Showing 1 words to 3000 words out of 126726 words

Chapter 1 - ABU ZAID HAUSA NOVELS COMPLETE BY SASAAL.doc

26 Feb 2026

2682

??????>??  ????????????? ?
?
? ???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F WordDocument?????0Table????????B
Data
????????????????????? P???KSKS??l?
???????pp????u???i ??








$? ?? *p??

????
i ??i 
?
i ?

?? ABU ZAID

By Nafisa Sasaal


Sunana Safeera Yazeed, ni mazauniyar garin Abuja ce,kuma ma'abociyar karance-karance, hakan ya samo asali ne daga rayuwar kaWaicin da muke ciki ni da ?annena maza biyu, sai mahaifiyar mu da ciwon damuwa yayi mata illah mai girma,Mahaifin mu Allah Yayi mishi rasuwa tun muna yara,bamu rasa komai na wadatatciyar rayuwa ba,sai rashin sanin asalina,kuma duk lokacin dana bu?aci sani sai ciwon Mahaifiyata ya?ara tsanani,ambaton sunan HUDAYYA SHITU GWARZO da mahaifiyata take yawan yi duk lokacin da ciwonta yayi tsanani ne yasa nafara bin duk wani hanyar da nasan zan sameta,amma har shuWewar shekara ina ziyartar duk wasu ?auyika na cikin Gwarzo amma bansamu wani labari a kanta ba. Kwatsam wata rana na ci karo da littafi a wajen da nake siyan litattafai mallakin HUDAYYA SHITU GWARZO.
Jikina na rawa na siya,bayan na dawo gida sai na keSance kai na, saboda sunan littafin na bani tabbacin yanada ala?a da Mahaifiyata,kuma inasa ran samun dukkanin amsoshina a ciki,hannuna na rawa na buWe shafin Farko.

