Showing 9001 words to 12000 words out of 126726 words

Chapter 4 - ABU ZAID HAUSA NOVELS COMPLETE BY SASAAL.doc

26 Feb 2026

2688

komai ba"ya tari numfashinta.

Toshe mai baki tayi tana

Kwanciya a jikinshi, don batason yana yawan yimata ?arya.

Sumba mai sanyi ya bata a forehead kafin ya zagayeta da hannayenshi.

Sai da tasamu nutsuwa sosai sannan ta tashi tana gyara zaman Hijjab Win kanta. Hanyar fita tayi walking sluggish saboda sauyin da takeji ajikinta.Fararen ?afafuwanta yabi da kallo kafin yasaki ajiyar zuciya shima yana mi?ewa tsaye.

Kai tsaye kitchen ta shiga. Roasted Beef Sandwich Win da tasan yake so tayimishi sai coffee.

Sannan ta dafa noddle da Sunnyside up da zata ci. Bedroom Winta takoma tayi wanka ta shirya.

A shirye ta sameshi cikin LP shirt da jeans. Bai yi mata addu'ar daya saba ba balle ?orafin Wan noddle Win datakeci da sunan Breakfast.

A ranar ma akan idon Hudayya sukabar gidan batare da su sun lura da ita ba.

Tun daga lokacin Hudayya ta sauya har ajinsu Siyaa ta nema, kullum sai taje da sunan gaisheta,duk da ta Wan girmewa Siyaa da watanni.

A hankali Hudayya ta fara shiga ran Siyaa har hankalinta ya fara karkata kan maizaihana Itama Hudayya tayi exam su tafi University tare.

Bayan sun koma gida ta samu Abu Zaid da zancen duk da Daddyn su taso farayiwa magana,don ita batasan ba shi bane yake biyawa Hudayya kuWin Makarantar ba." Hudayya? Who is she?" Abu Zaid tambaya yana ?o?arin tuna ina yataSajin sunan.

"Yaaya ?ar uwar Aunty fa da muke School Waya"

"Exactly sai yanzu na tuna" ya faWa da murmushin saurin mantuwarshi.

"Duk abinda kika yanke shi zanyi Siyaa" ya faWa yana kallon kyakkyawar fuskarta.

Aunty ba?aramin farin cikin jarabawar da Hudayya zata zana tayiba,saSanin Hudayya da ita har lokacin burinta Abu Zaid yasan da zamanta yana nuna kulawarshi a kanta.

Tun a JAM Siyaa da Hudayya suka raba hanya,saboda Hudayya bata ci ba.

A kan idanuwan Hudayya Siyaa ta tafi University ita kuma ta fi College bisa hukunci da Aunty ta yanke,don sam ta lura babu maganar karatu a zuciyar Hudayya,don ko sau Waya bata taSa ganinta tana karatu da sunan zatayi exam ba,sai dai tunanin da tasan bai wuce na Abu Zaid ba.

A shekarar da Siyaa ta shiga University kyawunta da tsananin kamanceceniyar su da Abu Zaid ya?ara bayyana. Komai na jikinta ya?ara fasali da kyawun gani,sai dai kullum Abu Zaid ya yi ta binta da kallo idan yasara ya zaiyi sai ya bar gidan yayita bankawa cikinshi haya?i,bai ?ara susucewa ba sai da Hudayya ta saci wayar Siyaa ta Wauki Numbern shi ta turamishi sa?on Siyaa na zuwa Asibiti kullum wajen saurayinta.

Tunda ta taSa rakata sau Waya daga ranar take bibiyan duk ranar zuwanta.

Baya cikin mutane ma su gaggawa da rashin saurin fahimta,don haka ya bi diddigin komai a nutse har yagano abinda yake kaita ta hanyar Likitan da take zuwa gani.

Hudayya na ta zuba idon ganin gararumin rigima ya faru tsakanin su amma shiru,?arshe kasa jurewa tayi ta tambayi Hudayya. Kwana biyu bata ganin Yaaya.Siyaa da ba son yin hirar Abu Zaid takeyiba ko da ?awayenta fuska tayi kamar bata jita ba.

