Showing 42001 words to 45000 words out of 62407 words

Chapter 15 - SAKATA COMPLETED BOOK BY SAYYID (LEGENDS PEN).txt

23 Nov 2025

2575

ki da hankali har haka?.



Legends pen.



Page 30





 Ba ni da shi Mus ab, kuma hankali na da rashin sa ba zai da me ka ba, kawai ka bani takarda ta.



 Salma na ce miki fa bazan sake ki ba, ban san dai mai ya shiga kan ki ba, har kika dai na haddace maganganuna.



 Wallahi ko ta ™arfi ne sai na ™waci takarda ta, ko ta faWa ne. Dariya ya yi mai sauti sanan ya ce.  Yanzu Salma kina da ™arfin da zaki ™waci abu a hannuna, abun ma kamar saki?. Shiru na yi ina tunani. shi fa saki abu ne da a ke yin shi da ba ki, ban isa na ™wata ba, amma idan na yi masa rashin arzi™i ai zai fusata ya sake ni, na san shi da zafin zuciya.



 Salma babu abinda zaki yi mun na sake ki wallahi, idan zaki zauna da ni a matsayin mijinki ki zauna, idan ba zaki zauna ba kiyi duk abinda kika ga dama, sakarya kawai. jin ya kira sakaryar nan ya sa nayi wani tsallen albarka na sake sha™o shi, na shiga jijiga shi, duko ko ta ina, wai ni faWa nake da shi.



Shi kam ya bar ni ni kaWai na yi kiWa na na yi rawata, idan na gaji zan dai na. Gaba Waya faWan baya mun daWi, hakan ya sa na cika shi na nufin wajen hotonan mu da suke Wakin, wanda yaje a ka yi editing a ka haWa mu na nufa, daman haushin hoton na ke ji, dan zaka iya rantsewa tare a ka Wauke mu hoton. Ta ™arfi na sa na fara fin ciko hoton ina buga shi da ™asa frame Win na karye wa. Salma kar ki ™ara karyamun hoto.



 Wallai sai na fa sa komai na gidan nan, muddin baka sake ni ba, mugu azzalumi, mai son ganin rayuwar mutum ta yi ba™i.



 Ko meye ki kirani da shi Salma, amma wallahi ba zan sake ki ba, na san na yi miki laifi da kike magana a baya na baki ha™uri amma kin ™i saurare na ma. Ban za na yi da shi na ci gaba da fasa hotonan, har da makeken agogon bango mai tsadar da ke Wakin, ina gama wa na nufi makekiyar tv bango da ta cika bangon ga ba Waya, da sauri ya zo ya sha gaba na tare da faWin.  Allah Salma ba ki isa ba, kar ma ki fara. juyawa na yi na Wako ™aton frame Win da ke ™asa na dawo.  Salma ba fa ki isa b.. bai ™ara sa ba na maka masa frame Win, tare da faWin.  Wallahi har kai sai na yi wa rauni, ba sakarya ba?, ba ka ga komai ba daga aikin Sakarya ba. ri™e ni ya farayi yana faWin.  ki yi ha™uri ni ba sakarya na ke nufi ba. ™wace jikina na yi, na juya kan centre table na glass da ke tsakiyar kujeru. Shi ma kuwa na maka masa frame, amma kamar ban buga masa komai ba, na ™ara maka masa, shiru ba alamun tsagewa bare ya fashe, haka nai ta maka ma sa amma shiru abu ya ™i fashewa, juyowar da zan yi na ga babu Mus ab, babu tv bango, ™wafa na y tare da shigewa kitchen, gidan babu wani makami na gaske, da zan yi amfani da shi, dan Wallahi har su dining table yau sai na fasa. Zama na yi kan kujera ina faman tunanin mai zan yi amfani da shi na fasa wanan kayan, gwanda kowa idan ya ji labarin haukan da na yi zai sa a sake ni, kitchen Win na sake komawa ko akwai muciya ko taSarya, amma babu su babu alamun su, ga shi shima matsora ci ya gudu, da ko shi na mammakawa frame Win ai zan rage takaici, amma yanzu idan ban faffasa kayan gidan nan ba, ba lallai na sake samun dama irin wanan, kuma nayi al™warin sai Mus ab ya sake ni.



