Showing 18001 words to 21000 words out of 32260 words

Chapter 7 - AUREN SHA'AWA 2 Complete Hausa Novels By Oum Afnan.doc

ka fara bokon ,kuma da yaya na amince bare inkai ?ata mace?"

"Inna Karatu daWi gareshi inason gidan nan mu kasance mutane na farko da zasu kawo ma ?auyan mu cigaba...Catalist ce Me kyau Islamiyya amma mun barta da baiwar bakinta yina ?arewa wajen roron tsiwa...Baba A duba lamarin Primary kaWai zatayi wallahi ina tsananin cin wuya a makaranta,wanda duk ya samo usuline sakamakon rashin gurbin karatu me kyau da ban samu ba..." Shiru Malam yayi ba tareda yace komai ba ,kafin ya mi?e ya suri takalmarsa ya nufi hanyar turakarsa ,Saida yakai bakin ?ofa ya Waga Asabari xai shiga ya juyo yace "Ku I maza ka je ka siyo mata Wan waken dare na yi"

"to " ya Amsa masa dashi ,daidai nan Islamiyya ta fito da kwanonta ,bayan duk ta gama jin zancensu ,tana zuwa ta lan?washe ?afa a gabanta

"Inna don Allah nidai ki kaini bokon nan wallahi nima inaso ,kalli fa yanda Ya Akram ya fini fari yanzu ya fini kyau,nima in na fara zuwa makarantar sai na fishi kyau"

"Yawwa Inna don Allah ki Amince A nemarwa Islamiyya Makaranta ,wallahi Akwai Alheri a karatun boko ba kamar yanda kuka Wauki Al'amarinba"

"Shikennan Zan yi ma Babanku magana kunsan shiWin hutsune ,baka masa gwaninta amma nikaina na daWe inason insa yarinyar nan a makaranta amma inna nuna ina so to shi kuma turjewa zaiyi ,amma kaga yanda na nuna banso Winnan sai kaga ya yarda ,nidai kawai kuja vakimku kuyi musamman ke me bakin Aku"

Da sauri ta dam?e bakinta tana raba idanuwa "Nayi shiru ma...Ya zo muje" ta Wauki kwanon tayi gaba taje soro ta jirasa ya fito suka tafi.


*****
Abdul Neman Aiki mashaAllah yakai takardunsa Office Win su Neghbour har yau ma sunje Interview yanzu saura jiran Waukan Aiki in Allah ya tsaga da rabonsu.

Shikam yanzu Neighbour Baya ba?in cikin neman aikin Abokinsa ,shi yanzu yafison ya samu aikin ma,Ko ya samu su tattara su bar masa gidan ya samu fili ya huta da furgici....Don yanzu ko wuni a gidan be son yi saboda zeena da ta kankane ko ina kamar gidan ta ,gashi bala'in tsoronta yike saidai abun takaici haryau ya kasa faWawa kowa Abunda zeena ta masa .

Itakam bayan Abdul ya dawo ta shirya cikin Jallabiyya ba?a ta yi rolling da mayafinsa sai Wan clutch bag Winta mai Wauke da wani mini envelope sai wayarta rakani toilet da ba karen da ke nemanta a ta wayan

Tambayarta Abdul yayi inda zata amma tace masa shidai ya jirata bazata daWe ba,haka ta fice ta barsa nan cikin tunani ,yanzu ya soma gajiywa da yawan yawon Zeenat ,kardai ruwa take neman komawa??

Ma'aikatar da Abdul yaje neman Aiki ta nufa direct ,ta nemi security da ta gani cikin uniform ,da yayi directing Winta ziwa office Win Shugaban Waukan Ma'aikatan gabaWaya, ba tareda yayi wani dogon tunani ba,kasantuwar yasan yau anyi didimar interview ya nuna mata office Win dake up ,sannan ya wuce


Knock tayi sau biyu ,sannan cikin rashin tsoro ta murWa handle Win ta shiga ba tareda ta jira an bata umurni ba.

