Showing 102001 words to 105000 words out of 126726 words

Chapter 35 - ABU ZAID HAUSA NOVELS COMPLETE BY SASAAL.doc

26 Feb 2026

2689

ya sallama tare da jiran hukunci Ubangiji. Wani irin tausayin Abu Zaid ne yake bijiromai don kamar Wan daya haifa ya Waukeshi. Ganin dayayi mishi a bakin Company ya tuna da irin wahalar dayasha kafin yakai matsayin dayake kai,sai gashi tun bai mori kaso 20 cikin 100 dukiyar Waukakar daya samu ba,ya na shirin barin duniya. "Me Abu Zaid yake tunani har da zai samu irin wannan mummunar hatsarin?"ya tambayi kanshi.

A haukace Sajjad yabi bayan Ummee sai dai tuna ai jirgin su ya tashi minti biyar da suka wuce yasa ya dawo hannu na rawa yake ?ara neman layin Sulaiman sai dai baya Wauka. Bai kira layin Zainab ba don wani irin haushinta ne ya kamashi lokaci Waya.

Da sauri Zainab ta haura sama don kimtsawa saboda tanason zuwa gidan ?awarta kafin ?arasowar Ummee. A nan tabar wayarta. Da sayin jiki Safeera ta Wauki wayar duk da tasan Mommynta bazataji daWi ba amma kuma dole yin hakan shine mafita. Sa?on ita da Zahra ne sukayiwa Ummee asiri ta turawa Sulaiman tana ?o?arin rubuta mishi zuwan Ummee taji alamun saukowar Mommynta dasauri ta tura haWe da goge sa?on. Zainab bata kawo komai a ranta ba ta karSi wayan tayi hanyar fita Safeera nayi mata addu'ar a dawo lafiya.
************************************
Murmushi Nazeer ya yi yana girgiza kai kamar anzare Zare a jikin allura haka yaji fitar son Zahra a ranshi. Idan har wannan itace Hudayya da take yawan bashi labari a matsayin Matar yayanta da suke good time to lalle itama Kura ce da fatar Akuya don babu mutumin ?waran da zaiso Hudayya har su tsinana abin arzi?i tare. Gilashin shi ya mayar. Daga Innar Zara'u har Sulaiman duk kallonsu suke yi kowa na jiran ?arin bayani,saSanin Zahra da kanta ke ?asa wani irin gumin tashin hankaline yafara Waurayo uban kwalliyar da ta chabawa fuskarta. Wajen Innar Zara'u Nazeer ya matsa sannan ya ce"Hajiya ku yafeni,da nasan Hudayya tana cikin zuri'arku da maganar mu da Zahra bai kai haka ba,amma ina ?ara baku ha?uri. Allah Ya bata Miji nagari, uhm Mr Sulaiman idan ba damuwa inaso mu Wanyi magana" Nazeer ya?arasa faWa yana kallon Sulaiman. Ganin yana ?o?arin fita yasa Zahra tafasa wani irin kuka,Innar Zara'u dasauri tasha gabanshi da Muryar kukan asarar da Hudayya take shirin janyo mu su ta ce"Nazeeru na haWaka da darajar Iyayenka kayimin bayani nasan ko zan mutu Hudayya bazatayimin bayani ba". Hudayya najin Innar Zara'u ta faWi haka ta zaburu ta dur?ushe a gaban Nazeer"Don Allah ka taimakamin karka tonamin asiri"kallonta Nazeer yake yi a matsayin waccen lokacin kafin yafara magana"irin wannan taimakon ya yi miki kikayi sanadiyar rasa komai nashi,anya ke mutum ce Hudayya?"
"Nazeeru kayimin bayani" Innar Zara'u ta?ara faWa cikin ?araji. Cikin Wacin zuciya yake ba su labari dai-dai gwargwado yanda za su fuskanta,kafin ya?arasa tuni Hudayya ta sume. ?asa Innar Zara'u tayi da kanta a karon farko datayi datasanin munanan halayyarta. Tana ?o?arin yin ?asa da murya wajen ro?on Nazeer ya amince Zahranta ta ?warai ce, sukaga Sulaiman da idanuwanshi suka kaWa ya mi?e da wani irin zafi ya nufi Zahra. wayarshi yake nunamata da wani irin murya ya ke faWin"dagaske Safeera take yi ku kukayiwa Ummee asiri takeyin sata da gaske ne?????......ABU ZAID

