Showing 12001 words to 15000 words out of 15272 words

Chapter 5 - YASMEEN COMPLETE HAUSA NOVELS BY MAMAN YUSRA.txt

26 Feb 2026

1175

duniya har kake k'aryata d'an'uwanka ko?"

"Hajiya wannan ai dagaji k'aryane,kema kodaga yanayinta ai kinsan ba yadda yake fad'a bane,Habba Hajiya karki yarda da wanna zance wallahi karyane saidai ko da wani abunda ya had'asu."

"yarda kam na yarda dama can banta kwantaminba,don haka amatsayina na mahaifiyarka ayau basai gobe ba atanzu basai anjimaba inason ka damk'a mata takardar sakinta."

"Innnalillahiwa'inna'ilaihirraji'un!!!
Saki Hajiya don Allah ki hakuri muntuba."

Har k'asa ya durk'usa yana bata hak'uri amma inna ko ajikinta,MUNEEB ranshi tas,YESMEEN d'urk'ushewa tayi wajen banda kuka ba abunda takeyi,tarasa bakin magana.

"ko ka saketa ko in tsinema kuma wallahi idan ka saketa kaje gareta ban yafemaba duk randa akace ka je wajenta."

"HAJIYA don Allah kibari ayi bincike,kiyi hakuri."

"bincike ai anyishi tunda gaban k'aninka akayi komai,mik'omin takarda kai da biro."

Saki d'aya ya rubuta mata yanayi yana hawaye,kan table d'in ya ajiye ko kallon YESMEEN ya kasayi kawai ya fice waje,haka Hajiya da MUNEEB suka kad'ata ko tsinke bata d'aukaba.


Banda chaji😬







*UMMYN YSRH*
[02/05, 6:02 a.m.] Zeee Bello: 💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞


*YESMEEN*

💞💞💞💞💞💞💞



*WRITEN BY:*
*UMMYN YSRH*


*®PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*(P.M.L)*




*96~100*

Gaba d'aya hankalinta a jagule yake,haka tad'au hanyar gida taimakonta d'aya ba mutane sosai duk sun shiga sallar la'asar,ko sallama bataiba kawai d'akin Ummanta ta wuce,Ummah na sallah taji shigowarta,takardan sakin ta ajiye kan gado ta nufi bayan gida.


Har Ummah ta iddar da Sallah ta ninke mayafi da sallayar YESMEEN bata fitoba,har ta fice daga d'akin ta sake dawowa,shuru ba motsin Yesmeen.


Tambayar kanta take ko lafiya ta shigo ba sallama ta nufi bayi kusan awa guda ba labarinta.


Hanyar bayin ta nufa don ganinko lafiya,saidai takardan datagani kan gadon yasata tsayawa,d'auka tayi da niyar dubawa abunda ta gani cikin takardan ya mugun kad'a mata hankali a tsorace race

"Saki!!!
Garin yaya?
Meta mishi zai cuci marainiyar Allah,Innalillahiwa'inna ilaihirraju'un."

Shi kawai taketa maimaitawa har ta isa k'ofar bayin murd'awa tayi tajishi rufe bugun duniya tak'i bud'ewa.

"Habba Yesmeen ki bud'e zaman baida wani amfani,karkiyi k'ok'arin cutarda kanki da abundake cikinki."

"Kin rasa danginki kinyi hak'uri kin yarda da hakan k'addarace ta Ubangiji,wannanma ki yarda dacewa muk'addarine tun ran gini ran........"

Kasa k'arasa maganar tayi tanadiyar tarindaya rik'eta ga numfashinta ya fara sama2.


Yesmeen dake zaune cikin bayan gida taketa rabka kukan jin Umman nata tafara shiga cikin wani yanayi yasa ta fito da sauri ba shiri.


Zaune ta taddata rik'e da k'irjinta sai zufa take had'awa ga tari harda jini gaba d'aya Yesmeen tagama rikicewa da gudu ta fito falon gidan don neman mai taimako duk suna zaune gaban Hajiya Talatu ta k'arasa tana nuna mata d'akin Umman

"Hajiya don Allah ki taimaken Ummah zata mutu gatacan sai aman jini take,don Allah ki taimaketa."

Alhaji dake fitowa daga cikin d'akinshi jin abunda Yesmeen ke fad'a da gudu ya rufta d'akin,Yesmeen na ganinshi itama ta rufamai baya Sam ta manta da wani ciki ajikinta ta shafe babin damuwarta kawai damuwarta Kar Ummanta ta mutu.


