Showing 6001 words to 9000 words out of 14906 words
Chapter 3 - THE WIFE'S SECRET (Macen Sirri) free pages By Mom Islam.txt
ya farka kwata-kwata barci ya ƙauracewa idanunsa, gani yake kamar mafarki wai aure za'ayi masa, shifa ya rasa dalilin da yasa koda wane lokaci yake yawan tuno wannan hukuncin nasu Dady, har aka kira sallahar Asbha idonsa biyu, a lokacin Sadiq ya tashi tare da ɗora idanunsa ana AB yace "kar dai kace min bakayi barci ba?"
"Gashi kana gani.."
AB ya bashi amsa a taƙaice,
Malam Habu ne ya tsaya a bakin ƙofar ɗakin da suka kwana ya tashesu tare da cewa lokacin sallah yayi, Sadiq ne ya amsa AB kam ko uhm bece ba, suka fito tsakar gidan, a bakin ƙofar ɗakin suka samu butoci biyu duka an cika su da ruwa, AB yai hanyar banɗaki wanda yake sa ran nan ne, Habiba ce ta taho da uban gudu tana cewa "in ka higa Allah ya babbakani, ta shige da gudu" suna daga tsakar gidan sukaji ta sake kashi Ɓuuurrrr, AB ya toshe hanci yana tsaki, da gudu ta fito riƙe da buta a hannunta, tace "duk me higa ya higa, dama gudawa ce ta sakoni gaba, idan naci dambu haka nakeyi" tai maganar tana ƴar dariya,
AB yace "waye ya tambayeki..?"
Tana sosa ƙeya duk da duhun gari baiyi haske ba, kuma yana iya ganinta tace "naga kaima kamar kahinne ya matseka"
Da gudu ya bita ta ruga, Sadiq kam tuni ya shiga ya kama ruwa, bayan ya fito yace AB ya shiga, yace "Allah ya kyauta kalan ya kwashi cuta,
A aljihun wandonsa ya ciro facemask yasa kana ya shiga banɗakin, ya kama ruwa ta fito yayi alwalah suka wuce masallaci,
Bayan an idar da Sallah sun fito suka gaisa da Dady da Malam Habu, su Dady gida suka dawo, AB da Sadiq kuwa mota suka shiga, suna ciki gari yayi haske,
Da wur-wuri momy rai wanka ta shirya, saboda tana son ta leƙa gidansu, duk da cewar babu iyayenta duk sun rasu, kasancewar haɗin zumunci akayi musu ita da Dady kuma sai duka ƴan uwa ne, Dady ne ya kira Sadiq yana daga bakin kofar gidan kasancewar sun buɗe murfin motar, Sadiq ya fito da sauri, dady yace masa, "A firfito da kayan Boot ɗinnan"
AB na ciki yana kallon Sadiq yanata fito da kayan fur yaƙi fita ya tayasa, bayan ya gama fitar da kayan ya dawo mota yana dukan AB, Sadiq yace "kai ba ƙaramin ɗan iska bane"
Ko kallonsa AB beyi ba yaci gaba da kallon wayarsa da yake daddanawa,
Momy ta fito ita da Habiba, momy tasha kwalliya cikin Atamfa hollond mai manyan zane coffee brown sai wasu flowers milk da akayi kwalliya da su, habiba kuma ta sanya doguwar rigar Atamfa tayi mata yawa sai tattarewa takeyi, tana sanye da koɗaɗen hijabi, duk ta gama taune gaban hijabin, wani buhu ne akan Habiban sunzo wucewa Sadiq ya taɓo AB yace "ga amaryar fa?"