Hararar tsana ta raka bayanta da shi.

Siyaa ta na 200level Alhaji ?alhatu yakasa jurewa ya tunkari Siyaa kai tsaye da suje Asibiti a duba menene matsalar su,yaji shiru har lokacin babu ciki bayan har wata ?asar ya tura su hutu don su samu sakewa.

Dafarko Abu Zaid Alhaji ?alhatu yaso tara da zancen amma yasan indai Siyaa bata amince ba,ba zuwa zai yi ba.

A wannan ranar Siyaa tayi kuka tun Abu Zaid na lallashinta har shima ya fara tayata.

"Please Siyaa kiyimin bayani zuciyata bazata jurewa wannan kukan naki ba"ya faWa yana kamo fuskarta.

Sai da ta haWiye kukanta tukunna ta buWe siraran laSSanta da sukayi ja tace"Daddy yace muje Asibiti a duba menene matsalar dayasa ba mu haihu ba"ta faWa tana kallon idanuwanshi dake bayyana tsakanin raunin dake cikin zuciyarshi.

"Yaushe zaki gayamusu gaskiya,su sa na sawwa?e miki Siyaa,kinason tarihinmu ya shafe duk ranar da Allah Ya Wauki rayukanmu,yaushe zaki fuskanceni!!? Ya faWa da wani irin fushin da batasan shi da shi ba.

"Babu rana Yaaya,ban karaya ba,kuma ko da kabarni ni bazan iya barin kaba,ka tuna al?awarin mu ABU ZAID wallahi ko ba na raye ka karya ban yafe maka ba" ta faWa da wani irin kuka.

"Siyaa kinaso ki kashemin kanki bayan kinsan bazan jure ba ko,kina kwana da sha'awa kina tashi da shi kina zuwa ganin likita duk don ki survive,ko ba da ni ba idan kika haifi yara a wani gidan ina son su saboda suma ?a?a nane,dan Allah karki kashe min kanki baza.." rugumar da ta mishi ta bayane yasa yakasa ?arasawa.

"Yaaya karka rabu dani dan Allah kaji,"

Fizge jikinshi yayi yabar Wakin dasauri.

Zubewa tayi kan gwiwoyinta tare da yin addu'ar da duk yazo bakinta.

Yasha cigarette Win da bai san adadin shi ba. Kafin barcin azaba ya Waukeshi. Sai midnight ya farka,abinda ya fara zuwa ranshi shine Siyaar shi tana ina?.

Bai tsaya knocking ba ya buWe da key Win wajenshi. Tana kan Prayer Mat idanuwanta duk sun koWe saboda kuka.

Dasauri ya tsugunna a kusa da ita yana kamo fuskarta,bakinta yake kallo kafin a hankali ya Wora nashi duk da warin Cigarette Win dayake yi bata tureshi ba.

A Wakin ya kwana suna ?an?anme da juna kamar za'a raba su.

Ringing Win wayartane ya tasheshi a hankali ya shimfiWeta ya mi?e. Sunan Aunty daya gani yasashi response. Kalmar Innalillahi dayaketa maimaitawa ne yatashi Siyaa.

Mijin Zainab Yazeed ne ya rasu.

A gurguje Siyaa take shiryawa saboda su Aunty dake jiranta. Da sallama Hudayya ta shigo take sanar da Siyaa Aunty tace tayi sauri.

Bunch Win keys dake hannun Couch Hudayya tafaki idon Siyaa ta Wauka ta zura a Hijjab sannan tabar living room Win daya ?ara rura wutar kishin daya dabaibaye zuciyarta.

Sai da Siyaa ta zo kulle ?ofa ta nemi keys tarasa ga shi Abu Zaid ya fita tuntuni.

A wajen ta same su dukka har Hudayya dake rakuSe a gefe don bada ita zasu tafi ba. Kafin tayimai magana yakama fuskarta yana gyara mata zaman Hijjab Win da bai zaunawa fuskarta dakyau ba. Kamar mai raWa tagayaminshi ya kulle ma ta Waki bataga keys Winta ba.

