Showing 93001 words to 96000 words out of 126726 words

Chapter 32 - ABU ZAID HAUSA NOVELS COMPLETE BY SASAAL.doc

26 Feb 2026

2690

gayamai Ummeen ba lafiya ba.

Tayi amai a mabanbanta lokuta ta kuma azabtu da yunwa don bata iyacin girkin Mahreen,a ?asa take kwanciya tana kiran sunan Allah,bata ?ara neman kowa ba don gaba Wayama kashe wayan tayi gudun kar Yaayanta Sulaiman ko Mammynta su kira hankalinsu ya tashi.

Da wani irin taku yake taka ?asa fuskarshi ta Wan yi jaa,girarshi a matse kamar zasu haWe waje Waya,ba tare da kallon yanayin fuskarshi da takunshi ba Sajjad daya gaji da zama ya mi?e a hanzarce yana magana kanshi a ?asa"Ka yimin aikin gafara kwana biyu da suka wuce Ma'am ta kira ta ce na shaida maka batajin daWi ta kuma kira dukka layukanka bata samu kayimin afuwa dan Allah"......
'
Idan naga comments alamun kunji daWi gobe 9:30pm zamuyi page 53 In Sha Allah,kar ku manta kuyi following account don samun update.ABU ZAID

SASAAL

53

Bai juyo ba,kuma bai nuna alamun ya ji shi ba,balle yasa ran zai bashi amsa. A haka ya nufi sashenta, Baiwar Allah a buWe tabar ?ofar batare da tasa key ba tana jira da kuma sa ran Allah zai kawo mai taimakonta. Living room Winta a hargitse kamar ba living room Win Ummee mai tsafta da son ?amshi ba,gabanshi na faWuwa ya nufi Wakin barcinta.

*************************************

Zainab ta jima tana juya wayar hannunta cikin nishaWi tunda har Mr John da ya ke a matsayin Uba a wajen Abu Zaid ya gano Ummee Sarauniya ce ai komai zai zo dasau?i. Bayan ta dawo gida daga office tayi yun?urin kiran Abu Zaid tana fasawa yafi a ?irga,tana shakkar tararshi kai tsaye da maganar to ko sa?o ya kamata ta turamai tunda bazata iya kiranshi kai tsaye ba? Kai gara ta bari ya huce kwana biyu taa kirashi ko ta turamai sa?on idan har lokacin taga bazata iya kiran na shi kai tsaye ba. Sanya ido da kulafucin kawo ?arshen abinda bata da iko akai yasa ta fara watsi da sanya idon da takeyi a kan tarbiyyar ?a?anta kullum hankalinta da tunaninta na kan tayaya ha?arta zai cimma ruwa,da can Zainab Macece mai kafiya da zurfafawa abu so ko ?iyayya, bata iya nuna soyayya ba haka ma ?iyayya,azalzala da burin cikar muradi yasa ta runtse ido ta turamai sa?on kaf bayanin da Sajjad ya yi mata sannan ta ?ara da"ka na son lalata zumuncinmu saboda ?a macen da baka da guarantee a kanta,duk wannan kunyatakan da ta yi ace ka kasa rabuwa da ita, yakamata ka duba ?imarka da mutuncinka Yaaya. Idan zakaji shawarata ka turota gaban iyayenta su yi mata magani,idan ta warke Alhamdulillah haka akeso idan kuma bata warke ba Allah Ya haWa kowa da rabonshi". hannunta na Sari ta tura tana jiran ganin kiranshi ko sa?onshi,sai dai har shuWewar yini da kwana bata ji motsin kiranshi ko sa?onshi ba,tsabar Worawa kai har mafarki tayi ya kirata ya amince,wannan dalilin yasa ta koma gadin wayarta haWe da ?ure Volume kar ya kira bata ji ba.