Kallo ɗaya AB yayi mata ya kawar da kansa bai ce komai ba har suka wuce,
Duk inda Habiba taga dandazon yara sa'anninta cewa take "Hajiyan Binni ce tazo ya kuka ganta" tun momy na yi mata magana har ta gaji ta ƙyaleta, koda suka iso gidansu momy, mutanen gidan sunata murna, cikin sauri aka ɗora tukunya, suka fara shirin dafa mata rogo da dankali, aka shimfiɗa tabarma a tsakar gida, sunata hira abin gunin birgewa, momy bata da ƙyanƙyami duk da cewa asalinta ne ƙauye, shikam AB abin nasa har ya ɓaci,
Bata tsammaci kiran Dady a waya ba, saboda ƙauyen basu da network, bayan an sauke rogo da dankali already ƙuli ƙuli ya kammala, aka miƙawa momy aka sawa Habiba, cikin sha'awar cimar momy take ci, tana santi tace "yaushe rabon da inci rogo, gara ma dankali muna soyawa, mutanen gidan suka fara zolayarta suna cewa "ku ƴan gayu ina zaku ganhi mu nan da kike gani itace doyar talaka, suka kwashe da dariya, a nan tsakar gidan aka baje kayan da momy ta kawo, suka rarraba, bag manya na omo da sabulun wanka mai ƙamshi da su Maggi da manyaɗa kwalba huɗu duk an zuzzubasu a goruna, da su biscuits da viju, wata tsohuwa dake zaune a gefe ta nuna viju milk tace "yauhe rabon da inhya wannan hekara shida kenan da kikazo kika kawo mana ahe munada rabo"
Momy ta ɗauka ta miƙa mata, tsohuwar ta fara sha har tana lumshe idanu, ganin babu su viju milk ɗin sosai, yasa momy cewa "ke Habiba tashi kije mota kice Abu-Basir ya baki Viju milk da Hollandia" sam momy ta mance da kwaɓa irin ta Habiba, aiko ta tafi da gudu, ta bubbuga glass ɗin motar, Sadiq ya rage tsayin gilass ɗin AB ko ɗagowa beyi ba, tun kafin Sadiq yayi magana tace "wai inji Hajiyan Binni ka bani Bija da Hular, zaro ido yayi saboda shi a ganinsa kamar ta sauya yare ne, yace "ke lafiyarki ƙalau kuwa, kiyi magana mana?"
AB da sai yanzu ya ɗago kai yace "ke kalli idona"
Habiba tace "na kalla ruwa na gani ya taru"
AB yace "dan ubanki ke maiyya ce?"
Ta murguɗa masa baki tare da cewa"dama baka san abinda ke cikin ido ruwa bane?"
Yinƙurowa yayi tare da miƙa hannu zai mareta ta kauce, tare da kallon Sadiq tace "Dan Allah kai mai mutunci ka miƙomin abin hyan, zaka ganhi a gora, sai yanzu Sadiq ya fahimci abinda take nufi, sannan ya miƙo mata su ta rungume tana yi masa godiya ta wuce.
Tunda gari yai haske sosai Malam Habu da kansa ya kawo musu kunu da ƙosai da kofuna, Kasancewar Sadiq ne ya fito ya karɓa, yayi masa godiya sannan ya koma cikin mota,
Dama dukkansu sunyi brush anan gurin motar da bottle water,
Shikam har ga Allah kunun ya birgesa, ya tsiyaya iya inda zai iya sha, sannan ya ɗibi ƙosan da zafinsa, yanayi yana dangwala da yaji har ya gama sha, yace "AB in zuba maka ne"
AB ya yamutsa fuska gami da cewa "nifa na matsu mubar wannan village ɗin saboda na fara ji a jikina malaria ta kamani gashi duk yanayin power na jikina duk ya sauya"
Sadiq yace"ai yau naji Dady yace zamu koma gida"
AB yace "alhmdulilah wlhi da naji daɗi sosai"
Ƙarfe 10:am Dady yazo gurin mota, AB na ganinsa yahau murmishi a ganinsa yau zasu wuce,
Fitowa sukayi shima kansa Sadiq ɗin ya matsu a koma gida, saboda babu network kwata-kwata a garin, gashi hawa social media ya zame musu kamar ibada, duk sai suke jinsu babu wani daɗi, Dady yace musu, kuzo kuyi wanka sai mu wuce"
AB yace "gaskiya Dady ni ba zanyi wanka ba idan muka koma nayi"
Dadyn beyi ta kansa ba ya koma ciki,
