu Abinda cikinta yakeyi don tasan yau sai ta Allah, ya lafiyar kura bare...,cikin muryar sa ta Isa yace
"U re waiting 4 me to tell u come?"
Da sauri ta girgiza kai sannan ta taso tadawo gabanshi ta tsuguna kanta a qasa,
"Look up" yace mata cikin tsawa
Kasa 'Dagowa tayi dan ko Karen haukane ya cije ta bata fara kallonshiba,
"I will slap u" tajiyo muryarsa yana fad'a,
Rufe fuskarta tayi da hannayenta Dan tasan halinsa zai iya yi mata Marin,
"Bani wayar" yace mata
Miqo wayar tayi,ya amsa,Password yagani akai,
"Password?" Kawae yace,tasan halinsa don haka cikin tsananin kunya tace "is ur name"
Zaro ido yayi cike da mamaki amman sai yasha mur, _Abdulkarim_yarubuta sai yaga _wrong password_tsokiii yayi yasaka _Abdul_still wrongpassward,
"I'm playing wit u? Will u tell me or I shud..." Yafada yana kallon ta,
Bai qarasa ba tace cikin tsinkewa _My Abdul_
Dariya ce ta sub'uce masa a zuciyarsa baiyi a fili ba,yana sawa kuwa yaga ya bud'e,direct gallery ya shiga yaga pictures d'in,mele baki yayi sannan ya kalleta yace
"Waya baki permission?" Shiru ba amsa,wayar ya ajiye a gefe sannan ya kalleta for some minutes yace
"Menene dalilin yin Wannan shigar kuma ba hijjabi?"
Nanma shiru tayi sai xuciyarta dake dukan tara-tara,murmushin mugunta yayi sannan a hankali ya d'an rankwafo da kanshi setin fuskarta ya d'ora hannuwansa kan kafad'arta har tana jiyo hucin numfashinsa,xuciyarta ce tabada wani dum! Tafara k'ok'arin ja da baya,damk'ota yayi ya dawo da ita kan kujerar da yake,ganin yafara loosing kanshi yasa Asma'u tafara kuka tana cewa "Dan Allah Yaa Abdul Kayi haquri..plx...bazan kuma ba,kamar badashi takeba sai ma k'ok'arin kai bakinsa kan nata yakeyi,wani irin kuka takuma saki mai ban tausayi tana cigaba da bashi haquri,..
Cikin murya wahalalliya yace
" ist not what u want?"girgiza kai tayi alamar A'a,
Wani kallo ya maka mata yace
"Okay,bashi kikeso ba then what's d meaning of dressing like this?"
Hawayen fuskarta ta goge sannan tace
"Allah ba komai"
To sauka kikoma qasa,
Da sauri ta sauka amman xuciyarta bata dena bugawa ba,Dan yau tazaci shikenan,
Kallon ta yayi yace
"If I Eva saw u with this type of dressing... Hmmn...u will bear d consequences, okay?" Yafad'a yana riqe kunnensa,
'Daga kai tayi tace "to"
Tsokiii yayi yace"Nonsense girl,duk Ku kujawowa kanku abinda akemuku..."
.Farouq ne yayi sallama ya shigo,turus yayi ganin su,sai kuma yasaki dariyar shaqiyanci yace cikin zolaya
"A'ah kaga Ango da Amarya,zancen ne a falo,?" Hade gira Abdul yayi ya kalli farouq yace yana 'Daga masa hannu alamar ba wasa
"Farouq plx respect ur self"
Dariya farouq yayi yana jinjina al'amarin Abokinnasa na bahagon halinsa amman sai yace
"Since..I'm respectively"
Tsokiii yayi zaiyi magana sai ga Kibdiyya tafito daga bedroom tana Mirza ido,direct gunsa tataho danufin zuwa,da sauri ya Zare mata idonshi yace
"Get out!!" cikin tsawaa yake mata maganar wanda sai da ta saki fitsari don tsoro,ita kanta Asma'u sai da takusa sakin fitsarin don tsoro,farouq ma sai da ya toshe kunnuwansa don yadda muryar taringa amsawa,
Tashi yayi ya nufi gun da take ya dau wayar charger yana zuwa ya tsula mata yace "ist a toilet?" Ya fad'a yana qara zazzare mata ido,
