Showing 30001 words to 33000 words out of 62407 words

Chapter 11 - SAKATA COMPLETED BOOK BY SAYYID (LEGENDS PEN).txt

23 Nov 2025

2570

gayyar tsiya, gayyar marasa mutunci, to ni wallahi ko yayan na ta bai isheni kallo ba, bare kuma gayyar abokansa. Mi™ewa tayi ita ma tare da faWin.  Gayyar rashin mutunci ai bai huce ke ba, da baki san darajar mijinta ba. wani ma™o™on abu ya tsayamun a rai.  Walida ki shiru mene haka wai?.



 Sadiya bar ni na faWa ma ta, ita gani take kamat tsoronta ake ko?, idan kuna tsoronta ni ba tsoronta nake ba, ke gani kike alfarma ki ka yiwa Yaya Mus ab ko me?, to ki sani idan a farko kinyi masa alfarma zaki aure sa, sabida iyayenki zasu haWa ku, to daga baya shi yayi miki, domin duk macen da ta sa ™afa ta bar gidan iyayenta to darajar ta ta™are, ta zama banza mara daraja, kuma duk namiji mai daraja ba zai aure ta ba.



 Sadiya bar ni na faWa ma ta, ita gani take kamat tsoronta ake ko?, idan kuna tsoronta ni ba tsoronta nake ba, ke gani kike alfarma ki ka yiwa Yaya Mus ab ko me?, to ki sani idan a farko kinyi masa alfarma zaki aure sa, sabida iyayenki zasu haWa ku, to daga baya shi yayi miki, domin duk macen da ta sa ™afa ta bar gidan iyayenta to darajar ta ta™are, ta zama banza mara daraja, kuma duk namiji mai daraja ba zai aure ta ba.



Tabbas naji maganganun Walida har cikin kwa-kwalwata.  Wai ni ce mara daraja, kuma duk namiji mai daraja ba zai aure ni ba. ban san lokacin da na kai hannuna na tsinkawa Walida wani mugun mari ba, tare da ™ara ma ta wani, ita ma a fusace ta kai hannu ta kifamun mari, nan da nan faWa ya kaure, ina dukanta, tana duka na abu kamar wasa ya zama babba, Sadiya na tsakiya, ni kuma har ita nake haWawa na jibga. Idan mutum ya shigo zaiyi tunanin duka mu ukun ne ke faWan.



Legends pen.



Page 21.





Sadiya ganin abun ya fi ™arfinta ne, ya sa ta fita zuwa tsakar gidansu, tayi mamakin rashin ganin Anty a kitchen, sai dai ba ta san shigowar Walida ta ce mata, Ummanah na neman ta a Sangaren Hajja. Le™awa Wakin ta kuma yi, ganin muna faWan kamar ba mu ta Sa sanin Juna ba, ya sa tayi waje, cikin sa a ta ci karo da Yaya Mus ab, da kuma Abdul.  Yaya Mus ab, ana faWa Walida da Salma. da sauri suka biyo bayanta zuwa ciki.



Yaya Mus ab ne ya shiga raba mu, Walida na ganin shi ta cika ni, mussaman ganin Abdul da ta yi. Ni kuwa idanu na sun rufe, ci gaba da dukanta ta nayi.  Wai ba zaki bari ba ne. Ya faWa a tsawace.  Ba zan bari ba Win. na ba shi amsa nima da ™arfi, haushin ganin zan kunyata yayanta a gaban abokinsa, ya sa Walida ta kai mun duka ita ma, ai kuwa nayi tsallen albarka na ™ara sha™e ta, nan faWa ya dawo sabo. Duk da Mus ab yana tsakiya, amma hakan bai hanani kai wa Walida naushi ba, sai a lokacin Abdul ya yi magana.  Wai ke Salma mene haka, mai yasa bakya jin magana?. duk wata fusata ta jawo ta na yi, na Wago a fusace na kalleshi.



