Showing 24001 words to 27000 words out of 30630 words

Chapter 9 - YAR HUTU Complete Hausa Novel By Yar Mutan Kagara.txt

11 Nov 2025

2905

yakama hannun mumy, mumy pls I don't want to lose her


Wlh inason matana dan Allah kar aimata wani aiki abarmin ita haka zata warke dan Allah mumy kice kar ayi....


Tafisge hannun ta tabanka mishi harara ai tuni yafara kuka wiwi kaman karamin yaro...


Yanata aiki lallashi kayi hakuri bazata jimaba zata farfado pls be a man friend


Haydar yadora kanshi a laps din Khalil yana kuka yace khalil wlh ina sonta inason zahra yadago dara daran eye dinshi dasu zuban hawaye friend pls kataimaka min karta mutu....


Wlh intamutu nima mutuwa zanyi ina son matata



Khalil yace wai yaushe kafara sonta ne zebashi amsa sukaga an gunguro zahra ba Ta motsi kamar ta mutu,,, ya Mike a zabure ya bi nurse din da ke gungura ta zuwa dakin hutu


Ya shiga Shafa suman ta yana zuban hawaye, zahra Kar ki min haka, ki taimaka ma rayuwa na,,, Dan Allah ki tashi in nuna maki kalar kaunar da na ke Yi maki,,,


Haka yayi ta sumbatu har a ka karasa da ita dakin hutu a Ka kwantar da ita.


Haka ya dinga Kuka yana rokon zahra ta tashi, a Ka turo kofan ,ya dago yaga waye.

Sai ya ga mummyn sa, Dr khalil da iyayen zahra

Ya Mike da sauri ya je ya Kama hannun daddyn zahra yana cewa daddy don Allah Ka ce mata ta tashi, wlh Allah ina son ta.


Daddy ya Shafa kan shi yace calm down general, be a man, don't you know you aren't supposed to be doing this,, you have the heart of a soldier,,

In shaa Allah zahra za ta samu lfy, kaci gaba da rayuwar Ka kamar yanda kowa ya ke Yi,,

Wai ma meye ya same ta???

Sai haidar ya shiga Shafa Kai,,, mummy ta daka masa tsawa, ba da Kai a ke Yi ba? Ka fada Mai abin da ya same ta. Mummy ta fada Tana watsa Mai wani mugun kallo.




Mumnyn zahra mace ce Mai fahinta, ta Yi gyaran murya tace babu komai haidar, Allah ya bata lafiya. Ta ja mijin ta suka Yi waje tunda bata farka ba har lokacin.



Suna fita tace Haba alhj,,, wannan wace irin tambaya ce? Tsakanin mata da miji ai babu bin kwakwafi,

Kin ji ki dai,,, ni da ya ta ba zan tambayi Dallin rashin lfyn ta ba?


Uhm yallabai, yanxu Kai ba Ka fahimci komai ba?

Ni babu abin dana fahimta.

Toh yar mu dai ta zama cikakkiyar Mace,,,
Alhaji Ka San fannin da na karanta kenan, wato gynaecology,,, kawai dai don Ka hana ni aiki ne.


Ka San idan Mace ta suma a first night din ta,, toh there are three causes,, either ta ki yarda da shi,,, ko kuma shi ya fi karfin ta, kowa da irin halittar sa,,, toh Idan yana da babban halitta kuma ta Yi Mai gardama ya shige ta da karfi dole sai an Yi dinki sannan radadin zai sa ta suma.


Ko kuma ta ki ta sake Mai jikin ta shi kuma ya shige ta a zuciye, toh hakan na iya faruwa.



Kuma ba wani Abu ba ne, kamar zahra yanxu za ta iya farfadowa at any time sabida an ba Ta kulawar da ya dace.



Suna cikin haka mummyn haidar ta fito, hjy za ku iya shiga ta farka. Khalil da ya ke tare da haidar a cikin dakin yana gaban zahra yana Kara dubata.

Yace zahra,,,
Naam Yaya khalil
How do you feel now?
I'm feeling a little bit better

Ya Kara gyara mata drip din sai ga wata nurse ta shigo ta ce
Sir Dr Saratu ta ce ku same ta a office kai da general

Yace ohk you can go.
Yace ma haidar friend let's go


Mummy let's go see her doctor mu dawo.

