Showing 9001 words to 12000 words out of 14906 words

Chapter 4 - THE WIFE'S SECRET (Macen Sirri) free pages By Mom Islam.txt

06 Dec 2025

1700

da ya siyo a gaba yana zaune saman kujera ya zuba tagumi, babbar damuwarsa ta ina zai fara jero waɗannan sallolin? hankali a tashe yace "i know daga yau zan fara ramawa da bibbiyu, daga ƙarshe dai isha'i yayi a nan ɗakinsa sannan ya fara cin abincin hankali kwance, bayan ya gama ya ɗauko fanta juice ya kora sannan ya kunna TV, har yanzu Sadiq ne yake kiransa yaƙi ɗagawa sai tsaki yake ja, sai ga kiran Dady nan ya shigo, kamar wanda ya tashi daga barci ya amsa, Dady yace "lafiya Sadiq ya kiraka bakayi picking ba?"
Ya wani yamutse fuska tare da cewa "Dady barci ne ya ɗaukeni"
Kai tsaye Dady yace "karfe 9:15pm fa?"
AB yai shiru..
Dady yace "dama akan maganar ɗinkunan ku ne, nace yayi maka magana, ka zaɓi irin kayan da kake so"
"To" kawai AB yace Dady ya katse kiran,
Again sai ga kiran Sadiq, irin Muryar da yayiwa Dady haka yayiwa Sadiq ɗin, Sadiq bai kawo komai a ransa ba yace "ya mutumina gobe da zamuje zaɓar kaya"
AB yace "karka damu Allah ya kaimu"
Sosai Sadiq yaji daɗin amsar da AB ya basa.
Ƙauye
Gida-gida Habiba take shiga tana gaya musu aurenta ya kusa garin ƴan gayun za'a kaita
Idan taga mai awara taci ta gudu, idan an zo gidansu tace ranar ɗaurin aurenta zata biya kafin su wuce garin ƴan gayu,
Tafiya take tana ƴar waƙarta Inna ta aiketa siyo manja, tazo wucewa taga mai siyarda rake yana shan raken yana cewa "a siyi rake mai zaƙi da garɗi da zuma"
Habiba taje ta tsaya gurinsa, "ke meye"
Mai raken ya tambayeta,
Sai da ta murguɗa masa baki kafin tace "bahin rake zaka bani"
Mai rake yace "akan wane dalili?"
Habiba tace "dalilin na kusa zama amarya kuma binni za'a kaini gidan ƴan gayu wlhi"
Tai maganar tana yi masa farrr da idanu,
Mai rake yace "ah baka ki rantse?.."
Talatu tai tsalle tace "yasin kuwa"
Mai rake yace "aiko zanje ɗaurin aure, nasan dai za'a dafa hinkafar ƴan gayu"
Suka kwashe da dariya ita da mai rake, ta ɗauki sanda ɗaya, tana tafiya tace "ka dinga ƙirga kwanakin" cikin ɗaga murya mai rake yace "saura kwana nawa?"
Tana zabga sauri tace bari in tambayo Inna zan dawo in gaya maka.."
Ina mai baku haƙuri wlhi bani da lafiya ne shiyasa kika jini shiru


Page 11-12

Tunda Habiba ta shige gida bata fito ba, saboda taje da murnarta tace "Inna yaushe ne ɗaurin auren nawa?"
Inna ta zabga mata mari tare da cewa "ban sani ba dan ubanki" tabar gurin tana kuka, Inna tace "ina aikan da nayi miki?"
Zaro idanu tayi kana ta fara inda inda, saboda ita kanta bata san kuɗin ya faɗi ba sai yanzu da Inna ta tambayeta, tunowa tayi da tsayuwarta gurin mai rake da gudun da tayi, ta miƙe tace "Inna zanje in dubo" Inna ta gwaɓe bakin tare da cewa "a ina zaki ga kuɗi, bayan hanya ce ta mutane, ba mutum ɗaya ba..?"
Kafin Inna ta ƙarasa magana ta fice da gudu..

