Showing 18001 words to 21000 words out of 126726 words

Chapter 7 - ABU ZAID HAUSA NOVELS COMPLETE BY SASAAL.doc

26 Feb 2026

2686

Yaaya a shirye nake" Kai ya jinjina mata yana mi?a mata farar shinkafar daya girka yakasa ci.

Kamar babu komai a ranta haka ta tashi ta nufi Wakinta da abincin Waya bata a hannunta wutar tsanar Siyaa nacin zuciyarta.


Abu Zaid; Maula ko ro?o ba halinshi bane don baima taSayi ba, amma a karon farko ya Waga waya ya kira Taufiq ya ro?esa kuWi.

cikin ?asa da hour biyu sai ga Taufiq ya turo yaronsa da kuWin. Da lallaSawa Abu Zaid yabar gidan.

Siyayyan kayan sawa dana ciye-ciye dayasan Siya takeso yayi mata. Bayan ya dawo Gida a sabon ?aramin jakar daya siyo ya jera mata komai.

&washe gari bayan Hudayya ta shirya, KuWin Mota wadataccen Abu Zaid ya bata tare da kafa mata sharaWin kar tace tasan inda yake.

Hudayya Mugun kallo tabi bayansa da shi ta cikin li?abin dake manne akan fuskarta.

Bayan Hudayya ta isa Tofa tana sauka a tasha ta haWu da Hajjo ri?a??iyar ma?iyar zuri'ar su Siyaa duk da ala?ar jini da suka haWa.
"Don Allah tambaya nake yi, gidan Habu Sarki" Hudayya ta tambayi Hajjo dake tsaye a gefenta.
Dasauri Hajjo ta karSe da "zo in rakaki nima gidan na nufa"
gaisheta Hudayya tayi Hajjo ta amsa tana ?are mata kallo sannan ya ce;
"?ar nan badai wajen Siyaama kika zo ba ko", da salon bugar ciki ?iyayyar su Siyaa daya bayyana a maganar Hajjo Hudayya ta ce;

"a'a ni mai ya haWani da wannan uwar girman kan."
Shewa da guda Hajjo tasa kamar mara kamun kai sannan ta ce;
"yo ai jiji da kai ya?are tunda ta kasa zama da Baturen da suka aura mata,kuma dai Ibrahim Win da takeso zalamar uwarta yasa sun turamai aljanu sun kashemai al'aurar to mai ya rage da zatayiwa mutane jiji dakai ga ciki ta kwaso".
Gaban Hudayya ne faWi tsoro da kishi mai zafi na shigarta.

Hajjo da yake mai surutu ce ga kuma hassada daya makatar da ita batare da tantace daga ina ma Hudayya take ba, tunda har lokacin fuskarta manne yake da li?abi tayita sakar zance Hudayya na janta da hira har suka rabu a hanya bayan ta nuna mata gidan daga nesa.

Wadaccen filine a gaban gidan an kewayeshi da wayan ?arfe har sai da ya haWe da ?ofar shiga ainihin cikin gidan shuke-shuken kayan marmarine a yalwataccen filin don haka gurin yake da sau?in zafi.

Siya tana zaune akan plastic chair fari idanuwanta a lumshe kyawawan dogayen yatsunta dake bayyane na zube kan wayarta mai tsadar da sai shahararrun ma su kuWi ne suke iya ri?eshi a waccan lokacin, daga nesa Hudayya take kallonta kishinta kamar zai kassarata, tasani babu wani labarin da zai wanzar da Murmushi a saman fuskar Siyaa sama da wanda tazo dashi amma batajin zata bata wannan labarin, maimakon ta shiga filin kamar yadda tayi niyya sai ta juya a zagaye ta koma tasha, kai tsaye Motar Gwarzo ta nema.

Su Baba Ilu bakinsu kamar zai yage don kaf abinda Abu Zaid yabawa Hudayya su taje ta rabawa.


