Showing 123001 words to 126000 words out of 126726 words

Chapter 42 - ABU ZAID HAUSA NOVELS COMPLETE BY SASAAL.doc

26 Feb 2026

2691

alamun a'a kuka na ?wace mata. Ran Sulaiman ba ?aramin Saci ya yi ba,a take ya kira Ummee ya kuma yi sa'ar ita ta Waga a sarari ya sata don Zainab taji da kunnenta don yana da guarantee aikin Abu Zaid ne. Da sanyi muryarta da kuWi da hutu ya huda tayi sallama,da faWa Sulaiman ya tareta,a take tasa kuka tana rantsuwar wallahi bata san ana kiraba ya ba su ha?uri. Zainab dake gefe kai take jinjinawa haWe da kuka ?asa-?asa,da tasan haka zuciyar Abu Zaid Win ya koma kafaffe ai da bata fara ba. Ha?uri Sulaiman ya?ara bata kafin ya kira Maryam su gaisa. Safeera dai tana gefe itama duk ta Wan yi zuru-zuru saboda sauyin cima,Maigadi kuwa tuni ya gudu batare da sallama da kowa ba.
A daren Shopping mall Sulaiman ya wuce da su tunda dama ba da mota suka zo ba. Siyayyar da ya sa Safeera sakin zuciya a Soye bayan ta siWo leSenta Sulaiman ya yi mu su,kafin ya kai su har Gida. Godiya kuwa Zainab kamar zata ran?wafa.
**********************************
Rungumar da ya sa komai na jikinta Wan dauke wuta na wasu da?i?u ya yi mata,yana sumbatar tsakiyar wuyanta.cikin raWa da salo mai siye zuciya da sanya ?aramin hauka a kan wanda ake yiwa ya ce"Allah!:&? Ummeena ta yi kyau menene wannan"ya ?arasa faWa yana shafa siraran laSSanta da suke ?yalli. Lumshe ido ta yi kafin da buWe su a hankali saboda wani irin barci dayake shirin Wauketa. Murmushin gefen baki mai kyau da aji ya saki,yana jan dogon hancinta. Yanda take lumshe ido ne yasa shi sakin dariya yana kamo hannunta. Ba iya magani yake bu?ata ba a jinyarshi har da Matarshi. A wannan dare suka ?ara dasa soyayya mai ?arfi a zu?antan junan su mai wuyar mantuna da gogewa a rai. A cikin kwanaki jikin Abu Zaid ya fara dawowa Mr John daya ganshi kasa ri?e dariyarshi ya yi,har sai da yasa Abu Zaid yaji kunyarshi kafin ya waske su tattauna batun daya kawo shi. Duk taurin zuciyarshi a wajen Ummee mai taushi ne,idan yana kallonta ko da yaushe ha?oransa basayin minti goma a kulle ba tare da ya daara ba ,komai na ta mai kyau ne a wajenshi kuma abin sha'awa da birgewa. Zuciyarshi Ummee kawai ta sani,ta manta Zainab da ?a?anta. Lokacin da Zainab ta fara nacin kiranshi duk yana gani kuma tana bashi tausayi amma yafi son ta gane ni'imar da Ubangiji Yayi mata ta raina kafin ya saurareta,a wayarshi ya saka layin Ummee tunda har lokacin bai fara fita wata ?asar buga wasa ba. Duk wayar da sukayi da Sulaiman ya na jinta duk da tazarar dake tsakanin su. Kamar mara gaskiya haka Ummee ta matso kusa da shi ta Wan tsaya nesa da shi,bayan ta harWe hannayenta. Fara'ar fuskarshi ya shanye tsaf kamar bai taSa dariya ba,yana cigaba da abinda yake yi a system lokaci zuwa lokaci yasha abin shan dayake gefenshi. Ya yi tunanin ta bar wajen don bai kawo zata juri tsayuwa mai tsaho ba. Ya na Wago kai ya ganta a tsaye tana kallonshi fuskarta sak na waccen Ummeen daya sani,Marainiya. System Win ya ajjiye a gefen bayan ya lumshe idanuwanshi ya yi mata alamar ta zo da hannu. Ba ta motsa ba,dan haka ya?arayimata da kai. Nan ma bata motsa ba,chest Win shi ya nuna,alamun shi take yiwa haka,still bata motsa ba,dogon sumar kanshi ya shafa yasan tunda tayi haka ko ya mi?e bazata tsaya ta saurareshi ba. Alamun ro?o ya yi mata da hannunshi dukka biyu yana marairaice fuskarshi. A hankali tafara takowa kafin ta ?araso ya mi?e da zafin nama ya tarota ganin kamar jikinta rawa yakeyi. Tana shiga jikinshi tasa kuka bayan ta zagayo da hannunta ta ?an?ameshi. "Aunty Zainab,Safeera, Al-hussain, Al-hassan" take ta maimatamai a kunnenshi jikinta na rawa. Bayanta yake shafawa,ba yau ta saba tunamishi su ba,har misali takemai da ita. Mai Allah Ya rage shi da shi da zai kasa yafewa Zainab ya cigaba da kashe mu su kuWi tunda ya san tayi nadama? Baya sauraronta kullum, matsawar zata tunamai sai sun yi faWan ?an mintoci kafin su shirya. A haka barci ya Wauketa bayan ya gyara mata kwanciya. Goshinta ya sumbata yana shafa sumar kanta. A hankali ya sa hannu ya Wauko wayar da layinta yake ciki. Bai manta Numbern Zainab ba don haka kai tsaye ya danna mata kira.....
[5/25, 2:36 PM] Nafisasasaal: ABU ZAID