Zaune yike akan kujeran dake tsakiyar office Win ,mai ?afar taya dake Wan juyasa side to side a hankali, gabansa faffaWan tebur ne ,barbaje da takadu da files a gefe da gefe sai Tab. A hannunsa yina shafawa majestically yina tura sunayen qualified Applicant wanda ya dace a Weba aiki zuwa Head Office ta Gmail Win Ogan.,Daka kallesa kasan babbane ,amma he look very Busy And restless ,kamar ma yina aikin ne Relunctantly,hakan yasa har turo ?ofar da shigowarta ma baijiba.

Cikin siririyar muryarta ta rangaWa masa sallama gamida cuno kanta da gangar jikinta baki Waya cikin office Win,ba tareda ta jira an bata Izini ba.

?ago idonsa yayi ya kalleta up and down,cikin wani irin kallo mai cikeda ?as?antarwa ,sannan a fusace yace "Out from my Office" ya ?are yina nuna mata ?ofa tareda tsaida ?warar Idonsa akan face Winta

Lumshe idonta tayi sannan ta sake buWewa kamar me jin barci,batareda nuna ko War ba ta ?ara matsawa gaban teburinsa

"Barka da Aiki yallaSai"

?ufula ya ?arayi da rainin wayon watannan matashiyar
"Who dare you zance ki fita kina mun tsayayya?...go the hell out of here!"

CaSe baki tayi ,sanna ta Wage kafaWa

"While any way...Shikenan, I will, zan fita kamar yanda ka umurceni ,Amma Ranka shi daWe a taimaka ko na fita Ai amfani da wannan flash Win da nazo dashi...in kaga Abunda nazo maka dashi tourch ur heart and felt interested Zaka iya contacting Wina ,here is my Phone number" ta ?are tana nuna masa Numberta jikin wani Wan madaidaicin farin Envelope mai Wauke da flash a ciki,sannan ta ajiye a kan tebur Winsa ba tareda ta kuma kallonsa ba ta juya cikin taku me cike da gadara.

Mamaki ne Ya ishesa ,wannan wata kalar yarinyace ?arama amma take ta?ama da jiji da kai?

Bai aune ba saidai yaga hannunsa na farke envelope Win da yike stepplized,A hankali ya fiddo flash Win ya janyo laptop Winsa ya ma?ala a jiki bayan ya kunnata,ya Wan kurSi Ruwan C way dake gefensa ya maida murfin ya rufe ya Wan kishingiWa yaWan yi tagumi da hannunsa ta karkace yina jiran Abunda ke loading...
'

#Team Taurari
A.K.A

&&&Taurari 3 ?arshen shekara=??=??=??
#Mmn Teddy...Siyasata
' #Oum Hairan...Wata Karuwa
' #Oum Aphnan...Auren Sha'awa
'

Kibiya kuWinki ta wannan acc. ?in don cigaban karatunki cikin sau?i ba tareda kinci ha??in kowa ba

0255526235
Fauziyya Tasiu
GT bank

Ragular Waya ? 300
" " Biyu ? 500
" " Uku ? 800

In special kuma kikeso naku na manyan mata to
Special Waya ? 1000
" " Biyu ? 1500
" " Uku ? 2000

Evidence of payment ko VTU ta nan
09065990265

In kuma ta katin MTN kike so ki biya ta nan
08081202932

Mutanenmu ?an Nijar da kewaye don sanin yanda zakuyi naku biyan sai ku tuntuSi wannan number