Zafafawa da burin dole sai Miji mai ?arfin arzi?i irin Mijin Ummee ko sama ma dashi yasa Zahra faWawa tsananin soyayyar Nazeer lokaci Waya. A rana sai ta kirashi sau ba bu adadi mussamman da rana lokacin da ta tabbatar yana office. Ranar farko Nazeer shareta ya yi sai dai yanayin nacin kiran da bata gajiyawa da shi yasa dole washe gari ya Waga kiranta,kamar ?ar mage haka Zahra ta matse murya da shagwaSar itafa Wallahi tana tsananin son shi idan baya kulata ciwo zatayi kuma baiyi mata adalci ba,dalilin da yasa Nazeer tsayawa saurararta kenan. DaWaWan kalamanta masu sanyaya zuciyar mai sauraronta ne ya tilastawa Nazeer biyemata har sukayi hirar wajen hour Waya. Tun daga ranar Bata jiran sai ya kirata da kanta take kiranshi acewarta sai ta yi mai Wamka mai kyau tukunna sannan itama zata ja mai aji. Tun wata ranar Tuesday da Safeera ta turawa Zahra sa?o bata buWe ba har sai ranar Alhamis lamarin yayi matu?ar tunzura zuciyar Safeera don ko da Zahran ta buWe batayi mata reply ba shareta tayi duk da Safeeran ta na ganinta a online,wannan yasa Safeera shirya zuwa gidan su Zahra akaro na farko don ta kira wayarta bata Wauka. Zahra tana ma?ale a Wakinta su na waya da Nazeer Safeera ta iso Gidan. Kai tsaye ma'aikatan Gidan Sangaren Matar gidan suka kaita. Tsohuwar mai aikinsu na gaba Safeera na binta a baya hancinta a Wage tana yamutse fuska. Ambaton sunan Hudayya da Sulaiman dake yun?urin fitowa daga Wakinshi ya yi ne yasa Safeera kai idanuwanta kan Hudayya a hanzarce....

************************************

Da hanzari yake Waga dukka ?afafuwan dake jikinshi,a ?asa ya sameta duk tayi datti kamar ba waccen Ummeen dayasani ba,idanuwanta duk sun zurma zagayensu ya Wanyi duhu,"Ummee" ya faWa yana Waukota gaba Wayanta,kamar bai Wauki komai ba haka yajita a jikinshi. A hankali ta buWe idanuwanta tana kallon kyakkyawar fuskarshi da tarin sumar kanshi,tanason yimai tambayoyi da dama amma babu dama, a hankali ta ce"ruwa"bakinta daya bushe yake kallo wani irin taririn zafi na tasowa daga zuciyarshi har cikin ?wa?walwarshi. Bai bata ruwan ba kai tsaye ya nufi washroom Win dakin da ita. Kuka ta saki wanda baya fita ganin yana rage kayan jikinshi alamun wanka zaiyi mata,kanta ta fara girgizawa tana yun?urin mi?ewa,da hanzari ya kamota,yana ?are matse fuskar shi. Idan ya ce baiji duk wani abu na jikinshi ya canza ba yayi ?arya,Wan ha?urin daya rage mai tuni yabi iska,duk da yasan tana bu?atar abinci, isasshen lafiya,tukunnama dole tafara ganin likita. Duk iya jarumtarshi sai da ya tattaro wajen ganin komai ya dawo dai-dai amma baiji wani sau?i ba sai jikinshi daya ?ara mutuwa yanajin kamar idan muradinshi bai cika ba komai zai iya faruwa da shi. Ummee kasa buWe idanuwanta tayi har lokacin kukan takaicin yanda ya gama morewa kallonta a sadaka takeyi. Bai damu da rashin yarda da shin dayake hangowa a tattare da ita ba,ya sanya mata doguwar riga mai sau?in nauyi,sannan da kanshi ya haWa mata abinci mai sau?i batare da ya naimi taimakon kowa ba,kafin ta gama cin abinci likitan daya kira ta sanar da shi isowarta.