SASAAL

72

Zainab ta na zaune,Safeera kuma tana hirar da su Al-hussain kira ya shigo wayarta. Sunan Ummee da ta gani ne yasa ta Wauka da sauri hannunta na rawa. Ba ta jira ya fara magana ba tafara ro?on Ummee ta naima mata gafararshi wallahi ta tuba,wallahi bazata ?ara ba tayiwa Sulaiman ma godiya shi ya bata kyautar kuWi har ya siyowa yaranta abubuwa kala-kala ma su tsada. Jin anyi shiru ne ya sa ta fara dawowa hayyacinta,da ?arfi ta furta "Yaaya dagaske kaine nasan Ummee bazata ?iyimin magana ba Yaaya ka ce wani abun,ka ce ka yafemin" ta ?arasa faWa tana fashewa da kuka, su Safeera da tuni hankalinsu su ya dawo kanta su ma fashewa sukayi da kuka. Katse kiran ya yi. Hannun Zainab ya na rawa ta kunna Data ko Allah zai sa ya kira Video Call kamar yanda ya saba don yanzu bata iya barin Data a kunne always saboda manage takeyi. Ta kunnawa kiranshi na shigowa,gaba Waya sai suka dun?ule waje Waya. Ya na zaune,ko makaho ya shafashi yasan Allah Ya yi mishi ni'imar rayuwa gaba da baya. Ummee tana kwance a chest Win shi amma ba bu fuskarta sai kwantaccen gashin kanta dayake shafawa. Da rawar Muryar suka fara gaisheshi kafin su fara gaishe da Ummee har da Zainab wajen gaishe da Ummee. Kai ya girgiza mu su kafin ya ce"tana barci" washe ha?ora Zainab tayi don tasan aikin Ummeen ne daga gani. Da ?aramar murya take bashi ha?uri ta na kuka har da Majina,sai da ya bari ta gama sannan ya ce" ku shirya bana so gobe ta farka bata ganku ba"ya ?arasa faWa yana kallon Zainab"banji ba Yaaya dagaske cewa kayi mu taho Ummee tanason ganin mu" ta ?arasa faWa tana washe bakinta. "Zan nemi ticket yanzu,sai Allah Ya kai mu" ya faWa yana katse kiran Sujjada suka farayi kafin yaran su fara rawa Itama tana tayasu. A take ta kira Aminiyarta cikin ihu da haniya kamar ba Zainab ?ar gayu ba take sanar da ita tafiyarta. "To aikin fa wa zaki barwa?" Dariya Zainab ta kyalkyale da shi kafin ta ce"ke ana maganar ma'aikata gaba Waya kina maganar aiki. Da tara kuWi nake yi na nutsu na kama kaina ai da nafi ?arfin na yi aiki a ?ar?ashin wa su,sai dai ayi a ?ar?ashin,amma anyi na farko anyi na ?arshe" dariya su ka sa gaba Wayan su sannan sukayi sallama. Sulaiman ta ?ara kira, ya tayata murna kuma ya yi mata faWa kamar dai yanda a baya suke mutunci kafin shaiWan ya shiga tsakaninsu. Godiya tayimai sosai kafin suyi sallama bayan ya yi mata al?awarin samo mata Maigadi da zai kula da Gidan kafin dawowar su. Kwana salla sukayi da ?a?anta suna neman tsari da hassada da kuma sharrin zuciya.
&washe gari tunda Asubahi suka haWa komai da zasu bu?ata. Da gari ya yi haske Sulaiman har Gida ya zo ya kwashe su,suna hirarsu kamar komai bai faru ba har suka kai Airport,zaman su a first class kamar lokutan baya ne ya sa ita da Safeera sakin ajiyar zuciya lokacin da suka haWa ido.
**********************************
Bayan sun gama waya da Zainab ?aramin murmushi ya saki yana ?ara ?an?ame Matarshi,ba shi da juriya ko ?ankani akan duk wani abu da zai taSa ranta,don tunda ta samu labarin tafiyar su take jimami musamman da ta ga baya waya da su,saboda komin lalacewarsu su Win dai suka ragemai a matsayin sha?i?an ?an uwa na jini. Bai bar barcinta ya yi tsaho ba ya tasheta cin abinci. Ba ta ce mai komai ba sai kukan da takeyi ciki-ciki,duk irin son dayake mata, ba a lokacin Waya take iya juyashi a kan muradanta ba musanman idan suka ci karo da nashi ra'ayin. Ta na gama ci yafara lallaSata,ba bu musu ta wannan fannin a tsakaninsu duk kuwa fushin da takeyi dashi. Har barcin gajiya ya Wauketa bata ce mai komai ba kuma bata fasa ?ara komawa jikinshi ba.
