Showing 9001 words to 12000 words out of 19172 words

Chapter 4 - SANIN GAIBU BOOK COMPLETE ROMANTIC HAUSA NOVELS.txt

Unknown   

23 Nov 2025

1520

wayanda tunda suka shigo suke kallon ikon allah can suka kalli juna kuma suka basar sallama yayi mum tace lafiyabka qalau kuwa saida kashigo zakayi sallama ya sosa kyeya mum dad good morning

Lafiya qalau son yagida komi qalau dad can I join u yau khairat batajij dadi wallahi allah yasauwaqa yace ameen hooda kuma daga nam wanka tayi tasa wani three quarter red tasa top fara tasa red rebom red ko dankwali bata dauraba tafito dan ita tadauka yama tafi tana zuwa taganshi yana breakfast taja kujera tazauna sai a lokaci yadago yace hasbunal lah wanne wace irin yarinyacr haka gaskiya baxata sabuba dolene abani matata nikadai nasan halinda nake shiga tace yaya kana maganane yazabura no no irin mara gaskiyanam tace ok I tourd gana maganane tacigaba dacin abincinta sumum dasuke falo dariya kamar zata kashesu dad ya zunguri mum yace wai bazamu bashi matarsaba tace haka da arha aini yata mai tsadace baigama biyaba dad yace toni zanbiyamasa tagane inda ya dosa tace alhj kenan kaibaka tsufane da nayi uba nayi yace to idanke kintsufa sai in auro yar shabir ko mum tace ayi mugani

Khaleed ne yazo yazauna yakasa cewa komi haka yatafi officene aka kirashi yazo zasuje america akan wani workshop dazasuyi kuma gobene tafiyar haka yaje gida yagayawa khairat wanda yanzu cikinta yayi six month tayi yan koke kokenta na karya haka yakira su mum yafada masu kharait ce takaishi airport suna dagawa takira alhj tagayamai wawanfa yayi tafiya har 2 week's zaiyi haka sukaita sheke ayarsu sunyi kwana goma suka qare abinda zasuyi haka yaje yajibgo kayan baby kamar hauka ranbkwana sha daya suka sauka abuja yanaso yayima khairat suprise direct gida yanufa tananan kuwa yafada yaba zuwa bakin kofa yaji dariyarta tana fadin aibakasani ba wlh bantaba ganin wawa irin mijinaba kasan wai yayarda wannan cikin nashine harda wani lallabani yakeyi khaleed ne yabanko kofa maizaigani😳😭
[10/20, 4:24 PM] ‪+234 706 359 3939‬: 🌲SANIN GAIBU.....🌲

na maman ahmad

65-70

Anisa naganin wanda ke magana ta zaro ido nashiga uku saberr ne mijin anisa wanda duk abinda suke fada ba wanda baijiba yace kije kema gidanku nasakeki saki uku nayi danasani saninki a rayuwata garada da allah baisa na haihu dakeba kincuci khairat wanda dalilinkine yasa take cikin halin da take yanzu allah yaisa anisa wani irin kuka takeyi nacin rai yace nabaki 10 minute kifita daga gidannan ko insa afitardake shaidaniya khairat dai taja kafafunta wanda sukaimata nauyi tafita tana mamakin yar uwar tana fita ta nufi gidan wata kawarta ta aje motarta sai tasha tashiga motar kebbi tana isa gida taga ana fitowa da gawar mahafinta innalillahi wa in ilaihi rajiun abinda take iya fada kenam kuksnma yaki zuwa sabida bakinciki yamata yawa tace ya allah allah yasa mama bata gayama abba ba haka mutane gurin sukaita kallonta wasu sundaukama mahaukaciyace yanda take zare ido tana shiga gida ta tarar da matar abbanta tana yan wake wakenta batama damuba khairat tace mama inawuni matar tace ke kuma daga ina kuma wane gulmanne yakawoki ina magana kintsa kina kallona to wlh kafin na kirga uku kinbacemin dagani ta dauko tabarya khairat ko tazura dagudu hartana tuntube waje take zaune tana tunanin ina zataje cam tazabura tadauki hand bag dinta tanata dubedube kamar wata zararriya can naga tadauko atm card tayi wani murmushi wanda dagani kasan tayine kawai data tuna kudinda ke cikin accaunt dinta wanda sunkai 13million satayi dariya can kuma tasha toka haka takoma tasha abuja tanufa wanda kusan 9nadare su abbasu isaba sai 4am tana zuwa taje gidan kawarta tadauko motar tatsaya wani restaurant taci abinci wanda cikawai tayi dan kada tamutu haka taje hotel takama daki kwananta uku tasamu gida mai daki biyu da falo sai kitchen tasiya

