Showing 3001 words to 6000 words out of 19172 words
Chapter 2 - SANIN GAIBU BOOK COMPLETE ROMANTIC HAUSA NOVELS.txt
Unknown
23 Nov 2025
1522
aka tarbosu zuwa masaukinsu suka huta sukaci abinci dauko wayarshi yayi yakira khairat hello my love inata kiranka bana samu eyyah baby network dinsune sai ahankali yakike inanam ina missin dinka wlh ko babyna kada kidamu inanam tare dake kinji tace nidai kada akalli kowa dan naji ance yan nijer sunada kyau sosai yayi dariya yace su kishi manya nibba wata mace da zankalla inji ina sontaba saike hum naji ok bakima yardaba ko shikenam nikuma bazandawo nijerba saida mata kingani shikena nazama mijin mata biyu ai wlh saidai kazama mijin mace daya koni ko ita kazabi daya to nazabeki tayi dariya nidai kadainamin irin wannan maganar pls banaso ok madam sai nakira zamu fita aiki ok bye
Ya kashe wayar yashir fita aiki suka fita khaleed yace gaskiya ba laifi yan nijer sun iya tarbon mutane sunkoya yanda zasu hada cameran wanda yayi magana da general yace sir ai naga kamar abin bawuya fa may be ma bazamu wuce 1month ba ok das gud shiyasa naturaka dan nasan zakayi saurin koyo but pls kada asamu matsala insha allah sir ok take care satinsu khaleed biyu sunkare aikinsu kamar gobe zasu koma khaleed yace yanason yashiga gari yadan zaga da yan kauyuka dake kusa haka aka bashi mota da sojoji biyu suka fita yanata masu tambaya inda baiganeba cam sukashiga wani daji mai itatuwan mangoro da kayan marmari yace su tsaya yanaso yadau hotuna agurin yana zuwa guri sai yaji kamar motsin mutane yakasa kunne yana sauraro sai yaji mutanen nacewa yau da dare ai kwananshi zai kare tunda shi dantaurinkai ne inashi ina takara da oga jimmaleri wlh dole yau ya bakunci lahira
Khaleed yarasa yanda zaiyi gashi suna rike da bindigogi gashi dagashi sai wayarshi dabara tafado mashi yayima ogansu text abinda yaji suna fada kiran da ogan yayi mishi sai wayar tayi qara nan da nan khaleed ya ari takare suka biyoshi da gudu dayake gurin fili yafi yawa khaleed yamasu nisa saita bindiga kawai sukayi sai ga cikin khaleed nan yafadi suna zuwa sukaga baya motsi kuma gashi da kayan soja nan da nan suka watse wanda duk abinda suke a idon wani mafarauci yazo yadauke khaleed yaaza kan dokinshi wanda da alama kamar bashida rai sukuma sojojin da suke jiran khaleed dasukaji karar bindiga suka shigo dajin amma basuga khaleed basuga alamarshiba nan suka kira oganshi suka gaya mashi ga abinda ke faruwa ogan yace shikenam sun halbeshi suntafi da gawar inaso kudubushi a duk inda sukatafi nasan yanzu basuyi nisaba ok sir
Nan da nan sojoji suka bazama cikin dajin amma basuga komiba illa wayar khaleed nan suka rantaya gidan alhj jimmaleri dan sunsan wayanda sukayi wannan ta addancin zasuje gidan shikuma mafaucin yanazuwa gidanshi yasauke khaleed yasamo wata yar wuka yacire bullet din wani ganye yadauko yadaka yasa agurin duk da baisan ko khaleed nada sauran numfashiba wasu ruwa ya dauko yashafa a gurin yashaf ga kirjin khaleed yakuma bude bakin khaleed ya kwarara ruwa da zafinsu ya koma gefe yana tausaya mishi wata yarinyace yar kimanin shekara 11 farace tas batada jiki saida akwai hips dukda yarinyace amma zaka gane irin kyan da take dashi ga gashi saidai rashin tsafta da wayewa sheke damunta kata dakun dakun tasheko da gudu baffa!! Baffa! Shine kindawo klbaki gayaminba tana ganin soja tahaye kafafun baffa wayyo baffa zanmutu meyakawo soja gidanmu baffa harbin mitanefa suke ni wlh yatashi yafitar mana gida tsoranshi nakeji baffa yace ke hooda wannam baya harbi harbeshi akayi shine nataimakashi yanzu haka bansan ko shina rayeba tace gaskiya baffa yabani tausayi allah yabashi lafiya kwanan khaleed uku kwance bai farkaba kullun baffa nabashi magani baffa na bayi hooda kuma tana zaune a tsakar gida khaleed ne yakama tari hooda tace baffa soja na tari baffa yanashiga dakin yaga khaleed zaune nan da nan yadauko ruwan magani yace yaro gashi kasha hannu hannu hoda ce tashigo tace hannu soja khaleed dai binsu kawai yake da kallo yana tuna abinda yafaru baffa yace yaro kana iya tuna abinda yafaru khaleed yadaga kai me yahadaki da wannan mugayen