Abuja
Wani irin sheƙewa da dariya sara tayi, tana rungume a jikin Sadiq, suna kwance a saman bed ita kuma ta kwanta a jikinsa, tsirara suke babu komai a jikinsu, yayinda hannunsa yake kan breast ɗinta yana shafasu, "My Sarah, inason ki ɓoye min wannan sirrin, karki taɓa nunarwa da AB munsan juna, amma yanzu ina so ki gayamin, da ni da AB waye yafi iya Romance?"
Da sauri ta kamo penis ɗinsa tare da fara shafawa a hankali tanayi tana ɗan mammatsawa, kafin tace "gaskiya My man wannan abun naka yafi na kowa daɗi, any time idan muka kasance tare sai inji kamar karmu rabu, gashi kai baka yimin tsawa" tayi maganar tana kai bakinta kan penis ɗin nasa tana tsotsa a zafafe, ɗago ɗuwaiwakansa sama yake, yana wani irin nishi, cikin sauri ya tura yatsansa cikin HQ dinta ya fara wasa dashi ta inda yasan zai zaburar da ita, aiko ta fara ƙoƙarin janye bakinta daga saman sandar tasa, cewa take "ahhh my man please ka saka min tanayi tana ƙamƙameshi, wani irin nishaɗi yakeji, saboda dukkansu suna buƙatar junansu, da sauri ya janyota suna daga zaune a saman bed ɗin ya dai daita penis ɗin nasa a gurin HQ dinta, Sai da ya fara gogawa yana wasa dashi, ai da sauri ta cafke ta tura tana sauke numfashi sama-sama, zama ya gagaresu, sai da aka kai ga kwanciya, aiko sun mori juna, wayarta ce tayi ringing, ta ɗan miƙa hannu ta ɗauko wayar, muryarta a sanyaye tace "hello, Please gani a guest house ɗina kizo yanzu"
Zaro idanu tayi tare da dukan Sadiq da yake ta kaiwa da komowa, ta dafe ƙirji kafin tace "okay barci nakeyi, amma yanzu na tafi am coming" tun kafin ya katse kiran ta katse,