Kuka take yi kamar wadda uwarta ta mutu,
Hannunsa yad'ora kan lips d'insa yace"shiiiiiiii"
Kamar an d'auke wuta tayi tsiit!..Ummah Rabee ce tashigo don jiyo kukan datayi,qarasowa tayi tana kallon su tace"meya sameta ne?"Abdul cikin kawar dakai ya juya ya koma kan kujerar sannan yace
"Fitsari tayimin a qasa,tafi da ita" murmushi ummah Rabee tayi tace "to" sannan takama hannun Kibdiyya tace "zo mu tafi kinji Matar Abdul" gocewa tayi alamar bazata ba,Aikuwa ya taso riqe da charger yanufota,da sauri tafice itama ummah Rabee tabita tana murmushi, dubansa yakai gun Asma'u yace"sai ance ki tafi ko?"da sauri ta tashi tafice,tsokiii yaja ya shige bedroom yabar farouq anan,
Shima bin bayansa yayi cikin bedroom d'in,A zaune ya hangoshi a bakin gadon ya dafe kansa da hannunsa,qarasawa farouq yayi yace
"U see..ka rage zafin rannan naka,kanka kake had'awa stress dayawa" cikin serious tune yayi maganar,zazzafan huci ya futar sannan yace "bani ruwa da tablets a drawer" miqewa farouq yayi ya d'auko mai ruwan a fridge sannan ya bud'e drawern don d'auko maganin...cak ya tsaya don ganin tulin qwayoyin kuma duk iri d'aya gasu birjik wasu ansha wasu ba'ashaba,guda 'Daya ya d'auko ya dawo kan gadon yabashi,yana amsa ya jefa 4 abakinsa ya 'Dora gorar ruwan sai da yakusa shanyewa sannan ajiye tare dayin gyatsa,shiru duk sukayi for some 25minutes sannan Abdul yadawo dai-dai,miqewa yayi ya je falo ya d'auko breakfast d'in yadawo qasa ya zauna,yafara zazzubawa,kallon farouq yayi daya zubo masa ido yace "Join me",sakkowa farouq yayi suka fara cin Abincin, Sai da suka gama suka kawar da kayan sannan suka zauna,
Abdul ne yace"On Monday zamu fara zuwa Bank"
Farouq yace "Allah yakaimu,First bank d'in"?
Girgiza kai yayi yace " Central"
Numfasawa farouq yayi yace "story nazo fad'a maka naga kana ta masifa" murmushi Abdul yayi yace"kai dai bari,wai ni Husna zata nunawa ta girma"
Yafada yana jijjiga kai,
Dariya sosae farouq yayi yace "see u,da bata girman ba?"
Shima dariyar yayi yace "Aikuwa nakoya mata lesson"
Duka farouq yakawo masa yace "Allah boss?"
Anan yabashi labarin abinda yafaru har wuyar da yasha,
Farouq banda dariya babu abinda yake,da kyar ya dai-daita yace "Haba no wonder naga Husna tayi wani so slowly, Ashe Maza takusa ji"yafad'a yana kashe ido,
Shidai Abdul baice komaiba,farouq yacigaba cikin serious mood yace" Amman Abdul yaushe kafara shan tablets?"
Siririn tsokiii yayi yace "mtsww since in Holland"
Cikin Jimami farouq yace "kadena shan su wallahi suna da bad side effect"
"I knw,ba yadda zanyi ne"
'Bata rai farouq yay yace"which kind u don knw what 2 do"
Gira Abdul ya d'aga mai yace "okay so kake naje nakama yaran mutane ina raping d'in su"?
No Yakama ta yanxu ayi bikinku da Husna friend,
Numfashi yaja sannan yace "uhmm Nima nayi tunanin hakan"
Murmushi farouq yayi jin yayi Nasara yace "thaz d best solution ma safe....Any way dama zuwa nayi nafad'a ma remain 3weks 2 my marriage" zazzaro ido Abdul yayi yace"A re u serious?" Ido farouq ya d'aga yace "sure"
Hannu ya miqo masa yace "congratulation" murmushi yayi yace "tnx u" da haka suka cigaba da firarsu irin ta Abokai ..