Gaba Waya hankalin Hudayya na kansu saSanin su Aunty dake ?o?arin shiga Mota.

Daga Mota har jirgi Siyaa na kwance a jikin Abu Zaid saboda fever dake damunta. Har suka kai Ghana asalin mahaifar Yazeed hannun su na cikin na juna.Shi dai Daddy burinshi ace wannan zazzaSin da Siyaa takeyi na ciki ne.

A haka suka samu Zainab da yaranta uku Safeera ?ar shekara Shida da rabi sai ?annenta ?an biyu maza da bata daWe da haihuwarsu ba.

Zainab na lura dayawan kukan Siyaa musamman idan suna waya da Abu Zaid ko kuma idan ya shigo dubata,gaba Waya duk ta rame yawan fara'arta duk ya Wauke. Sai da tabari Abu Zaid ya shigo ta titsiyesu da tambayoyi har Abu Zaid yagayamata asalin matsalarsu da kuma hukuncin da ya yanke.

"Wannan ba mafita bane Yaaya,akwai likitan dayayimin dashen cikinsu Al-hussain a Poland zan haWaku da shi,don duba menene ainihin matsalar".

Da farin ciki Siyaa ta rungume Aunty Zainab,sai take ganin kamar Abu Zaid ya riga ma ya warke. Ashe ?ar uwar Yazeed na laSe tanajin su.

Kwana biyu bayannan Abu Zaid da Siyaa suka bar Ghana da addu'ar fatan dacewa. Daga Daddy har Aunty babu wanda ya kawo ga ainihin matsalar Abu Zaid.

Babu wani matsala a jijiyoyin al'aurar Abu Zaid komai na shi lafiya ?alau amma al'aurarshi baya tashi balle ya iya saduwa da iyalinshi.duk iya bincike su basu ga matsalar komai ba.

Da suka koma masauki Abu Zaid yayi kuka irin wanda bai taSayi ba,yasha cigarette kamar zai kashe kanshi,da Siyaa ta matso domin hanashi mari mai zafin gaske ya sauke mata kafin yayimata rungumar daya kusa Sallata saboda matsetan dayayi yana surutai. A wannan rana basuyi barci ba. Kafin gari ya waye ya sume mata.

Tashin hankalin Abu Zaid shine rabuwa da Siyaa,tunda Macece ita mai ?arfin sha'awa idan ya biyewa Soyayyar su zai kashe mata rayuwa.

A daren da aka kwantar da Abu Zaid ta samu kiran Mommynta(mahaifiyarta) kan tazo da gaggawa tana nemanta. Uzurin sai Abu Zaid yaji sau?i ta bata, ba dan taso ba ta ha?ura.

Kwanan su biyu aka sallamoshi.

Tsaf kowanne ya haWa kayanshi, shi zai wuce Kaduna,ita kuma zata wuce Coventry.

Hannunta ya Wamka yana kuka komai na jikinshi na rawa Wakyar yayi jarumtar furta" Siyaa dan Allah ki dawo da wuri kinji karki daWe inanan ina jiranki dan Allah" ya faWa still yana kukan dake karairaya nata zuciyar,don ya jima da sanin ?iyayyar da Mommynta take mishi.

Toshe bakinta tayi saboda wani irin kuka daya taho mata. Sai da tayi jarumtar haWiyeshi sannan ta furta"Da wuri zan dawo Yaaya dan Allah kaci abinci kaji,kuma kayi min al?awarin bazaka sha cigarette ba har na dawo kaji"ta faWa da wani irin murya kamar ba nata ba.

"I promise"ya faWa dasauri.

A hankali hannayen su ya rabe da juna tana waiwayenshi shikuma har lokacin yana tsaye yana kallon foot step Winta.

ZazzaSin daya kusan zautar dashi kafin yakai gidane yasa ya tsaya a Lagos gidan Nazeer.

Kafin washe gari duk yayi wani irin rama saboda rashin samun layin Siyaa.