Ya sani kaso rabi da kwatan damuwar Ummee akan rashin ganinshine da kuma musibar da su Safeera suka ?a?abamata. Bayan tafiyar likitan ta ?ara cin abinci sosai sannan tasha magani,a cikin abinda baifi hour Waya da rabi ba taji daWin jikinta har mi?ewa tayi da kanta bayan ya Wan fita ta Woro alwala don yin sallar magrib.

Bayan barinshi Sangaren Ummee sashenshi ya nufa Still Sajjad na zaune a Living room ya na jiranshi,batare da ya amsa sannu da zuwan dayake yimai ba ya ce"ka shirya tafiyar Ummeena kafin dare ya rufa, ka tura Bangalis Win Maid Winta ta sanar da ita,sannan tayi binciken jakar kayanta bayan ta shirya duk abinda ta gani a jakarta ta sanar da kai,a daren nan nakeson komai idan kun gama ina jiran ku" yawu mai kauri Sajjad ya haWiye da?yar kafin dasauri ya ce " Sir! a ina zamu same ka" alamu yayimishi da hannu dai-dai lokacin da daya kusa Sacewa ganin Sajjad.

Har barci ya fara fizgar Ummee bayan tayi sallar magrib Mehreen da tsabar daWi jikinta har rawa yakeyi ta ?wan?wasa mata ?ofa,da Wan ?arfin daya ragewa Ummee ta taso ta Sudewa Mehreen babu gaisuwa balle Wan girmawawan data saba yi mata ta ce"Sir ya ce ki shirya kayanki zaki wuce gida a darennan" a take dai Ummee bata fuskanceta ba,sai da ta?ara maimatawa,ba don ta kuma fuskartata da kyau ba ta koma Wakinta. Kaya kala biyu ta Wiba tana wani irin kuka duk Abu Zaid na kallonta da jajayen Idanuwanshi ta Camera dake ma?ale a Wakin. Bata Wauki ko sisi ba,don dama batasan dalilin dayasa take Waukar su ba. Bayan shigewar Ummee Waki Mahreen Safeera ta kira ta kora mata bayanin ance ta chaje Ummee kafin tafiyarta mai yakamata tayi. Ihun murna Safeera tasa sannan ta ce ko bataga KuWi ba ta cewa Sajjad ta gani,kamar tsohuwarta ta bata umarni haka Mehreen ta amsa da "okay Ma'am" Abaya mai kauri ta Wora a kan doguwar rigar jikinta saboda zazzaSin daya rufeta,mai zata cewa Yayaanta Sulaiman "tayi sata Mijinta ya korota"tuna iyakacin amsar da zata iya bayarwa kenan yasa ta fashe da kuka. Cikin izgilanci da rainin hankali Mehreen take shafa mata jiki da sunan caje kafin ta wargaza akwatin harda Wagashi sama duk Ummee na kallonta tana kuka ?asa-?asa haka Abu Zaid dake kallon komai yana kuma jinjinawa ?arfin halin wa su mutanen. Yana jin Mehreen kaf,daga kan wayarta da Safeera har sanar da Sajjad da tayi taga kuWi a akwatin Ummee,shima Sajjad daya tashi sanar dashi sai ya ?ara da ma?udan kuWaWe aka gani a akwatin Ummee bai bashi amsa ba,ya katse kiran shi. Wanka yayi ya shirya cikin ?ananun kaya masu kyau da tsari,fuskarshi babu annuri da haka ya bar gidan bayan ya tabbatar da barin su Ummee gidan. Tun suna mota take kuka,Sajjad ko kallonta baiyi ba har suka dangana da Lafiyayyen gidan dayafi wanda suke ciki kyau da tsari. Zuciyar Sajjad kamar zai yi bindiga saboda baiga dalilin da zai sa ya ce yakawo Ummee nan ba,ai kamata ya yi ta kwana a can washe gari ta koma inda ta fito. Bai nuna mata hanyar shiga ba sai da yaga motocin Abu Zaid na ?o?arin shigowa shima bai yi mata magana ba tafiya kawai yayi Ummee da jiri ke Wibanta ta rufamai baya saboda ta gaji da tsayuwa. A Wosane ta zauna don batasan kallon komai balle ya bata sha'awa. ?amshinshi daya lulluSe ?aton living room Win ne yasa Ummee ?arayin ?asa da kanta duhu na neman mamaye ganinta. Yanda ta zauna daga baki bakin Couch Win ne yasa yaji komai na ?ara hawar mai da wani irin sanyi ya Wauketa gaba Waya yana Wora fuskarshi akan nata fuskar da wani irin sanyi murya ya ce"inasonki Ummeena,bazaki ?ara shan wahala ba, sai dai bayan raina".....