Suna zaune gaban table din Dr Saratu,, ta dubi general ta ce Haba general, gidan Ka fa ba filin yaki bane,,,, ko kana ganin kamar filin daga ne Ka dage kayi aika aika,,
Ka San yadda Ka je ma zahra bai kamata ba, Ka je mata da karfi kuma Ka San ysnayin halittar Ka.

Ka San ba Ka da experience kuma ga tsoron first night, ya kamata Ka lallaba ta ne


Haka ne ya ke sa yarinya ta zama unconscious,,, amma yanxu its under control, she might be awake by now,,, kafin ta rufe baki yace ai tama farfado.




Alhamdulillah to muje inganta"





Muje zuwa




Yar mutan kagara πŸ€“
*YAR* *HUTU*




*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*





WANNAN SHAFI NAKUNE MASOYA YAR HUTU INAJIN DADIN YANDA KUKE BIBIYAR WANNAN BOOK NAWA, INA GODIYA πŸ™SOSAI, YAR MUTAN KAGARA NAYINKU IRI SOSAI DINNAN 🀝🀝🀝🀝🀝🀝





*PAGE* *59* */* *60*





Koda suka shiga dakin da zahra take kwance sunsami tana kuka ita tanason ta tashi tazauna kuma kasan ta na mata zafi.....


Haydar yakai hannun shi kan face dinta yana goge mata hawaye, Yi hakuri babyna please forgive me, it wasn't intentional,,, I didn't mean to hurt you, I just couldn't control myself.



I won't do it again, the first one was a mistake and it won't repeat itself. I love you so very much baby,,, please tell me you love me also even if it's just once, just say it so I can have solace in my heart.



Da daddy ya ga haidar na sumbatu ai tuni ya ja matar su suka Yi waje,, mummy kuwa dama tuni ta fice.


Ya zuba mata idanun shi kamar Mai jin bacci,, ya hada Face din su, zai hada bakin su kenan khalil yayi gyaran murya ya ce a nan din ma za Ka sake Yi ne?

Dr Saratu ta ce ai da mun kai shi guardroom kuwa.
Ya juyo yana smiling ya ce toh khalil sannu da sa ido, mutum da matar sa ba za a bar shi ba ma.




Oh I see, wato yanxu zahra matar Ka ce, tunda Ka dandani zuma Ka San dadin yar seventeen ai dole Ka rude Ka hau sumbatu a gaban su mummy


Sai yayi smiling without saying anything,,,,

Dr Saratu ta karasa yiwa zahra tambayoyi ta duba jikin ta normal.

Ta tambaye ta yanxu menene matsalar???
Sai ta shagwabe fuska kamar za ta Yi Kuka,,, sai ta ce mata aa kar kiyi Kuka,,, fada min me kike so???


Ina so in zauna in sha tea amma na kasa saboda kasana yana zafi.
Dr ta shiga toilet ta hada ruwan zafi ta fito ta ce general, your duty, sannan ta zare mata drip.


Ya kinkime ta ya kai ta toilet ya daga mata riga ya saka ta a cikin bath tub tafara kukan shagwaba yi hakuri nine ko sorry ummmm akwai zafi sorry zedaina....



Haka yata lallaba ta har ruwa yasallace yakyara mata riga sannan yadauko ta khalil kawai yasama ita kam zahra sai faman noke face takeyi tanajin kunya......


Yazaunar da ita yahada mata tea zata karba yahana shi yarinka bata abaki har tashinye Dr khalil yabata magani tashi seta kwanta yamayar mata da drip din.....


Yace jinkin ta da sauki idan drip din yakare zan sallame ta haydar yace yauwa friend daka kyauta wlh........


Tonafasa setayi sati biyu ta warke sosai tukun, karta Koma ka kara sumar da ita """""

Dasauri zahra ta dukar da kai saboda maganansu yabata kunya haydar yakali zahra yaga ta tura kanta cikin hijab yace kaga kaba matana kunya ko.......



Yayi dariya yace baruwa na πŸ€·β€β™‚bari inyi nan yabude kofa yafita yana murmushi"""""



Haydar yana shafa mata suman kanta bby pls say u ve forgiven me,,, and believe me when I tell you that I so much cherish you,,,

Sai ta shagwabe fuska hawaye na taruwa a idon ta, tace ai dama ba Ka sona, kullum kana fada min you will never love me, Shiyasa Ka so Ka kashe ne.