*ABU ZAID*

```CHAPTER 1```

RAILWAY STATION.

?arar girjin ?asan ne yaketa ?aruwa alamun girjin na daf da ?arasowa. ?asa yayi da tinted glass Win motar ya jefar da guntun cigarette Win hannunshi,sannan ya jefa alewa mai ?amshi a bakin shi, ?ofar motar Waya ya buWe saboda haya?in daya cika motar ya samu damar fita.sannan ya feshe jikinshi da turare mai tsananin ?amshi,yana ?ara gyara zaman wuyar rigar tsadadden yadin dake jikinshi,fitowa ya yi,ya tsaya a kan ?afafuwanshi yana mitsitsike guntun cigarette da bai ?arasa mutuwa ba. IBRAHIM ?ALHAT ABU ZAID kenan matashin da Allah yayiwa baiwar tsananin kyan dake jefa dubban jama'a cikin halaka Saboda kambabashi da suke yi.

Murmushin da ya ?arawa fuskarshi kyawun gaske yake saki, lokacin daya hango Abokinshi da iyalanshi na ?ara kusanto shi kowannen su fuskarshi na nuna alamun gajiya.

Da tsananin farin ciki suka rungume juna. Driver dake ma?ale agefe tuntuni, ya matso yana ?o?arin kwasar manyan luggage Win su don zubawa abayan mota.

" Ya hanya? naga Madam da yara duk sun gaji" Abu Zaid ya faWa cikin muryarshi mai tsananin sanyi kamar ba Namiji ba.

"Ka bari kawai Ibrahim yaran nan sun wahalar damu wallahi"
Nazeer Abokinshi ya faWa agajiye. Murmushi Abu Zaid ya saki,yana gaisuwa da dukka yaran.

Ya na tsaye kowannen ya zauna a mazauninshi suna lumshe gajiyayyun idanuwan su. Sannan ya zagaya don zama anashi mazaunin.

Dasauri matashiyar da bata wuce shekaru 17 ba ta ?araso gefen Abu Zaid dake ?o?arin shiga Mota,da ba?in Abayar dayayi tsananin datti a jikinta,fuskarta tayi zuru-zuru saboda yunwar da ya gama rarake cikinta.
" Dan Allah ka taimakamin koda da aikatau ne na ro?e?a Dan Allah! Dan Allah! Dan Allah! karkace a'a naro?eka kataimakamin fisabilillah" ta faWa cikin kuka maitsanani. Tana share hawayenta da gefen mayafin dake yane a kanta da ba Wankwali.

Girarshi Waya ya Wage yana waiwayowa kanta dakyau ranshi a Wan Sace saboda bai cika son takura irin haka ba. Bayan ya?are mata kallo sai ya sassauta fuskarshi,don shi ba gwanin Waure-Wauren fuska ba ne.

"Wa kike nema? Sata kikayi?"ya faWa har lokacin da annuri a fuskarshi. "Iyayena sun mutu kuma Matar Mahaifina ta koreni,tace batada abun ciyar dani kar na ?ara dawowa,kuma bansan garin da ?an uwan Mamana suke ba,naje wajen ?an uwan Mahaifina sun koreni,ka taimakeni Don Allah,ko wani irin aikine zan iya yi".ta faWa da sakin sabon kuka mai ban tausayi jikinta har rawa yakeyi.

"Tashi karki damu kinji, menene sunanki,da garinku"ya faWa yana tattare cikakkiyar girarshi.

"Sunana Hudayya, ?ar ?auyen Gwarzo ce ni"ta faWa da rawar murya.

"?auyen Gwarzo?" Ya maimaita a cikin zuciyarshi yana ?are mata kallo,duk da tana cikin datti da wahala batayi mishi kala da wacce ta fito daga ?auyen Gwarzo ba.
"Hudayya ko?" Ya tamabaya yana kallon fuskarta. Dasauri ta amsa da "eh"
"Banason ?arya,idan na kamaki da ?arya zan dawo dake inda na Wauke ki."ya faWa da daddaWar muryarshi mai tsananin sanyin daya haWe da yanayinshi na mutum mara hayaniya.

Kafin ta ba shi amsa Nazeer da ya kasa jurewa gangancin da Amininshi ke shirin tafkawa a nashi ganin, saukowa ya yi daga Motar yana magana furiously.
"Abu Zaid ka ba ta iyakacin sadakar da kayi niya amma mutane irin waWannan ba abun yarda ba ne, a wani dalili zaka kai Mace kamar wannan gidanku parents Winka su yarda dakai"Nazeer ya faWa kamar zai mari matashiyar da ke tsugunne har lokacin.
"Calm down my G,I just want to help". Abu Zaid Ya faWa da sanyinshi.