Pagi na 54 na nan zuwa a manhajar Arewabooks da misalin ?arfe 9:30pm ranar Litinin 24-2-2025ABU ZAID

SASAAL

54

https://www.youtube.com/@Sasaal-Tv

ABU ZAID

SASAAL

54

https://www.facebook.com/share/1F87Qsp8vn/

Shiru Ummee tayi zuciyarta cike tsoro da fargaba, a hankali ta runtse Idanuwanta gam saboda sanyin sumbatar da yake saukewa kowani halitta na saman Fuskarta. Wani irin nutsuwa da sanyi zuciya take ji,a cikin da?i?u tafara manta tarin ?uncin da zuciyarta ya jima yana karSa daga mabanbanta mutane. A bakin gadon Wakin da iya kallonshi kaWai wani sanyi ya ?ara sawa zuciyar Ummee ya ajjiyeta,sannan ya nufi Washroom Win da?in. Ruwa mai zafi ya haWa mata,kafin yabar Wakin don bata damar kimtsawa,nutsuwarta ya Wan dawo jikinta.

Kai tsaye Sulaiman ya nema a waya,ba tare da wani sakaye-sakaye ba ya nuna mishi Ummeenshi ba lafiya zai kawota da kanshi ayi mata magani. Da fargaba Sulaiman ya ce"maiyake damunta da sau?i dai ko" girarshi ya tsuke waje Waya yana shafa guda da dogon yatsanshi Waya kafin ya ce"ba ciwon jiki ba ne,idan taga abu tanaso kai tsaye take Wauka kamar kuWi da sauransu,inason asamu Malami kafin zuwana,saboda bana tunanin matsalar hospital ne" da rawar murya Sulaiman ya nuna mishi ba matsala sai sun zo, daga haka suka sallama.

Bai so tarar Sulaiman da zancen ba amma dayayi tunanin Sulaiman shine mutum mafi kusanci da ita kuma yana da tabbacin zai ri?emishi sirrin Iyalinshi tunda jininshi ce yasa ya yanke shawarar gayamai. Kayan jikinshi ya sauya zuwa shorts masu sau?in nauyi. Rashin tsahon wandon ya bawa farin ?afarshi da Allah ya halicce shi da shi ya kuma ragemai bayyana,Waya kafar kuma sabon prosthetic leg ne daya zuba manyan kuWi kafin mallakarshi. Rashin ?aurin rigar yasa ya manne a jikinshi dalilin hakan ya bawa lafiyayyen ?irarshi bayyana,sai da ya ?ara gyara fuskarshi haWe da ?ara fesa turare duk don ya?ara birge Ummeenshi. Har ya kai bakin ?ofa ya?ara dawowa ya tsaya a gaban madubi yana ?ara kallon fuskarshi,hancinshi ya ja da kyau yana ?ara gyara sumarshi kanshi,shi da kanshi sai da yabawa kanshi dariya.

Bayan tayi wanka Waya daga cikin dogayen Rigunan data sako a akwatinta ta saka,bashi da nauyi kwata-kwata kalarshi ya dace da kuma yiwa fatarta kyan gaske,cikakken sumar kanta ta Wan kama ba sosai ba gudun kar kanta ya cigaba da ciwo. Bata sa turare ba,amma ?amshin shower gel Win da tayi wanka dashi na manne a fatarta. Tana yun?urin mi?ewa don Wora Abaya akan rigar jikinta ya murWa handle Win da?in.