Daga AB har Sadiq babu wanda yai wanka, suna cikin motar sukaji anata loda kaya a cikin boot, lokacin da momy ta dawo Habiba ta ɗauko wani buhu a kanta, suka wuce gidansu Inna, sai da momy ta nunawa Inna kayan, su daddawa da garin ɗanwake da niƙaƙen garin gero wanda yaji kayan ƙamshi, da barkono, sannan aka wuce dashi mota akasa a Boot,
Ƙarfe 11:am Dady sukayi sallama dasu Malam Habu, Habiba nata kuka zata bisu, Dady yace "soon zaki zo zama na har abada, aiko ta dinga cashewa da rawa, AB yaja dogon tsaki mtswww, motarsu ta ɗau hanya, mutanen ƙauyen sun fara kewar momy da dady sosai saboda sunada fuskar jama'a,
Sunyi nisa sosai da kauyen network ya dawo wayoyinsu, tuni AB yayiwa Sarah Massage akan ta shirya yau zai shigo Abuja, bazai iya kwana ba har sai ya ɗanɗani HQ dinta mai masifar daɗi"
Tuni ta fara shiri, sannan ta sanarwa da ƙawarta Happiness cewar tana ganin bazata kwana a gida ba, dan haka idan ta jita shiru ta rufe gidan,
Tun kafin ya iso taje gidan kasancewar Akwai key a hannunta, tana buɗewa ta shigar da motarta, sannan ta haye bed ɗinsa ta kwanta, bacinta tayi hani'an harda munshari, bayan ta farka ta shiga toilet ta sake yin wanka tayi brush saboda ta taho da kayan chanji, ta sauya kaya zuwa wata yaloluwar vest da wando shiba gajere ba shi ba pant ba, gashi taci bleaching duk yayi mata wani tambari -tambari, ga wani uban gashin doki data sanya tayi kamar tinkiya,
Sai da yamma motar su Dady ta shigo garin Abuja, Sadiq ne ma yayi driving ɗinsu, bayan sun iso cikin gidan, dukkansu suka fito ma'aikatan gidan sunata yi musu sannu da dawowa cikin farin ciki, Sadiq kam gida ya wuce momy tayi masa Allah huta gajiya tare da ce masa tana nan aikowa da maminsa garin ɗanwake mai daɗi irinna ƙauye, murmishi yayi yana ficewa a gidan,
AB kan sashensa ya wuce, ma'aikatan gidanne suka dinga shigar da kayayyakin parlor, acan part ɗin AB toilet ya shiga yayi brush sannan ya tara ruwa yai wanka, bayan ya gama ya fito yana tsane jikinsa, cikinsa ya shafa yaji wata iriyar yunwa na ƙwaƙularsa, cikin sauri ya buɗe drowa ya ɗauko riga t-shirt mai kyau Black, sannan ya ɗauko blue jeans wanda anyi masa ado da wasu ƙarafuna, ya ɗauko p-cap da agogon hannu da sunansa masu tsada, sai da ya shafe jikinsa da mai sannan ya sanya kayan ya ɗauko takalminsa cover shoe ya fito hannunsa riƙe da waya, a compound suka haɗu da Dady, shima yayi wanka ya sauya kaya, cikin bashi umarni yace "muje zaka rakani anguwa...!
Ana wata ga wata, dady dai da alamu zai kwafsawa AB..!
Page 9-10
Bai ce da dady komai ba, sai ma bin Dady gurin da motocin suke a pake yayi, Dady ya nuna masa motar da zasu shiga, ya buɗe mazaunin driver sannan ya shige, Dady ya shiga ɗayan ɓangaren AB yaja motar ba tare da yasan inda zasu je ba, sunyi nisa Dady ma bai ce dashi komai ba, ga wayarsa sai vibrating takeyi Amma yaƙi ɗagawa, Dady yace "Abu-Basir ana kiranka a waya, "kai tsaye yace wa Dady Alarm ne,
Dady ya jinjina kai ba tare da ya ƙara bi ta kansa ba, suna hanya aka kira sallahar isha'i, Dady baya wasa da Sallah dan haka sai da suka tsaya sukayi Sallah sannan suka wuce, sun ɗanyi nisa Dady yace "kayan furniture's ɗinku ne ya iso daga Dubai"
Kasan nafi amana da kayansu nacan, inason muje ka gani wane kakeso" Dady yai maganar yana gyara zaman farin gilashin dake manne a idanunsa,
"To"
Kawai AB yace, a taƙaice,
Dady ya gaya masa inda zasu, suna isowa Dady yace "Alhmdulilah sai ka fito mu shiga ko?"