&Bayan sunyi sallar Asubahi kallonshi takeyi tana marairaice fuskarta,batason tayi magana ya?arayin fushi da ita kamar yanda ya saba. Ya gane mai take nufi don haka ya Waga mata kai yana kamota. Luf tayi tana karSar sa?onshi,sai da ya samu nutsuwar dayake bu?ata sannan ya bata damar yin barci. Bayan sunyi wanka bai koma barci ba gidan ya bari har lokacin barci Ummee takeyi.
Gidan shi,da Ummee ta zauna da farko ya je,komai yana nan kamar lokacin da suke rayuwa a ciki. Ya Wauki lokaci kafin ya bar gidan,kafin ya wuce wajen Mr John.
A Sangaren Ummee tana farkawa tayi Breakfast wani barcin ya?ara Wauketa. Lokacin da su Zainab suka sauka shi da kanshi ya kira Sajjad ya zo ya kaishi Airport. Tsaf Zainab ta gane shi duk da shigar badda kamar da ya yi.
Da gudu ta taho ta rungume shi suma yaran rungumeshi sukayi dukkan su na kukan jindaWi. A take suka tuna haWuwar su na farko bayan tsayin shekarun da suka kwashe ba su ga juna ba. Sajjad da ke kallon komai daWi ya ji haka Securities Win da ke tare da su,ko ba komai yaji daWin shiryawar su kusa-kusa yasan kuma Zainab da ?arta zasu kiyayi gaba. "Dama ta biyu Ubangiji Ya baki ke da ?a?anki. Idan kin ga dama ki ?ara watsi da shi kamar yanda kikayi da na baya" zuciyar Zainab ya kwaSeta lokacin da ta sanya ?afarta a lafiyayyan living room Win daya tafi da duk wani nutsuwarta. Ba'a shigo da luggage Win su nan ba, Sangaren dayake da Wan tazara da na Ummee aka kai mu su. Har sukayi hutun kusan thirty minutes Ummee ba ta fito ba,Zainab dai bata ce komai,don ita yanzu komai zai faru nata ido. Dole ta koyi rayuwar su na rashin sa ido,kowa ya yi harkar gabanshi. ?angaren da za su sauka yasa aka kai su. Nan ma maikyaune sosai gaba Waya sai suka ?ara zama ?an ?auye. Gargadi mai zafin gaske ta?arayiwa ?a?anta tare da yi musu misali da ita kanta,hassada bata sa kayi gaba sai dai baya. Don haka su kiyaye. Bayan sun huta sun ci abinci Zainab ta?ara cewa su zo su koma don wata?ila Ummeen ma batasan sun zo ba. A living room suka sameshi amma ya sauya kaya zuwa guntaye kuma ba bu prosthetic leg a ?afarshi sai walking aid daya ajjiye a gefe. ?ara gaishe shi sukayi ya amsa,kafin ya fara tambayar su Makaranta. Su na cikin haka Ummee ta fito,ba bu wani Wagowar cikin daya bayyana saboda wadataccen rigar dayake jikinta sai Wan ?iba da fari da ta ?ara lafiyayyan sumar kanta na kwance luf. Ga dukkan alamu yunwa ne ya tashe ta. Ido ta zaro kafin ta ?ara mitsitsikan su,duk suna kallonta ?irjin kowannen su na dukan uku-uku saboda ba su san irin tarbar da zata yi musu ba. SaSanin Abu Zaid dayasan mamaki ne yasa ta yin haka. "Al-hussain Al-hassan Safeera dagaske ku ne?" Ta faWa ta muryarta mai sanyi da daWi,dasauri ta ?ara so kusa da su ta rungume Safeera kafin ta kamo hannun su Al-hussain tana dariya kamar taga nata dangin,a hankali ta kalli Zainab kafin ta ce "ina wuni Aunty" rungumeta Zainab tana sakin kuka. Abu Zaid duk yanajin su amma ya?i kallon su. Sai da ya ji Zainab tana tambayar Ummee ya ya Baby sannan ya Wago dasauri don ya ji amsar da zata bayar,kanta ta sunkuyar ?asa tana murmushi alamun taji kunya. Mamaki ne ya kamashi wato tasan tana da ciki,shine itama tayi mishi wayo ta nuna kamar bata sani ba tunda bai sanar da ita ba? Zai kamata ne. Ita ma Wan satar kallon gefenshi tayi,ta yaya da wayonta da hankalinta zata kasa gane tana da ciki,ta biyemishi ne don ta lura bayason hankalinta ya tashi don yana ganin kamar tayi ?an?anta da haihuwa. Zainab da Safeera sunyi mamakin tarbar da suka samu a wajen Ummee kamar ta goyasu. Sai dare suka bar sashen tunda shima yabar gidan.