SASAAL

59

TSOKACI: Dafarko ina godiya ?warai da bibiya da kuma addu'oin ku,Allah Ya saka da alkhairi. Abu na biyu idan zakuyimin adalci tun kafin na fara rubuta fegin farko na Abu Zaid nayi gargaWin idan kinsan zuciyar ki/ka mai raunine kar ku bibiya. Duk wanda yaga haka yasan dole akwai abubuwa ma su karya zuciya a ciki. To saboda Allah ?orafin da su ke biyo baya na menene,wannan cin zarafine a wajena,ko da kuwa biyana kikayi saboda nayi gargaWi kuma ku ka ce kunji kun gani. Ina yawan faWa ?addarar wa su a cikin mu tafi ta Ummee zafi, wasu ma da shi suke mutuwa. Dan Allah a kowani yanayi mudinga sanin muhimmancin mutunta junanmu saboda shine alamun dayake nuna munsan kanmu.

Tsabar son zuciya da cikar muradin a Airport Zainab ta Sata lokacin jiran Ummee don ko zaman arzi?i batayi a gidan ?awartata ba,burinta kawai ta samu ta Wauko Ummee da kanta don tarama ba?a?en maganganun da Sulaiman ya gaggayamata.

A hankali Ummee take share hawayenta,saboda tunawar da tayi bata rasa sha ba, ba ta rasa sutura da makwanci mai kyauba,sannan Allah Ya azurtata da kyawun sufa da kuma nagartattun halayyar da suke lulluSe da tsananin tsoronshi da son bauta Mishi, tausayin mutane musamman nakasasasu da waWanda ba su kaita wadatan rayuwa ba,sannan ga ni'imar Musulunci. To tayaya Ubangiji bazai jarabceta ba? Wacece ita? Rasa Abu Zaid bashi yake nufin ?arewar rayuwarta ba,dama can ba kalar aurenta ba ne, ?addarar sai taje ?asar Waje ya rabata da budurcintane ya kaita.
Ba yanda Zainab tayi tsammani ba taga fuskar Ummee dama yanayin jikinta,wani irin bugawa zuciyarta tayi haWe da ?arewa Ummeen kallo,kanta ta girgiza"ko da Mata sun ?are ba bu abinda Yaaya zai tsinta a jikin wannan abar"Zainab ta faWa a bayyane batare da damuwar ko Ummeen zata iya jiyota ba. Fuskar Ummee a kame, sannan yanayin da ta gaishe da Zainab da yanda ta shiga motarta ta kamar batasan Matsayinta a wajen Abu Zaid ba. Bayan Zainab ta gyara zamanta a mazaunin Driver da salon izgilancita ce"kamar kin manta kamannina ko? Ko kuma ince kin manta wacce tayimiki shamaki da auren Mai gadi" Wan kallonta Ummee tayi,sai take ganin kamar Aunty Zainab Win tayi girman da waWannan kalaman za su zama shirme a wajenta amma zafin zuciya da Worawa rai yasa takasa fuskarta hakan. Kai Ummee ta girgiza mata tana ?o?arin shanye ?wallar da ya taho mata. ?an dariya Zainab ta yi ranta fari f????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? es ta tashi Motar.
*************************************
Wani irin ?wallo Sulaiman ya yi da Zahra lokacin da Allah Ya ?addara tonuwar asirin su,don ba kai tayi niyyar Wagawa ba(eh), girgizawa taso so yi(a'a) gudun tonuwar asirin su da kuma rasa Nazeer gaba Waya. Fushin Sulaiman da bai taSa fitowa sarari ba ne ya bayyana,wani iri naushi ya sakarwa bakinta,ihu tasa ?wala-?wala Idanuwanta da kwalli ya zazzagowa ta zaro,tana ?o?arin mi?ewa. Wani irin muni tayiwa idon Nazeer dake kafe a kanta,yana ?ara godewa Allah da Ya yi mishi tsari da ita tun kafin tafiyarsu ya yi nisa. Sulaiman na ?o?arin ?ara dam?ota Nazeer ya tareshi yana ba shi baki. "Inna kiyi magana ke ce fa kika shirya komai" shine kalaman da Zahra take ta maimaitawa Innar Zara'u da ko motsawa takasa yi. Sulaiman ya na fizgewa Nazeer ya na taroshi har ya samu ya bar parlon da shi. Suna fita Innar Zara'u ta mi?e kamar zata tashi sama,igiyar charging fankarta ta Wauko sannan ta biya kitchen ta Wauko ruwa. Ta na zuwa ta zubawa Hudayya sannan ta tattaro dukka ?arfinta ta zuba mata bulalar dayasata mi?ewa a zabure.

