Showing 15001 words to 18000 words out of 32260 words

Chapter 6 - AUREN SHA'AWA 2 Complete Hausa Novels By Oum Afnan.doc

Addinin Islam bare kuma har ya gane zina Sata ce

Sai yamma lis kafin ta Waukesa cimak ta kaishi toilet Wan matalikinka yina ta sunsunne kai a jikinta ,ta sakashi a jacuzzi ta masa wanka kamar baby boy tana zuwa kan kaciyarsa ta ajiye sponge Win ta shafi sabulun da hannunta ta kama shafawa a hankali wai a dole tana wankewa ne ,tana kashe masa jiki da kalmominta masu cike da batsa wanda ba Wigon halin girma a tattare dasu ,shikuwa dama da an taSa masa dick take Waukan Yaren ,hakanan ta shiga tsalle itakuwa tana kallon abun kamar game ,ruwa tasa ta Waurayesa ta gargasa masa mara "Baby to haka ake kula da nan wajen ,gurine na musamman da zaka baza iyakan sarautar ka saboda shi kaji babyna"

Lumshe ido yayi gamida sunkuyar dakai haka ta gama wankesa suka fito ,ta basa sabon kaya ya saka ya feshesa da tulare

Kallonsa ta shigayi a gaban madubi tana jujjuyasa
Haka ta ?arikici sambatunta ta fice ,shidai yina zaune ya rafka tagumi nadamar abunda ya aikata da wannan ?atuwar matar ya fara damunsa ,saidai daWin da take ?o?arin Waurasa a kan titin yasashi jin tsantsan nishaWi


Kicin ta je tasa aka kawo masa haWaWWun girki ,ta dawo ta shimfuWa ledar cin abinci tasa ya sakko ?asa ,tuni ?amshin girkin ya gama cika masa ?ofofin hanci abunka da Wan ?auye da kwaWayi sosai ya ?osa ya WanWana yaji ya suke...,dakanta Taso ta na basa a baki amma ya ?iya ,haka ta barsa yina ci ,ta kashesa da ido tana kallon lomarsa tana kallon ma?oshinsa tana wani irin haWiyar yawu ,sosai take godewa Ahmad daya haWa ta da wannan yaron me kama da tanjirin ,Ita batama san wani irin kyauta zatayiwa Ahmad kansa ba to bare kuma Goga gayya uban tafiyan malam Akram

Sun kai dare don su ahmad har yawo sukaje suka dawo kafin sukazo Waukanshi ,Haka ta kamo hannunsa tana faman shashafashi tana kissing gurabun duk da zai iya sashi jin sha'awa a kanta ,tana raWa masa yanda za tayi kewarsa in ya tafi ,Allah sarki ?uruci dangin hauka kuka ya fashe mata dashi ,waishi lallai yina tausayinta ya fasa komawa makarantar ya barta kawai zai kwana tare da ita...Rarrashinsa ta shigayi tana faWa masa nahimmancin karatunsa a rayuwar iyayensa kafin da ?yar ta shawo kansa ta saka drivernta yayi masa shopping Win kayan drinks ,biscuit dasu corn flask da nadara sannan ta dam?a masu dubu goma tace in suna bu?atar wani Abu ,har bakin gate ya ajiyesu ,suka Wibiya kwalayensu aka kamar Almajirai suka nufi senior block ,anan suka ar ajiye komai ,Suka ?ara saka masa ?waya cikin drinks suka girgiza masa suka bashi yasha sannan ya dawo sashensu ,yanzu ?wayan ta fara masa aiki dai dai dai ba kamar da da take haukata shi ba,kallon banza haka yike bin ?an makarantar dashi yina kallon yanda yara suke kwaWon garin kwaki me yaji da gishiri dasu tumatur da Albasa a Wage ,bayan da in ya gansu shaawa suke bashi ,shi saidai ya Wakko ?anzo ya ji?a yasha da suga

A cubicle Winsa ya haWu da zayyad yina fama da sassanyar tuwon shinkafa miyar Waken suya da aka raba masu na prek ,Kallonsa yayi ya guntse dariya ,yinajin cikinsa dam? bazai iya cin wannan abincin ba

Harzo?a yayi ya kama sababi "To meye kake mun kallon uku saura kwata daga ina kuke?"
"Haba Aboki daga Asibitin da ka bani shawara mana,na haWu da wata likiciya Aradu tasan kan aikinta lokaci Waya ta kawar mun da cutana ,sannan ta cika mu da nairori ,kai maza wajensu Ahmad ka ganowa idonka kayan daWi kazo nan kana fama da sandararren tuwo"


