Showing 6001 words to 9000 words out of 30630 words
Chapter 3 - YAR HUTU Complete Hausa Novel By Yar Mutan Kagara.txt
road wata k'atuwar mota nahango a guje kiiiiiiiiiiiiiiiiiii karan cin taya babban motanne tasha gaban wani mutanan motan sunfiffito dukansu sunsa bakin kaya fuskansu arufe sukasama driver bindiga naji wani yace get down hannu a sama yafito daya dagacikin su yashiga wurin driver yaju yakalli alhaji wanda jikinshi kerawa yadaka mishi tsawa sauka........
Yanafitowa akaturashi mota, motannaso dama baki ne wulik baka iya ganin wanda keciki saidai naciki yaga nawaje babban cikinsu nagayaciro handkerchief yadaure mishi ido......
!!pls suwaye ku menayi maku????
Still wanda yadaure mishe ido shiyace shiiiiiiiiii
Yama driver kyaran murya yafisgi mota daya daga cikinsu yanabinsu da motan alhaji.
Kafin sukaraso driver yahau horn akabude get sedasukayi tafiya menisa kafin dukayi parking akata keyan alhaji cikin wani daki akabude mishi fuska wandayabude mishi fuskan yamishi magana da kausassan murya kanatsu kazauna oga yana zuwa..
Yace waye oga?
"""""general haydar nagani gaban abba durkushe abba yace son dagaske haydar yayi murmushi hajiya kinga ikon Allah ashe yaronnan yasamu matar da ze aura harsuntsatsan ta yabarmu munata mita yaki fitoda mata tayi murmushi tace ainima abin yabani ma maki..
To Allah Ya kaimu anjima zamuje gidan alhaji kabir din insha Allah zamuje nidasu kawo.
To abba nagode Allah yakara girma amin son mummy ta iye dana ya girma se aure yawani chinno baki zanfasa fa mummy no no nadaina duk sukayi murmushi yasan tafara ringing yanadubawa yaga khalil ne sedayafita sannan yadauka hello friend dama inason ganin ok lfy daiko eh lfy lau ok to kasameni a hospital ok..
Ganinan """
Yasameshi a office yana aiki a laptop dinshi ya mikamishi hannu sukagaisa how far yace zanyi aure doctor ya kwashe da dariya be serious pls Allah am not joking tunda nake dakai general bantabba saninka da budurwa ba yau rana tsaka kace zakayi aure kodai su abba sunsamoma mata daga k'auye ne zaunakaji abindaya kawoni kenan ok.......
Yabashi labari what yabuga table dindake gabanshi no no , karkayi abunda zakadawo kana dakasani.....
Hmmm danasani???
Yakama kofa zefita kenan wait karkazo kayi dakasani yayiwani killer smile kasan wayeni duk abundanasa kaina zanyi to senayi ne sbd haka karik'e shawaranka,
Yabuga kofa yatafi......
Muje zuwa
"""""""""" yar mutan kagara!!!!!
*YAR* *HUTU*!!!!!
*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *19*/ *20*
*DEDICATED* *TO* my sis aunty fati yusuf wannan shafi nakine ke kadai kisha sha 'aninki dashi 👍
!!Alhaji yana tsakada tunin meyayi ma wani da akeson agabayanshi?
Yanaciki sakar zuci karan bode kofa yadawo dashi duniyar dayalulu kafayafara gani yashagala da kallon kafa yanacewa amman kowaye wannan mutumin yahadu be ankaraba....
Yaga mutun tsaye gabanshi dasauri yadako fuska yazazzaro ido yananuna wandayake gabanshi GENERAL ALIYU HAYDAR
dama kaine kasa asato ni?....
Yana smile dinnan nashi mekashe yan mata dasatoka nasa ayi dabakaganka anan ba nasa yarana sudaukomin kai ne sbd zamuyi wata yar sirri dakai amma kuma inkayi taurin kai to komai ze iyafaruwa innace komai inanufin harda ran yarka wace kafi lalatawa bakabata tarbiya ba za a kaigahaka ba insha Allah zanyi abinda kakeso pls karka kashemin zahra zanyima duk abinda ka umurceni...