Abu Zaid Tun bayan tafiyar Hudayya yake zaune a parlor Sallah ne kawai yake tayar dashi, har bayan Magriba yana zaune zaman jiran dawowar Hudayya.


Hudayya bayan ta bar Gwarzo Kukan Abu Zaid bashi da amfani a wajenta tasha a hanya wannan dalilin yasa idanuwanta yin jajir.

Sai dare ta iso gida.

Da damuwa sosai Abu Zaid yake tambayarta maiyasamu Siyaa? Ta samu ganinta?

Cikin kuka Hudayya ta ce;
"Siyaa tayi aure tana ma da ciki kuma tace karka ?ara nemanta tunda kaci amanarta,nayi mata bayanin sharrin su Baba Ilu ne amma ta?i yarda ?arshe tasa aka koreni".

Murmushi mai tafe da ?walla ne ya tahowa Abu Zaid cikin sanyin muryarsa dake rawa yace
"banyi fushi ba, laifi nane tun farko, ai dai tana lafiya ko?"

Baki hanci ido Hudayya tasaki tana kallonshi kafin ta girgiza kai alamun a'a, murmushi ya?arayi amma na wannan karon hawaye ne kwance a kan fuskarsa.

" nasani wata rana zata ha?ura ta fuskanceni kije ki huta Hudayya na gode kinji" kai ta Wagamai saboda ta kasa magana.

Hudayya bayan ta koma Waki
tausayinsa ne yake neman bijiro mata amma ba?in halinta sai ya danne tausayin na shi.

Kwanan neman mafita Hudayya tayi sai a lokacin ta gano dalilin dayasa bayajin komai a kanta duk abinda zatayi don ta burgesa ko ta ja ra'ayinsa baya nuna yasan tanayi.


& washe gari kamar yanda Abu Zaid ya kwanta bai ci abincin dare ba haka ya tafi wajen aiki baiyi karya ba. Daga wajen aiki ?aramin private hospital mai sau?in kuWi ya wuce.

Batare da sanin makamar aiki ko gwaje-gwaje ba, Likitan ya dan?ara masa Magunguna har da na shafawa a ?afa.

Hudayya a hankali tafara mayar da gidan Taufiq wajen zuwanta bayan ta gina sha?uwa a tsakaninta da Matarsa mai son mutane da sau?in kai.

A cikin watanni ukun da suka biyo baya sau biyu Abu Zaid yana aikar Hudayya wajen Siyaa da uban siyayya ko biyawa Tofa ma batayi take wucewa Gwarzo da kayan.

A hankali a hankali yawan zuwa gidan Taufiq da yadda Hudayya take tallata masa Jikinta ta hanyar saka matsatstsun kayane yafara jan ra'ayinsa, har ya kasa ha?uri ranar da ya Wauketa zai mayar da ita gida ya karSi lambar wayarta
Tun kafin ta baro Motarsa suka saka ranar haWuwa da juna a keSantaccen waje batare da sanin iyalinsa ba.


A Sangaren Muhammad

Sai dare ya dawo gida, yaga babu Siyaa, kuma dama tun da rana yake kiran layinta baya samu.
Hankalinsa dana Mahaifinsu da suke ?asa Waya lokacin ne ya tashi, itama Mommyn Siya da Muhammad ya sanar mata ruWewa tayi gashi ko sun kirata baya shiga, bayan Muhammad yasa an zurfafa bincike, ya samu labarin tafiyarta Nigeria.

A gidan Mommyn Siya Muhammad ya tare saboda ?uruciya da sangartar da suka haWemai. Duk magiyar da Mommyn Siya tayiwa Kaaka a waya kan su tilastawa Siyaa ta dawo bata saurare ta ba, don cewa ma tayi Siyaa bazata koma ba sai dai idan Nigeria Muhammad zai dawo su zauna tare.