Pls don't say that, wlh ina son ki, hakan da na Yi maki ma duk it's out of love, I didn't do it to hurt you,,, kawai Allah ne ya nufa hakan zai faru.

Sai ya hada fuskar su ya kai bakin sa kan nata ya Fara tsotsa sai a Ka turo kofar,,,, bai samu damar daga fuska ba yaji mummy ta daka Mai tsawa "fita Ka bar dakin nan, ya dago a firgice ya ce mummy Abu na ke cire mata fa, ba komai na ke mata ba wlh ya Fara kame kame da in'ina yana sosa kai



Kawai fa tayi magana cikin baci rai zaka fita kosai nasaba ma....


Yafita yana waigen zahra da idon ta yake a lum she sbd kunya yadda mumy tasame su....


Take takira khalil dan ruwan da ake kara mata yakare yabode kofa yashiga gani mumy yakai idonshi kan drip din yaga yakare OK ashe yakare eh shiyasa nakiraka""""



Kasallame mu mutafi wannan fitinannen abokin ka ba barinta tahuta zeyiba gara kasallame mu mutafi gida dan tasamu kulawa na musamman.......



Koda suka Koma gida haydar bega ido ba daga mumy duk nacin sa da magiyansa batabari yaga zahra ba......


Zahra ko tana dakin mumy tana samun kulawa na musamman, ruwan da take shiga na musamman ne, wasu abubuwa ne masu kamshi Wanda idan ta shiga takan mance an mata stitches,, ga kuma farfesun cow tail,,,,,ga kunu na musamman, ita kan ta ta ji canji a jikin ta.


Mummy kuwa ta ki sakar ma haidar fuska tun a asibiti,, gashi yau kwanan su uku kenan da dawowa.

Haidar ya na tsateye bakin kofanta yanagani ta yazube yakama kafanta Mumyna pls kitai makeni kitausaya min yaufa 3 days kinhanani ganin zahra,



Mumy pls karki azabtar dani ta wannan fani wlh ina azabtuwa Mumyna kitausaya ma tilon danki....


Idon shi cike da hawaye tausayi dan nata yacika mata zuciya amma dayake tanason takoya masa hankali ne don ya aikatama zahra rashin tausayi......



Tashi kaban wuri yadda tayi maganan bawasa yasashi mikewa barwuri tabishi da kalon tausayi....



Zahra datake daki taji duk yadda sukayi da haydar tausayin shi yakama ta harda hawayen ta dan itama tayi kewan mijin nata rabon da taganshi tunda suka dawo asibiti.......



Haka sukayini daga zahra har haydar sukuku suke mumy tana kula dasu......


Washe gari abba yadawo da duk abun da akeyi shi besani ba dan baya garin yaje Brunei mumy batasamu zama wurin zahra ba tana cen tana hidiman da mijinta.....


Da haydar yafakai ci idon mumy ai da gudu yafada dakin ta daidai fitowan zahra daga wanka kenan yakule kofan da key yaga takara wani kyau ga fresh da ta Yi.

Sai yayi wani killer smile baby na nayi miss dinki dama jallabiya ne ajikin shi yacere yatsare towel din jikinta yaga boob's dinta a mike har wani zillo sukeyi.....


Aituni yakai musu cabka yafara murza nipple din bakin shi yana daya itakuma tatura hannunta cikin maranshi yasa ihun dadi.......



Yadauke ta se gado yakama lips dinta yana tsotso itakuma tana murza hajiya babba tamike tayi tam kaman zata fasa boxers,,,, da sauri ya bude legs din ta ya kai baki ya Fara sucking sefaman ihu yake yana sanbato.



Duk sunfita haiyacin su




Sekawai sukaji knocking yaji muryan mumy tana zahra........





Muje zuwa





Yar mutan kagara 😎
*YAR* *HUTU*





*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*




*PAGE* *61* */* *62*



Inakike ne maimuna uwar gida amarya agidan Abdullahi , wannan shafi nakine kawata aminiyar asali .


Ina yinki matuka πŸ‘

Muna tare 🀝🀝🀝🀝irin sosai dinnan.


Zahra,zahra ikon Allah anyakuwa haydar beshigar min dakiba,kuwa zahra da tayi nisa wurin shafa hajiya babba taji kaman muryan mumy a kofa.......