Hjy amina na komawa gida ta tarar da anisa sai kuka take tace kekuma meyafaru anisa tace mana khairat takashemin aure mama tace banganeba kifito kiyimin bayani yanda zan fahimceki tace mama khairat taje gida tagayamin yanda duk akayi khaleed yasaketa tana ganin mijina yashigo kawai saita nuna duk abinda take tare mukeyinshi shikuma baisaurareniba yamin saki uku mama khairat tacuceni tafashe da wani irin kuka kamar da gaske mama tace lallai wannan yarinyar ta cuceni yanzu duk abinda tamin bai ishetaba sai takashema yata aure anisa dai tayi hamdala da taga mama tahau tazauna shikenam allah ya isa kekuma allah yabaki wani mijim tace ameen

Khaleed kuwa side dinshi mum takaishi wanda har yanzu kuka yakeyi mum bata hanashiba hooda kuma tashige dakinta tayi kwaciyarta tace kukukasani nidai bawanda zai takurani ehe shikuma tashi yayi yayi wanka yadan kwanta mum tabashi panadol saboda kukan dayayi yasashi ciwan kai mum tace son kadauka komai yawuce kaji kamanta ma ko kayi rayuwa da wata maikamada khairat yanzu abinda nakeso kawai kanemi soyayyar matarka kaji ko yace mum dama inason matata kune kuka hanamin ita tin lokacinda mahaifinta yabani amanarta nayi alkawarin zama da ita har karshen rayuwata abinda nayi nayishine saboda tasamu hankalinta yakwanta tayi karatu amma bawai dan hulakanciba pls mum kitaimaka kiyimata bayani kinji tace naji zanyi yanzudai kwanta kahuta anjima zamuyi magana in dadinku yadawo yace ok mum das y I love you tace me too just rest huum

Mum tana fita tashiga dakin hooda ta isketa tana dubu handout dinta tace hooda I want to talk to you hooda ta aje tace mum inajinki mum tace magana mijinkine inaso ki aje komai abinda ke ranki kirungumi mijinki wanda tun bakisan ke wacece ya daukeki matsayin matarsa bawaidan ni nahaifi khaleed ba samun miji irin khaleed zamanin nam akwai wahala dan haka inaso kiyi hakuri koma yawuce kinji hooda ta kyada kai alamar taji kiran sallar magribne yakatsesu mum tace oya jekitasheshi yayi sallah kinji hooda tace to amma aranta cewa take ya zanyi imfuskanci yaya khaleed a matsayin matarsa wata zuciyar kuma tace to tsayanam kindai san bawacce bazataso samun irin khaleed a matsayin mijintaba mum tace ke wai badake nake maganaba oya tashi kije tatashi jiki bakwari tanufi side dinshi kofar abude take tanashiga falo bataganshiba tashiga daki bataganshi saitaji kamar alamar yana toilet har tajuya zata fita taji anbude kofa tana juyowa taganshi tsaye yana kallonta itana kuma sai tajuya zata fita yace ina kuma zaki tace dana mum ce tace nazo na yasheka kayi sallah yace ok idan kigama sallah inason kihadomin tea kikawomin tace to tafita......
[10/20, 4:25 PM] ‪+234 706 359 3939‬: 🌲SANIN GAIBU.....🌲

na maman ahmad

60-65

Khairat ce kwance jikin wani mutum wanda basai dame zai kwatanta muninshiba ya murza idonshi yagadai dagaskene baisan sanda yace khairat nima saida na yada wayata da kwakwata narude ina neman hanyar fita amma sai khaleed yajawoni mutumin yatashi yana kame kame khaleed yadaga murya yana kiran sojojin da kemishi gadi nandanan sukazo sukayi waje dashi da sunsan oga zai iya kasheshi yakoma kan khairat wadda zawone kawai bai fito mataba yakalleta yace ba abinda zammaki duniyace ta ishi kowa kinci amanata kin yaudareni allahne zaisakamin kije nasakeki saki biyu khairat da batamaga fuskar bada hakuriba tasaki wani irin kuka sai jin nayi ance kayi daidai abinda ka aikata wazangani 😳 hjy aminace mamarsu khairat wadda tunda akafita da alhj tananam tsaye yace mama dan allah kiyafeni khairat ce tasa na aikata abinda nayi sai kawai naga khaleed yafashe dawani irin kuka maicin rai mama tacw khaleed komi bakayiba kaine zamba hakuri ke kuma ba agidanaba dan bazaa haifamin shege a gidaba wlh kada kisake inga kafarki gidana shegiya mai fuska biyu kincuceni khairat bakibiyo mahaifankiba baki cancanci wannan sunanba oyo ki kwaso kayanki kificemai daga gida jaira munafuka