A Sangaren Kaka, tasan batun Muhammad ya dawo Nigeria, abu ne mai wahala shiyasa tafaWi haka don tasan rabuwa zai yi da Siya kowa ya huta tunda Siya ta ce bata sonshi.

Numfashi Saleem dake zaune kusa da Kaka ya sauke har lokacin fuskar Abu Zaid nayi mishi yawo a ido, da damuwa ya ce;

"Nenne kibar Siyaa ta tafi,don Allah"

cikin faWa Kaka ta bashi amsa da
"akan wani dalili Saleem menene hujjarka eh Yarinya ta ce bata so dole ne"

"Nenne Kamar fa Siya ciki gareta gara ki barta ta tafi, domin idan kika biye mata Baturen Mijintane zai Waureki"Saleem ya faWa da iya gaskiyarsa

jikin Kaaka sanyi yayi don ita batasan da wani batun cikin ba, tunda Siya bata gayamata ba sai kuka da takeyi kuma tasan Saleem likita ne bazai yimata ?arya ba.

&washe gari Mommynta ta taho Nigeria, a Lagos ta sauka washe gari ta biyo jirgin Kano.

Da magiya da ro?o Siyaa ta yarda ta bi Mommynta su koma Coventry amma da sharaWin idan ta haihu zata dawo, shima Muhammad da aka kira a waya ya nuna ya yarda, musamman da yaji Siya tana da juna biyu.


Muhammad ?warya ?warya Walima mai ?ayatarwa ya shirya shi da abokanan kasuwancinsa a gidan hutawarshi, har lokacin Zayad baya ?asar sai a waya da suka sanar da shi. Tari Siyaa tayi sai Muhammad ya tambayeta menene matsalan haka Mahaifinsu su duk zuwa sai ya tambayeta ko ta na bu?atar wani abun? ranar da tayi Sati da dawowa Zayad ya dawo amma bai zo gidansu ba sai da yayi kwanaki saboda hutun dayake bu?ata.

Batason kallon fuskar Zayad saboda dalilan da ita kaWai ta barwa ranta, a zahiri yana nuna kulawarsa a kanta, amma wasu lokutan tana hango kamar rashin yarda da ita a cikin idanuwansa.

Sai bayan sati Waya da dawowar Zayad ya kawo musu ziyara, shima bai jima ba ya ja Wan uwansa suka bar gidan, harara Siya ta raka bayansu da shi tana jan ?aramin tsaki.



A Sangaren Hudayya

irin za?ewar da ta nuna ne yafi komai birgesa bayan ya keSance da ita, duk da yana sane da matar abokinsa ce.
Daga ranar da ta bawa Taufiq haWin kai, sai ta janyewa zuwa Makaranta kullum tana guest house Win Taufiq suna lalatarsu.

Abu Zaid
Bai gajiya ba duk ?arshen wata sai ya tura Hudayya da uban Siyayya Tofa ta kaiwa Siyaa amma sai ta wuce ?auyen Gwarzo da shi.

Ciwon ?afarsa bayayin baya kullum sai gaba duk da maganin dayake shafamai.

Taufiq yayi niyar kaisa Asibiti mai kyau amma Hudayya ta hana da salon makircinta, dayake kuma bayason abinda zai Sata ranta sai ya ha?ura.

A Sangaren Aunty
Damuwa da rayuwar kaWaici ne yafara taSa lafiyarta itama, a hankali ciwo yafara danneta cikin watanni biyu jikinta yayi tsanani domin ?iri-?iri har Zainab Dangin Alhaji ?alhatu sun hanata ganin Mahaifinta, Gida ma suka mayar da shi sunata bankamai maganin gargajiya.


A Sangaren Abu Zaid

da Lokacin biyan kuWin Makarantar Hudayya yayi sai yagaza saboda baya ajjiye kuWi kullum cikin yin Siyayya yake yana tarawa duk ?arshen wata Hudayya takaiwa Siyaa ita kuma sai ta wuce Gwarzo da shi wajen ?an uwanta.