09065990265


OUM APHNAN
' 43_44.
....Me ya kawo ku kuma wai nifa na daina zubar da ciki"
Dakewa Meenah tayi kafin ta Shigo Wakin likitan gabaWaya ,suma su Alhaji Buba suka Wafe mata baya.
Saida ta samu kujera opposite to Nurse Ru?ayya kafin taja Numfashi gamida yin balance akan kujeran "Dr.Ba zubar da cikivnazo yiba nima kamar yanda na sabar maka,wank Wan kokwanto ne muke ciki can you plz elaborate?..."(A hankali ta fara koro masa abinda ke tafe dasu har kawo guduwar na Alhaji buba da tayi da cikinshi)
Ai kafin taja fasali Nurse Ro?ayya ta karSe da cewa "Wai watannan yarinyar da muka zubarwa ciki last kafin jinyanka suke nufi likita?"
Ashraf da jikinsa ke rawa ya kasa magana Sai jinjina mata kai yike kamar namijn ?adangare.
"Then sai kuma ace tanada cikin wani Alhaji...kai lets cut the story short,Dani akai evacuating bby Win gawar a waccan lokacin kuma tun kafin mu gama kintsata ta rasu,And nice nan na cike takardan mutuary, kuma inajin gawarta ma yanzun haka yina can ,so for more verification can meet motuary's M. "
Zumbur Dr. Ashraf yayi tareda buga tebur ,wanda ya dawo da Attention Wun kowa na office Win kansa
"yes Nars kinada gaskiya suje gurin Adana gawawwakin Su nemo gangar jikin nata a can amma ni bazanjeba ,ke ma kuma iyalina to be, bazakije ba ..."
Abdul da ransa ya idasa Saci fushi ne ya shakesa baisan sanda ya hau bala'i ba
"Ha'ah ko me yasa? Baku keda hannu a cikin case Win ba? Must tackle the issues ,don ni a jikina nikejin masoyiyana Zeenah ba itace wacce kuke magana ba"
Murmushin ya?e Dr. Yayi

"Baba ka rufawa kanka asiri daga sharrin fatalwa,Kasan wuyar da ta bani a rayuwa don kawai na nemeta kafin ta mutu? To da?yar ta dawo mun da lafiyata don haka kuyiwa girman Allsh in watannan matar ba ?ar uwanku bane ku bar taWinta ku koma harkokin ku tunda ba Abunda tai maku..."
Tsidik Neghbour yace "Ni kuwa tayi mun ,da gidana haka na bar masu suna sha'sninsu na zama Wan karo Alhaji gwara kaxo mu tafi ni dana na daWe da sanin yarinyar nan wata jinsi ce ta daban amma badai mutum sak ba "

Sha?osa Abdul yayi gamida fashe masu da kuka shi lallai zeenan sa zata dawo
A hankali Ashraf ya raSa ya fice harda ?arawa da gudu ya nufi parking lots Win asibitin ya shiga motarsa ya gudu

A cikin office Win kuwa Ballara masa harara Alhaji buba yayi kafin yace "Kai gaula ana taWin gawa da mutuwa kana mana taWin wani banza soyayya...Hajja meena ,tashi muje motuary Win a bincika gaskiyar batun don na fara jin kiyashi? suna mun yawo a jikna ?walwata bazata iya shanyewa ba in ta kasance da gawa nayi ta mu'amala tsawon satuttuka"

Tafa hannu meena tayi gamida dafe baki "A'ah ga mutanen da sukayi aiki sunbtabbatar ta mace???...kaga Alaji Allah ya sani ni na yarda don bani zuwa ganin gawar da zai hana mun kwanciyar hankali ina tsaka dacin duniya na ,haka kawai a sauka lpy sai kun dawo me rabom ganin baWi ya gani....likiciya mun fa gode" tana kai aya ta mi?e ta gyara zaman veil Winta a kafaWa ta fice itama.

Cikin husata ,Alhaji buba ya fice huuu ,shima kuwa Abdul yabi bayansa.

A bakin motuary Win sukayi Arba da me gadin wajen ,gashinan dai wani basa? dashi kamar motsatse,shi sukayiwa bayanin binciken gawar da sukazo yi ,Ba wani gautsi ,ya Nuna masu Wakin dama garesu yace nan zasu shiga .