Duk tsiyar Hajiya Talatu itama saida taji tausayin kishiyar tata,d'akin ta nufa sauran yaran suka rufa mata baya.


Asume Alhaji ya taddata,cikin kid'ima haka ya sunkuceta ko nauyinta baijiba ya nufin hanyar waje yana sanarda Zahra ta d'aukomai keyn motor,baya ya kwantar da ita Yesmeen ta zauna ta d'aura kanta bisa cinyarta Hajiya Talatu ta shiga gaba.


Basu zame ko inaba sai Asibitin AL_AMEEN dake titin Nassarawa,suna zuwa aka karb'esu sunyi iya bakin k'ok'arinsu don ta farfad'o amma shuru dole sukasa mata abun numfashi.

Yesmeen kuka kawai take Hajiya Talatuma ba k'aramin tsorata tayiba d'azu lafiyanta laufa amma dubeta lokaci guda yadda ta fita hayyacinta,lallai rai ba bakin komai yakeba.




*UMMYN YSRH*
[02/05, 6:02 a.m.] Zeee Bello: 💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞



*YESMEEN*

💞💞💞💞💞💞💞


*WRITEN BY:*
*UMMYN YSRH*


*®PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*(P.M.L)*


*101~105*

Anhana kowa shiga wajenta,doctor ya k'ira Alhaji yake Sanar dashi zuciyarta na gabda bugawa dole aguji duk wani abunda zai rink'a tab'a matashi yanzu,rayuwarta na cikin had'ari aduk lokacnda hakan ya kuma faruwa yanzunma Allah ne ya tak'aita.


Har Doctor ya gama bayaninshi Alhaji jinshi kawai yake,yana tunanin yaushe Habiba ta kamu da ciwon zuciya baisaniba shidai yasan tanada hawan jini toh zuciyarfa yaushe ta sameshi?
Meyasa ta b'oyemai?.


Har Doctor ya sallameshi zuciyarshi na mai tambayoyi gakuma maganar Doctor namai yawo a kunne

"A yanzu matarka rayuwarta na cikin hatsari,ko ta rayu kota mace."

Yana fitowa sukayi kicib'us da Yesmeen durk'ushe bakin k'ofar tana zabga kuka da alama taji komai Alhaji yace

"Tashi Yesmeen,kibar kuka zonan."

da k'ar ta iya tashi k'afafunta duk sun kumbura.

Kan wani dogon benci suka zauna sannan ya fara magana

"Kuka ba abune mai amfani agaremuba,addu'a da fatan Allah tashi kafad'unta shiyafi cancanta muyi mata ayanzun,ki duba yanayin da kike ciki kema zaki iya jama kanki wani cutan,zafin ciwo baya kawo mutuwa don Allah kisama zuciyarki hak'uri,kamar yadda nasanki da hak'uri da juriya inason yanzunma kizama kamar yadda nasanki."

Hawaye kawai ke gangara kan k'uncinta bata iyace komaiba

Cigaba yayi da magana

"Bayan na koma gida d'azu d'ebo wasu kaya naci karo da wani takardan da nima yayi mugun d'agamin hankali,Wanda nasa shiyayi sanadiyar fad'awar Ummanki cikin wannan hali,yanzu ba lokacin bin ba'asin meya faru bane duk mujin gine gefe mubari har Ummannaki ta sami lafiya da kaina zannemi waliyanshi mijin naki.
Yanzu don Allah kisa hak'uri da juriya yin hakan shizaisa ta sami kwarin gwuiwa,nuna damuwarki shizaisa ta kasance cikin irin wannan yanayin."


"Insha Allahu Abbah zanzama mai boye dukkan damuwa don samun farin cikin Ummahna,muna kuma godiya da yadda kake kulawa damu,Allah biyaka da gidan Aljannah."

"Bakomai yiwa Kaine.
Allah miki albarka ya sauk'eki lafiya."

Kunya taji ta rufe fuskarta da tafukan hannunta tana murmushi lokaci guda kuma sai hawaye data tuna basu tare da mahaifin abundake cikinnata.


Yesmeen na barin gidan MUNEEB GENTLE yaji kamar ya sauk'e wani nauyi akanshi itama taje ta d'and'ana irin bak'in cikin da yad'au tsawon lokaci yana k'unsa,sanadiyar Marin data mai cikin jama'a yasa suka rabu da masoyiyarshi don baid'au matakiba,dalilin hakan yad'au alwashin rama abun datamai,sai gashi cikin sauk'i sun had'u kuma yasami nasarar cimma burinshi,yau zuciyarshi fes.