"Naji amma wata rana karka nemi shawarana a kan haka,saboda sam ban yarda da wannan yarinyar ba,idan fisabilillahi takeson taimako why not mu bata kuWi ta koma gida wajen step Mom Winta,maiyasa dole sai tafiya da ita, tukunna ma tun daga ?auyen Gwarzo taimako ya kawota har garin Zaria,maiyasa bata naimi taimako a kaf faWin garin Kano ba sai nan?".

"Nazeer dukka wannan zafin na menene? Ko kasanta ne kake Soyemin, gurin iyayena fa zai kaita idan su ka ?i amincewa zamanta tare da su,dole bani da zaSi Nazeer.

Kuna bu?atar hutu Nazeer,zamu tattauna matsalar daga baya.ya faWa da Wan dukan kafaWan Nazeer.

"Amma kasan bazan shiga Mota Waya da stranger ba ko?" Nazeer ya faWa yana hararar inda ta ke rakaSe a gefe Waya.

"kasan ba na iya driving a irin wannan lokacin Nazeer, da nasa Driver ya taho da ita" Abu Zaid yafaWa yana gyara zaman tabaran fuskarshi.

"Wallahi Abu Zaid bazan hau Mota Waya da stranger ba, kaji na rantse,Ni fa nafison ka bata kuWi ta takoma gidan step Mom Winta". Ya faWa yana ?afe Hudayya dake tsugunne har lokacin da jajayen idanuwanshi da Sacin rai da gajiya suka sauya.

Da nazari sosai Abu Zaid yake kallon Nazeer yana kuma tantance ina ya dosa, bai san maiyasa yakejin kamar ya zama mi shi dole ya taimaki yarinya ba,duk da shi ba gwanin tsayawa sauraron matsalolin wa su bane,don ko almajirai dazarar sun fara bara haWe da bayanin abinda yake faruwa da su,baya tsayawa sauraren su,yake ba su sadaka mai tsoka,amma Hudayya daban yakejin tausayinta a ranshi.

Matar Nazeer dake mamakin zafin da Mijinta ya Wauka a kan taimakon matashiyar da ba ma shi zai yi ba,saukowa tayi da zargi kala-kala a Cikin zuciyarta,wanda ya kasa Soyuwa har saman fuskarta.

Huci mai zafi Nazeer dayayi ido huWu da ita ya fesar,saboda tsaf ya karanci damuwarta,kuma shima tun farko ko don Matar ta shi yakamata yayiwa Hudayya uzuri,ya kuma ba wa Abu Zaid damar taimakonta amma haka kawai yakejin tsanar Hudayya a ranshi.

"Bansan maiyasa kake gudun Abu Zaid yayi irin taimakon da kayi a baya ba,ko dai nayi maka wani laifi ne dakake ganin duk wani mai neman taimako bai cancanci a taimake shi ba,ko jirgin ?asan da muka saka ka biyo ne ya Sata maka rai" Matarshi Surayya ta faWa a dai-dai saitin kunnenshi da rawar murya saboda ?aramin kukan daya taho mata.

Bai bata amsa ba,sai hannunta da ya dam?a a cikin na shi haWe da sumbatar hannun, sannan yajata mota ya zaunar da ita,shi kuma ya zagaya mazaunin Driver,alamun ya yarda a tafi da Hudayya amma ba a Mota Waya ba. Murmushi mai sanyi Abu Zaid yayi yana ?ara gyara zaman tabaran fuskarshi,wato Nazeer duk gajiyar dayayi ya gwammace ya ja Mota da dai Hudayya ta bisu a Mota Waya.

Ragowar kuWin dake jikinshi yabawa Driver sannan yayi mishi bayanin tahowa da Hudayya.

A kan zurmammun idanuwan Hudayya da kamar za su zazzago wajen bin sabuwa dal kuma fari ?al Win Sienna XLE da Nazeer ya ja da mugun speed su ka bar wajen gaba Waya,su ka tsaya har sai da ta daina hango Motar gaba Waya sannan ta lumshe su,tana ajjiyar zuciya.

Shi kanshi Driver wani irin kallo yake mata kamar Sarauniya,shima har cikin ranshi bai yarda da Hudayya ba,?arara ya nuna ?yan?yaminta da kuma tsanarta ta hanyar hantararta.

Har suka hau Abun hawa Hudayya na cikin fargabar da wani irin fuskar iyayen Abu Zaid zasu karSeta, ko suma korarta zasuyi tunda kowa tsanarta da ?yan?yaminta yake nunawa....
'?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?

?&?idan Kinsan zuciyarki mai tsananin rauni ne karki bibiyi labarin don zai hanaki fuskantar darasin dake ?unshe a ciki,?arshe ki ?asa yimin Uzuri.