Oh Allah !Gaban Alhaji buba ne ya bada wani daskararren Bugu ganin wasu irin munanan gawawaki na Hatsari da wa'inda suka daWe da mutuwa kwakwkwance a ?asa tsabagen yawa wasu ma Basu samu Na'uran sanyaya gawan ba suna ?asa tsube cikin wasu a kumbure sai buga wari sukeyi.
Wasu kuma duk sun sandare sun zama wasu halittu masu firgitarwa na Arna da Musulmai ,Don haka Alhaji buba ja yayi ya dogare a tsakiyar gawawwakin jikinsa na wani irin rawa ,ya kasa gaba ya kasa baya ,tsoronsa Waya me ya shigo dashi wannan bataliyar,Rumtse ido yayi ya kasa ciSa ?afarsa .

Shikam Abdul cigaba da kukkutsawa cikin gawawakin yake yina buncikar gawar zeenah

Cikin gajiyawa yaje ya buWe Wani tafkeken Na'urar gawawwaki ,oh shittt ,yina janyo Abun me kamar loka saiga zeena kwance lamSas ,cikin wani irin tururin ?an?ara idonta a rufe ruf cikin kayanta da taje dasu asibitin .

?ara Abdul ya saki wanda yasa Alhaji buba da ke tsaye cikin tsananin kiWima sakin fitsari a wando ,Cikin rawar murya yike kiran "Sun ri?e maka Hannu ko?? Wayyo Allah rayuwa Malam Audu zo ri?e Hannuna kai mun jagora "
Buga Kansa Abdul yikeyi a jikin ?arfen Ma'adanin gawan yina kuka yina kiran "zeena me yasa Za kiyi mun haka...zeena me yasa kin san how long na Wauka ina mana tsimayin rayuwa mai cike da farin ciki dake ? Kin Sata mun mafarkaina da hangen ?an dugui?n yara matsayin yaranmu...meyasa...meyasa zeena" Sha?ewa muryarsa yayi ,yina dukan kansa a jikin ?arfen .

Neighbour wani tsautsayi ya aikesa shi da yike tsaye tareda me gadi yina jiran su fito jin kuka da sambatun Abokinsa ya sashi yin zumbut ya shigo Wakin ,Aikuwa sai Arba da tsibin gawawwaki yayi wanda ya sashi ja da baya zai gudu saidai kafin yayi yun?urin gudu yaji an cacibosa ta baya ,Aikuwa da ?arfi ya ?walla ihu ya Wauka wata gawan ne ta sha?osa ,Alhaji Buba cikn rawar baki yike kiran "Nine bawan Allah fita dani"

Da ?yar suka ?arasa inda Abdil yike suna ?o?arin janyesa yina ?an?ame container Win dake Wauke da dead body Win zeena ,Sun tsorata gaya ganin Zeena cikin wannan tururin ,Ai kuwa da gudu Neighbour da suka taSa samun matsala da zeena ya fyalla hanyar ?ofa, shima Alhaji buba Ya dafe masa baya yinajin ?yan?yanin kansa da kansa ,shikenan na kwanta da matacciya ba sau Waya ba ,ba sai biyu ba ,na shiga ukuna,ko me zai biyo bayan lafiyata?!"

Garin ficewa sukayi karo da gawar wata Arniya irin maguzawan nan na da can ,tasha Kayan matan zumunta kanta da buzu?n Gashin Attachments wani burwai kamar sa?ago Ha?oranta a kakkafe sabida daWewa ga ?umbar roba za?o za?o masu ruwan madara...Wani banzama suka sakeyi suka danna kawonansu waje wani na tunkuWe wani ,hakan kuwa ya Wimantar dasu asalin hanyar sukaje suka faWa wani hanya ,aikuwa ta wani siririn hanya sukabi mai duhu ,wanda a tsorace suka afka Wakin dama dasu ,me zasu gani ......??

