Showing 12001 words to 15000 words out of 19172 words
Chapter 5 - SANIN GAIBU BOOK COMPLETE ROMANTIC HAUSA NOVELS.txt
Unknown
23 Nov 2025
1519
saiji tayi yana wani nishi wanda yabata tsoro tace yaya bakada lafiyane yace ehhh mekedamunka sai ya nunata nikuma yace ehh innunamiki maganin tace ehh yataba kirjinta wanda laushin shi yasa yakasa dauke hannunsa gabantane yafara dukan uku uku tace yau naboni shikuma sai tattabasu yake yana lumshe ido........
🌲SANIN GAIBU.....🌲
na maman ahmad
74
Can kasa kasa muryarshi na rawa yace baby inyi tace yaya mezakayi yace nidai nace maki inyi kinyarda baijira mezataceba yafara shafata yana wani irin nishi nononta yake matsa haka yake jamar baitaba ganin maceba can yakai ga duwawunta yanashafa jijinshi har majarkata yake itakuma jitake kamar tasaki fitsari dan tsoro kuka tashigayi tana yaya dan allah kayi hakuri pls mum help me pls someone help dayaga zata taranai jama'a yasaketa yana maida numfashi aikuwa da gudu tafito sashin duk tarikice nikuma sai bintanayi iba dariya 😂 mum ce sukayi karo tace hooda lafiya kuwa kikafito kamar ankoroki rungume mum tayi tana kuka tace mum yayane yakeson yimin...... saikuna tadakata dan kunya dataji satace mum bakomai magece nagani shine nasheko mum tace lallai kinada aiki magence takoroki haka amma acikin ranta tace hum dolene ku komacan gidanku kome zaifaru yafarucan yayan yanzu basuda kunya oya jeki ki kwanta
Haka tawuce tana waiwaiye tashige daki tana maida numfashi haka kwana yadauketa sallah ne yatasheta takoma takwanta san tara tatashi tayi wanka tafito kenam yanashigowa tana ganinshi takoma da gudu cinkin toilet shi kuma mezaiyi inba dariyaba shiga yayi toilet din jadabaya take har takai bango yaya dan allah yace shiii kinaso mum tajikine matsowa yayi yahada goshinshi da nata yahada bakinshi da nata bashiba har ita saida ta runtse ido rungumeta yayi yana batun cire towel din sai yaji muryar mum tana cewa waike haryanzu wanka kunsanfa zaku fita keda yayanki ko hooda tazaro ido yaya kasakeni pls mum zatagammu nashiga uku yace to miye da taganmu nifa mijinkine tace to tsaya indaura towel dina yana matsawa tafita da gudu hartana tuntube
Mum tace hooda lafiya tace mum berane a toilet din tace jiya mage takoroki yau kuma bera to bari inga beran tace aa mum yafita ra window ringin wayanshi tayi mum tace ashe beran harda waya yakeda tafita tana dariya fitowa yayi hooda tace kagani koyaya wlh banaso kadaina pls tana bubbuga kafa towel mezaiyi inba faduwaba tana kokarin dauka taji an rungumota pls baby kitaimakamin walh zanmutu pls tace yaya khaleed dan zatin allah kakyaleni in mum ta iskomu hakafa saida ya tattabata sannan dayaji alamun mutum tafe yadaura mata towel din yazauna kan kujera mum ce tashigo au dama kananam kekuma tundazu mikike baki shiryaba haka tashirya sana sama tunda yaki fita yatsareta da ido wasu indian dress tasa riga da wando wando jah riga blue mayafi blue tasa takalmi ja da jaka blue tsayawa infadamaku yanda tayi kyau bata lokacine kallonta kawai yake yana hadiyar yawu suna gama breakfast suka wace babune kawai basu siyoba akwati set uku mum kam tace kaya sunyi kyau dad ma haka hooda dai sai mamaku take yanda yaya khaleed keta tattalinta kanar kwai har tausayi yake bata toh fah😳........