Wajen k'arfe biyu na dare Ummah ta farfad'o da sauri ma'aikatan suka cire mata abun k'arin numfashin,sukai duk wani aiki nasu na ma'aikatan jinya.


Yesmeen tana zaune kan abun sallah tun tana sallah a tsaye har ta dawoyi azaune.


Ganin ta dawo daidai yasa aka canza mata d'aki saidai ba'a buk'atar hayaniyar jama'a.


Satinta biyu a asibiti ta ware sosai kamar ba itaba,itakam har mamakin yadda taga 'yar tata take ta ware kamar batada wani damuwa hakan yasa itama ta ware.

Ansallameta ta dawo gida sunci gaba da al'amuransu,saidai yanzu Hajiya Talatu anfara rusuna.


Alhaji yaje ya sami Manyan ANWAR don jin musabbabin yin sakin sukace basuma da labari amma zasu sami mahaifiyar yaron don jin yadda ya kasance,zasu nemeshi idan sunje.


Lokacin da sukaje Hajiya Lamee ta bad'ama idonta toka tace bazata dawo mata gidaba yarinyar data gama barbad'a da bin maza ace d'anta ya zauna da'ita Sam bata yadda ba.

Hakadai suka rabu baram bara.

Hak'uri sukaba Alhaji kan ya bari zuwa wani lokaci kannan tad'an huce.


Sanda Ya sanar ma Ummah cewa yayi arabu dasu indai bata da hak'k'insu da Kansu zasu nemeta.

_BAYAN WATA BIYU_

Su Ummah ba zama anata hidimar bikin d'iyar k'anwar Alhaji.
Ummah ta gama yima Yesmeen shirin tafiya Kano wajen aminiyarta don cigaba da karatunta idan ta haihu tunda takusa shiga watanta,kuma gidansu ANWAR ba wani labari,gara ta koma makaranta.


Yau suna yinin biki bakowa gidan sai YESMEEN itama yau batajin dad'i shiyasa bata sami zuwaba.


Yamma lis taji wani bacci mai dad'i na d'ibanta gashi la'asar ya wuce batason bacci amma dake bacci b'arawone haka ya kwasheta.

Shigowa yayi gidan da 'yar fitonshi shiru yaji gidan da alama ba kowa,kitchen ya nufa don d'aukar Kofi,k'ofar Ummah ya gani bud'e yasan kuma suna wajen bikin,zuwa yayi da nufin lek'awa falon shuru ya wuce har uwar d'aki kwance ya hangota tana baccinta cikin kwanciyar hankali,
Wani farin cikine ya rufeshi don yau zai cire maitarshi, jiki na rawa ya hau cire kaya,bekaiga gama cirewaba yaji salati daga bayanshi

"La'ilaha'illallah......"

Batagaiga k'arasawaba ta zube k'asa shirim.

Nima tsabar tsoro juyawa nayi na ficeda gudu.


✍🏻 *~UMMYN YSRH~*
[02/05, 6:02 a.m.] Zeee Bello: 💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞



*YESMEEN*

💞💞💞💞💞💞💞


*Written by:*
*UMMYN YSRH*


*®PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*(P.M.L)*


_Ina muku barka da zuwan Ramadan Iyalan gidan_ *ALHAJI ISAH MUDA LAWAL*
*Accountant general of Bauchi state Audit*

_Allah karb'i ibada ya gafarta zunubai_


_inayima dukkan d'aukacin 'yan'uwa musulmai maraba da zuwan Ramadan Allah karb'i ibadunmu yasa muna daga cikin 'yantattun bayi_👏🏻



*116~120* 🔚

Ta isa gida daidai ruwan ya d'an ya anata k'iraye2 sallar magrib,d'aki ta wuce ta rufo k'ofar sannan ta wuce bayi ta watsa ruwa ta d'auro alwala.



*BAYAN WATA 'DAYA*

Yesmeen tun safe takejin wani iri daurewa kawai take,ahaka ta wuni har zuwa dare,saida tazo kwanciya ciwo yace salamu alaikum,duk dauriyarta saidata gaza.


Asibiti aka garzaya da ita ba ita ta haihuba sai wajen k'arfe hud'u da wani abu na asuba,ta sami santaleliyar d'iyarta,amma ta galabaita sosai,saida aka gyarasu ita da Babyn kowa kagani murna yake da fatan Allah raya.


Wayar Ummanta ta d'auka tama babyn hotuna ta turama Anwar,tare da guntuwar magana.