Hmm Su Akram manja,wato har ya shigo binni yaci abincin binni zai fara kinibibi, ka kiyayi Wan ?auye in ya samu waje kawai



Tundaga wannan lokacin Kullum Akram sai yaje wajensu Ahmad yaci Abinci sannan in antashi aji su kaishi gidan hajiya suwaiba sai dare zasu dawo ,kafin ya kwanta su Wirka masa ?waya ,sosai ya zama Wan ?waya sam bata ?walar dashi,inma baisha bane yikejinsa wani some how,Gindin sa kam ta fara zama ?ar gari dukda har yanzu bai iya tike kansa da ya shiga kogin Hajiya suwaiba ya fara caccakarta zai shiga ambalar da ruwa,Amma da yike harkar sheWanci ne bata taSa jin ta gaza ba ko haushinsa kagi in ma taga daga shiga ya saki ruwan maransa tsiiiiii kamar fitsari wani nishaWi yike bata ,wanda ko ya tafi dashi za tayi ta tunosa tana dariya

Ana tsaka da wannan aka fara maganar jarabawan yara wanda in sunyi sati sunayi za a basu hutu kowa kuma yaje gidansu ,in an dawo hutun zaa basu report sheet saboda yanda zangon karatun ya ?urewa malaman ,yasa dole ayi hakan

Sosai Hankalin Akram ya tashi har ?aramin rama yayi saidai ,koda hajiya suwaiba ta lura jarabawan nan yina bata fuck up yasa ta tattaro shi ta dawo dashi gidanta zata koya masa karatu ,shi kuma ya cita ko ba yawa ne ,in sun gama ta lukumesa a bargo suyi barcinsu safe ta shiryasa kamar Wan Nursery harda abun break driver ya kaisa in sun gama ya Wauko sa su dawo...lamarin sosai yike baiwa ?an makarantar mamaki saidai kowa ya Wauka sunada ?an uwane a nan zarian yanzu suke kula dashi,yafa murje farinsa ya fito yayi bala'in kyau ya zama kamar Wan wani da wata....haka har suka kammala jarrabawa ,suna fitowa daga Hall Win jarabawa yaci karo da malam Mahadi da ya kawoshi makarantar yina jiransa su zo ya kaisa ?auye...Rungume su Ahmad yayi yinata faman kuka sosai baiso ya rabu da Abokansa ba da hajiya suwaiba,shi tunaninsa in ya tafi wa zai rin?a bashi ?waya yina sha ,ina zai ringa samun durin da zai ringa gaguya duk dare? Lallai hajiya suwaiba tayiwa Wan mutane mugun sabo
*****

Islamiyya kam,Sosai ta dage da karatu ta rage tsiwa da jan faWa sai time to time in ?an faWan sun motso ,tayu nisa sosai a allonta mutane dayawa suna mamakinta dukda kasancewar tanada ?wa?walwa amma wasa ya gallazi ?walwar hakan yasa bayi vada sakamako me kyau ,amma tunda Akram ya tafi kuma yayi mata Al?awarin suyo mata yar tsanan wasa to shinefa ta dage da karatu in ta ishi inna lami da kukan kewar Akram sai ta lallaSata tace ya kusa dawowa ita dai ta dage da karatunta

Yauma haka suka farka sai ?orafi take wai ?an gidan sun tsani Akram sun kaishi maraya yina a mace ko a raye ba wanda ya damu daya sani ,kowa sha'anin gabansa yike....Ni wallahi Akan ya Akram zan iya tsiyacewa da kowa mu du?a gaba har yaumuttanadaini...." Sudai su baba da inna sunyi tsuru? su kansu suna kewar Wansu to amma geme? dasune zasu zauna suna shirnen begensa??? Sallaman da aka fara ?wallawa ne yasa islamiyya shiru bayan tasa su da tsiya da tayi kamar ?a?anta...Baba mi?ewa yayi ya saka hulansa yina amsawa ya suri takalmarsa ya nufi hanyar waje

Shiru islamiyya tayi ta kama wanke allonta tana wa?e?nta masu cike da habaici ,Tsiiiiiit ta Wanyi jin anSkira sunan Akram ,kafin ta zabura sai hanyar soro ,inna lami na "Ke...ke...ki dawo " Amma ina! Gaban mutunin dake tareda baba taje ta zube tana gaishesa ,sosai ta ganeshi malam Mahadine daya zo yayi mata yankan ?auna ya rabata da farincikinta Ya Akram

Gaisheshi ta farayi sannan ta Waura da tambayar dake cin ranta "Malam Wan boko ina ya Akram Winto ,na ganka kai Waya?"