Ha?uri Nazeer yake bawa Sulaiman dayake kuka kamar Mace. Cikin kuka yake mayarwa da Nazeer labarin rasa Maryam da ya yi gashi harta auri wani. Ha?uri Nazeer ya cigaba da ba shi har ya samu ya yi shiru. Tuna sa?on Sajjad daya gani yasa yaji wani irin zafi na ?ara shigarshi. Ya na ?o?arin neman layin Sajjad mai gadi ya buWewa Zainab Gate. Wayar Sulaiman ya sauke don kallo Waya ya yiwa Motar ya gane Zainab ce. Shima Nazeer fasa hawa Mota ya yi don ya hango fuskar Zainab Win dama kuma yasanta da Motar. Da wani izzar cikar muradi Zainab ta sauko kafin Ummee ta biyo bayanta. Da gudun daya?i yiwuwarwa Ummee da kyau ta taho wajen Sulaiman tana wani irin kuka kamar zata shiWe. ?ude mata hannu Sulaiman ya yi yana shanye nashi ?wallar takaici da ba?in cikin. Wajen su Nazeer ya taho sai dai shigowar kiran Taufiq yasa ya Wan dakata. Murmushi Zainab tayi tana girgiza mukullin Motarta kafin ta ce"Yau gashi na cika maka al?awarin da na Wauka,au ashe a gidanka ma Kanada mai gadi( ta faWa tana kallon tsohon mai gadin dake saurarar radiyo),amma ka nuna na gidana kake so,saboda kasan ina da tausayi zan ce Yaayana mai kuWi ya aureta ko?" Ta ?arasa faWa tana murmushin gefen baki. Tsaf Nazeer daya nufosu hankali tashe yaji dukka kalamanta. Da wani irin Amo Sulaiman ya kwaWawa Baba Mai gadi kira,bayan ya ?araso Nazeer shima ya ?araso yana ?o?arin magana Sulaiman da tsananin Sacin rai ya rufewa ido ya dakatar da shi. Kan Ummee ya farawa shafawa kafin ya ce"Kin cikamin al?awarin da kika Wauka nagani kuma Na gode. Ga Baba Mai gadi da kuma Nazeer inaso ku zama Shaida duk ranar da Zainab ko ?an uwanta,suka zo bikon Ummee ban yafewa komarwarta ba har abada, Ni ne Uwa kuma Ni ne Uba a gareta, don haka wannan yazama na ?arshen da zan ?ara ganin wanda ya danganci Ibrahim a gidana,tunda yana da Dukiya yaje! Dukiyarshi ta bashi komai" bai tsaya sauraran Maganganun Nazeer ba yabar wajen. Zainab kasa waiwaya bayanta da Nazeer ke tsaye tayi,kunya da danasani duk sai lulluSeta. Nazeer ba?in cikin son zuciyar Zainab Win bai barshi ya ce mata komai ba ya juya motarshi. Idan har ya fahimci musayar kalamansu, gori da burinta ya cika Abu Zaid ya rabu da Matarshi takeyiwa Sulaiman. Yaushe Abu Zaid yakoma sakaran da Zainab zata tursasashi ya saki Matar da kusan kullum sukayi waya sai ya bashi labarin irin son dayake mata duk da ?o?arin kakkaucewa da ya ke yi a wasu lokutan? To ko saboda asirin satar da akayimata ne ya sa ya saketa? Sunan Safeera da Sulaiman ya ambata ne ya ?ara faWomai da kuma ranar da Zahran ta shaida Mishi zuwan Safeeran, har labarin zuwansu Gidan Abu Zaid ta taSa ba shi kenan Safeera ?ar Zainab da haWin bakinta aka cuci Matar da ta zamewa Abu Zaid nutsuwa da farin ciki? Duk bautar dayake yi mu su na Sarnar kuWi ma su nauyin da har dangi gulmar su akeyi. Kanshi ya shafa bayan ya zame hular kanshi. Tuna labarin hatsarin Abu Zaid da Taufiq ya bashi ya sa ya figi motarshi don barin gidan. Kamar munafuka haka Zainab ta shiga ta ta Motarta kai tsaye gida ta wuce.