Good alhaji kabir haka yanunamin kana mutuwan so yarka to masha Allah..
Yau wata rana?..
Yau laraba to inaso jibi juma'a kadauramin aure da zahra arazane yatashi jibi aure kaida zahra, bakashirya ma hakabba kenan fine yakama hanya kofa yazu yarana zasumaidaka har office inamaka albisher da zanmaida zahra matana batare da aure ba duk lokacin danagama zandawo ma da ita..
Ai bekaiga bude kofaba alhaji kabir yace nayarda zandaura maka aure da zahra jibi kayi tunane mekyau anjima iyayena zasozo nemamin aure yarka mezakace musu?...
Zance musu alhaji abubakar kawuce kazo neman wani abu awurina inhanaka kaimebada aure zahra ne rankayadade ballekuma ace kaike nemawa danka ni alhaji kabir nabawa general aliyu haydar auren yata zahra jibi juma'a za'adaura musu aure insha Allah abokin abba yace to alhaji kabir dagazuwa nemawa danmu aure se daurin aure jibi....
Aini tunda general yafara neman zahra nakaranci halayansa dakuma dabi'unshi gashi yafito daga tsatson dadtijon azziki naji inason hada zuri'a dashi kuma banason komai se sadaki su abba sukayi godiya sukatafi , to kaji yadda zance
!!!! Weldon alhaji kabir ashe kanka naja zasumaida ka gida kafarashiri karban bakin ka nabarka lfy yafita yana smile...
Jacob sir kumaidashi gida yes sir yanafita yakira musa kasameni a office to yallabai bezame ko inaba se office boys dinshi nata kwasan gaisuwa sir hmmm umar aiki na kyau nagode sir, ansamu abinda akeso sedayayi murmushi tukun sosaima jibi daurin aure wow kana wuta abokina mukarasa chiki mugama shirye shiryen ok...
!!! Sunaciki ttataunawa sukaji ana kon kwasa kofa yes come in secretary yashigo yasara ya akayi sir you have a visitor who is that his name is musa ok let him in yes sir...
Allah yataimaki oga inakwana lfy lau musa ya iyali suna lfy rankashidade masha Allah yagai da general umar musa gida nakeso wanda bazewuce daki biyu ba yakasance daki daya damutun dayan kuma yakasance empty akwai wani gida kuwa nawata dadtijuwa ne tana danbun sayarwa yauwa a wani unguwa ne limawa ne rankashi dade yazaro kudi dayawa gashi aje akamamin yallabai ai kudin sunyi yawa abunda bewuce dubu goma ba jeka dashi kawai tini musa yazube kasa yanagodiya Allah yakareka yakara budi ya karamaka dauka ka abaka abundakake nema amin musa..
Yazo fita sega doctor khalil Allah temaki babban likita musa kana lfy, lfy klau babban likita to mash Allah agaida iyali zasuji yanzu kai abinda aikata dai daineko sosaima toyayi abba yakirani zankaisu gida alhaji kabir anjima kuma za'a kyarama gidanka kai ai nayi muntuwa wlh yaciro phone Yakira wani number.....
Hello alhaji namanta insu abba sunzo kacemusu in andaura aure nizandauki matana dagaina sbd tana karatu a dubai ran Saturday zatafara jarabawa intadawo za ayi biki dakuma tarewa gabada kar ayi wani taro akadaura aure a masallaci shikenan zazo indauketa mutafi babu dan raki inkunne yaji kittttt yakashi....
Hmmmmm haydar meyasa kakeda taurinkai ne kabar yarinyannan pls wlh bazanbarta ba kasannida kyau banashga harkanmutun amma duk wandayayi kuskuren shiga nawa ananne zannuna ma mtun true color na aidole tasan ta mari general aliyu haydar, ko acikin maza ba'anunamin yatsa...