Shifa ji yakeyi har cikin zuciyarsa Dady ya gama ƙuresa, yo ina ruwansa da wani kayan gado, meye ma haɗinsa dasu?,
Yai maganar yana zuba hannayensa cikin aljihu, a haka dai suka ƙarasa ciki, Dady zuciyarsa fal farinciki, yayinda AB ya kasance cikin baƙinciki, kai tsaye suka ƙarisa ciki, bayan Dady ya kira Alhajin a waya, aka buɗe musu get, a wani katafaren ɗaki aka saukesu, idan kaga kayan furniture's dake ciki iri-iri sai ka ɗauka na lu'ulu'u ne, tsabar kyau da sheƙi da sukeyi, duk da dare ne, amma hasken glob ya haske ko ina,
Bayan sun gaisa da Dady, AB ma ya gaishe sa, sannan Dady yace "AB ya zaɓi wanda yayi masa, damuwarsa bai wuce yaga sun koma gida ba, kawai ya nuna wani haɗaɗe, wanda shi kansa Alhjin sai da yace "AB ya iya zaɓe"
A take a gurin Dady yayi masa transfer na ƙuɗin kayan, sannan yayi wa alhajin sallama, tunda suka shiga mota, AB yayi tunanin gida zasu zarce, kawai yaga Dady yace "zasuje ta'aziyya" wani irin baƙinciki yaji ya tokare masa maƙoshi, wanda sai yanzu Dady ya lura da yanayin fuskar AB ɗin, bayan sunyi ta'aziyyar suka dawo gida, Dady yace "ya shigo suci abinci"
AB kamar ya tsala ihu, Momy na ganinsa tace "an zaɓo mai kyau ko?"
Dady yace "sosai ma"
Momy tace abinci yana dinning ko a kawo muku nan?"
Dady ne yake bata amsa shiko AB kamar kurma, can dinning ɗin sukaje sukaci abincin bayan sun gama lokacin ƙarfe 10:pm AB yayi musu sallama ya fice,
Bayan fitarsa Dady ya dawo parlor inda Momy take zaune, momy ta ɗan gyara zamanta kafin tace "Dady nifa akwai abinda yake ɗaure min kai"
Dady yace "kamar name fa?"
Sai da momy taja dogon numfashi kafin tace "na gano rashin son aurennan a fuskar Abu-Basir, sai yanzu na fara tunanin anya bazamu yi dana sani daga baya ba?"
Dady yayi murmishi kafin yace "hmm wato kin bani dariya, sai dai babu lokacin yinta, abinda nake so ki sani, ƴan matan yanzu ba samarin suke so ba, dukiyarsu suke so, dan haka, muka yanke shawarar nema masa auren Habiba, babu ruwanta, dan bata ma san tarin dukiya da sauransu ba, ai Habiba mace ce, ina tunanin bazata wani sha wahala dashi ba"
Momy ta jinjina, tare da cewa "Allah ya dai-daita tsakaninsu"
Dady ya amsa da cewa Amin,
Tunda ya fito part ɗinsa ya wuce, again kiran Sarah na sake shigowa, rai a ɓace ya ɗaga wayar, kafin tayi magana yace "wai ke wace irin wawuya ce da zaki damu mutane da kira sai kace..."
Cikin rage sautin muryarta tace "tun tuni nake jiranka a guest house ɗinka amma na jika shiru"
Tsaki yaja mtswww tare da katse kiran, yana jinsa kamar ya kurma ihu, a halin yanzu ji yake ya tsani Sarah, kamar inda ya saba idan damuwa tayi masa yawa, wine ɗin da yake sha ne yake kawar masa da damuwa, yanzun ma bedroom ɗinsa ya wuce, ya buɗe fridge ya ɗauki kwalba ɗaya ya tuttulawa cikinsa, yana riƙe da kwalbar barci ya ɗaukesa,
Acan ɓangaren Sarah, tunda ta jisa shiru bai zo ba, ta gama sadaƙarwa bazai zo ɗinba, dole taja motarta ta koma gida.
A yau Saturday aka kammala komai da komai na gidan AB, tun daga bakin get idan ka doso anguwar sai ka rantse iya shi kaɗai ne gida mafi kyawu a yankin, duk da dai babu yawaitar gine-gine, anguwar ta kasance shiru, babu hayaniya,
Komai dake cikin gidan ba a Nigeria aka siyeshi ba, hatta bedsheet da su labulaye, Dady shine kiɗansa yayi rawarsa,
Biki saura sati biyu.