Murmushi yayi"Akram yau Winnan zaizo yanzu haka ma daga nan makarantarsu zanje inje taho dashi...."

Ai bata jira sauran zancensa ba ta ?walla ihun "Yeeeehhhhhhhh inna Albishiri Albishiri?"

Inna ta tsorata ainun da ihun da ta kwaso ta shigo mata dashi cikin gida
"Lafiya?"
"ya Akram zai dawo?!"
?an murmushin farincikine ya ?wace mata ,sannan tafara tafa hannu "Ah ah barka ...barka yau kunnuwanmu zasu huta da bala'i" dariya ta tuntsure dashi ta kwasa waje da gudu.


Shikenan fa Tunda akazo masu da labarin Akram zai dawo ta gaza ma kanta zaune da tsaye ,itace nemo goruba ajiye masa nemo guava ,mangoro su Wanya da magarya dasauransu ,gari kam kaf ta gama terera masu yayan ta Akram zai dawo



Ya za'a ?are Akram zai jure zama ba zungura Muje zuwa Akram A ?auyensu,ga Islamiyya an zage ana jiran zuwan Akram ko da wanne ze je mata??




_Daku nike ?an *V.i.p comments group 1* Wina,wallahi in baku mun comments zan maidashi only Admin Can send msg, gabaWaya zaku lalata gida da hiran link Win kuWi da sauransu mutane na tambayan ya suka jini shiru to me zance tunda dalilin buWe gidan bashi kuke ba,gaskiya in baa mun sharhi zan rufe gidan kawai>??_


#Team &&&Taurari 3 A.k.a
#Mmn Teddy...Siyasata
' #Oum Hairan...Wata Karuwa
' #Oum Aphnan...Auren Sha'awa
'

Kibiya kuWinki ta wannan acc. ?in don cigaban karatunki cikin sau?i ba tareda kinci ha??in kowa ba

0255526235
Fauziyya Tasiu
GT bank

Ragular Waya ? 300
" " Biyu ? 500
" " Uku ? 800

In special kuma kikeso naku na manyan mata to
Special Waya ? 1000
" " Biyu ? 1500
" " Uku ? 2000

Evidence of payment ko VTU ta nan
09065990265

In kuma ta katin MTN kike so ki biya ta nan
08081202932

Mutanenmu ?an Nijar da kewaye don sanin yanda zakuyi naku biyan sai ku tuntuSi wannan number

09065990265
Oum Apnan
' Ina kuke manyan mata,Ina uwargida me mararin murmuro da martabarki na mahabar ?a mace ,Ina amarya ?ar lalle masu shirin shiga gidajen Aure,To ya Ga damarku Hajiya Nafeesa Oum Irfaan Ta taho maku da cankwaWa cankwaWan magungunan mata gredi ?an gaske,Kama daga Emergency,Gakuma garukan magunguna Na gargajiya ?an Niger, Sudan da ?an zamfara...Gumban RiWi,Gumbar Dabino...kai gasunan birjik=?L?
Zumar ?ar gata gasunan guarantee aiki bayan Awa uku
Tabaje hmmm wowow
HaWin kazan amarya,HaWin kazan me jego,HaWin kaza me rubutun Mallaka..hm hm iya kuWin??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ki iya shagalinki=???
CicciSi Dahuwar shalele ,kiji kinacin naman nan tamkar kinacin sadin yasha magani na musamnan=? ??anWanon da Aikin na musamman ne,Ga Matsi ,ga virgine....ga..ga
Kai Abubuwan Bazasu ?idayuba ,saidai Albishir Win da kawai zan baki shine ,Ana kawo mana Amarya mu gyarata tsaf daga nan sai Wakin Ango no faWa akan bed Inshallh,saidai da sharaWi ban fara baki magani sai nayi maki maganin infection don gudun cin karo...
Hajiya Nafisa Tana zaune a zaria ,kuma tana delivering kayanta a koina a ?asarnan ,Ga masu bu?atar Waya ko sari ku tuntuSi wannan Number 08065850941
Sai kunxo>?p?

35_36
A gidan Alhaji Buba kuwa zeena ,sauya kaya tayi zuwa Atamfa na riga da siket ,tayi saurin shiga kicin Win dake manne da falon hajiya zainab ta fara haWa mata simple girki .

Tanaji Suka shigo ?an aikin suna ta didiman zuwa mata barka da zuwa ,duk bata fito ba ,har sai da duk maids Win suka watse kafin hajiya Zainab ta kalli Alhaji Buba dake ?ame akan kujera yina girgiza ?afa Waya kan Waya sai faman hura hanci yike with full of pretending

"Alhaji na,me kasa Ake girka mun naji gidan ya kaure da ?amshin girki"

CaSe baki yayi ,sannan ya Wan tsura mata ido kamar zai tankata kuma sai ya basar,a dole an ?ona mun rai Winnan.