Hudayya kishin inda Abu Zaid yake ?arar da kuWinsa har ya gaza biya mata kuWin Makaranta da kuma samun damar da ta yine yasa tace Taufiq ya zaSa ko jikinta ko sallamar Abu Zaid daga aiki.

Ba su taSa samun saSani ba sai a wannan lokacin don Wauke mata wuta Taufiq yayi, amma dayake shaiWanci da kwaWayin son jikinta na addabar zuciyarsa sai ya gwammacewa korar Abu Zaid daga aiki ya kuma cigaba da cin amanar shi.

Kira yafi miss called goma Taufiq yayiwa Hudayya amma bata Waga ba tana ?unshe a Waki ranta duk ba daWi, sai a kira na wajen goma sha Waya ta Waga cikin yau?i da salon ?ara siye zuciyarshi tace
"maiyasa kake kirana bayan duk wula?ancin da Abu Zaid yakemin kana gani yasan ba shi abinda zai gamsar da ni ya ajjiyeni a matsayin matarsa, kuma sannan ya dinga aikata wajen Matar da tayi sanadiyar barinshi gida duk ?arshen wata da kaya amma banyi fushi ba shine kuma duk da haka zaice bazai iya biyamin kuWin Makarantar ba, da me zanji, haba Dear anya kuwa kana sona bafa ina nufin shi da wani abun bane kawai don ya hankaltane ya daina yin irin wannan siyayyar shirmen dayake yi" Hudayya ta ?asa faWa kamar zata saki kuka.

Taufiq cikin wutar da shaiWan yake ruramai na son kasancewa da Hudayya badon tafi Iyalinshi da komai ba yace;
"naji na amince shikenan yanzu ki fito ina jiranki"
cikinta Hudayya ta shafa tana sakin murmushin dayasa Taufiq yin ajiyar zuciya....
'?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?
ABU ZAID

13

BY SASAAL

Taufiq Ajiyar zuciya yasauke bayan ya katse kiransa da Hudayya, tayaya zai iya koran Abu Zaid daga aiki bayan yasan shine madafarsa, amma garaSasar da yake kwasa a jikin Hudayya na neman sashi makantar da zuciyarsa kan ya sauya ra'ayinsa.

Bayan mintuna bakwai da wayar su da Hudayya kiran Abu Zaid ya shigo mai a mutunce su ka gaisa sannan cikin ?an?antar da murya a karo na biyu dayake ro?onshi kuWi yace

"kayimin ha?uri Taufiq zan?ara neman alfarma a wajenka,ka taimakemin da kuWi na biya kuWin Makarantar Hudayya dan Allah"

Wani irin sanyi jikin Taufiq ya yi,yanajin Abu Zaid bai cancanci ya juyamishi baya ba zuciyarshi mai kyau ce amma abinda sheWan yake kitsa mai a kan Hudayya yana baima ya girmi tausayin Abu Zaid dayakeji a ranshi.

Abu Zaid Cikin sanyi murya dayake tunanin haushin tambayar kuWin da yayi Taufiq yaji yace

"kayi ha?uri da takurata Taufiq" cikin kame-kame tunanin dayakeyi Taufiq yace

"no,In Sha Allah anjima zansa a kawo maka" godiyar daya ?ara jefa wasi-wasi mai girma a cikin zuciyar Taufiq Abu Zaid yayita yimai.

Bayan Abu Zaid ya katse kiran Taufiq tambayar kansa ya yi;
"Mai Abu Zaid yake samu a zamansa da Hudayya da har yakejin ta cancanci ya kyautata rayuwarta har haka"
A take yaji bazai iya korarshi daga aiki ba, zai bashi hutu kawai don kawar da idon Hudayya yasamu abinda yakeso.