Idanuna ne suka sauka a kan woka™e. Mai zan yi da su?. na tambayi kai na.  In kashe Mus ab, chaS rufamun asiri, da zai mutu sai na fi kowa murna, ina ga har sadaka zan yi, amma ba zan iya kashe shi ba, na tattaro wa kai na uban zunubansa, ga kowa ma cewa zai yi ni na kashe shi, ™arshe nima a kashe ni, ina riba anan?. ni kaWai nake wanan hirar a cikin zuciyata, ni ban™i yanzu na fita na ga ya faWi ya mutu ba, amma dai ba na so na kashe shi da kai na, ba zan iya kashe kowa ba, ko mai tsanar da na yi masa, amma Mus ab ya cuceni, ya gama da rayuwata, ya zamar mun masifa da annoba, idan har bai sake ni ba, ya gama da rayuwata har abada, hawaye na ji suna bin kunci na, da sauri na gogesu tare da faWin. Kuka ba naki ba ne Salma, ki tsaya ki ™waci  yancin ki. Goge hawayen na fara yi da sauri-sauri, nima na san kuka ba na wa ba ne, Salma ba raguwa ba ce, ko me Mus ab yake ji da shi, sai ya makamun Saki na yau, sai na ko ma gidan Galadima yau, ko mai zai faru. Hu™ar na Wauka na fito, sai na yanka kujerun gaba daya, na bi gadon na yanka katifarsa gaba Waya.



Fitowa falon na yi, dai-dai lokacin da shi ma ya fito daga Waki, kallo na yake hannuna ri™e da hu™a, simi-simi ya huce ta jikin bango ya tun ™ari ™ofa, ni kuma na tun ™ari kan kujera. BuWe ™ofar ya yi na ji Sallamar Abbanah.





Fitowa falon na yi, dai-dai lokacin da shi ma ya fito daga Waki, kallo na yake hannuna ri™e da hu™a, simi-simi ya huce ta jikin bango ya tun ™ari ™ofa, ni kuma na tun ™ari kan kujera. BuWe ™ofar ya yi na ji Sallamar Abbanah.





 Innullahi wa ina illahir raji un. na shiga maimaitawa, shikenan ta wa ta ™are, yau ko Abba ya kashe ni ko ya tsinemun. Kallon ko ina yake, yanda na fasa frame, ga kuma hu™a a hannuna, sai da ya gama kallon ko ina tass, sanan ya ce. Salma. har wani karkarwa jikina yake na ce.  Na am Abba.



 A ah cewa za ki yi na am yunusa. kuka na fara tare da faWin.  Abba ka yi ha™uri dan Allah.



 Ke zan bawa ha™uri Salma, sabida ni na gama yi miki komai, na zo ne na faWa miki kalma guda Waya wacce ita kaWai ta rage ban faWa miki ba.





 Innullahi, shikenan Abbanah tsinemun zai yi, ina na kama a duniyar nan, ina nufa, me zan yi a duniya iyayena sun tsinemun. na shiga maimaitawa a zuciyata.  Salma. ya sake kiran sunana, na Wago da idona cike da hawaye.  Abba kar ka tsinemun dan Allah, Abba kar ka tsinemun.



 Salma ba zan miki baki ba, amma wallahil azim ki sani duk ranar da kika kashe aurenki, to kamar ni kika kashe ne, Salma zan sallama ki, zan yafe ki a cikin  ya ya na, zai zama babu ni babu ke.



 Innullahi wa inna illahir rajiun, Abba na tu ba ka yi ha™uri, Abba na tu ba.



 Wane tu ba za ki yi Salma, ke da kike yin ™urin kisan kai, Ina zaune a Waki na ji zuciyata na azalzalta na zo gidanki, Salma da banzo ba kashe shi za ki yi?.





 Abba wallahi ba kashe shi zan yi ba.



Legends pen.



Page 31





 Salma ji abinda kika yi, mahaukaciya kika zama, to wallahi na faWa miki abinda zan faWa miki. daga haka ya juya, bai ko bi ta kan Mus ab da ke ba shi ha™uri ba, zubewa na yi a ™asa ina kuka mai tsuma zuciya, kuka na ke babu ™a™™autawa. Har Mus ab ya dawo daga rakashi da ya fita yi, duk da nasan bai kula shi ba, shi ma Mus ab Win bai kula ni ba, ya shiga kwashe kayan da na Sa ta, har ya gama bai ce mun komai ba. Ina zaune ina kuka na ya fice bai ce mun ci kan ki ba, zuwa lokacin ni yunwa ta hana ni kukan, ta hanani na yi tunanin wata mafitar, ta hana ni na yi komai. Har wani jiri-jiri na ke ji, kai na na wani juyawa, kamar wacce zan faWi daga zaune, ban san ko ™arfe nawa ba, amma daga yanayin garin nasan 12 ta kawo kai, ga shi rabona da abincin arzi™i tun jiya da safe. Ina nan zaune ™asa na kifa kai na da kujera na ji yana buWe Wakin, har sauri na ke na Wago kai na na kalle shi, wani san yi naji a zuciya ta ganin shi da leda, da alamu take away ya yi mun, gani nai kamar baya ya ke yi ba shigowa Wakin ba, mi ™ewa na yi zuwa inda yake na sa hannu na amshi take away d in, da mamaki ya sakar mun ni kuwa na ba je a ™asa na fara ci, sai da na ta shi da take-away d in gaba d aya na sha ruwa, sanan na mi™e na fita da take-away Win, na huce Waki ban ko kalle shi ba.