"Husbyyy...." wani tsawa ya doka mata da yasata yin shiru ,kuma da sauri ta mi?e ta nufi kicin Winta tana bin inda hancinta ke Wosano mata ?amshin girkin

Gabanta ne ya bada sautin dam! Tayi matsanancin firgita da ta ga mace tsaye ,ta juyawa ?ofar kicin Win baya,tana a gaban sink tana Wauraye kitchen utensils Win da ta Sata heart free.

?an jim tayi,wasu tunanika Negatives da positives suka shiga ?walwarta a lokaci guda,Tana bin hip Winta da ya baje a cikin siket Win dake saye dashi ,amma jiki kamar na ?yan?yaso

"Kodai karuwa ce?...A'ah kodai Alhaji Aure yayi?"

A take ta tsayarwa ranta da zargin zuciyarta ,tabbas Alhaji ne yayi aure

A sanyaye ta tako Bayanta ta tsaya daf da ita ,sarai taji ta tun shigowarta amma ta maze ,A galabaice ta fuzgo ?an kalmomin da sukayi saura a ma?oshinta tace "Who be rat?" abunda salon harshen turancinta ya furta kennan A ?o?arinta na cewa "Who be that?"

Fuskarta Wauke da fara'a amma duk wata cikakkiyar mace ita da ta kalla tasan na kissa ne da haWa waje...Karaf ko ta sauke ?waran idonta akan Alhaji buba da ya dafo ma Hajiya zainab baya don son ganin yanda zata kwashe.

Raba ?ofan biyu yayi da hannuwarsa suddenly ta jiyo sautinsa cikin gazar gazar Win turancinsa yace "Na your father be rat"

"Haba Alajin Allah meye haka ne mata kana kallonta da tsirgegen ciki ,kalmomi masu kaushi basu dace da ita ba...yaha?uri kinji hajiya Ni ki Waukeni kamar ?ar uwarki ,kin ganni laifina ne da banzo na maki sannu da zuwa ba ,on my willing inga nayi entertaining Winki da girkin da zai suiting bakinku na masu ciki..." Da sauri taje ta kama bubbuWe warmers Win da ta gama juye girkin da tayi a ciki

Hajiya zainab da tun zagin da Alhaji yayi mata a gaban yarinyar da batasan ko wacece ba amma kallon farko tasan ta fita komai tundaga jikin mata,Ilmi kyau da sauransu,Taji gabaWaya komai na duniya ya sire mata a rai .
Amma saboda tai welcoming Winta ,ta Wan washe mata baki

"wow Thank you sister"

"Ina bu?atar jin fiyen fiye da haka daga wajenki madam " tayi sauri ta janyo hannunta ta saka mata madaidaicin spoon a hannu

"plz teste them in basuyi ba ,ki faWa mun yanzun nan in sake maki wani"

Sosai taji duk damuwar ta ya kwaranye tabbas wannan yarinyar Arzi?i ne ,with courageous Action ta Wan Wiba takai baki,sannnan da sauri tayi rolling eyes Winta ,tareda jan Numfashi sama which depeat full of Excitement

"Hmmmm Tantalizing=? ?"

Waro ido zeenan Tayi kafin tace "Anty?=?B?"

"I mean very very delicious thank you dear"

Da sauri Zeenan ta jinjina kai kamar kutun ?adangare,"Is my pleasure anty=?
? Allah ya raba lafiya"

Bubbuga ?afaWarta kawai tayi,sannan ta juya ta nufi ?ofar inda yike kakare tace "Zan wuce "

Da sauri ya jirga cike da kunyatuwa ,ha?urin zainab na bashi takaici shiyasa ko yaso sakinta bata bashi ?ofar hakan .

Itakam da ?yar taja ?afarta ta fice a kicin Win ta barshi da zeenan tsaye suna kallon Kallo
Waigawa yayi saida yaga ta Sace sannan ya ?arasa cikin kicin Win da sauri kamar munafuki ya wani turo mata fuskarsa "Ke kin iya zamba cikin Aminci"

Hararar wasa ta banka masa ,ta sungumi tray Win dishes Win ta raSasa ta fice

Soke hannu yayi a kumatu kafin ya tafa hannu tareda sakin dariya "Wai=??Wallahi kinci bashi ,wannan harara haka me kama da fari...wayyo ni" kawai sai yabi bayanta da sauri.