Hudayya Cikin shigar daya fitar da surar jikinta gabaki Waya tashirya sannan ta Wora Abaya a sama ta yafa mayafinsa, ta yi sa'ar Abu Zaid baya parlorn don haka ta siWaWe ta gudu bayan ta gama hararar ?ofar Wakinsa.

Abu Zaid Bayan gama wayarsu da Taufiq ajiyar zuciya ya sauke yana shafa ?afar da yakejin ciwo a cikisa gaba Waya, ba kamar daa ba da iya Wan yatsarsa ba ne kawai yake yi mai ciwo, bayaso Hudayya taji wani iri tunda ko ba komai ta taimakeshi ta Sangaren kaiwa Siyaa sa?o duk da ?orafin kyara da take yimasa Siyaa tanayi mata amma ta jure, wannan dalilin yasa yake ganin ta cancanci ya kyautatamata..

bai taSa zargi ko kawo tunanin Hudayya bazata taSa yimisa irin wannan alfarmar ba, a tunaninsa Dagaske ta sauya kamar yadda take nunawa, har kullum yana ganin yadda zuciyarsa take mai kyau haka na kowa yake.
A hankali ya fito parlorn ya zauna yana jiran zuwan Yaron Taufiq.

A Sangaren Siya

Duk kulawar da Muhammad yake bata gani kullum tunaninta na kan ?an uwanta Abu Zaid. Ta?i ta saki jiki suyi irin rayuwar wayayyun da yake buri, babu inda baya kaita don ta samu farin ciki amma bata nuna jin daWinta balle ta tabashi haWin kai suyi irin zaman dayake so.

Muhammad bai iya ri?e damuwa ba kamar Wan uwanshi,zai iya cewa akan Siyaa ne kawai yakasa samun irin soyayyar dayake so. Wasu lokutan haka zata wuni tana ?unci har da su kuka kuma duk tambayar da zai yi mata babu amsa sai kuka,har wajen Mommynta ya kai ?orafin ta tuntuSi Siyaa menene damuwarta,maimakon ta tambayeta menene damuwarta, sai batayi ba sai faWan dayasata ?in kula Muhammad Win bayan ya kaita gida ya Waukota

Damuwa irin wanda bai san akwai shi ba ya shiga,da ya kasa jurewa sai ya wuce gidan Zayad. babu shamaki tsakaninsa da gidan Zayad amma a ranar sai akayimisa iyaka da shiga,kuma yakira wayarsa bai Waga ba,da wannan ba?in cikin ya wuce gidan Mahaifinsu. Ba ya wahalar da kansa wajen kai wa Mahaifinsa ?orafin Siyaa don baya ganin laifinta,komai tayi dai-dai ne. Daa yatashi tafiya maimakon ya wuce gida sai ya tafi Mashaya yasha giyan da ya jima da daina sha tun kafin auren su, sai da ya bugu barci ya Waukesa anan.

Sai tsakar dare yafarka. Baiji wani nauyi ko ya aikata wani laifi na musamman ba,jiki a mace ya wuce gida,abinda ya ?ara ?ona mai rai Bedroom Win Siyaa ma a kulle yake haka na nufin batasan ma bai kwana a gidan ba,da tafiyar mayen abinda yasha da bai gama sakin sa ba ya wuce Wakinsa da fushi.

A Siya bayan ta farka
simple make-up da shiga mai sau?in nauyi tayi tana jiran Muhammad ya fito su karya.

Tana zaune ya fito, fuskarshi a kumbure, kusa da ita yazauna yana kama dukka hannayenta haWe da marairaice idanuwanshi, da muryasa mai daWin sauraro yake mata ?orafin bata damu da shi ba ko har yanzu ?an uwanta takeso ba shi ba?
kai ta girgiza tana ?o?arin shanye hawayen da yakeson zuba mata, hannunta na cikin nashi yake faWin
"to mekikeso Siya?a"
a hankali cikin rawar muryar tace; "banajin daWi, komai bayamun daWi" da nazari sosai Muhammad yake kallonta yanason tantace menene ainihin matsalarta amma yakasa ganowa. Ya na manne da ita suka karya.
Bayan sun gama karyawa, ya mi?e ya na yimata raWar ta shirya su je gidan Zayad. A take yanayin fuskarta ya canza, ta na bin bayansa da kallo. Daa tana da zaSi da babu abinda zai sa ta bishi.