Zama nayi kan gado, ina sauke ajiyar zuciya tunawa da na yi Abbanah bai tsinemun ba, amma dai ya ce idan na kashe aure na kamar shi na kashe, to idan auren na wa ya mutu da kan sa fa?, ai ba ni na kashe auren ba, kin san ™uma zan masa, domin hausa sun ce.  idan tsuntsu ya yi shiru, ba wai ya manta da harbin sa ba ne. girki zan yi iya cikina, shara da wanke guri zan yi idan na Sa ta, wanka da gayu zan yi abuna, amma ko kalma Waya ba zai ™ara ji a bakina ba, ba zan yi abinci da shi ba, ba gaisuwa ba adawo lafiya. Idan ya gaji da kan sa zai galla min saki uku abuna, na shiga sabuwar rayuwa. Duk da a yanzu ina jin na tsani Masrur, amma na san zan sami wani saurayin mu sha ™auna, bacci na ji yana son kwashe ni hakan ya sa na kwanta abu na.



Ban ta shi ba sai wajen ™arfe biyu na rana, wanka na shiga tare da d aura alwala na gabatar da sallar azhar, ta shi na yi zuwa wajen kaya na wanda suke a cike taf, kallon su na yi tas na ga an haWe su da wasu sababbi da alama su ne na lefen, zama na yi na ware na wa da kuma na lefen, na sakko da babbar akwati na juye na lefen a ciki na matsar da su gefe, dan ba zan ta Sa amfani da komai na sa ba har na bar mai gida. Wata doguwar rigar atamfa na Wauka na zura, bayan na yi simple and light make-up Wina, na kashe uban Wauri tare da uban turarruka, sai ™amshi nake zubawa na fito falon, yana zaune yana danna system Win shi da alamu aiki yake yi da ita.



˜amshin turare na ne ya fara dukan hancin sa, da sauri ya d ago kai ya kalleni.  Masha Allah. ya fada a ran sa, ya bi ni da idanu yana kallon yadda kyau na yi kyau, haka na zo na huce shi na shige, kallon store din da yake sha™e da kayan abinci na yi, nan da nan shiga hada jallop na taliya, raba guda daya na yi gida biyu dai-dai ciki na, ina tsaye cikin kitchen din har na gama na juye ta a plate, shi kuwa yana faman santin hucewa ta  yan mintina kadan yaji ™amshi na fito wa daga kitchen din, wata yunwa ce ta taso masa nan da nan ya fara hadiyar yawu, duk da haka yana gargadar kan shi da cewa.  Mus ab kar ka ba da kan ka, idan ta kawo ka ce ba ka ci, dan da alama maganganun Abba sun ratsa ta. Yana cikin wanan maganar ya ga fitowa ta rike da plate da drinks, huce shi na yi na shige dakina tare da gar™ama mukulli. Baki sake yake kallona na har na sa key, ta shi ya yi ya shiga kitchen ko na bar masa a kitchen din, amma babu komai tukunyar ma na ji™ata da ruwa.



Girgiza kai ya yi, tare da yin ™wafa ya koma ya zauna sai dai kuma ya kasa yin aikin gaba daya, mugun kwad ayin taliyar ya ta so ma sa, haka ya yi ta sintiri a cikin falon, karshe ya yanke shwarar ya shiga ya dafa da kan sa.