[10/20, 4:38 PM] ‪+234 706 359 3939‬: 🌲SANIN GAIBU.....🌲
na maman ahmad
75
waiwaye adon tafiya
Khairat ce naga da twohon ciki cikin falo tanacin goro duk tarame tayi baki bazakace khairat bace dukushewa naga tayi tana wash wash marata tayi karfi hali tafita waje tana kiran maigadinta yazo yace hjy lfy tace asibiti zaka kai hjy kinsan aini ban iya motaba tace taimaka kasamomin wani haka yafita yasamo wani dan saurayi ko kafinyadawo yatar khairat hartasuma aikuwa suka ciccibeta sai asibiti suna isa akawuce da ita emagency nurse dince tafito tqce baba ina mijinta yazo yasa hannu aimata aiki baba sai kalle kalle yake danshi azamanshi da hjy baisan mijintaba katseshi tayi baba yarirnam tana cikin hatsari fa yace wlh bansan mijintaba dagacan gefe naji ance nine mijinta 😳 wazanga sabeer ne mijin anisa haka yayi sign yabiya resit yayi komai anyi aiki angama nurse dince tafito sabeer yayi sauri yamike nurse gaskiya saidai kuyi hakuru amman babyn baizo da raiba maman kuma tana icu tanason samun hutu aciyar zuciya yayi yace to mungode
Tana farfadowa tataba cikinta taji wayam yunkurin tashi tayi amma taji jikin yanamata nauyi saigasu baba maigadi da yaron daya kawota baba yace sannu hjy yajiki tace dasauki ai maigida yazo yananam ma waje tunani take towaye kuma maigida tace baba ina dandana haifa baba yayi jim sannan yace hjy saidai ayi hakuri kuka takeyi tana kiran baba kace wasa kake nan sabeer yashigo tana ganinsa tazaro ido 😳 idan dai ba mafarki takeba to lallai wannan mijin anisa ne to meyakawshi nam
Yace khairat yajiki kinsan nam asibitin mahafinane kuma nima anan nake aiki so naga lokacinda akazo dake shine nabiyosu nandin dan ganin lafiyarki yajikin bakidai jin wata natsala ko tace aa banajin komai nagode baba yace au dama bakaine mijintaba yace banine mijinta saidai inaso inzama mijinta zaa bani baba dan naga kanaji da yarnam takai baba yace maizaihana tunda duk wani mai hankali zaisoka kodon taimakon dakayi mana allah dai yabiya yace ameen itadai khairat ikon allah kawai take kallo kamar a firlm magani yadauko yahadamata tea mara zafi tasha yata kallonta duk tarame yace khairat agaskiya tunbayan rabuwata da anisa naketa nemanki amma allah baisa nagankiba sai yau natausayamaki kina cikin bakinciki wanda bake yakamata ace tanayiba idan akwai wanda yadace yawulakanta to anisace inaso kibani hadin kai ikwatomiki yancinki dan anisa ta zalinceki tarabaki da farincikin ta maida rayuwar baka kirin pls anisa zan aureki dan inasonki ina tausayinki dan allah ki amincemin pls.......
🌲SANIN GAIBU.....🌲
na maman ahmad
76
Sai lokacin takalleshi tace da farko zamma godiya bisaga abinda kamin kuma inason kada kasake ambaton wata anisa agabana saboda natsani mai irin sunan ma insob ka aureni dan kanasona bawaidan ramuwaba dannj nariga nashafe babin anisa arayuwata tace na amince allah yashige mana gaba yace ameen dama abbana ya matsamin sainayi aure kafin natafi jidda dan karo karatu zanyi digree na uku acam so yanaso intafi da matata gashi yanzu saura wata biyu intafi yanzu zanje ingayamasa kuma nasan zai fahimceni
Tace bakomai sabeer nagode kataka RAWAR GANI a rayuwata wanda bazan taba mantawaba littafimmu nagaba kenan insha allah yace ba komai ki kwanta kihuta kinji fita yayi tana hamdaka ga allah daya amshi adduar shi yadashi da khairat
Nafito daga asibiti ina tafiya saina hango wani hall antashiga anci gayu aikuwa nandanan nima nabi sahu ina shiga naga wasu turawa sngo da amarya shi kodai larabawane dan sunyi mugunyin kyau koda namtsa sai naga ashe hjy hooda ce da angonta khaleed aiko nadaka tsalle nakoma can gaba abu namu danni nama mantasu naira ake zubuwa kamar ba gobe ansha hotuna anci ansha andauka baakarw dinner ba sai 11pm haka akadauki amarya sai gidan angonta kawayen amarya yanmakaranta duk an hallara sai walkiya ake ana karairaya can hagosu o,o