Khaleed yabashi labatin komai yayi baffa godiya ba adadi baffa yace aiko naji ace ankama wasu agida alhj jimmaleri ashe sune suka halbeki hannu hannu kinji khaleeda yace yanadon zuwa bariki baffa yace yaro kibari kikarajin sauki mana khaleed yace baffa kada kadamu nasan yanzu sundamu sosai shiyasa nakeson inkoma hooda dake labe gurin baffa tace baffa kibarshi yatafi ni tsoranta nikaji khaleed yace a ranshi ke baaji tsoronki ba ke kikejin tsoron wani mtssw maikamada aljanu baffa yace sikenan yaro kazo mutafi inkaika.....
[10/20, 4:04 PM] +234 706 359 3939: [10:45pm|13/07/2016]
🌲SANIN GAIBU.....🌲
na maman ahmad
25-30
Suna isa barrack sojojin suka gane khaleed dan yana sanye da kaki nandanan suka rikoshi suka kaishi nan asibintin barracj baffa yace kada kubashi maganin asibiti dan zai iya yimai illah dan baa hadasu da maganin gargaji oga yace tsoho mungode yaba baffa kudinda baisan adadinsuba khaleed yace akai baffa gida dan yanason kafi yatafi yakaina baffa ziyara haka kuwa akayi khaleed yace injin dai baa fada Nigeria abinda yafaru ba sukace aa oga yace kada afada sai anga yanda abin zai faru yce ok das gud suka mikomai wayarshi yana budewa massages ne kala kala su dad da khairat kowa da abinda yake fada khaleed yayi murmushi yace alla sarki dasaidai kuji na rasu baffa yanda kataimakeni allah yataimakeni allah yanunamin nima na taimakama
Dad yafara kira son yaakayi wayanka baya zuwa khaleed yace dad inda mukajene ba network amma yanzu ai munkusa karewama insha alla iyakama muyi 1weak ok son allah yabada saa zangayawa mum dinka don duk tabi tatashi hankalinta danta nanan lfy ok son sai munyi waya ko bye dad yana kashewa yakira khairat tana dagawa yace uwargida ran gida amaryarki nagaidaki tace idan abinda kakira kafada kenam to sai anjima yace allah yahuci zuciyarki gudaliyya tace ba wannanba sweetheart I have been calling ur number since last week but switch off why abinda dai yagaywa dad itamashi yagayamata tace I missed you a lot dear yace me too zandawo nanda 1weak tayi tsalle tace waw amma naji dadi kace infara shiri angona zai dawo nan takashe wayar khaleed yace wannan kunyar saina fiddata
Kwanan khaleed hudu ya murmuje kamar komai bai sameshiba saidai yar rama da yayi nan yace sojojin sukaishi gidan baffa haka kuwa akayi yanashiga gida yaga baffa kwace hooda kuma nazaune tana hannu baffa tana ganin khaleed taruga da gudu wayyi baffa kataimakeni zai harbeni baffa katashi dan allah baffa awahalce yace hooda wannan sojan ba mugu bane baki ganeshiba shine wannan wanda aka halbe sannan tadawo tazauna bayan baffa tana jallon khaleed wanda jiyake kamar yahabeta din baisam meyasaba yatsani yarinya ko daon kazantartane oho