```ABU ZAID```

```BY SASAAL```

```CHAPTER 2```

Har parking lot Win gidan su, Nazeer ya shiga da motar,har lokacin fuskarshi babu annuri. Bayan ya yi parking,shi ya fara fita kafin yaran su rufama mai baya suna cewa Abu Zaid "take care Uncle"kai yake gyaWa mu su yana ?a?alo murmushi dole kan amintacciyar fuskarshi. Surayya da ta kasa jurewa,matsawa ta yi kusa da shi, lokacin dayake ?o?arin neman Number Driver.
Ha?uri ta bashi kan Wan musayar yawun daya shiga tsakaninshi da Mijinta.murmushin shi ya?ara faWaWawa yanuna mata komai ya wuce.

Bayan duk sunyi hanyar shiga gidan Abu Zaid ya matsa kusa da Nazeer dake tsaye sukayi sallama har lokacin Nazeer bai saki Fuskarshi ba"Hit me up when you're free"Abu Zaid ya faWa yana juyawa batare da jiran amsar da Nazeer Win zai ba shi ba.

Bayan Abu Zaid Nazeer ya bi da kallo,tausayinshi na ?ara kamashi,sai yakejin kamar bai kyauta mai ba. Kasa jurewa yayi har ya kai ?ofar da zai sadashi da living room Win gidan ya juyo, dai-dai lokacin da Abu Zaid ya tashi motar zuwa bakin gate Win da Driver da Hudayya suke jiranshi.

Sanyin raSa da lafiyayyen Unguwar da Hudayya bata taSa kawowa ko kusa ko nesa akwai irinshi a cikin garin Zaria ba suka shiga.

A waje gidan su Abu Zaid ba shi da wani kyale-kyale amma cikin shi abun kallone mussamman ga ba?auyen mutum.

Dariyar muryoyi daban-daban ne ke tashi a ?aton living room Win gidan, dalilin da yasa gaban Hudayya dake biye da shi a baya faWuwa,tsoron da tun barowarta gidan bai shigeta ba na shigarta ta ko ina.

Kyawawa ma su tsananin kamanceceniya da Abu Zaid ne a living room Win, Mahaifinshi,?annen Mahaifinshi,sai ?anwar Abu Zaid Mace da suke Uba Waya da ?ar ?aramar ?arta,sai kuma Mahaifiyarta.

Babu wanda ya lura da Hudayya dake laSe a bayan Abu Zaid har sai da ya samu waje ya zauna sannan ta bayyana gaba Wayanta,tana zare idanuwa.

"Subhanallah!menene wannan" dukka ?annen Mahaifinshi Mata suka haWa baki wajen faWa.
?asa Hudayya ta zube jikinta na rawa tana ?udundune fuskarta da Wan Veil Win kanta.

Da sanyinshi na Halitta ya ce"A railway station na ganta tana neman iyayenta,kuma tace Gwarzo,sai nayi tunanin Aunty(matar Mahaifinshi)?ar garin ce,ko zata iya sanin garin su idan tayi mata bayani,idan bata sani ba sai ta na Wan taimakawa Aunty da aiki kafin bayyanar iyayenta".Abu Zaid ya faWa da kyakkyawar niya.

Fuskar Abbanshi a tsananin Waure zuciyarshi kamar ana hura huta,Alhaji ?alhatu mutum ne mafaWaci,mai tsananin ?in jinin bare ya zauna mai a gida,indai banashi dangin bane,a nashi danginma sai iya ?annenshi Mata da suka ragemai da ?a?ansu.

Bai san yaushe zuciyar Abu Zaid zai zama irin yanda ya jima yana buri ba,tayaya zai kula da dimbin dukiyar su bayan duk ?an?antar abu sai yace yana ba shi tausayi.

Hudayya jin akwai wanda yasan Gwarzo a gidan yasa gabanta faWuwa tana Wago idanuwanta a kiWime, ba su sauka a ko ina ba sai cikin na Aunty.
"Huda!"Aunty ta faWa da ?arfi tana dafe ?irji haWe da mi?ewa tsaye.

A zafafe Abbanshi yami?e shi ma haWe da faWin" fitarmin da wannan trash Win daga Parlo sannan kamay..."
"Alhaji wallahi nasanta wallahi ?ar..."

"I'm not done talking, Salima!!. Ina ruwana da ?ar wacece naki,na baka five minutes ka fitarmin da wannan abun daga gidana gaba Waya" ya faWa yana barin Parlon kamar zai tashi sama.

Kuka mai ?arfi Aunty tasa, Aunty's Win Abu Zaid na lallashinta, sosai suke sonta saboda amanarta da kirkinta."Maman Zainab kiyi shiru kiyimana bayani yanda zamu shawo kan matsalar" suka haWa baki wajen faWa da shigar lallashi.

"?ar ?anwatace,kwananta uku ana nemanta" ta faWa tana istigifari a ranta,don Ramatu ta sanar da ita guduwa Huda ta yi daga gida da sunan gara tayi yawon banza da dai tayi zaman bauta a gidan ?anwar Mahaifiyarta da suke uwa Waya Uba Waya.

"Subhanalli yanzu sai ki kira Iyayenta ki sanar da su don hankalin su ya kwanta".

"Bata da iyaye marainiya ce a wajen ?anwata take,don Allah ku ro?eshi ya barta ta zauna da ni."