 Ka ga Malam ban shiga sabgar ka ba, dan haka kar ka yi shishigin shiga ta wa, aikin banza kawai.



 Wai Salma mene haka?. Sadiya ta faWa, ganin lamarin nawa ba na ™are ba ne. Dalla malama ke ma rufe mun baki munafuka, ai duk bakin ku Waya. ina faWin haka na fice, na kuma ™udurce a raina, gaba Waya na fita sabgar Walida da Sadiya har abada, a hanya na ci karo da Ummanah, da Maman ciki, har da Anty, su ma Wauke kai na yi, da niyar ba zan musu magana ba, dan ni na fita sabgar  yan gidan Galadima gaba Waya.  Uwarki na ce. Ummanah ta faWa tana ri™e hannuna.  Kuka na fara, ina faWin .  Ni ki cika ni. Anty ce ta ce.  Wai Salma mene ke yawo a kan ki dan Allah?.







 Ni Anty kawai su kyale ni, ni ba na son kowa. Maman ciki ce ta ri™e ni, ta fahimci irin yanayin da nake ji a zuciyata, irin yanayin da za ka ji, baka son kowa, kawai kaWaici kake bu™ata.  Cika ta, mai da ita Sangaren Hajja, kowa ya fita sabgarta. Maman ciki ta faWawa Ummanah.  Wai Salma ce ta haife mu, ko mune muka haife ta, sai abinda take so zamuyi?.



 Ba wai haka bane Yaya. Anty ta faWa.  To ya ne, ku ba ni ita na tafi da ita, za ta ci ubanta. ni haka kawai sai naji ma na fi son Sangarenmu, shine babu wanda ya isa ya zo ya takura mun.



 Ta je can Win, ina ga zai fi. Maman ciki ta faWa, tare da cika ni, mu ka nufi Sangaren mu nida Ummanah, muna shiga na nufi Waki na, na kwanta tare da rufe idona.





A can Sangaren Anty kam, ina fita Mus ab ya kalli Walida da Sadiya ya ce.  A yanzu sai kunyi ma ta uziri, sai kuma kun fita sabgarta har zuwa lokacin da za ta gane abinda take ba dai-dai ba ne.



 Ni kam na fita sabgarta har abada ma. Walida ta faWa, shiru yayi bai ce komai ba suka fi ce.  Kinga da baki biye ma ta ba, da yanzu ba ki zubar da mutunci a gaban wanda zaki aura ba.



Kallon Sadiya da ta yi magana Walida ta yi sanan ta ce.  Haba Sadiya, shikenan ita sai tai ta yi wa mutane iskanci?.



 Ba haka ba ne, kin san dai tun ba yanzu ba akwai tsana mai girma tsakanin Salma da Yaya Mus ab, to kuma a ce shine mijinta, dole ta shiga damuwa fa.



 Shi bai tsane ta ba?, amma yanzu ga shi ya ajiye komai.



 Walida abinda zaki duba, Yaya Mus ab namiji ne, kuma babba, yafi Salma hankali, amma ita ma wata rana za ta gane, za kuma ta karSi ˜addarar da ta haWa su aure.



 Ai shikenan, amma wallahi na fita sabgarta gaba Waya.







*Mus ab*





 Mus ab, akwai aiki babba a kan ka, lamarin yarinyar nan ba ™aramin aiki ba ne. Abdul ya faWawa Mus ab, da ya kifa kan shi a kan sitiyarin mota. Nasani Abdul, ina tambayar zuciyata mai yasa ta faWa soyayyar Salma da huri haka, mai yasa?.



 Kamar ko da yaushe shi so babu ruwanshi, da yaga wuri faWawa yake, kawai ka yarda da zuciyarka, ka amshi soyayyar Salma, sanan ka yi ya™in yadda za ta so ka, amma ba wai ka tsaya ka na ja inja da zuciyarka ba.