Dambe ne ya kaure a tsakanin Innar Zara'u da Hudayya don Zahra barinsu ta yi saboda takaici. Dukan kawo wu?a Hudayya tayiwa Innar Zara'u saboda ?arfin su ba Waya. Bayan Hudayya ta tabbatar Innar Zara'un ta WanWana kuWarta sai ta tattara tabar sashen don neman mafita tun kafin dare ya yi mata.

Da?yar Sulaiman ya samu Ummee tayi shiru,shayi mai ?auri ya haWa mata don ya lura akwai yunwa a tattare da ita. Da kanshi ya haWa mata ruwan wanka. Yanayin tafiyar Ummee ne yasa gaban Sulaiman faWuwa Zuciyarshi kamar zai tarwatse. Bai Sata lokaci ba tanayin wanka ya ce ta taho su tafi Asibiti ya lura kamar bata da lafiya. Ba ta musa mai ba. Sulaiman kasa haWiye Sacin ranshi ya yi lokacin da Likita takeyimai bayani. Hannunshi ya matse waje Waya kamar zai mayar da su cikin juna, kafin ya mi?e batare da ya iya cewa komai ba. Kanshi ya kifa cikin tafukan hannayeshi bayan ya zauna a Mota,ko da yayi Shari'a da Abu Zaid yasan bazaiyi nasara ba, amma dole ya gayamishi maganganun da za su sosa na shi ran shima. Ya kira layin Abu Zaid yana shiga amma ba'a Wauka( wayar da yabarwa Ummee itama ta baroshi a can) Wayan kuma sam baya shiga. ?acin rai yasa kai tsaye ya nemi layin Sajjad. Sai dai shima na Sajjad Win har ya gama ringing bai Wauka ba. What'sApp Winshi ya tafi don ajjiyemai. A nanne ya?ara cin karo da sabon sa?on Sajjad. Motar da Abu Zaid ya yi hatsari da shi ya turomai da ta?aitaccen rubutu. Tare da neman yafiyar turo Madam dayayi batare da yaji ?arin haske daga bakin mai gida nashi ba. Sulaiman ya tausayamai ya kuma turo sa?on fatan samun lafiyarshi,amma baiji Zuciyarshi tayi rusunar da zai yafemai fyaWen dayayiwa ?anwarshi ba( Mutum da Iyalinshi=??).
Kai tsaye Tasha ya nufa don neman Motar da zai tashi washe gari da sassafe.
Bayan ya gama komai Asibiti ya koma wajen Ummee.
Babu wanda ya runtsa a tsakanin Hudayya,Zahra da Innar Zara'u. Zahra ta kira layin Nazeer baya Wauka ?arshe ya yi blocking Winta. Itama Zulfah anata Sangaren kusa raba dare sukayi suna waya da Innar Zara'u.
A wajen Ummee Sulaiman ya kwana.
&Da sassafe Sulaiman ya jagoranci Driver zuwa gidanshi,har lokacin fuskarshi a gimtse. Ba bu sauyin magana Sulaiman ya dan?awa Hudayya takardarta.
Suma su Innar Zara'u yaba su Mintuna 30 su haWa kan komai na su. Ba bu irin kuka da magiyar da basuyi ba har Zulfah sai da ta baro gidanta amma Sulaiman ya ce ba canji itama ai tana da Gida kuma Innar Zara'un Mahaifiyarta ce. ?arshe dai Gidan Zulfah suka yanke shawarar zuwa kafin su san abin yi,ita kuma Hudayya tana ji na gani tabar Garin Lagos.