Abu Zaid ya jima da barin living room Win zuwa sashen shi,haya?in da baya iya sha?awa cikin shi a gidan ya soma bankawa cikin shi.

Zainab kallon Hudayya takeyi da tsananin mamaki,dama Mahaifiyarta ?ar Gwarzo ce,to maiyasa ba su taSa zuwa ba. Duk da akaron farko ta ga wani tsage daga dangin mahaifiyarta sai taji sam Hudayya bata kwanta mata a rai ba.

Aunty's Win Abu Zaid wajen yayan su suka tafi don shawo kanshi.

Da wannan damar Aunty ta ja hannun Hudayya zuwa sashenta Zainab ta rufa mu su baya da tambayoyi kala-kala a ranta.

Kai tsaye Bathroom Aunty ta tura Hudayya don yin wanka,sannan ta dawo Bedroom Winta ta sa mukulli gudun kar Zainab ta shigo.

Ring Waya aka Waga kiran da sallama.
Cikin farin ciki Aunty take bayyanawa Ramatu ?anwarta kuma mari?iyar Hudayya bayyanar ta.
"Hmm"kawai ta ce daga haka tayi shiru kamar bata kan layi.
Bayanin abinda ya faru da wanda ya ke kan faruwa ta bata.

"Salame karki kuskura ki bar Hudayya a gidanki,ko da Mijinki ya amince,idan ba haka ba watara zaki kuka da idanuwanki,Mijinki shine Uwa kuma uba da dangin daya rage miki,sai Wiyarki da jikokinki,ki rungumi ?addararki ya tsaya a iya haka amma zaman Hudayya a gidanki tamkar kin rura wutar daya jima da mutuwa ne,kuma hakan na nufin lalacewar komai".

"Haba Ramatu ba wannan furucin yakamata kiyiba ?warin gwiwa yakamata ki bani kinji".
Da?yar Ramatu ta sauko kan zata tayata da addu'a su rabu lafiya da Hudayya.

Knocking Win da Zainab takeyi ne ya katse hiran na su.

Bayan Zainab ta zauna,Safeera ?ar shekara huWu ta Wane kan cinyar Kakarta.

"Mommy dama kinada dangi shi ne ban taSa sani ba,maiyasa bakya kai ni"

"Zainab labarin mai tsaho ne kuma mara daWin saurare,ki tayani da addu'a Allah Yasa Abban ku ya amincemin na ri?e Hudayya nasan komai zai dawo dai-dai". Aunty ta faWa tana share hawayenta.
Kai Zainab ta gyaWa ma ta,haWe da sakin murmushin dayafi kama dana ya?e.

Ta?addama mai zafin gaske ne ya Sarke tsakanin ?an uwa uku.?wararan hujjojin da sukafi na shi tasiri suka kawomai,sai jikinshi yayi sanyi,saboda dalilin wannan mummunar Wabi'ar ta shi Salima tarasa danginta gaba Waya suka tsaneta. Bayan ya Amince sai ya kafa sharaWin bazai Wauki nauyin komai na Hudayya ba sai dai abincin cin ta,amma suturarta kuWin Makarantar da duk wasu bu?atunta babu ruwanshi da su.a kan wannan ma zazzafan mahawarane ya?ara Sarkewa tsakanin su wanda daga ?arshe dole suka gaji suka ha?ura,don ya kafe babu canji.

Lokacin da Hudayya ta tuSe ta kalli yanda fuskarta ya koma ajikin madubin banWakin murmushi ta saki.
Ruwa mai Wumi da daWin wanka ne yake sauka a jikinta malalacin murmushi fuskarta na ?ara faWaWa. Bata taSa sa abu a gaba ba ta ga ?arshen shi ba, haka halinta yake kuma batajin zata sauya har gaban abadan.

Aunty tayi farin ciki lokacin da taji amincewar Mijinta kan zaman Hudayya a wajenta,har da kukanta wajen yimishi Godia, duk da yace bazai Wauki nauyin komai na ta ba.

Su dangi abun alfahari ne musamman idan kayi da ce da nagari.