Sadiq ya buɗe ido yace "meke faruwa ne?"
Tana ƙoƙarin matsar dashi a kanta, tace "AB nefa yake kirana" Sadiq ya sake ƙamƙameta kana yace "nifa yanzu wannan abun yake yimin ɗaɗi i swear bazan tashi yanzu ba" aiko ya cigaba da caccakarta yana sake sabon nishi, itakam a halin yanzu ta daina taimaka masa da aikin komai, saboda hankalinta a tashe yake, bazata iya rabuwa da AB ba, saboda yafi Sadiq sakin hannu, duk da shima Sadiq ɗin yana sakar mata dai-dai gwargwado, sai dai shi AB a rana ya kashe mata 500k ba damuwarsa bane, shiko Sadiq idan ta samu 50k ko 70k ta auna arziƙi, dukkansu biyun bata son rabuwa dasu saboda sunayi mata amfani sosai,
Shiko Sadiq har yanzu bai daina haƙarta ba, taso tureshi amma abin ya gagara, tasan halin AB da muguwar zuciya, yana iya wulaƙantata akan ɓata masa lokaci da tayi, Sarah idanunta sun sauya tace "Please my man idan naje na dawo komai zanyi maka wanda yafi na yanzu"
Sai sannan ya mirgina, ta tashi da gudu ta shige toilet ɗin ɗakin nasa, cikin sauri ta gyara jikinta ta fito, ta mayar da kayan da ta cire tunda basuyi komai ba, ko sallama batayi masa ba ta fice a gidan nasa a guje da motarta, kamar zata tashi sama, gudu take yi sosai tana cewa "Allah yasa AB bai yi fushi ya koma gida ba" ko da ta iso bakin get ɗin, murmishi tayi saboda ganin get ɗin a wangale, ta kutsa hancin motarta ciki, bayan tayi parking ta fito ta rufe get ɗin sannan ta ƙarisa ciki, baya parlor ta wuce bedroom ɗinsa, yana kwance yayi wani sheme-sheme a saman bed ya ware ƙafafu gashi daga shi sai pants hannunsa na saman penis ɗinsa ya riƙeta gam, a hankali takai hannunta zata ƙwace ya ware idanunsa, tare da ɗorasu ana Sarah, cikin kakkausar murya yace "get out.."
Dafe kirji tayi tare da cewa "nice fa yanzu na shigo"
Ya tashi zaune yace "ke ɗin fa, ko gidan na ubanki ne?"
Ta girgiza kai idanunta sun ciko da hawaye, tai saurin kawar da kanta tare da cewa "Please kayi haƙuri" wata uwar harara ya watsa mata gami da miƙewa yayo kanta da gudu ta fice, be bari ta ɗauki motarta ba,
Lokaci ɗaya jijigoyin hannayensa suka wani murɗe ƙirjinsa ya buɗe, kana ganinsa kasan yana cikin yanayi na ɓacin rai, tunda take bata taɓa kawo tunanin rabuwa da Sadiq ba sai yau, gudu take tana cewa na shiga uku, idan har AB ya juya min baya, tabbas dole in ɗauki hukunci da hannuna, bazan jure rashin AB ba, amma zan iya jure rashin Sadiq, duk da ni na jawowa kaina duk wannan abin da yake faruwa" ta maganar tana cin uban gudu, har yanzu gani take ya biyota ne, gashin dokin data ɗora a saman gashin kanta har ya faɗi a hanya bata sani ba, sai da ta kawo bakin babban titi kafin ta nemi gurin hutawa, taji kanta fayau, ta shafa taji wayam babu komai, zato idanu tayi tare da riƙe baki a fili tace wannan gashin da na siyeshi 50k shine yabar kaina?"
Gashi na mance da hand bag ɗina da wayata, tunani ta farayi Allah yasa kar Sadiq ya kirata a samu wata lukutar masifar, ta daɗe a gurin a zaune tana mayar da numfashi, gashi daga inda take zuwa gidansa akwai tafiya sosai, bakin titi ta nufa ta fara tare mota, cikin sa'a wani mai mota ya tsaya, ta shiga bayan ta gaya masa anguwar da zai kaita, bayan ta isa gida, ta ce zata karɓo kuɗi, tun daga bakin get na gidan take nocking da ƙarfi, happiness ta fito cikin wata matsiyaciyar shiga tace "Aunty Sarah meke faruwa.. bata bawa happiness amsa ba tai saurin cewa "bani 1k" happiness ta Ciro a aljihun wandonta ta miƙa mata, Sarah taba driver, suka shige ciki, tun da suka shiga Sarah take kuka, ta kasa magana, tunanin makomarta kawai take yi, sannan gashi wayarta na can...
A saman kujera 3sitter suka zube, idanun Sarah yayi jajir tace "Happy na shiga uku, ta bata labarin abinda ya faru"
Happiness ta zaro idanu tare da cewa "karki damu kin san AB akwai fahimta kuma soon zai nemoki, kawai kiyi forgotten ɗinsa ni na gaya miki zakiji kira"