Da kanshi ya shiga kitchen ya haWawa Ummee Breakfast. Sulaiman yana kallonta har tagama karyawa tausayinta fal ranshi. Da Muryar karayar sakin da Zainab take ikirarin Abu Zaid ya yi wa Ummee Sulaiman ya ce "ina takardar da Abu Zaid ya baki?"[5/20, 8:35 PM] Nafisasasaal: ABU ZAID

SASAAL

60

Waccan Account Win Facebook Wina ya samu matsala,zamu cigaba da wannan sabon. Kar wani ya tambayi wani abu ku bayar ga ma su turamin sa?o=?O?
Ido Ummee ta zubawa Sulaiman, alamun ba ta gane abinda ya ke nufi ba. ?o?arin shanye Sacin ranshi Sulaiman ya yi,ya na ya?ara tambayarta a karo na biyu"ina takardar da Ibrahim ya baki" kan Ummee ?ara kullewa ya yi,"wani irin takarda Yaaya ai ban dawo da komai ba" Sulaiman bai nutsu ya fahimci gaba Waya tambayartashi ce Ummee batagane ba ya rufeta da faWa"ke kullum a sha-sha-sha kike son zama ko? Banda haka tayaya zaki baro takardar daya baki a can ko kwaWayin da Zainab takeyimin gori a kai kikeso ki tabbatar mu su, eh! Ina tambayarki" ya?arasa faWa yana zaro mata manyan idanuwanshi da rashin barci da kwanciyar hankali yasa sukayi jajir. Kuka Ummee ta fashe dashi,to ai idan ta sato takardun kadararshi ne za'a kira su kwaWayayyu,ita mai zata yi da wani takarda. Allah Ya kiyaye ta saci abun wani. Sulaiman kanshi ya shafa yana furzar da huci. Batare da ya fuskanci har lokacin tambayar ta shi ne Ummee batagane ba yabar ?akin bayan ya bankamata harara kamar idanuwanshi zasu zazzago,shi gaba Wayama haushi take ba shi,bata da wayo sam daga anyi magana ta fashe da kuka. Bayan fitar Sulaiman Maryam! Itace ta faWo ranshi don haka kai tsaye ya kirata.
*************************************
A bakin Gate Nazeer ya samu Driver daya kaishi gidan su Zahra. Kafin ya dai-daita parking Drivern har ya cimmai a harabar gidan,da zafin namar Sacin ran dake dan?are a cikin Zuciyarshi ya jefamai mukulli har sai da ya buge mai goshi. Cikin ?an?anin lokaci Taufiq ya shirya tafiyar su wajen Abu Zaid. Lokacin dayaga kiran Zahra mamakin rashin kunyarta ne ya?ara kamashi. "Ashe da gaske yarinyar nan ta samu matsala a kai"ya faWa dai-dai lokacin dayayi blocking Winta.
A Sangaren Zainab ma jiki a saSule ta dai-daita parking. A parlo ta samu su Safeera idanuwansu duk a kumbure,sun sha kuka ba kaWan ba,ba bu wanda ya?ara magana bayan sannu da zuwan da sukayi mata. Ta so basar ta wuce ?akinta a tunaninta ko Sulaiman ne ya kira Safeera kafin isowarta amma sai ta kasa,baya ta dawo kafin ta ce"ku kuma fa,ku ka zauna haka,har da su kuka,wato kunfison Ummee a kaina ko?"ta ?arasa faWa tana muzurai. Ido Al-Hussain ya zaro kafin ya ce"Mommy Uncle ne fa yayi accident,may be ya Mutu ma, Motarshi tayi damage sosai"kamar haWin baki Al-hussain yana gama faWa su ka fashe da kuka. Ba sosai Zainab ta fuskanci ina bayanin Al-hussain Win ya dosa ba,don haka ta nemi waje ta zauna. "Uhm Inajinki Safeera don bangane abinda Al-hussain yake nufi ba" cikin kuka Safeera ta bata labari. Mayafin kanta ta zame tana yamutsa gashin kanta,gumi ta ko ina yana tsatsafo mata. Wani irin Musiba ne yake shirin kunnowa rayuwarta,layin Sajjad tafara nema bayan ta mi?e tsaye,su ma su Safeera duk mi?ewa sukayi har lokacin kuma ba su daina kuka ba.
Sajjad bai Waga ba don haka ta shiga neman layin duk wanda tasan zata iya samun labarin halin da Abu Zaid Win yake ciki kai tsaye. Ta nemi layukan mutane yafi biyar amma duk basa Wauka wannan dalilin ya sa tafashe da kuka, kafin ta nufi hanyar da?inta da sauri.
*************************************
A cikin kwana da wuni Mehreen duk tafita hayyacinta don tasan tata ta ta?are,tukunna ma maiyasa ta amince batare da tunanin abinda zai biyo baya ba,yanzu gashi Safeera ta kaita ta baro.
Lukman mai tsaronta ba shi da ikon yanke mata hukunci ko mi?ata hannun hukuma batare yaji daga Sangaren Abu Zaid ba. Ga shi kuma komai ya?ara chaSewa don a maganganun ma da suke yawo,ance Abu Zaid Win ya mutu Mr John ne ya hana labarin fita.