Takara baza kunne dan ta tabbatar aikuwa taji muryan mumy rabbadadas....



Tashiga ture haydar dabesan duniyar dayake ba yayi nisa wuri sucking dinta tana tureshi yana kara kai baki yana tsotsa,

Ta tattaro karfinta tasamu tajanye jikinta zekara kamota tace mumy tana bakin kofa fa dede lokacin da takara knocking haydar bazaka budemin kofa ba dasauri yadiro daga kan gado......


Yakyara zaman boxers dinshi yadauki jallabiya yasa yakai dubanshi ga zahra yaga gadon wayam tashige toilet har yakai kofa zebude yakalli kasan shi yaga a mike yake zan daddan """""



Yatura ta tsakanin cinyoyin shi ya murda key yaga mumy tsaye ranta yayi kololuwa baci gawani kallo da take masa.....



Dasauri yadukar da kanshi kasa am sorry mumy dam.....ma ai batama saurare shiba ta shige ciki tabarshi yadafe maranshi a dudduke yakarasa part dinsa.....



Yana zuwa yasha magani yaje kitchen yahada Lipton yamatse lemon tsami guda biyar aciki ya shanye.....



Yadawo parlon yakwanta akan three sitter ya lumshe ido a haka barcin wahala yadauke shi.....




Koda mumy tashiga dakin bataga zahra ba tazauna bakin gado tace zahra fito inason ganinki.


Zahra tarasa yadda zata fito daga ita sai towel kuma gashi tasamu sun kulle kofa ita da haydar,



Aikawai se tafashe da kuka mumy dake zaune bakin gado tafara jin sautin kukan ta tayi murmushi tamike ta isa bakin kofan toilet din"""""



Tamurda tashiga taga zahra rakube tana rusan kuka takamata suka fito tazaunar da ita bakin gado tamika mata hijab tace tasa.



Takarba tasa still kukantake yi



Mummy tajima tana kallon ta kafin tamatso kusa da ita tanashifa bayanta irin yadda akema yara in suna kuka ya isa haka zahra bazan hanakiba mijinki ne amma yakamata kibari kisamu lfy kinga baki da ishashen lfy"""""




Karki biye ma haydar yakaiki yabaro kikama kanki kikuma kula da lafiyarki kinji ko """"




Nagode mumy insha Allah zan kula yauwa zahra, yanzu tashi kishiga wanka kankigama zankawo miki abincin to mummy



Kafin tafito wanka mumy ta dire mata tray abinci da peppersoup gawani hadi nadaban da tasa akayi mata domin kyara ma danta wurin hutawan shi.....



Tafita takoma kitchen dan hada abinci dare......




Haydar bashi yafarka ba sai daf da sallan magariba ya koji dadin jikin shi dan maran yadaina mishi ciwo gakuma hajiya babba ta hakura itama 😜......



Yashiga wanka yana fitowa yakyara jikinsa yasa jallabiya yafita zuwa masallaci.



A gate suka haduda khalil yayi parking a waje suka gaisa yace yame jiki mtswwww dasauki to meye na tsaki kuma?


Bari kawai friend wai mutun da matarsa amma ahanashi ganin ta....


Kamar ya mummy mana taboye zahra a dakinta kofitowa batayi komai ita kemata nifa tunda mukabar hospital se yau naganta yau dinma a sace wlh.


Zokaga yadda nake sanda sekace wani barawo...


Khalil ya kwashe da dariya to ai kai dinne babba ne ai ka cancanci a guduma mutun kaman doki ai kaine ma kayi fata fatan baniba sannu ingarman namiji......



Ashe gaskiya ne da kake fadi cewa tamaka kadan zaka iya ballata a gado ashe ba ballata zakayi ba sumar da ita zakayi




Maza yakara kwashe wa da dariya dole mumy taboye yar mutane karka kashemusu yarinya


Haydar yahada face bece mishi komai ba yashige masallaci khalil yayi murmushi yadauki bota yayi alwalla yashaga dan za'a tada sallah.....



Koda sukafito tare sukashiga gida mummy sukasamu a parlon tanaci abinci khalil yagai sheta yace ya maijiki dasauki Allah yakara affuwa amin.




Haydar yace sannu da gida mumy khalil zokaci abinci cewan mumy batama nuna taji gaisuwa haydar ba......