****

Akram Cikin Hawaye ya rabu da Abokansa suka Wauki Hanyar ?auyen Na'Isa ,Sai da ya ga sun shigo garin soba sannan ya fara tuno gida yina tuno memories Win da ciki harda shalelensa Islamiyya wanda shigarshi makaranta har ya fara mantawa da ita,saboda ya zuba rayuwarsa a sabgar Hajiya Suwaiba,A babbar tashan soba suka sauka anan ya siyawa Islamiyya tsarabar ?ar tsanar da yayi mata Al?awari cikin 5k Win da hajiya Suwaiba ta bashi 2 dayz back .

Yamma li?is suka shigo gida ,aikuwa A dakalin ?ofar gida Islamiyya ta yada zango da ?awayenta tun hantsi tana dakun zuwarsa ,saidai in wa'innan batch Win sun gaji da zama sun tafi wasu su zo su tayata zama ,Lokacin da ya iso tana zaune ta mi?e ?afa ta rafka tagumi da kofin kununta a gefe sai gyangyaWi takeyi...Da sanWa yazo ya janye mata tagumin ,ai kuwa firgigit ta farka ,tareda watsa masa lulun Eyes Winta da suka jirkita kaWan saboda Azaban barci da takeji amma ta?iyi .

"Wayyyiyhuhu DaWi kasheni Ya Akram kaine??" wani sufa tayi ta Wane a wuyarsa ,tana jijjigasa ,shikuma yina faman tuntsuran dariya.

Ihunta ya fiddo su baba daga cikin gida ,Baba faWi yike "Ke!..ke ,cikashi du Allah"

Amma ina batamasan yinayi ba,da ?yar ya SanSareta a jikinshi tayi masa wuju? tamkar zata SaSSallasa duk cikin zumuWin Akram ya dawo ne

Da ?yar ta cicciSi jakansa ta shige masa dashi gida ,ta barshi anan da ?an barka da zuwa ,?an tsegumi na mamakin kyawun da Akram yayi kamar ba karatu yaje ba.

****
Bayan Sallar Ishah

Zaune suke Wukkansu a faffaWan taburma a shayin dake gidan ,inna Lami ta kwasa tuwo a gaban kowa da miya da manshanu yaji tanta?washi da Daddawa Irin dai Dahuwar mutan da ,sosai Akram yike cin Abincin cike da santi ,don sosai yayi kewar girkin Inna lami

Islamiyya kam tana zaune ta rafka tagumi sai tuttular da hawayen Iska take ita lallai fa bazataci Tuwo ba saidai A bata kuWi taje ta siyo Wan wake.

"Don Allah Don Annabi kici tuwon nan ,ta dawane fa akwao daWi ki ?yalemu muji kunne"

?an?ance ido tayi kafin ta hau bala'i tana buga ?asa
"Ya Akram ,Ina da yardana ka tafi birnin nan karatu ko? To Kwarankwatsa tallatsa baka komawa ,saidai mu cigaba da zuwa Allon Malam Zakari tare don na lura ,wannan binnin bai ?areka da komai ba sai rashin imani,...Ace kana kallo bancin Abinci Amma mai makon kayi zuciya kace bakace sai faman zura loma kake,waima harda cemun in ?yaleku kuji kunne ko...to An?i Win" ta daWa tsaga ihu da ?aran gaske.

Rumtse ido yayi ,jijiyoyin Kansa yana WaWWagawa ,da sauri ya tsame hannunsa a Abincin yaje ya wanko Hannunsa ya dawo inda take. Batayi Aune ba saidai taji ya sureta yayi hanyar Soro da ita.

"Ina zaka da ita? Zoka Ajiyeta ina ban hanaka wannan Halin banzan ba ? Inakai ina Waukan Islamiyya?"

Murmushi yayi,din yanzu ya fahimci dalilin da ya sanya bayison close Ala?arsu da Islamiyya

"Baba kayi ha?uri Wanwaken zan kaita ta siyo sai mu dawo " tanajin Hakan ta le?o kai tace "Ya to zamu ba kwano ne? Ajeni inje in Wakko kwano...godiya nike nawajena Ashe dai har yanzu kanaji dani ,?an ba?in ciki saidai su mace...Ehee" ta wuce hanyar madafi ,ta bar su inna lami zuru da ido don tana tsoron ta cika zurfafawa Malam yaga ba?inta.

Zuwa yayi taburman ya dawo ya zauna "Baba wai don Allah haka Islamiyya zata dawwama rayuwa irin na jahilci haka...Yaci a sata makarantar Primary Win hanyar garin nan ko ta kori jahilci "

"Iyyeh ,har kainan to kaima yaushe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login