Showing 18001 words to 19172 words out of 19172 words

Chapter 7 - SANIN GAIBU BOOK COMPLETE ROMANTIC HAUSA NOVELS.txt

Unknown   

23 Nov 2025

1521

da karatunta

Bayan wata shidda

Abubuwa sunfaru hooda nagani daciki wanda yakai wata biyat suna garden zaune saiwani riritata yake ko motsi tayi sai yace sannu meke damunki meke miki ciwo tace kai my love wlh kaisheni kodai zanmaida cikin nam ajikin kane kabi kadami mutane tagama maganr tana dariya yace aidolene inriritaki saboda inasonki kuma inaso ki haifo mani yaya uku masu kama dake tace bakinka yasari danyen kashi jan kumatun ta yayi yace sai baki amma kuma sai raki tace hakane ai tunda bakai zaka haifosuba aukin kenam inba kangadoba baada wani kitibus kamota yayi yace lallai ni kike kira da haka to yayi lallai yau zannuna maki ni sojane hah yarinya kina wasa dani

Anisa nagani tadawo da makaranta tace aunty khadeeja wlh nagaji sosai fah tace ai yanzu kika fara mstww wallahi karatu ba dadi tanifi daki khadeeja kuma taba falo sadeeq ne yashigo da friend dinshi maisuna abid sungaishesu khadeeja takawomusu ruwa tace yau abid antuno damu tunda abida tarasu shikena kabar zuwa gidannsn yau shekara biyu ina adnan yace yana skul tace shikenam kazama gauro karfi dayaji kaki aure kasamama adnan mum ko yace bansamu mataba ne ko akwai wacce kika tanadamin sukasa dariya saiga anisa tafito ko dankwali babu tasanya tiga da wando tace lahh yaya yaushe kadawo gani abid yasa takoma da gudu shikuma tunda tafito yake kallonta yace bross wace wannam khadeejah tace toh fa aina dagoka wannan kanwar sadeeq ce anisa kaga sai ayi tuwona maina ko

Sadeeq dasai yanzu yayi magana humm sannunki to tunbaice yanasoba harkin bashi abid yace gaskiya bros tun yau kakoma babban yaya danni naga matar aure yazaayine khadeejah tace kada kadamu komi zaiyi dai dai zammata magana kaji sadeeq yace tokai kaji umma tabaka dariya sukayi abid yace shi zaije yauko afnan skull.....
[10/20, 5:13 PM] ‪+234 706 359 3939‬: 🌲SANIN GAIBU.....🌲

na maman ahmad

91

Abid nafita sadeeq yace gaskiya indai waanan alamarin yafaru to gaskiya zanfi kowajin dadi dan abid mutum ne mai halin kwarai tace kamar mijina kenam murmushi yayi kedai bskya rabo da tsokana je ki kiramin ita haka kuwa akayi tana zuwa tace yayana gani yace dama ba wani abubane abikina yaganki yace yanasonki kuma da aure mikikace a zuciyarta tace nida nake nema ruwa ajallo nasamu irin abid ga kyau ga ilimi ga kudi gashi daka ganshi baida hayaniya yace dakefa nake magana kinyi shiru

Tace yayasadeeq indan yayi maka nima na amince yace ahh to alhamdulillahi zanbashi numbanki tace shikenam yaya

Khaleed ne yashigo gida yana baby babyna kina ina fitowarta kenam daga toilet tace gani my love yaakayi naga sai murna kake yace india aka turani wani kos na wata hudu dana gamashi sai zama general nandanan annashuwarta ta dauke tana buga kafa gaskiya ni bazan yardaba haka kawai zaka tafi kabarni rungumeta yayi yace haba baby kema kinsan bazan tafi inbarki cikin wannan halimba ko tace aa gaskiya kaje kawai bakomai yace dama aiko bakifadaba zani amma da sharadi tace sharadinme yace sai in matata tayadda zatayimin rakiya zuwa india ai nan tadaka tsalle tace gaskiya naji dadi my dear nayi missin aunty balki da freinds dina yace jibifa zamuje kinga kishiryamana kayayyakin mu sai muje muyiwasu mum sallamako tace ok sir general

Sabeer ne tashigo gida khairat tace my dearna yakamata muje india muyi ziyara kaga yaya sadeeq shikadaine wanda ke taimakamun danayi rashin kowa yana turomin kudi sosai yace gaskiya yakama muje dama inada wani dan aiki dazanyi acam kin kinama iya haihuwa acam tunda next month ne ko tace tank u my daer

ANA WATA GA WATA

Yaune ranarda khaleed da hooda suka sauka a birnin india wanda yayi daidai da tahowarsu khairat itada mijinta kuma ranarce zaa daura auren anisa da abid bayan daidatawa da sukayi sunshaku sosai mama tace ayi komai cam basai anzo nigeria ba allah bada zaman lafiya tunda shi angon iyayensa nacam.......