Shiru Mus ab yayi, har yanzu yana tantama yadda zuciyarshi ta faWawa soyayyar Salma mai girma, da nauyi har haka.  zaka sauka ne, ko mu huce gidanmu.



 Kai ne hotel, yau a can zan kwana, ina son restful night, ina son nayi tunani, nayi shwara da zuciyata.



 Kai malam a nigeria kake ba wata ™asar ba, faWi inda xaka kwana ba hotel ba.



 Kai ni Malali. Jan motar Abdul ya yi, zuwa makeken gidan Mus ab da ke Malali G.R.A, gida ne gaske, mai girman gaske, gida ne da ya tsaru, aka kashe kuWi. Horn Mus ab ya yi, mai gadin gidan ya fito ya buWe, su ka shiga ciki. Ranka ya daWe barka da zuwa. buzun mai gadin ya faWa, cikin hausarsa ta  yan koyo.  Yawwa barka. Abdul ya faWa, dan shi Mus ab tun da su ka fara tafiya bai ce komai ba, har yanzu da su ka ™ara so.  Man. Juyuwa Mus ab ya yi, ya kalli Abdul da ya yi maganar. Zan huce, sai da safe.



 Ba tare zamu kwana ba?. Mus ab ya faWa cikin sanyin murya.  Ka ci kai. Abdul ya faWa yana juyawa cikin motarsa. Murmushi Mus ab ya yi tare da cewa.  Sai da Safe, ka tawo mun da breakfast.



 Sai dai nasa Salma ta yi maka. banza Mus ab ya yi masa kamar bai ji shi ba, ya shige cikin gidan, shi kuma ya ja motarsa ya yi waje.



Falon ka Wai abun tsayawa a kalla ne, wani irin globe ne a Wakin, Waukan ido ya ke da ™yalli, kai ka ce da gold a ka yi shi, wasu manyan A.C ne a Wakin, su kan su design and decorated ones ne, kujerun da ke cikin Wakin sun yi masifar karSar Wakin, makekiyar TV da ta cika bango guda, ta ™ara haskaka Wakin.



Legends pen



Page 22.





Wanka na sake yi, na shirya cikin wata ba™ar doguwar riga, nayi kyau sosai abuna, duk da ba wai kwalliya na yi ba, amma na shafa mai da powder har da man leSe, na Wauki ™aramin mayafin doguwar rigar nayi mishi wata kalal yafa mai kyau, wacce nake gani a nayi a TV, ta shi na yi na gabatar da Sallar magriba, sanan na fito falo. Da ido Ummanah ke kallona, tana so ta yi magana, amma ta na jiran ganin gudun ruwana, zama nayi kan kujera na Wora ™afa Waya kan Waya, na zubawa TV idanu, na yi kai na al™warin ba su Mamaki.





 idan mu suna tunanin sun aura mun Mus ab, dan na shida damuwa, to na dai na damuwar, wanka da gayu zan fara, idan akwai mai bakin ciki to ya mutu, zan nuna musu na kwantar da hankalina, zanyi rayuwa kamar ban da mu ba, a Waga bikin har zuwa mu yi candy, kafinan zan samu hanyar da zan bi, amma wallahi ba zanyi zaman aure da Mus ab.



 idan mu suna tunanin sun aura mun Mus ab, dan na shida damuwa, to na dai na damuwar, wanka da gayu zan fara, idan akwai mai bakin ciki to ya mutu, zan nuna musu na kwantar da hankalina, zanyi rayuwa kamar ban da mu ba, a Waga bikin har zuwa mu yi candy, kafinan zan samu hanyar da zan bi, amma wallahi ba zanyi zaman aure da Mus ab. Wanan shine alwashin da na Wauka. Ina zaune Abbana ya shigo,kallona yake sosai, dan shi a farko ma ya yi tunanin ba™uwa muka yi.  Wanan kuma lafiya?. ya tambayi Ummanah.  Nima yanzu naga ta fito a haka, jira nake na ji mai zai ta ce.