Tanajin shigowar shi ta fara yun?urin guduwa,shima rufamata baya yi,kafin ta samu damar zillemai ya kamota." Ina zaki je Maman Baby,har da wani jin kunya,wa ya faWa miki kina da Baby" ya ?arasa faWa yana shafa shafaffen cikinta da ya Wan fara Wagowa. Dariya ta ?yalkyale da shi kafin ta ce "na sani mana duk da wayon da kakeyimin" ido ya Wan zaro ya na Wauke girarshi Waya sannan ya ce"yaushe na yi miki wayo faWamin"Wan sunkuyawa ta yi kamar zata Wauki sosa ?afarta,bai ankaraba ya ga ta gudu tana dariya. Shima dariya ya saki yana girgiza kai.
Baya barin Ummee ta sake da kowa sai shi,ko su Zainab sai su wuni ba su ganta ba,wa su lokutan idan ta samu ta shigo inda suke sai dai idan baya gidan. Itama Zainab bata damu ba.
Satin su Zainab Waya da zuwa Allah Ya yi wa matar Leo Zayad rasuwa. Gaba Wayan su,suka tafi Coventry,ko a can ma Abu Zaid bai bari an ?ara ganin Ummee ba,tunda tayi mu su gaisuwa tana lafiyayyan masau?in da ya kama mu su,ba magiyar da Ummee batayimai amma ya lallasheta ta bin umarninshi,haka ta ha?ura. Leo Zayad yaji daWin zuwansu har a kan fuskarshi sai da ya nuna. Yanda Abu Zaid ya keSance Ummee ba ?aramin sukar Siyaa ya yi ba,maimakon ya kawota Gidanta ta sauka kamar yanda su Zainab suka sauka shine zai wani Soyeta sai ka ce ita tafi kowa. Kasa jurewa tayi ta sakowa Zainab zancen ga mamakinta Zainab fuska tayi kamarma bata jita ba. A haka sukayi kwana uku kafin su bar Coventry,sai kuma a lokacin ne suka ga Ummee. Ita dai Zainab daWi ma takeji saboda ba bu ruwanta da kowa.