Ya tsugunna yace baffa lafiya kake kwance yaro wallahi macijine yasareni yau kwana biyu kenam khaleed yace subhanalla sannu baffa bari akaika asibiti baitsaya yaji me baffa zaiceba yadagashi cak sai mota yace ke kuma zakizo mutafi ko yaya tayi sumui sumui tabiyo bayanshi suna zuwa ta wasu sojojin dabata saniba kawai tadaka tsalle tana ihu khaleed yace wai ita wannan jakar meke damunta keeeeeehhh yayi mata tsawa saida hajin cikinta yakada tashiga mota tana makarkata suna kan hanya dai dai wani masallaci baffa yace yaro inason kamin wata alfarma dannj nasan tawa takare banda kowa anan mahaifiyar yarinyarna tarasu tun tana shekara uku dan shine nakeson ko bayan raina ibason karike hooda amana kacikamin burina khaleed yace haba baffa aibasai ka rokaba komai zan iya yimaka idan har zan iya baffa yayi dariya idan dai hakane to inason zamvaka auren hooda khaleed da saida cinkinshi ya mirda yakalli hoda yakalli kanshi ya tuna kharait ya kalli baffa dakeson dauke numfashi idonshi kafe kan khaleed to fahhhhh khaleed yace baffa indai wannan zaisa kaji dadi zanyi koma miye baffa yace mushi wannan masallacin akasai goro hamsin khaleed yfitar aka liman shine waliyin ango aka daura auren khaleed da hoodallah akan sadaki naira dubu 20 ana gama daurin aure baffa rai yayi halinshi khaleed kuka yake kanar karamin yaro wanda nakasa tantance kukun mutuwa yake ko kukun aure oho hooda dai tana mota haka aka fito da baffa tana ganin antallaboshi tafito tana ihu ina zaku jaimin baffana katashi kowa wurin saida yatausayamata ankai baffa makoncinsa allah kenan koya zata kaya tsakanin hoda da soja? Shin ko soja zai iya zama hoda wannan amsar tana gurin soja wanda yanzu tsoransama nakeji yanda naga fuskarsa saidai yasauko zankoma 🏃😂
[10/20, 4:06 PM] +234 706 359 3939: [7:08am|14/07/2016]
🌲SANIN GAIBU.....🌲
na maman ahmad
30-35
Hooda ansha kuka can tamakure gefe tanata sheshsheka gwanin tausayi khaleed yaji taisayinta yace but I can't get closed to you with this dirty clothes nan yayima wani soja magana yace dan allah yakai huda inda matarshi tayi wanka acanza mata kaya haka kuwa akayi tadanyi dama ba laifi tunda tasa kaya masu kyau hooda tace soja shikenan baffana yatafi bazai dawoba ko khaleed yace keni kidaina cemin sojs khaleed sunana tace to amma baffa yace duk wanda ya girmeni kada inkira sunanshi zan iya kiranka da yayana yace komi kikaga dama ki kiran dashi to ina iya yace ke dakata banason yawan surutu oya kwanta kiyi bacci dare yayi kinga gobene zamu tafi Nigeria haka ta kwanta tanata mafarkin baffanta yanacemata hooda kiyi biyayyah wa mijinki khaleed dai dai nan yatasheta ke tashi kiyi sallah zamu tafi tace yayana ina kwana can cikin makoshi ya amsa tace yaya wai dagaskene kai mijinane waya gaya maki baffane yagayamin yace inyima duk abinda kakeso yace oya bar zancen jekiyi sallah yana kallonta tayi arwala dayake inda taje wanka matar ta nuna mata yanda ake amfani da toilet tayi sallah yayi makin yanda tayi sallanta daidai hakada suka bar nijer cikin jirgima saida hoda ta rirrike khaleed ga sojoji ga tsoron jirgi tun tana bashi haushi hartafa bashi dariya nan tayi bacci kan kafafunshi saida taji kamar ansauka tabude ido suna isa su dad har sunzo tarbansu suna ganin hooda tawani rirrike khaleed mum tace son who is dis girl yace mum is a long story zammaku bayani komai idan munje gida okay dad yayi hugging khaleed son naga karame khaleed yace yanzu dai muje gida duk zakuji labarin komai su khairat sai wani karairaya ake ana kashe ido haka suka dunguma baya khaleed yayi magana da uwsrgidansa khairat ko amarya zamuce dan yanzu hjy hooda ce uwargida yace idan ya huta zai shigo gidansu taja motarta itada anisa suka koma gida tanata hararr hooda wanda haka kawai haushinta takeji nikuma nace ba kawai bane