Ina zaune cikin daki bayan na gama cin taliyar, ™auri-™auri na fara ji alamun abu yana ™onewa, da sauri na ta shi na fito da tunanin ko ni nabar abu a kan huta, sai dai ganinshi da na yi a kitchen din ya matu™ar ba ni dariya, maze wa na yi ina ajiye plate din na fara wanke shi da tukunya da ™ananan abubuwan da na yi amfanj da su.  Salame wanan zalunci ne. ko kallonshi ban yi ba, bare kuma na ba shi amsa, sai ma a rai na da na ce.  kaWan ka gani Mus ab. gajiya ya yi ganin taliyar ba za ta yi ba ya sa ya kashe gas din, ya fice yana tsaki nima tsakin na mayar masa, daga haka na huce daki ban ™ara fitowa ba sai bayan magari ba. Baya dakin a lokacin, ban san inda ya nufa ba, kuma ban damu ba ni dai na yi zamana a kan kujera na ™urwa Tv ido ina kallo Mbc bollywood da suke haska favorite film din Kabhi kush Kabhi gham, an zo wa™ar da nafi so na fi ™auna, ji nake kamar na shiga Tv a yi rawar da ni, ina cike da nishaWi irin wanda na dade ban yi ba, danni Allah yasa mun ™aunar  yan bollywood, ina zaune ina girgiWa kai ina bin wa™ar, kamar ance juya na gan shi tsaye kai na baki kamar gonar auduga, ta shi na yi da kan kujerar na matsa gefe tare da shan kunu kamar ba ni ce ke yin dariya yanzu ba. Baby Salame, mutanen bollywood. banza na yi da shi tare da kauda kai na daga kallon Tv din gaba daya, amma kuma na yi alkwarin ba zan ta shi daga dakin ba, dan yasan bai isa dan ya zo ba na ta shi.



 Salma kiyi ha™uri dan Allah da abubuwan da na yi miki, ki karbi soyayya ta wallahi, ina sonki Salma, ina matukar kaunar ki, Allah ya jarabci zuciyata da azababben sonki.



 Mus ab ba na son ka, ba ka da abubuwan da nake so, a tare da kai babu komai da nake so.



 Salma na tambaye ki, wani kalal mutum kike so, mai kudi ko talaka, fari ko baki?, duk wanda kike so haka zan koma.







 Mus ab ba na son ka, ba ka da abubuwan da nake so, a tare da kai babu komai da nake so.



 Salma na tambaye ki, wani kalal mutum kike so, mai kudi ko talaka, fari ko baki?, duk wanda kike so haka zan koma.



 Mus ab, ba na so mai kudi, ba na son talaka. Mutum nagartacce mai kya hali, wanda zan amfana da shi na ke so. Shiru ya yi, yana tambayar zuciyar Sa menene kyan hali, menene nagarta, wanda ya rasa su har Salma ta ki shi a kan su. Ni kuwa ina fadamai haka na ta shi na huce daki na, ina mai jin haushin kai na, a kan biye masa da na yi, har na ke masa magana. Haka a bangaren sa gaba daya tambayr kan sa yake, menene kyan hali, menene nagarta?, har bacci ya dauke shi.



Legends pen.



Page 32.







Washe gari.



Kamar yanda nayi jiya haka nayi, wanka na zuba ado da gayu na shi ga kitchen, dankaki na ferayi guda bakwai kacal, na soya na hada tea kofi daya na dauka na shige daki na ci, shi hakan bai da meshi ba kwata-kwata, kalamar Nagarta da kyan hali ita ta fi damun sa, haka ya yi wanka ya shirya ya fice. Kai tsaye gidan Galadima ya nufa, Sangaren Hajja ya fara shiga. Bayan sun gaisa ne Hajja ta ce.  Ya rigimammiyar matarka. murmushi ya yi sanan ya ce.  Wallahi Hajja rigima sai wacce ta manta.



 Ai na sa ni, sai ka yi hakuri fa, ka kuma dage da addu a Allah ya sassauta ma ta wanan tsanar ta ran ta, amma lamarin Salma da girma ya ke.



 Hakane kam Hajja, amma duk fushi ta ke da ku baki daya.



 Ai ni ce nan na hana zuwa gidanta, kar ta yi wani rashin arziki mutane su ta fi da ita a baki, wanda ta yi lokacin biki ma ya isa, fushi kuwa za ta yi ta gama.



 Hakane Hajjata, bari na je na gaida mutanen gidan ko.



 To, amma ka biyo kafin ka ta fi.



 Shikenan Hajja. daga haka ya mike ya tafi, bangaren su ya nufa, bayan sun gaisa da Abban ciki ya koma daki da Mama, yana so ya tambayeta amma ya kasa, yasan a kan shi za ta karar da komai.  Ya Salman. murmushi ya yi sanan ya ce.  Tana nan ™alau.



 Babu wata matsala dai ko?.



 Eyh babu Mama, amma ina da tambaya guda daya dan Allah.







 Ina jinka.



 Mama menene nagarta, menene kyan hali?. Murmushi ta yi tasan Salma ce ta yi masa maganar, amma sai ta ce.  Mene amfanin wanan tambayar,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login