Sarah dake gursheƙen kuka har yanzu tace "hamm Happy ke mahaukaciya ce, babbar damuwata kar Sadiq abokinsa ya kira, idan AB ya ɗaga wayar mai kike tunanin zai faru, tana faman kuka sai ga kiran Sadiq a wayar Happy, bayan happy ta miƙawa Sarah waya, kafin tai magana Sadiq yace "ina jiranki please a matse nake, kuma kinsan ke kikayimin alƙawari, bata kawo komai a ranta ba, ta sauya ado ta gyara ƙwaƙuyayyen kanta, sannan ta saka wasu matsatstsun kaya ta ɗauki wata jakar da babu komai a cikinta sai kayan kwalliya ta karɓi kuɗi a gurin Happy, da yake tana bata ajiyar kuɗin haya, sannan ta fice,
Kai tsaye gidansa na sirri ta nufa, already get na wangale, tunda ta shiga sai taji zuciyarta fess tunda dai,
A parlor ta samesa a baje, niko na ware idanu nace wannan yafi AB iya iskanci, tana shigowa kafin tayi wata magana tuni ya rabata da kayan jikinta, jikinsa har wani rawa yakeyi, tsabar tsananin sha'awar dake addabarsa, da sauri ya riƙe hannunta suka wuce bedroom ɗinsa, tana shirin kwanciya yace "a tsaye zamuyi, yana maganar yana sauke numfarfashi,
Tana daga tsayen ya buɗe ƙafafunta tare da ɗan goga mata penis ɗin a HQ ɗinta, ta inda yake mugun birgeta kenan, yafi AB iya wasanni shi kuma AB, ya fishi daɗewa a sex, haka dai ya dinga goga mata har sai da ya tabbatar da ta shige, kafin ya danna penis ɗin cikin HQ ɗinta, "wahhh,...iishhhh"
Tace tana wani lumshe idanu, niko nace shegiya kin mance da case ɗinki da AB
Ya daɗe yana zungurarta, da ta dawo haiyyacinta tai saurin matsawa tana cewa "Sadiq ya kukayi da AB?", yana sake sanya hannayensa biyu yana ƙoƙarin riƙe Kwankwasonta, tai saurin matsawa, kai tsaye Sadiq yace "na kira wayarki, sai naji Muryar namiji, kawai na katse" Sarah ta zaro idanu, kamar mahaukaciya taje tai wanka sannan ta fito tasa kaya, tace "bani wani abu a gurinka na mance da Hand bag ɗina a can" miƙa hannunsa yayi ya duba wandonsa, ba wasu kuɗaɗe masu yawa bane a ciki, ya ciro 10k ya miƙa mata, a wulaƙance ta karɓa ta fice ko sallama batayi masa ba, tana tafe tana cewa, dole mu gyaro komai da AB, nayi alƙawarin zan jure duk wani rashin mutuncin da zeyi min, ace Sadiq ya yi sex dani yake miƙa min 10k mtswww, har tayi nisa da gidan Sadiq ɗin tana tafe tana surfawa kanta masifa,
Shiko Sadiq har yanzu bai tabbatar da cewar AB ya gane numbersa ko bai gane ba?, saboda ba kowa yake kira da number ba, bajewa yayi a saman kujera tare da ci gaba da shafa penis ɗin nasa yana wani lumshe idanu,
A duniya Allah ya zuba masa son Sarah a rayuwarsa,
Dalilin haɗuwarta da Sadiq...
Wata rana Sadiq yana ɗakin AB suna hira, zai kai 2yrs saboda AB baiyi rayuwa a Nigeria ba, yanzu ne yake yi, AB yana kallo a wayarsa, yana murmishi Sadiq ya ɗan leƙa yaga India Film yake kallo, Sadiq yace "AB mu gani.."
Babu musu ya miƙa masa wayar, ya fita zuwa part ɗin momy, hakan ya bawa Sadiq damar duba contact ɗinsa, number farko da idanunsa suka sauka akai yaga an rubuta my Sarah, da sauri ya ciro wayarsa ya copy number sannan yai saurin komawa gurin kallon, yana ta dariya, saboda ya wuce kallon sosai, AB ne ya shigo hannunsa riƙe da plate biyu na abinci, da spoon akai, kasancewar an rufe duka abincin, shinkafa da miya ne ko wanne da cinyar kaza soyayya akai, ya ajiyewa AB a saman table yana cewa "Abokina kaci abinci"
Sadiq ya miƙawa AB wayar, kana yace "wlhi kamar kasan yunwa nakeji, Sadiq ya dinga zura abinci baji ba gani har sai da yayi rabin plate, ya ɗauki naman ya cinye kana ya tara ƙashin a ɗayan plate ɗin sannan ya tashi a isa fridge ɗin parlor wanda iya drinks ne a ciki, ya ɗauko coca cola ya shanye ya ajiye robar, yana cewa "abokina Allah ya barmu tare, wlhi kaf duniya bani da abokin da ya wuce kai"
AB na murmishi yace "ni ɗin fa? kafi kowa sanin bani da wani aboki a Nigeria idan ba kai ba, kaf abokaina suna US, daga nan dai suka yi hirar duniya, anayin sallahar azhar Sadiq yayiwa AB sallama sannan ya wuce gida,
AB yace "Allah sarki abokina wlhi ina ƙaunarka har cikin zuciyata, ina fatan babu wani abu da zai shiga tsakani mu sai mituwa...!