Bai cuci ganinshi wajen haramtawa idanuwanshi kallon halaliyarshi ba,fes yake kallonta yana kuma buWe duk wa su lungu da sa?o dake gangar jikinshi soyayyarta na shiga. Yana sonta da ?aunarta haWe da tsananin tausayinta sai dai dole tana bu?atar sanin wanene shi a zahirinsa ba wai sani na iya sunanshi da fuskarshi ba. ?asa Ummee tayi da kanta tana sosa tsinin hancinta,sai dai tuna ?afar da take ganin kamar gizo yake mata da kuma sumar kanshi yasa ta Wago idanuwanta da sauri. ?afar da bata taSa gani a zahiri ba sai dai a movie ne manne a ?afarshi Waya. Mi?ewa tayi mamaki kwancen akan fuskarta still tana kallon ?afar. Saboda ya sau?a?amata tarin mamaki da kuma tambayoyin da ke cikin zuciyarta sai ya ?ara saurin tafiyarshi, kafin ta buWe baki ya riga yayimata masau?i a cikin jikinshi. A hankali Ummee da take jinta kamar a wani duniyar da bazata iya wassafa daWin shi ba ta ce"ina ka samo ?afa da gashi mai tsaho?,maiyasa kuma kake guduna, ko har yanzu baka so na" murmushi ya saki yana shafa sumar kanta kafin ya fara magana a cikin kunenta "saboda baki Waukeni a matsayin abokin rayuwarki ba" kuka ta saki a hankali tana ?ara manne kanta a chest Win shi. Cikin yanayin fara kuncewar notikan da suka Wan ri?eshi tun bayan ganin surarta ya ce"banason kuka kinji,Ni ne na asalin ba wancen ba,ko kinason sanin wani abu bayan wannan" ya ?arasa faWa yana ?o?arin kamo fuskarta. Rashin wayo yasa Ummee Waga kai alamun tana bu?atar ?ara sanin wani abun a kanshi.....

*************************************

Tsaf take ?arewa fuskar Hudayya kallo gabanta na faWuwa,wannan ne karo na farko da ta ga mai suna Hudayya ido-ido,a take jikinta ya yi sanyi wahalhalun da Kawunta Abu Zaid yasha na dawowa ?wa?walwarta a cikin da?i?u, anya ya cancanci abinda suka aikata mai kuwa,maiyasa bazasu runtse ido su so Ummee ba,ko da kuwa dagasken tana da nakasu,balle su suka nakasata. Tana ganin yakamata su ?yale rayuwarshi ya samu nutsuwa ko da yayane"to tayaya bayan kun lalata komai?" Zuciyarta ta raya mata. Cikin isa da fariyar gidan data fito ta zauna still tana hura ?ananun ?ofofin hancinta,duk da tarin raunin daya cika zuciyarta lokaci Waya. Daga yanayin sanyin jikin Hudayya da yanda take tambayar Mommynta yasa Safeera ta ?ara Wisa ayar tambaya a kanta, a mutunce suka gaisa da Sulaiman yana tambayarta lafiyar Mahaifiyarta da ?annenta.

Sulaiman yafi minti biyu zaune a cikin mota yana share ?wallar farin ciki da ?ara godewa Allah, duk lokacin daya tuna wayarsu da Abu Zaid akan lalurar satar da Ummee take yi sai yaji ?walla ya taho mai,ashe Ummee zata samu Miji sama da wanda ya jima yana yi mata fatan samu,lallai Ubangiji gwanin hikima ne...

Safeera tafi minti biyar a zaune sannan Zahra ta fito still da waya ma?ale a kunnenta. Safeera na ganin haka ta mi?e tana gyara zaman mayafin kanta,kafin Zahra tayi yun?urin magana tuni Safeera tabar parlon. komai zai faru tafi ?arfin wula?anci a wajen Zahra,tayaya zata kwashe mintuna tana jiranta amma ta tashi fitowa still tana amsa waya,aganinta wula?anci ne mai girma...