anata zakewa anga maza masu aji tabota nayi nace ke ayidai sannu tun aji baizubeba
Ankai amarya tanata kuka shikuma oga jiyake kamar yaune yafara aure abokan amarya kadai suka rage sunan sukaji shigowar angaye hooda dai tananam tana aikinta kuka sunshigo aka gaggaisa to ita amaryar bata bude fuskartaba abdallah yace hakanan hadiza tace hum fuskarma gabadaya zaa bude bakumasai bakiba kuna batun fuska can ango yayi carab yace nawane bakin danshi gani yake suna batamai lokaci abdallah yace lallai kanuna mana kamatsu mutafi sukace dubu dari biyarne kawai abdallah yace bakin naku na gold ne halam sukace ai yafi gold ma khaleed dayagaji da jira cek yadauko yarubuta musu yabasu abdallah yazare ido 😳 lallai khaleed nagaisheka sabon shiga sudai kawayen amarya mamakine yacikasu yanzu kowace zata tashi da dubu dari da hamsin hatda karima dan su ukune
Abdallah yace guys kuzo muje dan natabbata idan muka kara 1 minute anan to gargadamu zaayi khaleed yace kajidashi dai aiba gareni farauba kaikamanta lokacinda mukakaima madam abdallah yayi sauri yayi gaba yace ku kuma kufito mutafi tunda kusamu abinda kukeso ko kuma in allurar soja tamotsa wallahi baruwana haka sukafice hooda nata kuka daga ita sai yaya khaleed hum turkashi.......😂😜🙉
[10/20, 4:41 PM] ‪+234 706 359 3939‬: 🌲SANIN GAIBU.....🌲
na maman ahmad
77
Gida yayi tsit sai kukan hooda kakeji khaleed ne yadawo inda take ya rugumota yana shiii miye kuma na kuka babyna kidaina kuka kinji kiyi hakuri kitashi ki watsa ruwa kada kijawowa kanki wani ciwon kinji kamar bada ita yake maganaba tayi lamo kan qirjinshi yana shafa bayanta tasheta yayi oya zo muci abinci nasan kinajib yunwa tace ni nakoshi sunkuce ta yayi yaajrta kasa kitchen yaje yadauko plate da cups yadawo wata leda daya shigo da ita yadauko yabude kazace maiji da kanta 😋 yajuye cikin plate itadai kallonshi kawai take tana ajiya zuciya irin kaci kuka ka koshin nam yazo yadaga yadora kafafunshi yace baby fell free I will never let u cry dis is my promise to u kuma bazantaba yimaki abinda bakyaso kinji hankalinta yadan kwanta dan ita yanyan nata tsoroma yakebata haka yayitabata yanaba kanshi harsuka kare bandaki yashiga yayi wanka itama yace tatashi tayi wanka da arwala tana fitowa wanka yabita da riga tadauko iya guiwa mai hanun shime pink batada nauyi tadan matseta
Ta daura zani ta shimfida daddum hijab dinta tadauko tasa shima yata rakaa biyu suka sukayi adduar samun zaman lafiya da zuria daiyaba yayimata yan tambayoyi da yashi addini bawanda bata amsaba yace ashe babyna malama ce tarufe fuska alamar kunya yatashi yayi saman gado yakwanta itakuma cire hijaba din tayi da zani ta kwanta gabanta nabugawa jawota yayi ya rungume yana gayamata kalamai masu dadi ita takasa gane yayanta sonta yakeyi ko shaawarta yake inda yanasona meyasa tunda bainunaminba sai yanzu koma miye sainagano sannan zansaki jikina dakai yitayi kamar tayi bacci yanata kallon fuskar sumbatarta yayi I love you my baby gud nyt bacci barawone yasacesu a.c ne ke kadawa dakin saiwani bada kamshi yake
Kiran sallah yatadashi yatashi yayo arwala yasa jallabiya rungumota yayi yana huramata kunne a hankali take bude idonta murmushi yayi yace babyna atashi ayi sallah batasan sanda tayi murmushiba wanda yasa khaleed na neman kare alwalarsa sakinta yayi yace baby zanje masallaci kinji kitashi kiyi sallah tace to wanka tayi tadauro alwala tayi sallah komawatayi ta kwanta shima haka sai wurin 8:30am tatashi tazame jikinta......