Sun kusa minti ashirin da biyar a zaune sannan sukaji alamun tahowarsa saboda ?amshinsa dayake ?ara kusanto su,cikin tafiyarshi data tsana sama da komai na izza da alfaharin da ko bai faWa ba tasan yana ji da tarin baiwar da Allah yayimai,
Bayyanarsa a parlorn, yasa ta Wauke kanta daga saitinsa

Zayad bai Wauki sau?in kai a matsayin abu mai kyau ba balle ya kwatantayi,tayaya ma zai yi sau?in kai mutane su rainasa bayan yana da komai. Yanda suka gaisa da ?anuwansa da yanda suka rungume juna ne yasa Siyaa jan ?aramin tsakin da ita kaWai taji kayanta.

Siya bayan sun gaisa da Zayad
Irin kallon da kullum take hangowa idan sun haWa ido ta?ara ganin a cikin idanuwansa sai dai na rana ?arara ya bayyana kallon ?as?anci yake mata, kanta ta sunkuyar ?asa tana jin takaicin dama bata biyo Muhammad ba, amma komai ya yi mata ba laifinsa ba ne laifin Mahaifiyarta da take kambabasu.

Da rawar murya kukan dayakeson ?wace mata ba tare da ta Wago fuskantata ba ta ke amsamai tambayarta lafiyar Baby da yayi.

Har suka gama hirarsu Siya ba ta motsa balle ta tofa Zayad ya gwaleta, domin tun guduwarta Tofa bai ?ara kiranta ko ya ce ?an uwansa ya bata waya su gaisa ba kamar yadda ya saba.

Zayad da can Siya tana burgishine saboda yana ganin tana son ?an uwansa, amma tunda ta gudu ya gano ba son Muhammad takeyi ba kuWinsu da shaharar suke so..


A Sangaren Hudayya
Suturarta take mayarwa bayan sun gama abinda ya haWasu, tana sawa tana murmushi har da kashewa Taufiq dayake kwance a gefenta ido Waya
Murmushi Taufiq ya mayar mata, yana mamakin yarinya ?aramar kamar Hudayya da iya bariki.

Bayan ta gama sakawa sai ta faWo kanshi, cikin yau?i da kisisina tace
"Ya ya zancenmu ka sallamen shin?" sai da Taufiq ya tattaro nutsuwarsa sannan yace;

"Hudayya bai da ce na kori Abu Zaid a irin wannan lokacin da bashi da kowa ba, amma zan bashi hutu kafin ya ji sau?i sai na maye gurbinsa da wani ina fatan hakan yayi miki"

Baki ta turo tana mi?ewa a zafafe haWe cewa;
"Ta yaya zan baka jikina kuma ka ?iyimin abinda nake so Taufiq? duk ranar daka cire tausayinsa a cikin zuciyarka ka shirya yin adalci tsakanina da shi sai ka dawo mu cigaba da maga.."

?ofar da ake ?wan?wasawa kamar za'a Salla ne ya katse zancen Hudayya, da rawar jiki ta Suya a bayan Taufiq.

Cikin ?arfin hali Taufiq yace "relax Baby bari na duba shiga can ki jirani" ?akin da ya nuna nuna mata ta faWa da guje ta murza key.

Ya na zargin Matarsa ce, saboda ta daWe tana zargin yana kawo Mayan banza gidan, yasan ma ita kaWaice Maigadi zai bari tayi irin wannan bugun, mukullin Motarsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login