Abdul cikin Sacin rai da raWaWin zuciya ya fito bai tsaya nemansu ba ya mi?i hanyar fita Asibitin Hotunan Zeenah tun daga ranar da suka fara haWuwa ,Barkwancinta ,zaman da take tayi zuruuuu sai ya Wan taSata da wani abu sai yaga tayi firgit ta dawo duniyarsa ,har zuwa ganin ?arshe da yau yayi mata a wannen wajen yasashi jin mutuwarsa Tafi masa Rayuwa daWi.

"Zeenah ta Wai ina kike ne ? Kuma ne zan maki inji na biyaki taimakona da kikayi a rayuwa?"

Kewayayyen Fuskarta ne ya bayyana masa a cikin jido ,tana masa wani irin murmushi ,haka yayi ta kallonta har ya kai bakin hanya kafin ta Sace masa shi kuma ya Wau Wan sahu zuwa gida

Birkita Wakin ya cigaba dayi saidai ba ko tsinkenta a Wakin sai kayayyakin Auransu da ya fara tarawa ....komawa yayi kan katifa yai jugum yina wassfawa Ransa fara da ba?a yina sauke wasu zafafan Ajiyar zuciya yanzu tsaf zuciyarsa ta bushe .A haka barci Sarawo ya suresa

Minti ?alilan da fara barcinsa sai gata ta zo masa A mafarki ,yina ganinta ya mi?e cikin farinciki ga hawaye yaje zai ri?eta saidai ya kasa kamata ta zame masa tamkar Inuwa....tsayawa yayi yina kallonta kafin yace "Me yasa kika gudu ? Da gaske kin mutu?" murmushi tayi masa gamida Waga masa kai .
"To me yasa kika shigo rayuwata bayan kinsan ke ba wanzajjiya baceba"
"Saboda in samu wanda zai mun Addu'a,kuma in anfani da damar da ubangiji ya bani in samar maka da Abunyi..."

"Mtseww bani farin ciki da Aikina ni ke nikeso ,don Albashina bazai ?areki da komai ba ,me zan da aikin ? Resig...."
"Dakata Abdul zeena tana son ka saidai Allah ya raba soyayyar mu bayan namu ,kayi ha?uri Abdul inna tafi yau bazan sake dawo ma kowa ba,taimako Waya zan nema a wajenka ka fitar da gawata cikin wancan wajen ka suturtani ka nemo mun ?an uwana musulmai suyi mun sallah A birneni a gidana na gaskiya...."

BuWe ido yayi kawai sai wasu hawaye masu Wumo sika cigaba da sunturi a kuncinsa
"Allah ya ji?anki Zeenatu!"

*('TAURARI 3('*


*>?s?HAPPY NEW YEAR*
*PROMO>???
_(GaraSasan Sabon Shekara)_


_=????Ina Masoyan Oum Hairan
'?p? ,Ina kuma Na maman teddy=?
?INA MASU SON BIYAN LITTAFAN SAIDAI DAMAN SARARIN KU?I BASU SAMU BA??? TO GA GARA?ASA=????_

_Yes=??Nasan Kuna sane Daga Ranar 15/12/2021 ,suka baje kolin sayar maku da littafansu da sukeyi a matsayin Taurarinku Kamar Haka ko...?_
*WATA KARUWA*
*AURAN SHA'AWA*
*SIYASATA*


_To A kuma daga yaune suka sake dagargaza farashin littafan Nasu domin kawai farin cikinku makaranta ,mutanenmu>?p?yanda suka Haska fitulunsu daku a ?arshen shekara sai su Haska maku Hanyar Sabuwar shekaran da cankwaWa?n Littafan Nasu>?t?_

_Kun dai san Ada muna Siyar da Littafi Waya Regular ? 300 ne to zai dawo ? 200 kacal=?L?Inkuma special ne daga 1k ya sauka zuwa ? 500=???_