Khairat da idanunta subushe saboda tariga tasan yau tata takare haka takwaso kayanta ta dauki keyn motarta mama tace ajeshi aibadaga gidan ubanki kikazo da itaba shegiya khaleed yace mama kyaleta kawai wannan cikinma yasheta ishara mama tace kinci albarkacin cikinnan wlh dasai na illataki haka mama tajata tayi waje da ita tadawo taga khaleed yayi shiru yafada duniyar tunani ta dafashi itama sai kukan yakubuce mata tace khaleed bazantafi inbarka cikin wannan yanayinba katashi mutafi can gidanku daganam immusu bayanin komai yace aa mama hakan bazata yuwuba ki kyale kawai nabarma allah komai shi zai sakamin da mafificin alkhairi tace indai na isa dakai to katashi mutafi dayaga mama dagaske take haka yatashi kamar wani dolo yabita suna isa gida mama ko gaisawa batayi dasu dad ba tafashe da kuka tana hjy rabi mena dana cancanci wannan daga khairat ta cuceni wanda har immutu bazam manta wannan ranarba dakyar mum talallabata tasamu tayi shiru takalli khaleed tace son lfy meyafaru naganku haka shimadin fashewa yayi da kuka mum saita kyalesu dad ne yace dan allah kidaina wannan kukan kugaya msna meyafaru haka hjy amina tagayamasu duk abinda tajima kunnenta aiko su mum sukadau salati sai bama hjy amina hakuri suke dan sunsan yanda zataji abin

Hooda da tana makaranta batamasan me ake toyawaba tadhigo tararda maman khairat tagaidata tace wacece wannan rabi sannan mum tazayyane mata komai gameda khairat da abinda yasa basu gayamasu da wuriba hjy amina tace allah ne yakawoki rayuwar khaleed dan kishare mashi hawaye dan allah yarnan kirike mijinki amana kiyimai biyayya kada shedan yarudeki ke kuma hjy dan allah kubashi matarshi dan khaleed yana bukatar kulawa kuma yanzu kada kubari yakona gidanshi sai matarshi saboda zamanshi shikadai zaisashi yawan runani wanda zaiiya haifar mai da wata matsala mum tace bakomai allah yasa mudace tace ameen

Khairat nagani a gidan anisa tana bude kofa taga khairat da yanayinta tagane ba lfy tace khairat miye kuma matsalar khairat tagayamata duk yanda akayi me anisa zatayi imba dariyaba har da tapi 😳 saini anisa yau gurina yacika rayuwar wacce natsana fiye da kowa a duniyarnan ta ruguje bata da wanda zaitaimaketa sai ni lallai ashe kuwa bazaki taba samun taimakoba khairat da tayi tsaye tana kallon ikon allah tace anisa nicefa khairat ko baki ganeniba tace tsaf naganiki sarai dama haushinki nakeji kina zuwa gidanmu kika amshemin komai mamana yannena duk sunfi sonki ko a makaranta kin amshemin komai kinfini da konai wannan ne yasa nakudurci saina lalata rayuwarki yadda zakisha kunci har abada kuma nayi nasarar hakan saboda haka kificemin daga gida ni ina zaman lafiya da mijina kece wawiya danake zugagi kina dauka aigashinam wa gari yawaya oyo ficemin daga gida kosai narakaki ko mijin nawama kwacewa zakiyi kin makaro yarinya just get lost nd get out of my house nown daga can naji ance saida kufita tare to waye wannan😳🙉
[10/20, 4:26 PM] ‪+234 706 359 3939‬: 🌲SANIN GAIBU.....🌲