🌲SANIN GAIBU.....🌲
na maman ahmad
78
fita tayi daga dakin bin falon tayi da kallo tana mutmushi gaskiya falon yahadu black nd ash colours komi na falon sai wata kofa da tagani tabude tashiga komai wite ne sai labule red da centre carpet room nd falo ne irin nata tace wato nanne dakin yaya khaleed
saukowa tayi kasa namma hakanne room nd falo biyu da babba falo dining area kitchen da store abinda yake kasa shiyake sama tace waw gaskiya dad kayi kokari kitchen tashiga taga babu abinda babu aciki store ma lode yake da kayan abinci kala kala ruwan tea tadaura hade da kayan kanshi ta fere dankali tasoye freezer tabude tadauko kifi tawanke tadaura wanda yaci kayan dadi nandanan gida yakaure da kamshi ta soya kwai tasaka a flaks ta jera a dining kyara kitchen din tayi tasa duk gidan tasamashi turare mai mugun kamshi komawa daki tayi steel yana bacci murmushi tayi ta duba agogo 10:15 wanka tashiga shikuma tashi yayi alamar akwai mutum bayi dakinshi yakoma shima wanka yashiga dakin sai kamshi yakeyi tana fito tasa wata atamfa super holland ja da blue riga da siket dinki ya amshe jikinta hips dinta sunfito ga bobs dinta sunbayyana kwalliya tayi tana daurin dankwali tajuyo suka hada ido mumushi yamata baby u look gorgeous tace tanx u too rugumeta yayi babyna kina ruda dayawa hannushi tariko tajawoshi shikuma inba duwawuntaba ba abinda yake kallo yana hadiya yawu 😋 dining takaishi abinci yakeci yana santi kan kafarsa yadaurata yana bata abaki tanaci mumce takira son ga direbanam zaikawomuku breakfast yace mum ai yarki tariga tamana breakfast yace adaisa lunch da dinner damu mum taji dadi danta yasamu wacce take kuladashi fatanta kawai daga jikokinta......
[10/20, 4:44 PM] ‪+234 706 359 3939‬: 🌲SANIN GAIBU.....🌲
na maman ahmad
79
Suna kare breakfast falo daki yakoma yasanya kayanshi dan yasan yanzu kawayenta zasuzo saukowa yayi ta kalleshi tace yaya khaleed kayi kyau shaddace sky blue ta amshi fatar jikinshi bude hannuwansa yayi alamar tazo tayi kamar bataga meyake batasan meyeba bataso su hada ido duk saitaji jikinta yayi sanyi zagayawa yayi inda take ya tsugunna yace babyna wlh bansan yanda zan fassara maki soyayyata agarekiba bansan yazanyi kifahinci yanda nakesonki dan allah baby inaso muyi zama na amana I really need someone to take care of me know bcos khairat ta cuceni dago kantayi tana kallonsa hawaye tagani a fuskarta batasan sanda tasharemai hawayeba tace I love you too zabura yayi danjin yayi kamar a mafarki yace pls say it again rufe fuska tayi tana murmushi rungumeta yayi hannunsa kan hips dinta yana shafasu kanta na kasa takasa hada ido dashi kofarda akayi nokin ne yadawo dasu haka yasajeta jiki ba kwari kamar zaiyi kuka yana budewa su hadeeza yagani da sauran kawayen gaisawa sukayi yakalli hooda yanamata alamar yafita
Fita nayi daga gidan danjinayi kamar nashake su hadeeza asibiti na koma inashiga dakin naji sabeer nacewa amaryata gobe warhaka andauramana aure kinzama mallakina kitashi mutafi gida dan anbaki sallama khairat tace saber ba abinda zance dakai sai allah yasaka da alkhairi hum nima aikinbiyani tunda kika amshi soyayya ta kingamamin komai arayuwa nikuma zan zame miki miji da uwa da uba insha allah bazakiyi danasani ba arayuwa mumushi tayi baba ne yace hjy angama hada kayan gida yasaukesu yawuce dan shirye shirye
Khaleed yana fita gidan abdallah yaje abdallah yace ango kasha mai murmushi yayi yajawo wayarsa yakira babynsa hello babyna ina missing dikin dan allah da suntafi kikirani kinji humm kawai tace yana kashe wayar abdallah yace lallai ashe akwai wadda zatasa canal khaleed khaberr gidado zaucewa lallai nima niger zanje inkaro tabiyu khaleed yace nidai wallahi ba ruwana idan sadeeya tajika sadiyace tace khaleed kafita harkanshi kabarni dashi abdallah yace nafasan halinki wlh wasa nake khaleed yace kayi raki tun yanzu lemu ta ajiye gabanshi shidai hoodansa kawai yake gani.....