Khalil yana murmushi yace mumy wazebar abincin ki yaje yadiba yanaci suna hira haydar kam dan kallo yazama daga karshe barin parlon yayi yatafi nashi......



yana zaune ya fada duniyar tunani khalil dayajima akofa tsaye yana kallon abokin nashi wanda bemasan yana tsaye ba.......



Yakarasa shigowa cikin parlon yadafa shi yadako face dinshi har kagama cin abinci eh namadade dagama wa kawai dai natsaya ne munahi da mummy.....



OK, meya hanaka zuwa aiki 2days haba friend yaza ayi in iya zuwa aiki bayan nakarbi virginity se abarni in ba matana kula.....



Dan nakarbi hakina na aure shinefa mumy take fushi dani,

Kumafa balaifina bane it's because I'm not used to it and at that moment I was extremely in need, that's why it happened that way.




Kaga sai taimin uziri kuma ma kasan wani abu ina randa kazo office dina eh to ai lokacin da kabarni ai abukace nake marana duk yayi tauri sbd yatara madara ina bukatan wurin ragewa.....



Nadawo gida insamu inwatsa ruwa kona danji dadi kawai batsena zahra a dakina ba.....



Kurana yanacikin daji yana halin yunwa na sosai da sosai sai sukayi gaba da gaba da akuya yakake gani ai sekaga har kura tana zubar da biyau sbd taga nama......


To haka yakasan ce dani inaganin zahra a part dina sai kawai naji hajiya babba tana rimi tana sama sekawai nafada aiki to nidai nasa abun da yasata kenan suma.....



Ko likita?



Hakane kayimata karfa karfa ne kuma abun yahade da sabon shiga bakasaba ba Kai kawai kajika awani duniyar mecike da ni ima da ruwan dadi se ka kasa controlling din kanka πŸ˜€ to meye nadariya sorry......


Khalil yace to kai dakake zance kazo kasame ta a dakin ka bakayi tunanin be yakawo taba?



Inafa nidai bana sami abunda nakeso ba lokacin danazo office dinka naga halin da kake ciki shine nafita nakira zahra nace taje gidanka ta kyarama......




Nakuma cemata kai kace Infada mata...



Haydar yarungume khalil yana dariya yo frendo u are one of a kind thank you.......


Haka dai sukata hiransu har zuwa 9:pm sannan khalil yatafi,




Yau satin zahra daya tana jinya a gidansu haydar a wannan lokacin kuwa in baka saniba bazakace zahran da haydar yayima fata fata bane, ta murje tayi bol bol kamar ba ita ba....




Takara haske mazaunan nan sunkara das das dasu boob's dinta kuwa zakace da kalasa ruwa zefita sbd chika sunyi tumsum tumsum dasu......


Ayau dinne dai mumy tashiryata tsab dan maidata gidan su sbd shirye shiryen tarewa



Haydar dayake kwance a dakinshi yana chatting yaga call din mummy yashigo dasauri yadauka kameni dakina to mummy......



Yayi sallam seda ta amsa sannan yashiga yasameta ita da zahra gani mumy ga zahra nan kakaimin ita gida inkaso kayi abinda kaga dama.........


Yanasosa kai yace gida zankaita insha Allah mummy to Allah ya baka iko amin,



Mummy tadafa kafadan zahra zahra na zakikoma gida ne badon komai ba se don kuje kukammala shirye shirye kinjiko eh mummy to kice ina gaida hajiya se munhadu........



Tarako su har wurin mota seda taga fitansu sannan takoma basu wani nisaba yasamu wurin da ba jama'a yayi parking.......




Yakabo hannun ta babyna amma kinsan kin azabtar dani darashinki kusa dani to ai mumy ne tahanani fita kuma nima bana iya tafiya,



Yajawo ta jikinshi eyya sorry babyna nine ko ninasa baki iya tafiya ko?


Tasa tafin hannunta tarufe face dinta yakara jawota jikinshi dako idonki kikalle ni tana dagowa yahada bakinsu yafara kissing yazuge zip dinta......


Yakai hannun kan boob's dinta yasaki nishi baby sunkara kyau fa yakai bakinshi yafara sucking dinshi su dayan kuma yana murmurza wa da hannun shi ita kam se tura mai take wani kalan salon yake mata a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login