🌲SANIN GAIBU.....🌲

na maman ahmad

92

Suna isowa hooda takira auny balki tace my aunty gani a gariku fa yanzu zaki ganni aunty balki tayi tsalle tace allah sarki gaskiya naji dadi kuzo gidan khadeejah kinsan yau zaayi auren anisa kanwar sadeeq hooda tace aikuwa hakane dan abdallah ma yagayawa khaleed saidai bamusan ko yau bane ashe munzo dai dai kenam tana kashe wayar suka tari taxi sai gidan khadeejah shagali ake kamar na budurwa kowa sai murna yake anata yaushe rabo ana cikin haka saigasu khairat dagudu na isa cikin gida sai inda amarya dan inga yanda zatayi idan tagasu khairat da rabin ranta

Suna shigowa suka ga gida sai shagali ake sadeeq ne yataso yataresu khairat ta yaya lfy naga mutane yace ai yau ake bikin anisa ku shiga suna ciki khaleed da yana ganinsu yayi kamar baigansuba yana jinjina irin rashin kunyar khairat da cin amana yanzu bayaga abinda tamishi ashe mijin anisa kuma ta aura mtsw allah ya wadde da irin masu hlin khairat nikuma nace me kake sauri dakatsaya kaga yanda zata kaya mana

Sadeeq dai yatsaya wace wurinsu khaleed yagane khaleed dan suna zuwa gidansu da yana auren anisa yaja khaleed gefe yayimishi bayanin komai da abinda yasa ya auri khairat gaskiya khaleed yajin jina wannan alamarin yanzu anisa dama haka take sallama tayi hankalun kowa yakoma gunta wasa kuma gabansu nafaduwa gaisawa sukayi suna binta da kallon mamaki to yaakayi tasan yau bikin anisa? Yaa akayi tasan nam gidam? Wannan cikin kumafa?

Suna haka anisa tafashe da kuka khairat dan allah kiyafemin nan takwashe komi yagayamusu kowa saida yayi mamaki tace nidama banrikekiba suka rungume juna suna kuka tace khairat kinyi wani aurenne tace ehh nayi tace da mijina ma muke yana waje su sadeeq ne suka shigo khairat tace kinga mijina nam 😳 anisa tazare ido takallon sabeer tananunashi kai dama sabeer kika aura abdallah yace to miye kaikayine yakoma kam mashekiya kinbani mamaki anisa kuka take kamarme tana neman gafara khairat tace bakomai ai yawuce haka akakai amarya gidanta kowa da murna mama ma saida tayi kuka dataji wannan alamarin har sunshirya da yarta khairat

Bayan shekara uku

Hoodace nagani rike da yaro dan wata shida wasu yan biyu na biye da ita masu kyau mace da namiji suna kada sosai jin nayi tace ameer da ameera kushiga baya khaleed ne yace gaskiya bani baffana yauke zaki tukamu yakarbe yaron hannunta wanda akasama sunan mahaifin hooda ameer da amera kuma sunan mum da dad din khaleed sukaci

Khairat kuma tanada yayanta biyu anisa da khaleed yanzu haka tanada ciki wata hudu

Anisa kuma tanada yarta daya maisuna amina sunam mama kenan suna kiranta da ummi duniya tayi dadi kowa yana zaune da mijinshi lafiya......





ALHAMDU LILLAHI
Anan nakawo karshen wannan littafina mai suna SANIN GAIBU......

ina godiya da mika gaisuwata gamasoya littafaina da kuma shawara wanda adaina fassara abu yanda duk aka dama damin ance SANIN GAIBU SAI LILLAHI......

Daga marubuciyarku

MARDIYYA KAOJE

wadda kukafisani da

MAMAN AHMAD

Marubuciyar
(1) HUKUNCIN ALLAH
(2) RASHIN SANI
(3) SANIN GAIBU
Sai littafinmu nagaba RAWAR GANI........

THANKS. ..........

5
6
7

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login