Jikinshi a mace yake ?o?arin fita don Nazeer ya kaishi airport kiran Daddy ya shigo. Da murya kamar ana tashin duniya Daddy yake tambayarshi "Abu Zaid kazo kayamin bayani menene tsakaninka da wannan yarinyar Hudayya".

"Hudayya?" Ya tambayi kanshi jinin jikinshi na tsinkewar dayasa dole ya nemi waje ya zauna a gefen Couch Win da Nazeer yake....
'
Yanzu zamu shiga cikin ainihin labarin In Sha Allah>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?
ABU ZAID page 8
By Nafisat Aliyu Sasaal

Kafin ya?ara magana Daddy yakashe kiran.

"Meye matsalan"Nazeer ya tambaya yana kallonshi.

"Nothing serious"Abu Zaid yafaWa yana saita yanayin dayake ciki.

"Really>?(??,bayan naji kafaWi sunan filthy girl Win da ka kwasowa kanka" Nazeer ya faWa cike da izgilanci haWe da haushin Soyemishi ainihin matsalar da Abu Zaid yayi.

"Har sau nawa zangayamaka kadaina kiranta haka"

"Ohh haka ne fa,da alama tafara baka kana Wanawa" Nazeer ya?ara faWa don huce haushin dayakeji duk da yasan Abu Zaid bashi da makamancin halayyarshi.

"Ni ba irin ka bane,idan taimako ba shi da rana da may be har yanzu kananan kana bin club Win daka saba,ban taimaki Hudayya don tana da abin bani ba,kamar yanda kayi naka taimakon".

Abu Zaid yafaWa yanajin zafin kalaman Nazeer har lokacin.

Sa'insan kalamai ma su zafi ne ya Sarke tsakanin su ?arshe sukayi faWan daya kusa kai su ga dambe,don zuciyar Abu Zaid akusa yake,shima na Nazeer haka saboda Matarshi daya hango alamun taji komai.

Da Motar haya Abu Zaid yatafi airport, zuciyarshi a ?untace,yanajin Abotarsu da Nazeer ya zo ?arshe.

>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?

Sai dare yakai gida wajen 9:30. Bai nemi Daddy ba don har lokacin bai bawa tambayar menene tsakaninshi da Hudayya da yayi muhimmanci ba.

A kan idanuwan Hudayya dake manne jikin window Abu Zaid ya dawo.

Kusan kwana yayi neman layin Siyaa tare da tura mata sa?onni kal???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a-kala har Videon kuka da magiya ya tura ma ta, amma har midnight Siyaa bata kunna Data ba kuma wayanta kwata-kwata baya shiga.

Yanke shawarar ya bita Coventry yayi,indai ya?ara kira gobe bai sameta ba. Barci mara daWi ne ya Waukeshi cike da mafarkai kala-kala.

Baiyi barcin hour Waya da rabi ba Alarm Win sallar Asubahi ya tashe shi.

&tun a masallaci Daddy bai amsa sallamarshi ba balle gaisuwarshi,da ya lura da fuskar Mahaifin na shi da kyau sai ya ga har rama yayi.

Duk ?arfin damuwar da ke ran Abu Zaid haka Sarawon barci ya yi nasarar Waukeshi.

Duk Hudayya na kallon fitarshi masjid Win gidan da dawowarshi.

Cikin kayan barcin da ba su da maraba da babu ta shirya,sannan ta Wora hijjab a kai.

Da sanWa ta buWe ?ofar corridor su Abu Zaid.

Rashin Waga wayarta da Alhaji ?alhatu ya?iyi kwata-kwata ne ya fara damunta,tana cikin wannan zullumin text message Win ta zo ta Wauke yarinyar da ta kawo mishi cikin gida ya shigo wayanta. A ranar Aunty tabar Ghana duk da tsaka mai wuyan da ?arta take ciki game da fitar zancen dashen da akayi mata,saboda dukkan su sun juya mata baya acewarsu don kwaWayi tayi.