AB ne zaune a saman kujera a parlonsa dake nan gidansu momy,
Yanzu ne ma yake jin daɗin tafiyar da Dady yace zasu yi zuwa honeymoon aiko wannan babbar dama ya samu da zai ci karensa babu babbaka, AB ya sheƙe da dariya tare da, a fili yace "sai yau na samowa kaina mafita, ya ɗauki wayarsa ya danna number Sarah, niko nace babu zuciya, ta ɗaga jikinta na rawa, yace mata su haɗu a guest house ɗinsa, tun kafin ya isa har ta rigashi, har yanzu bai koma aiki Company ba, haka ma Dady bai matsa masa akan zuwa Company ɗin ba,
Sanye yake da riga mai ado mai gajeren hannu GUCCI, haka ma wandon gajere ne ya ɗan rufe masa guwaiwar ƙafarsa, ya fito compound yana wani irin taku, driver da masu gadi da masu bawa flowers ruwa suka dinga gaishe sa, amma ɗaga musu hannu kawai yayi, da eyepiece a kunnensa, ya shiga mota ya fice a gidan, tunda ya fara nisa, yake ta mammatse ƙafafunsa, wani irin feeling yake ji, Allah-Allah yake yi ya iso gidan saboda ya haɗu da Sarah, tun kafin ya iso ya kirata akan ta buɗe masa get, lokacin da ya iso anguwar ta riga da ta buɗe masa get ɗin ya shigo da motarsa, kai tsaye parking yayi a parking space, cikin sauri ya fito yaje ya rufe get ɗin sannan ya shige ciki, tun daga baƙin ƙofa ya fara kunce igiyar wandonsa sannan ya ƙarisa ciki, tanajin shigowarsa taje da gudu ta rungumesa, juyar da ita yayi baya, yana danna mata penis ɗinsa a mazaunanta, ce masa take "muje ka zauna" AB idanunsa sun ƙanƙance in Cold voice yace "bana da buƙata" ya kamo hannunta duka biyu, tare da turawa a cikin wandonsa, ita kanta tasan mai yake nufi, a saman capet suka zube, cikin wani irin salo ta fito da penis ɗin nasa tana shafawa itama idanunta a lumshe, ta haɗo da twins ɗinsa, hannunsa ya tura cikin rigarta yana mulmula mata nonuwa kamar zai ɓalle kan nipple's ɗin, sai numfarfashi take sauke wa, yayinda ya ɗagota ya zauna a saman kujera ya ɗorata a samansa tana fuskantarsa, tunda ya saka penis ɗinsa a HQ ɗinta ya wani sauke numfashi mai cike da farin ciki, sosai ya dinga pumping ɗinta yana sake matseta a jikinsa, daga ƙarshe ya miƙar da ita tsaye yaci gaba da tura penis ɗinsa cikin HQ ɗin, suna cikin wannan yanayin wayarsa tayi ringing, kasancewar ya ajiyeta a saman kujera, ko kallon inda wayar take beyi ba, duk da yana jin ƙarar kira na shigowa,
Sai can...da ya matsar da ita, ya wuce toilet, wanka yayi kana ya fito parlor,
Anan ya saka kayansa tare da duba wanda ya kirashi, Number Sadiq ya gani, ya wani juyar da kansa gefe a fili yace "lafiya?"
Zama yayi a one sitter kafin ya kira Number Sadiq, ringing ɗaya ya ɗauka tare da cewa "abokina ina ka shiga?"
AB yace "kaga kiran me kake yimin, har ga Allah yanzu haushinka nakeji, tunda ka shiga fanin su Momy" Sadiq yai murmishi tare da cewa "wato AB bazaka gane gata akayi maka ba, sai nan gaba, har ni sai ka yiwa godiya"
"Mtsw ina jinka.."
AB ya faɗa a taƙaice,
"Dama invitation card ne suka zama ready ina son zuwa gidanku sai muje mu rarrabawa abokai"
AB ya zaro idanu tare da cewa "sai kaje kai kaɗai ai, billahillazi babu inda zani karma ka sake kirana akan wannan maganar"
AB ya katse kiran.
Sarah ce ta fito daga wanka tana ɗaure da towel ta ƙaraso gurinsa, cikin yauƙi ta wani zauna kusa dashi, a halin yanzu ransa a ɓace yake, sarai tasan halinsa yana iya yi mata wulaƙanci, kafin ta miƙe ya tureta gami da watsa mata kuɗaɗe ya fice, sosai take mamakin halin miskilanci da jiji dakai irin na, AB, to mai yasa ta kasa rabuwa dashi, tana zaune take wannan tunanin, wata zuciyar tace mata "Karki manta shine komai naki keda ƙawarki, akwasa da sakin bakin aljihu sai dai matsalar idan baka jure ba bazaka iya zama dashi ba,
Yana fita ya buɗe get kana ya shiga mota yabar gidan, a restaurant ya tsaya, yayi takeaway kana ya dawo gida,
Ƙarfe 7:pm ya isa part ɗinsa, tunowa yayi da beyi sallahar azhar da la'asar da magriba ba, ga kuma isha'i ta ƙarato, yasa abincin