Suna xuwa gida khaleed yacj abinci yayi wanka hooda ma haka khadeejah tasa tayi wanka ansayo mata kaya tasa itada khadeejah kawai taji tanason yarinyar kowa antaru falo hooda nakan cinyar khadeeja dad yace sin muna jinka haka khaleed yamasu bayanin komai suduka suksce gaskiya wanna almaamari allane yahadashi SANIN GAIBU SAI LILLAHI.. mum tace gaskiya alhj ni naji yarinyar tayimin kaikuma khaleed karike amana kaga batasan kowaba kaitasani kuma kai mahafinta yaba amanarta dad yace hakane khaleed yace insha allah amma dad ya zanyi da khairat kuma wannan yariyar ai bazata iya zaman aure she need to go to skul by d way she is so naryef dad yace gaskiyane zakasamo mai lesson sai tafara kafin tashiga skull ko ok dad haka kuwa akayi ga hooda da saurin daukar abu watanta uku gidan tasaba da mutanen gida especially khadeeja da mum danshi soja sai tayi jwana biyu bata ganshiba ga aiki ga kharait dinshi so baida time dinta shi mantawama yake da it ana saura kwana uku biki su aunty baikisu aka diro daga birni india xuwa birni abuja tana zuwa kowa sai murna yake gida yacika anata harka aunty baikisu tace mum ina kikasamo brutifull girl haka mum tabata labarin komai tace gaskiya mum bani ita kawai zakuyi intafida ita india dad yace wannan shawarar tayi amma mubari oga yazo khaleed da aka gayamai shi dadima yaji dan baisan abinda zaisa khairat tagane akwai wani abu tsakaninsu sai lokaci yayi anyi biki lfya ankai amare gidan mazajensu su khairat ansha kayan mata kamar hauka wanda batasi oga soja yagane alamarin nikuma nace ai baa hada natural da kwaskwarima ango dai yasha kyau su abdallah abokan ango kuma yayan amarya anyi sayen baki angama kowa yawatse sai ango da amarya yabude mayafinta tana hqwayen karya yace no baby miye kuma na kuka ya rungumeta khairat ansamu abinda akeso yatashi yadauko musu kaza da lemu yana bata tanaci tana wani rufe fuska suna karewa yashiga wanka itama haka sunyi arwala sukayi nafila kowa da abinda yake roko yadauko mata wata yar riga da kadan tarufe duwawunta shara shara haba sweetheart gaskiya bazan iya sa wannan riganba ok to bari inzo Insamaki ta ruga da gudu tayi toilet tasa tadubi kanta tace yau ko kaine sudais bazaka tsiraba yanagani tadade yabude toilet ya tallabota sai kan gado ya kashe wuta nikuma nace yau sainaga karyar sham maganin mata wasanni yake mata kala kala tun tana hakuri har tafara maidamashi namfa hankalin maza yatashi ya neman hanyar sa banana yashiga yaji hanyar abude take gabanshi yabada ras jikinshi yayi sanyi tanaganewa kawai tafashe da kuka daman nassan zaayi haka yace baby menenyaakayi haka rafaru
Tace wai dama tun syna secondary kato yashigo yayi raping dinta tadai gayamai karya kala kala shikuma gogan harda lallashi nan aka koma soja sai ihu ake kayan sokoto na aiki😜 bata wani wahalava dayake tasaba amma dan tsaba kinibibi kwance tayina kuku wai zafi takeji saida yai mata wanka nidai nace khairat an dandana yanzu kuma saime akwana a tashi ba wuya yanzu auren khaleed yayi 3 years amma ko bari bata tabayiba wandq kuwa magani takesha tana harka da samarinta wato khairat irin matan nanne masu shaawa sosai mijinta baya isarta dukda duk cikin samarin babu irin khalee
Bari mu waiwayi hjy khairat
Kharait nagani ta sheko da gudu da kayan makaranta aunty aunty we finish ur jssce to day wani yaro nabinta wanda yakai shekars goma khairat kuma sha biyar aunty khairat wait for me ina ita ai hartakai aunty tace ohh my baaby congrat gashi kuwa kunyi dai dai zqmuje Nigeria auren kanwar ismail anisa tace lahh aunty zanga yaya soja ko tace eh harsu mum duk zaki gansu tayi tsalle but baxamu dadeba ko aunty dsnni I like my skul nd my freind tace eh da wutu yakare zamu dawo das my aunty let me fresh up sajid dayake tsaye yana kallonsu aunty tace oya comon my boy ya make kafada yace kawai kullum aunty kawai kikeso ni bawanda ke sona dad kawai ke sona tace sry wayacema bana sonka ta rungumeshi yayi gwalo yace sry mum...