_*Pinky ce*_
[2/23, 9:09 AM] +234 703 459 6468: *YA'R ZINA CEš*
_......Adulterer's Daughter_
*A TRUE LIFE, TOUCHING HRT & LUV STORY*
_BY_
*MARYAM PINKY*
*®REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITER'S*
_{We don just entertain nd educate,we touch the heart of readersā¤_}
#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
*IG PML WRITERS*
#https//www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
#http://maryamsbello.blogspot.com
*1st JANUARY, 2018*
*Masoya,qawaye,ya'n uwa Allah yabar qauna,baki bazai iya fad'ar yadda kuke qaunataba,ina jin dad'i sosae,kuyi haquri bazan iya lissafakuba kunyi yawa,amman Nima ina sonku sosae...HAFSAT ZABOOR,MAMAN ZARAH,FARYNCY,da..da...kash臘ļ»ā kunyi yawa da duk members na* _*PINKY NOVEL FANs 1&2,MARYAM SALISU MAI DALA,KHALEESAT HAYDAR,ZUWAIRAT UMMU MARYAM,MZZ DADY NOVEL,COOL NOVELS(yaya Hayat),ZEE MAKAWA NOVEL(Takari fan's),FEENAT JA'AFAR NOVEL,HAUSA NOVELS(Sadiya zaboora)...groups over & NURSE HALIMA(Niger), Anty Khadeeja(National hospital Abuja).....Dan Allah kuyi haquri kunyi yawa wallahi bazan iya lissafoku bašš,Amman wallahi muna tareš¤š¤*_
```JINJINA & SADAUKARWA```
_*P.M.L. dukkanku,FATY AZLAND,SADNAF,MOMYN SULTAN,ETNEEY,ROUKI KZIEe(Allah yasa na fad'a dai-dai),Billy show,Bilkee shwerh,faridat,fannah......kuma kunyi yawa Amman ana tareš¤ā¤ā¤*_
1ā£7ā£
Suna Isa _Sokoto Road_ Anguwar Su K.B sukayi Parking awaje kasancewar akwai Jefi-jefi Jama'a masu zuwa,bayan Ya kashe Motar ne Ya kalli Abdul daya cika yayi Fam! Ya watsar sannan yace
"Idan ka gadama kafito"
Ko kallon sa baiyiba saima juyar da kansa yayi gefe,girgiza kai Farouq yayi kawae ya bud'e ya fice,sai da yagama yangarsa sannan yafito yaga Farouq d'in a tsaye jikin motar da Alama shi yake Jira,muryar Farouq yaji cikin sanyi yace
"Muje"
Batare dayace komaiba suka fara tafiya Zuwa cikin gidan,direct sitting room suka yi,da sallama suka shiga cikin,bakowa sai Mahaifinsu K.B da wasu mutane uku a zazzaune,cikin girmamawa suka tsugunna suka gaishesu tare dayi musu ta'aziyya,shima da hannu bi-biyu da fara'a yadinga Amsa musu tare da tambayar su iyayensu,
Farouq ne yad'an shafa kai yace
"Alhaji...Kabeer d'in yananan kuwa?"
Alhaji yace
"Eh...amman ya d'an raka wasu abokansa yanxu xaidawo kud'an jira.."
Cikin girmamawa Farouq yace
"Ba damuwa Alhaji"
Daga nan sukayi shiru...sai su Alhaji da suke Hirarsu jefi-jefi,can 'Daya cikin Abokan nasa yace
"Alhaji a d'auko Yarinyar muyi Addu'a,
Hucin 'Bacin rai yayi sannan yazaro Wayarsa ya daddanna ya kara a kunnensa... Can yace
"Kibawa Aisha Jinjirar takowo ta sitting room"
Numfashi ya sauke yace
"Gatanan za'akawo ta"
Shiru falon yayi na wasu mintoci..can saiga yarinya daba zata wuce 16yrs tashigo hannunta riqe da babyn an nad'ota cikin farin showel,da sallama tashiga ta tsugunna agaban Alhaji tace
"Gata Abba"
Batare da ya kalla ba yanuna mata Abokansa da hannu yace
"gata basu ita.."
Yafad'a zuciyarsa cike da qunci..wai yau shi aka haifowa jika YA'R ZINA...wannan abin kunya har ina? Kuma wai a cikin gidansa za'a raineta..tunanin sa ne ya katse lokacin dayaji d'aya daga cikinsu Yanata yi mata Addu'a... _"Allah ya Rayata bisa sunnah,ya Albarkaceta,yasa mai temakon Al'umma ce.."_ haka yadinga yi mata Addu'a 'Dayan yana amsawa tare da Farouq sab'anin Alhaji da Abdul,Kabeer ne yayi sallama cikin sanyi sab'anin da,guri yasamu ya zauna shima aka qarasa Addu'ar dashi,Alhaji(Abbansa)ne ya miqe yafice wanda yasa duk suka bishi da ido,A hankali Kabeer ya sauke idonsa qasa daya cika taf da qolla...Abokan Abbansa ne sukayi masa ta'aziyya suka miqo masa jinjirar,kasa karb'a yayi,sai Farouq ne ya karb'eta yana sake lullub'eta da towel d'in tanata bacci abinta,
Kukane ya kufcewa K.B bayan fitarsu mai cin rai,bubbuga kansa yashigayi a jikin kujerar dake kusa dashi yana fad'in.... _Astagfirullah ya Allah, Allah yajiqanki Hafsa...baki da laifi ni na tursasaki..Gashi kin tafi kinbarni cikin wannan duniya da babu Abinda ke cikinta sai Rud'ani,..kintafi kinbani hafsa..me xan cewa yarinyar nan idan tagirma..._bai qarasa ba Abdoul yatashi tsaye cike da fushi ya isagun K.B daya fara fita daga hayyacinsa,yana zuwa baiyi