"Nasauka lafiya 'Diya mace,ga hoton babyn."

Sanda ta tura yana Masallaci yabar wayar a gida.


Saida sukai awa shida ta huta aka tabbatar ba wani matsala gareta aka sallamesu.



Lokacinda Anwar ya bud'e wayarshi yaga sak'on Yesmeen da gudu ya sauk'a k'asa wajen Hajiya cikin d'oki da murna ya mik'a mata wayar yana cewa

"Hajiya kinyi jika Yesmeen ta haihu."

Gaba d'aya yama manta da abundaya faru karb'a tayi itama cikin murna tana kallon jikar tata,lokaci guda taji son 'yar yarinyar
[02/05, 6:02 a.m.] Zeee Bello: 💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞



*YESMEEN*

💞💞💞💞💞💞💞


*WRITTEN BY:*
*UMMYN YSRH*




*®PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*(P.M.L)*


_Inamai Baku hak'urin rashin jina da kukayi na kwana biyu masoya wannan Novel hakan ya farune bisa wani uzurin amin afwa👏🏻





*106~110*

K'arar fad'uwarta da salatin datayi shiyayi sanadiyar farkawar Yesmeen cikin fad'uwar gaba hakan kuma yayi silar dawowar Sani cikin hayyacinshi,suna had'a ido da Yesmeen ya sunkuya tattara kayanshi ya ari na kare.


K'ok'arin mik'ewa tayi cikin zafin nama sada tana mik'ewar taji wani k'uttt a kwankwasonta sanadiya tashin sauri datayi,taka k'afar tayi don k'arasawa wajen Umman nata tana taka k'afarta taji wani zafi tundaga k'ugunta har k'afarta rik'e wajen tayi,sannan tayita maza ta k'arasa ga Umman.


Kafinta iso bakinta da hancinta jini kawai yake fitarwa sai motsi take da bakinta,baka Iyajin me take fad'a,cikin razana da fad'uwar gaba Yesmeen ta zauna ta d'ago kan Umman tana sambatu.


"Wayyo Ummahna don Allah ki tashi karki mutu ki barni kece gatana,wallahi bemin komaiba."

"Kitashi Banda kowa ayanzu saike,ki bari in rigaki tafiya."

"Kimin magana don Allah Ummahnah."

Maganganu kawai take wani kalmarma batasan metake fad'iba,tanayi tana jijjigata tana goge jinin take gangaro mata,can taji wayar Ummah na k'ara cikin jaka,jawoshi tayi taga Alhaji ke k'ira ai da sauri ta d'aga waya cikin rud'ewa tace

"Alhaji kana inane?
Gamu agida kazo Umma ba lafiya."

Ai baigama jin mezataceba ya fita daga cikin moton ya turo get ya fad'a cikin gidan aguje,dama ya k'irata ya sanarmata ya dawo gidane.


Yana shiga yaganta kwance,ba magana ba motsi gaba d'aya jikinta ya saki,da sauri ya sunkuceta sukayo waje sauri2 gudu2 haka suka isa bakin get ta bud'emusu suka fita da ita,sannan taje ta bud'emai motar suka shiga sai asibiti.



Suna isa aka karb'eta sai emergency,suna k'ofa suna tsaye likitan ya fito jiki sanyaye,gawani zufa dake tsatstsafomar,suna ganinshi suka taso da saurinsu,tare suke tambayar likitan labarin mai jikin.



Saida yayi ta maza sannan ya fara magaka kamar haka


"Alhaji saidai muyi hak'uri domin Wanda yafimu sonta ya karb'i abunshi,gunda kowa ko jiran k'ira yau ta amsa k'iran ubangiji,don Allah kuyi hak'uri karku d'aga hankalinku,addu'a zaku mata shine k'arshen gata da soyayar da zaku nuna mata bayan ranta."


Duk bayanin da likita yake gaba d'aya ba Wanda ya fahimta cikinsu don kamar an toshe musu jinsu,Abu guda kawai suka iyaji da yace bayan ranta.


Yesmeen cikin kid'ima race

"Kamar ya bayan ranta?
Mutum da ranshi kace bayan ranshi, kai ka kasheta kenan?
Alhaji kaji me wannan mutumin yake fad'a."


"Ki kwantarda hankalinki baiwar Allah cikine dake karki jefa kanki cikin wani yanani.
Tun kafin Ku iso da ita ta riga ta cika."