Taku har kullum maman ahmad
[10/20, 4:09 PM] +234 706 359 3939: [8:47am|14/07/2016]
🌲SANIN GAIBU.....🌲
na maman ahmad
35 to 40
Yaune su hooda zasu nigeria sorry dazu nace khairat mistake ne suna sauka filin jirgi drivercyazo daukansu dan ogan yayi tafi zuwa lagas wani aiki amma jibi zai dawo suna isa gida mum dataga hooda saida tati hawaye tace babyna kinyi kyau khadeejah oh mum babynki kawai kikasani wanda tana rike dan danta dan shekara biyu muhammad yasheka yarike hooda wai mommy ta kyalemai auntynshi sukasa dariya tace u dont have to say dat am urs huu ok lets go inn suka shiga sukaci abinci mum tace anya baliksu kuwa kigayawa yarinyarnam tanada aure mom ina gayamata whl kuma hooda tanada natsuwa kocan indiya bata fita saida mayafi amma bakiganin lkc yayi dazamuba khaleed matarshi ai wlh mum sai yazo da kanshi yanemi matarsa kinsan tunda mukaje baitambayetaba ko sau daya inaga yama manta da ita mum tace aikuwa zaigane kurensa dan yanzu hooda tafiya figigiyar matarshi mara kunya ina gayamiki balle takara girma wlg zaiga baidacwayo iba gayamiki ranan dad yaje wurincwani abokinsa hotel yahaduda khairat amma sam da mijinta yatambayeta cewa tayi ba itabace kuma dad yace wlh yaganta I think she's hidden something big to her huband aunty balki tace ni dama bata jwantaminba aidai yanzu gamu gani
Yauce ranarda khaleed zaidawo wanda hooda batama damu da rshin ganinsaba dan yanzu tazama big girl tasan yancin kanta kuma tayi alkawarin nunamishi kurensa sallama yayi yashigo aa yau yan india ne da kansu muhammad y sheka my big dad I miss u me to my boy haw studies yace fyn nd good cam yace aunty bakisu sannunku da zuwa tace yauwa dan mum kananan ashe yasosa keya hana murmushi a zuciyarta tace zaja samenine dan kwal uba azahiri kuma murmushi take wayar tace tayi ringin tadaga ok ganinan zuwa tace mum baban muhammad ne wai zaishigo ku gaisa dannam muce gida tace to bissimilla gashi dad dinku yatafivkairo amma next week zaidawo yashigo sungaisa ankawmai ruwa yace ashe khaleed ana ganinku yace yaya ai abubuwanne sai a hakali hum kawai yace mum mu zamu tafi race allah huta gajiya sukayi gaba balkisu tace muhammad je kakira auntynka tazo muwuce yadawo yace tana bacci mum tace ku kyaleta mana tunda gobe zakuzo ko balkisu bataso haka don batason abinda zai hada hooda da khaleed tafison saiya zo da kansji amma da ta tuna hooda akwai jan aji saitace to mum saida safe
Shikuma gogan baina damuba dan yama manta da wata hooda yananan zaune yace mum kunada abinci agidannam kuwa tace ina matar taka dazakazo kana tambayata abinci yace taje office ok wato batabar zuwa aikin namba ko shidai yayi shiru dan yayi iya kojarinshi amma sam taki tabari duk da yace zaimata albashi yana mamakin wannan abun tace kaduba sama kila akwai ragowar yatashi ya haura sama yaje kan dining yadauko jug din kunun aya ya zuba zaikai baki kofi yasubuce yafadi yalalatamai tshirt nan yashiga daki dan shiga bayi baima lura da mutum kwance kan gadoba ya shiga toilet ita kuma hooda bude kofarne yatasheta toilet tanufa tanajin karar ruwa tace oh gosh I forgot to clse d pomp tana bude kofar tajuya tarufe