Anyi daurin aure an watse ango yadauki amaryarsa zuwa gidanshi khairat kuka take narasa gane na farincikine ko name oho
🌲SANIN GAIBU......🌲
na maman ahmad
80
Yau watanni biyu kenam dayin aurensu khaleed shakuwa tashiga tsakaninsu sosai wanda basa iya awa daya basuga junansuba idan yana office kuna jimi jimi yakirata amma komai baishiga tsakaninsuba mum ma talura da hakan dan taga yanda dan nata ya rame hooda ce yakai gidansu mum dan zaije america zasuyi 2month acam dayake aiki zasu shine yace bari yakaita inda mum
Tafiyanshi da kwana biyu mum ce takira hooda tanashiga dakin mum taga wata mata tagaisheta mum tace hooda wannan sunanta hjy mairo tazone dan tayimiki kyaran jiki inaso kibada hadin kai komi akece kiyi kada kisaba kinajina ko tace ehh mum ok tashi kitafi hjy mairo inaso kiyimata kyara wanda ita kanta zataji tana bukatar mijinta dan naga alama har yanzu yarinta nacin wannan yarinyar tanadon kashe mijinta abanza wazai aje irin wannan yanata kallonta mtsww...
Hjy mairo gyaratake ma hooda basassautawa aiko kullun jikin hooda kamshi yake shikuna gogan kullu suna makale awaya mumce tashigo tatarar ana artabu hooda da mairo wai wannan magani daci wlh mum tace yamukayi dakene humm tajarba tasha tana tamutsa fuska hjy mairo tayi musu saida safe ta fita
Mum tace hooda inaso kibani hankalin ki saurari abinda zangayamaki inaso kiyi biyyayya gamijinki kada kiza cikin matanda dazasu tashi kiyama basama mijinsu biyayya ke yarinyace har yanzu kinga wannan soyayyar dayake nuna maki walh idan baki bashi hadinkai watarana kina zaune zai auro maki wata duk kyannan naki wlh kiji tausayinsa kina ganin abinda matarsa tamasa maimakon ke kinsamu damar da zaki kamashi bazai sake ganin wataba saike amma kintsaya kina jan aji lallai yaro yarone
Gaban hooda sai faduwa yake gadkiya bataji zata iya zama da wata a matsayin kishiyaba tanason yayanta to amna yaxatayi da kunyarsa kuma aishi bainemetaba nikuma nace kinmanta alkawari yayi sai kin amince zaiyimiki wani abun mum tace kina jin abinda nake fada ko tace zansa mairo takoyamaki abubuwa da dama kuma inasi kicere kunya kifarantama mjinki rai tace mum nagode aunty balkice takira aa hooda kinsamu miji kimmata dani ko mum tace bani wayar tace gara kima kanwarki fada dan naga kamar ba rainonkiba aunty balki ta daura daga inda mumm tatsaya hooda dai umm kawai takecewa duk tarikice tana tuna kalaman mum (kitsanam wallahi duk kyannan naki wata zai auro kina zaune) nan take ta girgiza kanya no no dis will not happen over my dead body wayrta tace tayi kara shidinne ke kira dauka tayi tawani kashe murya hello my sweet husband......
[10/20, 4:46 PM] ‪+234 706 359 3939‬: 🌲SANIN GAIBU.....🌲
na maman ahmad
81
Yayi mamaki yanda yakirashi dan ba yanda baiyiba tadaina cemashi yaya amma taki tace darling are you there yes my love yakike tace ba lafiyaba wallahi nayi missin dinka yace ai saura 1weak mudawo allah kaimu naajemaka wani abu mai dadi ahh haba harkinsa kamar nayi tsuntsuwa fa tace aibakama saniba sai kadawo yace ok baby tanx I have to go I love you tace me too tana kashe wayar tayi ajiyar zuciya dan kunya shikuma yabi wayar da kallon mamaki anya