Har sukayi Dinner babu wanda yaga shigowar Abu Zaid,yanada ha?uri amma bai iya fushi ba,a lokuta da dama suna yawan samun bambanci ra'ayi da Mahaifinshi kan tausayin na ?asa da shi.
&washe gari dukka su ka tattara suka bar gidan zuwa Kaduna yin bikin daya kawo su.Sai a lokacin sukaga Abu Zaid fuskarshi a sake kamar komai bai faru ba. Bai tambayi Hudayya ba,tunda abinda ya Waukota dan shi ta samu,to maganar su da ita ya?are.

Daga Hudayya sai Maids aka bari a gidan.

A kan jajayen idanuwan Hudayya lafiyayyun motocin su Abu Zaid su ka bar gidan. Ajiyar zuciya ta sauke mai ?arfi na cikar muradinta,tana kuma tuno ?iyayyarta da take hangowa a idanuwan Zainab. mai yasa tunda tazo ta kasa samun soyayya da yardar kowa,ko dai suna ganin zuciyarta ne duk da a lulluSe yake a ?irjinta....
'
Gaskiya rashin comment da like Winku zai kashe min ?warin gwiwa >?z?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?>?x?

ABU ZAID
@SASAAL74

CHAPTER 3

Ranar sam Hudayya ba ta runtsa ba saboda sa?a da warwarar da ta kwana tanayi,batajin zata ji daWin zaman a gidan kamar yanda tayi hasashe kafin zuwanta,amma duk da haka yafiye mata inda ta baro. Wani Sangaren na zuciyarta kuma na ?ulla mata yanda zatayi rayuwar ?anci a gidan,duk da tan ganin kamar hakan bamai yiwuwa ba ne.

&Breakfast mai rai da motsi ta saki jikinta ta yi zuciyarta fari fes. Bayan taci ta ?oshi sai zuciyarta ya cigaba da kitsata mata hanyoyin samowa kanta mafita da cikan dukka muradanta.

Mafitar da ta ke ganin ta samu ne yasa gaba Waya ta matsu su dawowa,saboda a kwai abubuwa da dama da takeson sa ni dangane da ahalin gidan kafin tafara aikata abinda ta sa?a.

Da wannan ?aguwar Hudayya ta yi kwana uku a gidan kafin dawowar su ba?inta mai haske ya?ara kyau da Waukar ido kamar ba waccen Hudayyar ba.

Ranar Sunday da yammaci lafiyayyun motocin da su Aunty sukayi tafiya da su suka fara shigowa harabar gidan, horn Win motocin ne ya ankarar da Hudayya dawowar su. Da iya gudunta tayi saman Aunty don bawa idonta abinci.

Lafiyayyen Curtain Win Wakin da Aunty ta bata amatsayin na kwananta ta yaye,fes take kallon motocin har su ka dai-daita parking. Aunty da Alhajin su Abu Zaid ne suka fara fitowa, ragowar motocin kuma duk ba?in fuska ne,babu Zainab da ragowan Matan da ta gani farkon zuwanta. Abu Zaid ne fitowar ?arshe a motar da take kyautata zaton shi kaWai ne a ciki.

Lokacin sanyi ne sosai don haka shigarshi ba ?aramin kyau yayi ma ta ba,tsinin hancinshi kawai take iya hangowa da kyau a fuskarshi sai shigar ?ananun kayan jikinshi da yayi matu?ar burgeta.

Duk da yana nesa sosai da idanuwanta, amma a haka take tantance duk wani siffar kyau da Allah ya yi mishi wanda a baya bata samu damar tantancewa ba,wutar abinda take dannewa na ?o?arin rura kanshi.

Zubewa ta yi a kan gado ta na rintse idanuwanta.
Ga shi bazata iya sauka ba,saboda duk tsaurin idonta Mahaifin Abu Zaid tamkar takobi ne mai tsananin kaifi a idanuwanta,ko ganinshi bata burin ta ?arayi.

Tunanin abunda yafi ?arfinta da kaf zuri'arta ne ya rinjayi zuciyarta har Aunty ta shigo bata sani ba.
"Huda! Tunanin mai kikeyi haka,ina ta sallama shiru"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login