Tun yammacin ranar da Abu Zaid ya dawo Aunty ta dawo. FaWan da yayi tsamarin daya kusa furta mata kalmar saki sukayi matsawar bata mayar da Hudayya gaban Ubanta ba. Tayi magiya ta tambayeshi dalili amma ya?i sanar mata,?arshe korarta ya yi ya kulle ?ofarshi.

Bata kawowa ranta Hudayya zata aikata wani mugun abu ba,shiyasa tayi ?o?arin shanye dukka damuwarta don karta fahimci komai kar hankalinta ya tashi.

Aunty taji motsin buWe ?ofa amma bata kawo fitar Hudayya a irin wannan lokacin ba.

A living room Win Abu Zaid Hudayya tayi Wai-Wai har da cire hular kanta.

Makamancin sa?on data saba turawa Numbern Alhaji ?alhatu da ta sata a wayan Aunty ta?ara turawa harda Number Siyaa. Ta kuma yi sa'ar yana online. Dama a wuya yake da ?arfi taji sanda yake knocking Win door Win farko. Da hanzari ta mi?e scafe Win ta ri?e a hannun da hijjabinta da ta ninke. Fin rabin ?irjinta a waje. A haka ta buWe Door Win tana mitsitsike idanuwanta.

Kamar gaske haka ta nuna taji tsoro ganin shi, da gudu ta bar wajen zuwa na su sashen mugun murmushin fuskarta na faWaWa.

Alh ?alhatu kan shi ya dafe zuciyarshi na bugun. ?afafuwanshi ne suka kasa Waukar gangar jikinshi don haka ya zube a ?asa kamar gini. Hankalin ma'aikan gidan a tashe suka zo kanshi.

"Sannu Alhaji" shine furucin da Aunty take ta maimaitawa bayan likita yazo ya dubashi.

Bai amsa ba kuma bai buWe idanuwanshi ba,har Abu Zaid da yayi wani irin rama ya?ara shigowa. A tunaninsu barci yake yi don haka suka bar Wakin don ya samu hutu dakyau.

Sama ko ?asa Aunty ta nemi Hudayya ta rasa,har yamma. Da tsananin kuka ta kira Ramatu amma ba'a Wauka ba, dole haka ta ha?ura.

Har dare yayi Alhaji ya?i tankawa kowannen su,amma jikinshi dasau?i tunda har ya Wan fita.

A daren ranar Abu Zaid yahaWa kayan bin Siyaa Coventry. Idan ya?ara wa su kwanakin batare da yasan halin da take ciki ba ciwo ne zai danneshi gaba Waya.

Dukka gidan babu wanda ya samu cikakken barci. Duk da Alhaji ?alhatu yaji daWin barin Hudayya gidanshi. Still yakasa daina imagine Win hotunan da ake turamai na muraran Win al'aurar Wanshi da yarinyar da bata kai Iyalinshi komai ba. Shi a karan kanshi kunya da tsoron tunkarar Abu Zaid da zancen yakeyi don idan har da gaske ya tabbata shine da Hudayya a waWannan hotunan wallahi sai ya sakar mishi Wiyarshi. Amma a kaf binciken dayayi Abu Zaid baya bin Mata sai dai shan cigarette da suka sanshi da shi.

Sai dare sosai Aunty ta samu wayar Mama Ramatu."Salame baku da wajen zuwa gobe ku bar gidanku gaba Waya"Mama Ramatu ta faWa da sha?a?en Muryar kukan datasha bayan sun gaisa.

"Ramatu kiyimin bayani ina Huda,maiyake faruwa" kit Ramatu ta datse kiran saboda kukan daya taho mata.

&8:00am Motar dattijai da matasan da talauci yayiwa kamu mai tsauri yayi parking a ?ofar gidan su Abu Zaid,Hudayya ce kaWai Mace a cikin su. Ba su da kyawun gani don ko a ?auyenma su masu rangwamen tsafta ne.

Haniya da Zage-zage su ne yafito da Alhaji da Aunty da dama ba barci suka koma ba.don Maigadi ya hanasu shiga. Abu Zaid na kwance ya Wan barcin daya samu bayan sallar Asubahi.