& Washe garin yammacin hatsarin Abu Zaid Sajjad ya zo gidan,da sauri Lukman ya tare shi, bayan ya gaisheshi cikin girmawawa yake koramishi bayanin Mehreen dake tsare. ?an yamutsa fuska Sajjad ya yi saboda wani irin sarawa da kanshi ya yi."tana ina?" Sajjad ya tambayi Lukman."Sangaren Madam" Lukman ya faWa yanayin ?asa da kanshi. Bayan Lukman ya buWewa Sajjad ?ofa, a bakin ?ofar ya tsaya saboda Sajjad bai bashi izinin shiga ba. Kallon mamakin maiyakawo ki Wakin Madam Sajjad yake mata,duk ta fige ta rame kamar kuWin guzuri. Bai amsa gaisuwarta ba yafara magana"sauri nakeyi,idan kika bani labarin gaskiya ki na damar tafiya,idan kuma kika bani labarin ?arya zaki dawwama a haka" jiki na rawa Mehreen ta soma ba shi labari babu abinda ta Soyemai. Har abinda takeson yi da kuWin sai da ta gayamai. Kai Sajjad ya girgiza, zai iya cewa tura Ummee Nigeria shine babban kuskuren daya taSa aikatawa kaf tsayin rayuwarshi da Abu Zaid,kenan Abu Zaid ya ce ya shirya tafiyar Ummee ne don ya samu damar kama Mahreen cikin ruwan sanyi? Shanye hawayen daya tararwa idanuwanshi ya yi,tuna shi kanshi a yanzu ganin Abu Zaid Win yafi ?arfinshi,don kamar yanda mutanen gari sukejin raWe-raWi shima haka yake ji akan Uban gidan na shi. To tsarewar mai za'ayiwa Mahreen bayan babbar ?ar Ta'adar(Safeera) tana Nigeria,shi baiga wani laifin Zahra ba,don dama akwai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login