 Ni babu abinda zan ce, kawai ba zan yi wanka na shirya ba, ni da ba mutuwa a ka yi mun ba, ba takaba na ke ba.



 Kya dai ji da shi. Ummanah ta faWa, shi kuma Abbanah ya yi Sangarenshi, ina nan zau ne a kan kujerar, bayan na Wauki wayar Ummanah ina dannawa, na hakimce kamar wata ba™uwa. Walida ce ta yi Sallama, ban ko kalleta ba bare na Wago, ita ko kallon na take tana faman mamaki. Wai Yaya Mus ab yana nan?. wani sanyi naji a raina, nan ta ke na fara addu ar.  Allah yasa ya Sata ko masu garkuwa da mutane sun Wauke shi. . Ummanah ce ta fito daga cikin Wakinta tana faWin.  Walida mai kike cewa.



 Wai Yaya Mus ab ne bai shigo ba, gashi har tara ta gota.



 Innullahi, to ki ce ta kira wayarsa mana, ke ban wayata na kira shi. ban ce komai ba, na mi™a mata wayar tare da mi™ewa, ina tafiya Was, Was, na nufi kicin zuciyata fara sol.  Wayar ta shi tana ringing ba a Wauka ba. Ummanah ta faWawa wayar na kare a kunneta. Mu ma mun ki rashi ba ta shiga ba. Walida ta ba ta amsa. Hijabi Ummanah ta saka ta nufi Sangaren Hajja, dai-dai lokacin da na fito daga kitchen ri™e da plate, ina  yar wa™ata.  Ko kun kama suna da mu, ai ko ku ™i kama suna da mu, mu mun samu dai-dai da mu, ko kuna ™in mu to fa dubu sunayi da mu, kun ji ga ta, to ai subarma coge ma sun ta fi, Alla ba mu sa ar zuwa su  yan adawar mu dukka abar su gadin gari, hehehe. kallona kawai ta yi, ba ta ce komai ba ta fice, dariya nayi tare da faWin.  Da an isa a tan ka.





Zama nayi na lodi abincina son rai na, na buWe firji na kandami lemu, shima nai ta sha kamar ra™uma, ina gama na yi gyatsa, dai-dai lokacin Ummanah ta shigo tare da faWin.  Duba mun lambar Abdul abokin Mus ab a nan. ta faWa tare da mi™o mun wayarta ta.  Ai baki da ita.



 A a Salma ina da ita du ba. ban san lokacin da na yi suSutar bakin cewa.  Hajja ce fa take da ita. sai bayan na faWa na shiga dana sani, kai wanan mugun surutu nawa bai yi ba, bai da wata rana, kallona ta yi sanan ta ce.  kin san Hajja na da ita, amma baki faWa ba.



 Ai Ummah ita ma babu tabbas, cewa na yi ita yakamata a ce tana da ita.



 Ta shi ki je ki duba wayarta ki ga ni. Ta shi nayi ina murna dan wallahi sai na gogeta, har na kai bakin ™ofa ta ce. Ji ra ni. ban so ba na tsaya mu ka tafi, dai-dai lokacin da muka ™arasa walida ta kira lambar, ta duba wayar Hajja ne ta ga lambar Abdul Win.  Wai ya kai shi gidansa na Malali, a can zai kwana.



 Ba dole ya ce a can zai kwana ba, gida ana haWa masa zafi, ni ka wai azo a ba shi matar sa su ta fi. wani ban zan kallo na watsawa Hajja.  Kai wanan tsohuwar ba tayi ba kwata-kwata. na faWa a rai na, ita kuwa Ummanah kamar jira take ta fara na ta sababin.  Nima abinda na gani Hajja, kawai a ba shi ita su huce.