Babu fuskar wanda bata gane ba a cikin su, wani irin fargaba da tsoro ne ya mamaye jinta da ganinta. Duk fargabar Aunty take ciki na Alhaji yafi nata saboda Hudayya dayake kallo kanta a ?asa bayan ya ba da izinin a barsu su shigo.

Cikin rashin daraja da haushin Salame da shi kanshi Alhajin dayayi mu su korar kare shekarun daya shuWe suka daWe suna neman hanyar fanshe shi ba su samu ba ?anin Mahaifin su ya fara wajabi" jiya Huda tazo Gwarzo,batayi cikakken minti talatin ba ta suma,bayan mun kaita a Asibiti likita ya tabbatar mana da Sarin ciki tayi. Da muka matsa sai ta sanar da mu Wan wajenku ne yayi mata wayo yake kusantarta da sunan zai dinga biyata kuWin Makaranta ita kuma bata da zaSi don tanason karatu,mu kuma gaskiya ba zamu yarda ba don yanzu babu Namijin da zai iya aurenta a haka" Baba Ila ya?arasa faWa da kukan makircin da suka shirya mu su.

Da gudu Aunty da ta kasa jurewa maganganun Baba Ila ta nufi Hudayya da ke rakuSe, dukanta tafarayi ta ko ina da wani irin kuka mai Wacin gaske. Da?yar aka ?waceta. A shirye Abu Zaid ya fito janye da luggage Win kayanshi. Hayaniya Sakin fuska da ganin Aunty a tsaye Mahaifinshi kuma na gefe yana wayane yasa ya taho wajen su.

Tun daga nesa suke ?aremai kallo,zuciyarsu na ?aryata mu su Abu Zaid bazai iya neman Mace kamar Hudayya ba don tazarar su mai ratar gaske ne, amma fansar dake zu?atan su bazai barsu su neman diddigin komai ba.

Kyawawan hannayenshi yake mi?awa Baba Ilu don su gaisa. Kukan kura Aunty tayi ta janye hannun Abu Zaid tana ?an?ameshi. "Lafiya Aunty maiyake faruwa"ya faWa da sassau?ar muryarshi. Batace komai ba sai kuka kamar zata haWiyi ranta.

Nazeer, Alhaji ?alhatu ya kira kai tsaye don jin ko yasan wani abu dangane da ala?ar Abu Zaid da Hudayya.

Zugar da ya rusa komai Nazeer yayiwa Mahaifin Abu Zaid tare da tabbatar mi shi da dagaske ne,a nashi tunanin korar Hudayya kawai zasuyi abokinshi ya huta. Sai dai bai san zugar dayayine zai zama silar rushe ginin da bazai ?ara ginuwa ba har Abada.

Weakness Win Alhaji ?alhatu ne ya bayyana ?arara wanda ba abu bane mai sau?i, don shi mutum ne mai taurin zuciya da zafin kai. ?wallar ba?in cikin daya zubomai ya share,zuciyarshi na wani irin bugu kamar zai faWo ?asa. Dole Abu Zaid ya koyi rayuwa ko don ya fuskanci gaba.

Baba Ilu da sauran Dattijan ya kira gefe,suka tattauna kafin ya koma ciki ya Wauko kuWi, har lokacin Aunty na ri?e da Hannun Abu Zaid tana kuka. Ciki ya jata suka koma,don tunanin shi irin matsalar data saba samu ne da danginta.

Jikin Aunty har rawa yakeyi. "Aunty kiyi shiru mana komai zai dawo dai-dai In sha Allah" kalaman da Abu Zaid yaketa lallashin Aunty da su kenan amma still ta?iyin shiru .

Babu sallama Alhaji ?alhatu ya shigo living room Win Hudayya na biye da shi a baya,ita kanta sai takejin muzantarta da tsantsar butulcinta gare su.

?aramin littafi da pen Win shi dake soke a gefe Alhaji ?alhatu ya bawa Abu Zaid "ka rubutawa Wiyata sakinta kai kuma ga mata nan na aura ma,kaje ka cigaba da abinda kukeyi,har sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login