Amma waini mace zata mara macema yar tatsitsiyan yarinya kai no yanaushi bango dakarfi zekara general umar yayi saurin rikeshi jikinshi rawakawai yake idonshi yayija damashi asali inharranshi yabaci jikinshi rawa yake khalil yazuba mishi ruwa mesanyi a cup yasamishi abaki yashanye yakwashi wayoyinsa da key.....
Wlh wlh senakoya ma yar isakan yariyannan hankali seta raina kanta achikin mata ,seta raina kanta, setayi datasanin sanina, setayi datasanin zuwanta duniya, natanadar mata uk'uba kala kala yabarmusu office din ...
Khalil yakali umar zeyi magana umar yarigashi kai gaskiya ran general yabaci tunda mukahadu dashi bantaba ganin abokin fadanshi ba gaskiya ne umar haydar bashida abokin fada kasan ance mehakuri be iya fushiba hakane Allah yakyauta......
Yanabarin office yakira musa yallabai ganinan gida iya mai dambu namabiyata kudin dakin to yayi kyau kasamin gida yanzu pls to yallabai......
Yana gunna hancin motanshi gidansu abba yagani da abokananshi kaga ango yana murmushi yagaishesu munajiran khalil ne yace yakusa yauwa gashima abba kuyi hakuri nabarku kunata jira bakomai mutafi kawai motoci 4 sukatafi dashi escort abiyu suma abiyu.....
!!!basutsaya ko inaba sai gidan alhaji kabir suma ashirye suke zunjiran isowansu ne kawai sanku dazuwa bismillah raka yadade yaukaine a gidana yara sunhadamu zumunci bayan gaisuwa da dan barkwanci sukagabatar da abindaya kawoshi yadda sukayi da general haka yafada musu yakuma karada beson ayi taro sai bayan tagama school sunji dadin wannan karamci da alhaji kabir yayi musu nantake sukabiya sadaki akan jibi za a daura aure akarufe taro da addu'a taro yawatse...
!!!ranan juma'a 2:pm dubban jama a sukasheda daurin auren general aliyu haydar da matasa zahra kabir akan sadaki nera dubu hamsi wanda aka daura amasallaci inata kalle kalle can nahango ango yanagaisawa da jama'a can nanemi ango nara nakara gaba nagafuskokin su ahade semaga suke cikin bacinrai alhaji kabir kenan da sirikinshi bandaiji abinada suke tattaunawa akai ba....
Karfe 3:30 abba da mummy ne zaune a parlon sunama ango naseha 4:pm daidai yayi parking kofan gidan yakirashi inawaje ok daddyn zahra ne yaketafama rarrashinta se kukatake daddy kagajidani ne ka auramin wanda bansaniba waiyo mummyna dan Allah kuyihakuri karkuhadani da wanda bansani ba....
Yakama hannun ta sukafito yabode mota haydar yasata takara fashiwa da wani irin kuka aliyu yajuyo yakalleshi alhaji aikinka nakyau semunyi waya bye yafigi motor yabar gidansu itadai fuskanta na kasa sefaman kuka take.
!!!!keeee fitamin a mota a razane tako face dinta......
Muje zuwa
Yar mutan kagara !!!!!!!!
*YAR* *HUTU*!!!!!!
*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *21/* *22*
''"""""A razane tadago tara taran idanunta dasuka koma ja saboda kuka ido hanci da baki gabada tasakesu tana kallonshi, bata ankaraba taji saukan mari matagama dawowa daidai ba taji saukan wani sedataga taurari......
Waiyo Allah na tafashe dawani irin Kuka yafita yazagayo takofanta yafinciko ta tabuge baki da murfin mota ta kwala kara yakaimata bugu abaki rufemin baki yar iska tini tayishuru seradadi yake mata ,
Yabude bayan motan yaciro chana must go yajefamata tarike hawaye yakitsayawa sefaman waige waige take ita tunda take a garin minna bata taba sanin akwai lungunnan a limawa ba haryakakai kofan gida yajuyo yadaka mata tsawa uwar me kikatsaya yi harkafanta nahardewa wurin sauri yazuba mata idanshi me tsakar da kasala tayi nodding kanta yashiga da sallama tana biye dashi da chana must go, dinta iya medabu daketafaman hura wuta ta amsa mishi a'a dan albarka ka iso sannu da zuwa tanashinfida mishi tabarma kace dabakuwan tawakuke eh tare muke, tahunan yata yau ga shirme menene nakuka Kuka....