Innar Zara'u na sane da duk wani motsin Zara'u duk da Soyematan da takeyi. Ba?aramin daWi taji ba lokacin da ta titsiye Sulaiman ya sanar da ita wanda Zahran take so kuma shima yake sonta. Tana kallon fitar Safeera lokacin da Hudayya ta kasa jurewa ta biyo bayanta saSanin Zahra da ko a jikinta don ita Nazeer bai taSa bata labarin shi ba Abokin Sulaiman ba ne Abokin Abu Zaid ne,da tasan da haka li?ewa Safeeran zata ?arayi. Safeera bata saurari kiran da Hudayya take yi mata ba tabar gidan, kallon juna Innar Zara'u da Hudayya sukayi kafin su bankawa junansu hararar gefen ido kamar wasu kishiyoyi....

Rai a Sace Safeera ta shiga gida,kamar yanda ta shiga parlon rai a Sace haka ta samu Zainab da har Wan faWawa tayi saboda Worawa rai musiba. Da wani irin sanyin murya batare da damuwa da yanayin da Mahaifiyarta ta take ciki ba ta ce "Mommy wacce Hudayyan ce a gidan su Zahra?"....
'
Shiru Ummee tayi zuciyarta cike tsoro da fargaba, a hankali ta runtse Idanuwanta gam saboda sanyin sumbatar da yake saukewa kowani halitta na saman Fuskarta. Wani irin nutsuwa da sanyi zuciya take ji,a cikin da?i?u tafara manta tarin ?uncin da zuciyarta ya jima yana karSa daga mabanbanta mutane. A bakin gadon Wakin da iya kallonshi kaWai wani sanyi ya ?ara sawa zuciyar Ummee ya ajjiyeta,sannan ya nufi Washroom Win da?in. Ruwa mai zafi ya haWa mata,kafin yabar Wakin don bata damar kimtsawa,nutsuwarta ya Wan dawo jikinta.

Kai tsaye Sulaiman ya nema a waya,ba tare da wani sakaye-sakaye ba ya nuna mishi Ummeenshi ba lafiya zai kawota da kanshi ayi mata magani. Da fargaba Sulaiman ya ce"maiyake damunta da sau?i dai ko" girarshi ya tsuke waje Waya yana shafa guda da dogon yatsanshi Waya kafin ya ce"ba ciwon jiki ba ne,idan taga abu tanaso kai tsaye take Wauka kamar kuWi da sauransu,inason asamu Malami kafin zuwana,saboda bana tunanin matsalar hospital ne" da rawar murya Sulaiman ya nuna mishi ba matsala sai sun zo, daga haka suka sallama.

Bai so tarar Sulaiman da zancen ba amma dayayi tunanin Sulaiman shine mutum mafi kusanci da ita kuma yana da tabbacin zai ri?emishi sirrin Iyalinshi tunda jininshi ce yasa ya yanke shawarar gayamai. Kayan jikinshi ya sauya zuwa shorts masu sau?in nauyi. Rashin tsahon wandon ya bawa farin ?afarshi da Allah ya halicce shi da shi ya kuma ragemai bayyana,Waya kafar kuma sabon prosthetic leg ne daya zuba manyan kuWi kafin mallakarshi. Rashin ?aurin rigar yasa ya manne a jikinshi dalilin hakan ya bawa lafiyayyen ?irarshi bayyana,sai da ya ?ara gyara fuskarshi haWe da ?ara fesa turare duk don ya?ara birge Ummeenshi. Har ya kai bakin ?ofa ya?ara dawowa ya tsaya a gaban madubi yana ?ara kallon fuskarshi,hancinshi ya ja da kyau yana ?ara gyara sumarshi kanshi,shi da kanshi sai da yabawa kanshi dariya.

Bayan tayi wanka Waya daga cikin dogayen Rigunan data sako a akwatinta ta saka,bashi da nauyi kwata-kwata kalarshi ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login