Page 13-14

Sadiq na komawa anguwarsu, ya tsaya yai salolinsa sannan wuce gida,
Kai tsaye part ɗinsa ya wuce, ya nemi guri ya zauna, kasancewar ɗakin nasa guda ɗaya ne, da gado da kujeru da kayan kallo, ƙoƙarin fara kiran Sarah yake yi, yayi ta gwadawa bai sameta ba, sai can cikin dare, bayan sun gaisa yake ce mata shi abokin AB ne, yana sonta, Sarah tace "anya idan nayi haka banci amanar AB ba?"
Sadiq ya gama kasheta da daɗin baki, a wannan haɗuwar tasu yace ta tura masa da account number, bayan ta tura sunyi sallama yayi mata transfer ɗin 150k ya kirata yace tasha ruwa dashi, dama Sarah maiyyar kuɗi ce, nan da nan suka ɗinke da Sadiq, sun daɗe suna tare AB bai sani ba, har tafiyarsu ƙauye duk Sadiq suna tare da Sarah, kawai kallon AB ɗin sukeyi.

*****
Acan gidan guest house na AB, lokacin da Sadiq ya kira wayar Sarah AB ya haddace number Sadiq, hankali a tashe yake kallon number, bayan kuma ya ɗaga ya tabbatar da zahiri Sadiq ɗinne ba wani ba, sosai hankalinsa ya tashi, tunda yake a duniya bai taɓa jin tsanar wani ɗan adam ba, idan ka cire auren dole da ake son yi masa, sai kuma Sadiq da yake jin kamar ya shaƙesa, amma yayiwa zuciyarsa alƙawarin bazai taɓa nunar masa da cewar ya gano munafurtarsa da yake yi ba,
Da wannan tunanin ya kwanta a bed, tare da ɗaukar kwalbar wine a fridge ya ɓalle murfin sannan ya fara tuttulawa cikinsa, anan saman bed ɗin yayi barci, barci da shi kansa bai san lokacin da yayishi ba,
Dady ya kira wayarsa har ya gaji, gata a gefensa tana ta ringing Amma bai ɗaga ba, bayan Dadyn ya dawo gida yake tambayar momy ina Abu-Basir ya shiga?,
Itama bata sani ba, tace masa, saboda tunda akayi maganar aurennan ba kasafai yake shiga part ɗinta ba, Dady ya nemi guri ya zauna a saman kujera 2sitter kusa da momy yace "duk inda ya shiga Allah yasa yana cikin ƙoshin lafiya"
Momy ta amsa da "Amin"
Sun daɗe a zaune suna jimamin rashin ɗaukar wayar AB, daga ƙarshe dai dole suka haƙura.


Washe gari
Acan ɓangaren AB har gari ya waye bai farka ba, har sai wajen ƙarfe 9:am, dalilin farkawar nasa ma, rana ne take kashe masa idanu, da sauri ya tashi zaune yana mutsike idanunsa, sannan ya kalli agogon dake manne jikin bango, kana ya shiga toilet, sai da yayi brush yayi wanka, sannan ya shafa mai ya sanya kaya saboda akwai kayansa a gidan, sai dai basu da yawa, sannan yai Sallah,

tofa yau an samu arziƙin yin Sallah,

Bayan ya idar yana zaune a saman prayer mat wacce sai ayi sati ba'ai sallah a kanta ba, sai yanzu abubuwan jiya suka dinga dawo masa sabbi fil, ga AB da matsiyacin kishi sai kace matarsa, aiko har yanzu bai huce ba, sannan yana ta son ko da sun haɗu da Sadiq ya jure tafarfasar da zuciyarsa zatayi.
Har cikin dare su momy sun kasa barci, saboda tare suka je ɗakin AB ɗin suka duba baya nan, babban abinda ya ɗagawa Dady hankali bai wuce ganin kwalbar giya da yayi har guda goma a ƙarƙashin gadon AB, hakan ya daɗa tsoratar dasu, momy sai kuka take, tana cewa "a iya sanina da Abu-Basir bayan shan komai amma meye ya kawo kwalaban giya cikin ɗakinsa?"
Hannunta dady ya riƙe suka wuce sashin su, a parlor sukayi tsuru-tsuru, a ranar dai Sai barci ɓarawo,
Har gari ya waye nomy bata daina kuka ba, washe gari tun bayan da sukayi sallaha, momy ta koma ɗakin AB, fridge ɗinsa na parlor ta buɗe tana su drinks ne a ciki, ta wuce bedroom ɗinsa ta buɗe fridge ɗin, ja da baya tayi, sakamakon ganin kwalaban giya iri iri, harda wasu a cikin leda kamar ta madara, kai iri-iri, wanda kuɗinsu kawai ya isheka ka ragewa kanka zafi,
Ta fara fito dasu dukkansu, taje toilet ɗinsa tana wani baho, ta ɗauko ta zuba su a ciki, ɗakyar ta iya ɗauka, sai sauke numfarfashi take yi, kamar wacce tayi gudu, bata ajiye a parlor ba, har sai da ta isa wani ɗaki wanda babu komai a cikinsa, ta ajiye tayiwa ƙofar key sannan ta dawo bedroom ɗinta tana sauke numfashi, kawai ta sake fashewa da kuka, dama Dady ya ɗan fita, yana shigowa tana jin motsinsa ta isa gurinsa da gudu, tana kamo hannunsa, bai san me take nufi ba, kai tsaye ta shigar dashi ɗakin da ta kulle, buɗe wa tayi, idanunta na fitar da hawaye tace "kalla ka gani, sakaiyyar da Abu-Basir zeyi mana kenan?"
Dady ya rungume momy tare da cewa "ko wane bawa da tasa irin ƙaddarar, Allah ya gani, mun bashi ilimi da gata wanda ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login