 Gaskiyya Hajja ba za ayi haka ba, ai dai yi ha™uri, ai  yan kwanaki ne ya rage. Ni kam daga Ummanah har Hajjan, har da Maman cikin ma jin su nake, naga wacce zasu kai gidan Mus ab Win, ban san ba ko su na da wata Salman da ban san ta ba.



Anty ce ta kalleni sosai, sanan ta ce.  Ita kuma ina za ta?.



 Wayasan ma ta, gata nan dai ki tambyeta. Ummanah ta ba ta amsa, sai a lokacin hnkalin kowa ya yo kai na kuma.  ina zaki?. Maman ciki ta tambaye ni.  Ina ga mijinta za ta bi.



 Ni dai Hajja ki dai na mun irin wanan, wane mijin zan bi?, sai dai na ki wanda ya mutu.



 Uwarki ubanki. Ummnah ta faWa, tare da kokarin kai min duka, juya kai na yi na nufi Sangarenmu.  Anya lamarin auren nan, bai sa yarinyar nan ta kwaso Aljanu ba?. Anty ta faWa cike da sarewa.  Waya sani ma, ko kwanan da ta yi a Wakin shirgi na gidan Alhaji idi me mai ba. In ni maman ciki, Ummanah kam cewa ta yi.  Wallhi babu wa su Aljanu, wai halin Salma wanene ba ku sa ni ba?, tabbata ce kawai ta yi mata yawa.



Haka dai su ka yi ta maganganun su, karshe Kowacce ta yi Sangarenta, ni kam ina zuwa Sangarenmu na watsa ruwa na kwanta, ko addu a ban ba, nayi kwancinyata.



Legends pen.



Page 23









Kamar ko yaushe, kiran Sallar farko ya ta shi, bayan daddan mafarkin da ya yi, wai shi da Salma a bakin wani tafkeken kogi, ga yara ™anana guda biyu masu kyau, wa yanda su ke mugun kama da Salma a gaban su suna wasa. Salman ta wane kashe murya ta na masa wa™a, gwanin ban sha awa. Toilet ya nufa bayan ya tashi, wanka yayi ya zura jallabia, ya nufi massallacin da ke jikin gidan, bayan ya gabatar da nafulfulinsa ya bi jami in Sallah da a ka tayar, bayan an idar da Sallah ya Waga hannu sama ya na ro™o Allah, dauwamamen zaman lafiya tsakaninsa da Salma, zuri a ta gari, Allah ya ba su soyayyar juna, Allah ya kuma sawa Salma tausayi da soyayyarsa.



Bayan ya dawo ne ya duba wayarsa, ya yi matu™ar mamakin ganin yawan missed calls a wayarsa na  yan gidansu, a gaggauce ya fara shirin tafiya gida, gwanda kawai ya je dan bai ma san mai zai ce mu su ba idan ya kira.





Ina idar da Azkhar din safe na shiga toilet, wanka na yi sosai abuna, bayan na fito na hau shiri cikin lafiyayyar atamfa ta, shartoon mai matu™ar kyau da tsada, zama nayi na tsara light make up a fuska ta, na kashe uban Wauri, na sha multi lips, sai ka rantse sabuwar amarya ce, ni kai na nasan na zuba uban kyau, domin na daWe ina kallon kai na a gaban mirror, sanan na fito zuwa falo. Šakin Abbanah na nufa bakina Wauke da Sallama, amsawa ya yi tare da faWin  shigo. na kuwa shiga, ina ganin shi sai da ya kalleni tas, amma bai ce komai ba.  Abbanah ina kwana?.



 Lafiya ™alau, ya rashin biyayya. narai-narai da idanu tare da faWin.  Wane rashin biyayya kuma Abbanah?.



 Na auren Mus ab, ko kin yi mun biyayya ne?. Ya katse ni da amsa, mai dau™e da tambaya. Shiru na yi, dan ba ni da amsar ba shi wallahi, ku san minti biyar sanan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login