na maman ahmad

71

Tana fita daki tanufa tayi sallah taqare sallah tashiga kitchen don hada mashi tea tadora ruwazafi tasa citta kanunfari da kayan kamshi tasaga flask tadauko madara da suga cup ta daura kan tire takaimasa amma bata taradda shiba baidawo masallaci ba takalli sashin duk yayamutse dan andade baa gyara shiba nan tahau gyaranshi tashare tayi mopping tashiga toilet tagyara tasa turare koina ishai taji ana kira tafita zuwa dakinta tayi wanka tayi sallah shikuma yana dawowa direct side dinshi ya nufa yanashiga kamshi yatarbeshi yakalli koina tsaf tsaf yaga tea dinshi aje sai yayi murmushi yace tanx my lovely wife yaje mota yadauko kayanshi wanda daga masallaci yabiya gidanshi yadauko yashiga wanka yafito yasha tea dinsa yayi kwancinshi mumce tashiga dakin hooda ta iskota hartasa kayan bacci zata kwanta tace hooda ungo ga wannan kisha wani ruwane acikin gora hooda tace mum miye wannan kuma mum tace banason tambaya kedai kawai kisha haka hooda tashashi tana yamutse fuska zata kwanta mum tace hooda tace naam mum kije kitaya yayanki kwana kinga bayajin dadi gaban hooda yabada ras ras tace mum ni bazan mun tace ke ina wasa dake zambatamaki rai yanzu oya tashi kije hooda tadauki hijab dinta tasa tawuce tanamai jin tsoro

Tana isa sashensa tayi tsaye takasa shiga tana tunanin yanda zata kwana daki daya da yaya khaleed can datagajida tsayi ta kwankwasa yana kwance ya lumshe idonshi yana tuna irin abinda khairat tamashi yaji ana buga kofa yace yes who is that csn kasa kasa tace nice yace shigi kofan bude take tashigo tana wani sunne kai yatsuramata ido tace dama umh dama mum ce tace kuma saitayi shiru yagane metake nufi cikin zuciyarshi yace thanks mum a bayyane kuma yace to zoki kwanta mana kinyi tsaye yamatsa can gefe tazo ta zauna tana yan kalle kalle yace dazu nakingyaramin daki thanks tace haba yaya khaleed danna gyarama daki aiba wani abu bane yace hskanefa dan mata ta gyarawa mijinta daki ai lada zatasamu ko itadai shiru kawai tayi hijabinne yadameta amma batason cireshi haka ta kwanta can gefe ta dungule batasan sanda bacci yaduketaba shikuma gogan bacci yakasa daukeshi haka yatashi yayi arwala yayi rakaa biyu yana rokon allah yasa hooda ta amince dashi a matsayin mijinta yaqare addua yaduba agogo 1pm yatashi yaganta dungule sannu ahankali yacire mata hijab dinta nandanam yakauda kanshi gefe wato sanye take da riga da wando wandon kadan yarufe duwawunta rigar mai hannu vase iyakarta inda wandon yayi sauri yakwanta yajuya baya yana wani irin nishi bacci yakasa daukarshi baisan sanda yawotaba.....

🌲SANIN GAIBU.....🌲

na maman ahmad

72

Yana rungumarta yasaki wani irin nufashi jikinshine yafara makarkata yasaketa yatashi yana girgiza kai no no no dis will not happen now sai natabbata kina sona kamar yanda nake sonki yadauki filo yakoma falo kan kujera yakwanta yasamu barawon bacci yadaukeshi kiraye kirayen sallah yatada hooda tashiga toilet shikuma tasowa yayi baima duba kan gadoba yanufi toilet ita kuma kaidartace saita watsa ruwa takeyin sallah yana bude kofa mezaigani hoodace tube tajuya baya tana wanka batamasan ko wani yashigoba shikuma mutuwar tsaye yayi yana kallon duwawunta kamar wani maye nandanan naga kayan maza suntashi idonshi yayi jajur ita kuma tana watsa ruwa tajuyo zata dau towel taga mutum tsaye batasan lokacinda takama kakkare jikinta tana yaya khaleed 😳

Pls kafita dan allah shikuma ko motsin kwarai yakasayi tsoro yakamata tadaura towel dinta yace zokiwuce naji antada sallah takasa motsawa shikam kokarin cire wanda yake aiko tazura aguje shikuma baisan sanda yakwashe da dariyaba yayi arwala koda yafito baigantaba tawuce daki tayi sallah ta kwanta dayake suna hutu bata tashiba sa 11 shima baccin yakoma dayake jiya baisamu yayi baccinba office kuma yagaya masu bayajin dadi mum ce taji shiru ta leka sashenshi tatarar yana bacci kuma bataga hooda ba takoma dakin hooda tatarar tana toilet hooda na fitowa taga mum ina kwana mum mum tace wato dawowa kikayiko hooda ni banisa dakeba ko wlh mum nazo nadauki kayanane kuma ni gaskiya banason kwana can mum pls