Cikin Ummee na ?ara girma yanayin laulayinta na ?aruwa,duk da wannan Abu Zaid bai bawa Kowa damar kula da ita ba. Watan su Zainab uku amma bataji Abu Zaid yace su koma Gida ba,sai da su Maryam suka zo,duba jikin Ummee Maryam ta dam?amata takardun dukka Makarantar yaran da Sulaiman ya kwaso har da nata,kallon Safeera tayi don tasan dole sai da sanin wani a cikin su,tunda Sulaiman mukullin gida ne kawai a wajenshi amma bai san kan Gidan ba,balle inda takardu suke. Dariya Safeera tasa tana faWin "surprise" da?uwa Zainab tayimata kafin tasa dariya Maryam tana tayata. Su Sulaiman satin su Waya suka juya tunda wacce suka zo wajen na ta ma,gold ce,Mijinta ba ya bari ta daWe a wajen su. Har Airport ya bari ta rakasu ranta fari ?al ga Yayanta ga Mammynta,a bakin su take samun labarin Zahra ta ha?ura ta karSi zaman ?auye har Sulaiman ya nema mata Makaranta a Dutse yanzu haka maganar aurenta ake yi da wani mai kuWin amma ba irin wanda take buri da hasashe ba. Fatan alkhairi Ummee ta yi mata amma batayi gigin neman Numbernta ba gudun abinda zai ?ara biyowa baya.
Ba zato ba tsammani ranar Waya Su Al-hussain suka fara zuwa Makaranta kafin kwana biyu Safeera ta rufa mu su baya,satin da ya ?ara zagayowa Sajjad ya Wauki Zainab sai da suka je ta gane wajen interview ya kaita. A cikin wata guda kowannen su ya zama busy. Zainab har hoton Office Win ta turawa Sulaiman da Aminiyarta.
Rashin biyan kuWin hayar Gidan su na Abuja yasa tafara tunanin sayar da gidan,amma batasan waye zai taimaka mata ba,tuna Hudayya yasa ta naimi layinta kai tsaye ta WhatsApp. Bayan tayimata bayani Hudayya ta amsa mata da sauri. A yanayin muryarta ta fuskanci kamar Hudayyar tana da damuwa don haka ta kirata Video Call. Ihun salati ta kurma "maiyasameki Huda!ciwo kikayi" kai Hudayya ta girgiza tana fashewa da kuka,tsangwama da kyara su ne babbar matsalarta don har lokacin Mama Ramatu ce kawai take sonta. "Ina zuwa" Zainab ta faWa tana katse kiran. Abu Zaid ta nema,cikin kame-kamen yanda zai fassara maganarta tayimai bayani,bazai manta Hudayya ba don ko mai ya zama itace sanadi duk da ta hanyar butulci ne bata hanyar ?warai ba."kiyiwa gidanki kuWi ki faWawa Sajjad na siyimata halak malak sannan ki haWata da Sajjad ta faWi duk ka bukatunta" daga haka sukayi sallama.
Hannu na rawa ta?ara kiran Hudayya. Hudayya kasa godiya tayi sai Mama Ramatu ce ta karSi wayar itama har da kukanta.
Da ?a?anta sukaji labari ba kunya suka fara neman yafiyarta har da lallashinta,daga lokacin Ubangiji ya yankewa Hudayya wahala ta?ara zama business women sai dai ba Mijin aure,tun tana damuwa har ta cirewa ranta.

Watanni sun shuWe har lokacin haihuwar Ummee ya yi,ta sha wahala sosai kafin Allah Ya sauketa lafiya ta haifi kyawawan ?a?anta Maza biyu ma su kama da Ubansu. Bakin Zainab da na Abu Zaid kamar zai yage saboda yawan fara'a. ?an barka abokannan sana'arshi haka sukayita zuwa ciki har da Leo Zayad. Kwanan Ummee biyar a Asibiti ta dawo Gida, Abu Zaid kamar zai cinyeta saboda daWi. Liyafa mai rai da lafiya suka shirya Siyaa bata zo ba saboda ?aryar ciwon da ta kwanta sai su Mijinta da Wanta ne suka zo da Mommynta,dama Zayad ya jima a can. A wajen liyafar ne Ubangiji Ya kaWdara soyayyar da dama can sai ya auku. Tunda Zayad ya koma masau?i fuskar Safeera ya ma?ale a kwanyarshi ya yi ?o?arin sharewa amma babu Bawan da ya isa ya share abinda Allah Ya rubuta. A daren ya nemi Abu Zaid tare da cewar kar su takuramata idan har tace ya yi mata tsufa. Cikin ya?ini Abu Zaid ya ce Safeera ?a ce a wajenshi kuma ba bu tsufan da ya yi mata tunda koshi ya girmemai a shekaru kuma ya auri Ummee,don haka yaje ya shirya ya bashi auren Safeera.

A Bedroom room Abu Zaid ya samu Zainab daya faWamata mi?ewa tayi tsaye kafin ta ce"Yaaya ba dai Zayad Win dai nasani ba ko,wannan ai ya fi ?arfin Safeera" dariyar da rabon da ta ganshi ya yi tun Mahaifansu su na raye ya farayi,baki Zainab ta saki tana kallonshi dama tasan wasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login