Alhaji kam zubewa yayi kan kujerar dake bayanshi,Yesmeen gadan2 ta nufo likita tana sambatu


"K'arya kake bata rasuba,kasake dubata,ba yanzu zata mutuba,zamu cigaba da rayuwarmu da Ummana kawai tayi suma irin na rananne."

Kanta k'araso ga likitan said luuuuuuuuu ta zube k'asa da gudu likitan ya rik'eta,ya kwalama wash ma'aikatan wajen k'ira sukazo sukayi gaba da ita.


_Nina zubewa nayi awajen tsabar firgicin rasuwar Ummah_






✍🏻 *~UMMYN YUSRAH~*
[02/05, 6:02 a.m.] Zeee Bello: 💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞
💞💞
💞



*YESMEEN*

💞💞💞💞💞💞💞



*Written by:*
*UMMYN YSRH*



*®PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*(P.M.L)*


*Ahar kullum baki bai tab'a Gajiyawa da addu'a da fatan Alkhairi garekuba iyalan gidan*
*ALHAJI ISAH MUDA LAWAL*
_ACCOUNT GENERAL BAUCHI STATE_
*INA MUKU FATAN ALKHAIRI GABAKI 'DAYAN AHALINKU*
*RABBI YA MUKU SAKAYYA DA GIDAN ALJANNAH*👏🏻



*111 ~115*

Afirgice ta farka daga mummunan mafarkin da take bakinta d'auke da salati,da sauri ta kai dubanta inda taga Umman tata ta zube saidai wayam ba komai,ta sake kai dubanta ga inda taga Sani yana d'ebe kayanshi wani mummunan fad'uwar gaba taji,ganin data mishi dagashi sai gajeren wandonshi,wato shi wannan gaskene ba mafarkiba.



K'ok'arin mik'ewa take amma Sam ta kasa don gaba d'aya jikinta ba kwari sanadiyar mafarkin mutuwar Ummah datayi,ganin ta farka har tana k'ok'arin tashi yasa ya haye gadon yana k'ok'arin kamota ja da baya take daga zaunen,k'afarta ya cafko tayi wutsil2 ta fizge k'afar ta k'ara ja da baya,tanason mik'ewa amma Sam ta kasa magana ya farayi


"Gara ki tsaya in miki ahankali,don yadda kika shiga hannuna bamai rabani dake."

Addu'a kawai take jerowa cikin zuciyarta na Allah ya kawomata d'auki gaba d'aya fuskarta ya wanke da hawaye sake yunk'urin mik'ewa tayi cikin sauri saidai wani irin azababben ciwo taji mararta da k'ugunta,sake komawa tayi ta zauna.

Sake mik'o hannunshi yayi karo na biyu don jawota saidai ji yayi kamar Wanda ya d'aura hannun kan igiyar wutan nefa don shokin,gaba d'aya ji yayi hannun tamai sanyi,Yesmeen da idonta ke rufe ta fara magana


"Inamai tunatar dakai cewa zina daud'ace,zina ba abune mai kauba,tana d'aya daga cikin many an laifuka da aka yima dukkanin musulmai hani da ita,kada mu kusanci zina,idan kayi da y'ar wani,za'ayi da taka,idan kayi da k'anwar wani za'ayi da taka k'anwar,idan kayi da matar wani ko mahaifiyar wani kaima za'ayi da naka,nasa Ubangiji bazai tab'a baka nasara akainaba,kasani idan har kaci galaba akaina ba Wanda ya ganka akwai na ukunmu ALLAH."


Daga haka bata kuma cewa komaiba tana jiran mai afkuwa ya afku idonta rufe har yanzu.


Karo na biyu daya sake kai hannunshi gareta saidai azabar yanzu tafi ta d'azu wani k'ara ya saki tare da Komawa da baya ya sauk'a daga kan gadon yahau kwashe kayanshi ya fice daga d'akin.


K'arar daya sake yasata bud'e idon tana gani ya sauk'a bar yabar d'akin,wani hamdala da ajiyar zuciya tayi tana godiya ga Allah daya kareta.



Takai kusan minti talatin zaune kafin yayi yunk'urin tashi,aiko sai taji ta mik'e tace wato harda tsoro yasa d'azun ta kasa mik'ewa.


Ji tayi bazata iya zama cikin gidanba tasa hijabinta tayo wake,ba gurin zuwa Hanifa ma run bayan bikinta da wata biyu akama mahaifinta chanjin wajen aiki suka koma Kaduna gidan ba kowa yanzu.



Tafiya ta farayi don motsa jikinta ga hadari ya had'u ruwa zai iya saukowa ko wani lokaci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login