Mum tacd haba hooda kamar wata yar primary khaleed fa mijinkine yazaayi yaji dadin abinda kikeyi haba aini nadauka zaki gogemishi hawayenshi kiduba abinda yafaru jiya mijinki yana bukatar kulawarki da komi naki dan allah hooda ki kulada mijinki kada kibari yafada wani yanayin wanda zaisa allah yayi fushi dake tace mun insha allah zanyi kokarin kiyayewa mum tadauko wasu magunguna tabata kuma ta gayamata yanda ake shansu takarba itadai tana mamaki ko miye wannan magungunan da mom kebata

zaune suke suna breakfast suduka dad ne yace son dama inason sanarda kai kadauki matarka kutafi can gidanka dazu naje gidan nasa anfidda komai ansake sakawasu furnitures ke kuma zakuje kasuwa keda hjy zaku siyo kayan lefenki wanda baa makiba khaleed kam sai washe baki yaki yake yakasa boye farincikinsa itakuma hooda kirjinta sai dukan uku uku yake.....
[10/20, 4:35 PM] ‪+234 706 359 3939‬: 🌲SANIN GAIBU.....🌲

na maman ahmad

73

Mum ce tace ni gaskiya ba wanda zai wahalda suje dashi su siyo nidai kawai zan shirya masu dinner dad yace dama aiko nan kuksfi auki mum tace nadaiji nibawanda zai wahaldani ehe gobe suje dakansu su siyo hakadai sukayi saida safe akan gobe zasuje suhado lefen wanda mum kuma tace on satday zaayi dinner dagacan akai amarya hooda gidan angonta khaleed hooda hartakwanta khaleed ne yashigo baby pls tea nakeso kihadamin irinna jiya tace to amma aranta tanacewa kazo kana wani takurawa mutum saiyanzu kasan inada amfani gareka mtsw

Shidai dakishi yanufa yashiga toilet da yin wanka tana shigowa dakin shikuma yana fitowa daure da towel tanaganinshi tayi sauri tasadda kanta kasa tace ga tea dinnan saida safe yace kizubamin mana tazuba tajuya zatatafi yace kibari mana insha saiki dauke tazauna tana kallon kasa yafeshe jikinshi da turare yacire towel dinshi daidai tana dago idonta aiko nandanan tasaukesu kasa tace gaskiya yaya khaleed baida kunya hmm yasa kayanshi na bacci yazo yazauna daidai saitinta yanasha yana kallonta insun hada ido takauda kai yagare yace idan kibkai kidawo inason magana dake tace to inda tabarshi nam taiskoshi yace zauna dama hakuri nakeson baki naga kamar kina fushidani kinaganin kamar na wulakantaki abaya wanda ni akwai dalilin dayasa nayi hakan amma bawai dan banasankiba pls kiyi hakuri hood tace lallai namiji bashida kunya yau wai yaya khaleed ne kibani hakuri hum afili kuma murmushi tayi da ta tuna maganar mum da baffa kiyima mijinki biyayya tace bakomai allah yayafe mana ameen

Tashi tayi danufin fita yace baby bakiyi hakuriba kenam tace mekagani yaya yace yauko baccin bazaa tayaniba batace komaiba kuma bata juyoba tashi yayi ya rungumota tabaya wani irin shok sukaji gabadayansu takasa cewa komai jawota yayi yace babyna fell free bazammaki komaiba saida amincewarki ok kunyama yabata kwantawa tayi yace haba baby da wannan hijabin zaki kwanta cire mata hijabdin yayi yace gaskiya matata tafi sauran mata nayi dace allah yasa yanda jikinki yakedakyau haki zuciyarki take danafi mazan duniya kaf dacen mata fuska tarufe tashi yayi ya kwanta tunbata bata riki tamai tunaniba itama kwantawa tayi tajawo pillow tarungume wanda yariga yazama mata jiki jintayi anfisge filon yace gaskiya bazai yuwuba inaji ina gani a rungume pillow abarni alhali nikeda jikina har kinsa natsani fillon nan jawota yayi ya rungume

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login