_Ada muna siyar da Littafan Biyu a matsayin Regular ? 500 ne to yanzu Ya komo ? 300....in kuma biyu special ne daga ? 1500 ya dawo ? 700=???=???_

_Ada Muna siyar da Duka ukun ? 800 ne Matsayin Regular payments to yanzu sun koma ? 500 duka>??...Inkuma special ne daga 2k sun koma 1k_

*_Wowhoho Kaji Arha kayan Ba?o,Saidai wannan Bononzan zai farane daga Yau 26/12/2021=?G?zuwa 7/1/ 2022=?F?,In baki biya cikin wa'innan Ranakun ba ,farashinsu zai koma kamar Nada yanda suke=?H?_*


_Waywoooo>?&?
@&?Ina Masu jin Comments Na littafan Nasu na Ratsa su ,suna takaici kuWinsu bai kaiba....To maza ku Harra?o kusa ku kwashi rabonku cikin sau?a??an Farashin Gaske_

*P+ *=??SU KUKA ZA?A...?=??*
*EH LALLAI NAKUNE>?p?*

*KARKI SAKE,KARKU SAKE A BAKU LABARI...=???*

#Team Taurari
A.K.A
Kin shirya biya ???? To ga hanyar biyanki don A tsundumaki A group cikin Sau?i

&&&Taurari 3 ?arshen shekara=??=??=??
#Mmn Teddy...Siyasata
' #Oum Hairan...Wata Karuwa
' #Oum Aphnan...Auren Sha'awa
'

0255526235
Fauziyya Tasiu
GT bank

Ragular Waya ? 200
" " Biyu ? 300
" " Uku ? 500

In special kuma kikeso naku na manyan mata to
Special Waya ? 500
" " Biyu ? 700
" " Uku ? 1000

Evidence of payment ko VTU ta nan
09065990265

In kuma ta katin MTN kike so ki biya ta nan
08081202932

Mutanenmu ?an Nijar da kewaye don sanin yanda zakuyi naku biyan sai ku tuntuSi wannan number

09065990265


*PLZ IN BA BIYA ZAKIYI BA BANDA DAMUN CHART DA KIRA,,SERIOUS MASU SIYA KAWAI =?O?

>??? @&?DONT FORGET EXPIRY DATE 07/01/2022
*Inajina some how idan Na sha ?anyen ?wai da lukewarm lipton,Amma mijina yina Gode mun Gamida shimun Albarka saboda yanda nike zama tsindim cikin Ni'ima ,sulSi wajen
39_40
........Cillata kan bed yayi,ya koma ya danne ta yina shinshinar wuyarta zuwa sauran lokon jikinta da suke fidda wani irin Ni'imtaccen sihirtaccen ?amshi irin dai na isassun matan nan,da sukasan martaban ?amshi.

Rungumo kansa tayi sannan tayi juyi ya koma ?asa ta hauro samansa ,ta Wan Waura fuskarta a can saman ?irjinsa ,fuskarta na kallon nasa,hannuwarta suna Manne akan Nonuwarsa tana Wan dannawa gamida Wan bubbuga saman kan nononsa....

Nishi kawai yike furzowa da ?yar daga ?asan ?irjinsa ,amma fuskarsa kamar Kunu.


A hankali ya Waga hannunsa ya cusa cikin bujenta yina shafa Wuwawukanta masu tsananin sulSi sai kufce masa suke a hannu ,yina daWa dadumarsu yina shafasu kamar ya samu cincinbos ,Halshenta takai saman fatan idonsa ta Wan yi masa flash lasa,gamida kissing na Sangaren damansa ,da sauri ya rumtse ido ya buWe ,tsikar jikinsa ya wani tashi yarrrr.

"Zeena"
"Alajin Allah me kake so"
"Komai zeena..."
"Ka samu rabin rai na"

Ta kai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login