Zaki zaunane nawani lokaci inkomai yalafa zakikoma kinji, kuma dan albarka serinka zuwa akai akai ko dan albarka hakane iya yanzuma tana kukan narabata da garinta ne tunda mukabaro garinmu nakebata hakuri amma se kuka taketayi aya yarnan ai mijiki taimakoki yayi ,oh inata surutu banko kawo muku ruwa ba ta tashi takawo musu ruwa da abinci general yadauki ruwa yashi yana lumshe ido sbd dadi, kunsa ruwan randa badai gardi ba to iya bari mushiga chiki to dan albarka.... .........
Yatashi yakalleta yasa key yabude yasa kai yashiga tabishi babu komai adakin se katifa yar karama dauke da pillow ko ledan kasa babu siminti ne zalla yazauna bakin mattres din ke jikinta har rawa yayi tadago dara dara idanunta tazuba mishi uban mekika ajiye ajikina kike kallona ko fitsaran zakimin tayi nodding kanta tsugunna nace,
Tini tazube akan guwwanta bude kunnuwanki da kyau kisaurareni kinsan meyasa na aure ki tayi shuru yadauketa da mari tafashe da kuka sheeeeee hadiye shi takama bankin kuwa sehawaye dage tsiya ya innakara miki magana kikaminshuru sena babbalaki dan ubanki nisa'anki ne inmiki magana kimin shuru hmmm... .......
Kinsan meyasa na aure ki a'a ai bazakisaniba sbd ke dakikiyace na aurekine sbd insaki a makaranta wanda iyayenki suka ga gara saki kinga nan dakin eh nagani good shine mazauninki to chana must go dakika dauko shine kayan aurenki to bazakimin godiya ba koda kudin ubanki nasaya, a'a nagode Allah yasaka da alkhairi yauwa yarinya........
Ga ice nan gakuma murhu dashi zakirinka girki to amma ban iya girkiba bale kuma hada murhu yanaushi bakinta segajini tana ganin jini tasake wani ihu yanaushe ta da kafa yamike yafita iya dake kwashi tuwo tace dan albarka har kafito a'a iya abu zandauko a mota auho to segashi yadawo hannunshi nacikin aljihu yanashiga dakin yazarota ashe dorina yaje cirowa ya tsulamata daya a guje tamike saboda radadin azaba sheeeee, menamiki ai wlh ban miki komaiba tukun
Ga randa nan abakin kofanki shizakirinka sha to kikace baki iya girkiba ko?
Eh kinmata indanakawoki a'a banmance ba ina makaranta good yakara hade rai zakarantse betaba dariya ba tunda nakawoki makaranta da iyayenki suka ga garakai zakiyi dole kuwa kayan abincinki yana dakin iya ga rijiya nan in ruwan randanki yakare sekidibi wani ki zuba kina ganewa eh gafitila nan indare yayi kikunna ga ashananan banason kazanta so uku zakirinka shara da wanka kuma ko kofar gida kikaleka zacire yatsan kafanki daya inafata kinadaukan abubbuwan danake fadamiki?
Eh inadauka good
!! Bani wayanki tazuge zip din jakanta tabashi yasamu iya a rijiya tanajan ruwa zata wanke kayanda tayi tuwo iya zantafi to dan albarka kafito bazakayi dare a hanyaba a'a bazanyi ba insha Allah to Allah yakaika lfy karkadamu zakulada'ita matuka yauwa iya gawanan senasake zuwa oho baka gajiya dan albarka bakomai iya to Allah yamaka albarka yasa kagama da duniya lfy amin iya,
Yasakai yatafi
Zahra najin tafiyashi tafashe da wani kuka meci rai...........
Muje zuwa!!!!
Yar mutun kagara
*YAR* *HUTU*!!!!!!
*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *23* */* *24*
General Aliyu haydar yanafita daga gidan iya betsaya ko inaba sai ajuba hotel dama tunjiya yazo yakama daki dan yasan bazekoma gidansu ba tunda iyayeshi sunsan yatafi dubai yamaida matarsa makaranta daganan adansha amarci tunda one week zeyi yadawo .........
Shiyasa yakama daki sbd daya kaita gidan iya shikuma seyada dakinshi yahuta bayan yayi parking yafito yatsaya reception yace sukawo mishi meat pie da peppered chicken daruwa yafita dakinshi damashi al adanshi ne bakasafai yakecin abinci a wajeba....
Yanashiga ya ajiye jakanshi da laptop da wayoyi yabude jakan yacero towel yashiga wanka yanafitowa yasaka faran jallabiya yanafesa turare yaji ana buga kofa yes coming sir here's d snacks u asked for ok thank you, ya ansa ya dora kan table yakule Kofan yasauka zuwa masallaci.........
Bedawo dakiba sedayayi isha 'i yadan chi snacks yasha ruwa yadauki wayanshi yakira umar hello sir friend bazaka bar kirana sir bako haba abokina ai dan halal baya manta alkhairi, kai alkhairi ne arayuwa na bazantama manta abundakayi min ba hmmm to mugaisa kana lfy ?
Lfy lau ogana ango zahra ya amarya yawani hadarai kaman yana ganinshi karka kara hadamin suna dana yar iskan yarinyanan tubanake gobe kakirani 10:am zamuje wani wuri ok to Allah yakaimu amin ,
Yakira khalil doctor na am ango zahra mtssswww bakiran danamakaba kenan ai wlh kobakaso senafa daga ganin yarinya kamace mata hankalinka be kwanta ba sedaka aure ta kai banza ne hmmm ai batachiki jerin matan danake so wlh nafi karfinta kaima kasan haka inaso inji muryan mummy yakake ganin zanyi?
A'a kabari se gobe sekace mata ai lokacin da Kuka isa dubai dare yayi shiyasa kakirata yanzu yauwa friend shiyasa innayi tafiya nake miss dinka wai ina kakai yar mutanine bansani ba sai dasafe dip yakashe.........
Zahra najin fita general tafashe da kuka mai chin rai tanayi hartana shedewa ana kiraye kirayen sallan magariba iya haukiran zahra, zahra fito kiyi sallah kici abinci semagana take taji shuru harta dauki buta zata kama ruwa tayi alwallah seta aje buta tashiga dakin zahra dasauri takarasa sbd halinda taga zahra achiki subhanalillahi zahra meyasameki haba yarnan hakuri zakiyi kinjiko mijiki ai zerinka zuwa dubaki akai akai kinji taso kiyi sallah kichi abinci kinjiko taso yata zata tashi setayi yuuuuuuuu.....
Zatafadi iya tayi saurin tarota takamata sukafita tazaunarda ita a tabarma sunnu kinji takaihanu wuyanta tajishi rau oh ni ya'yan zamani daga mijinki yatafi seciwo bari inyi sallah insayo miki magani iya na idarda sallah tajetasayo ma zahra magani dakayan tea.....
Tahada mata yauwa tashi kisha shayin sekisha magani dagyar ta tashi zaune duk jikinta ciwo yake kanta kamar zefashe tadansha tea din kadan tasha magani takoma takwanta dama tanafashin sallah haka zahra takwana batayi barci ba sbd batasaba kwana a katifa ba kuma gashi ko fan babu gazafi ga sauro,
Sejitayi ana kiran sallah...
Taji iya ta tashi taje tayo alwalla tazo ta taba jikinta masha Allah zafin jikin yasauka tabude ido iya tace sannu zahra ya jikin dasauki iya zanyi fitsari to muje nakaiki bayi iya tatemaka mata ta tashi jiya iya tahana zahra kwana itakaidai ne sbd yadataji jikinta tana tsoron dare takaita harbayi tatsaya daga bakin kofa tanajiranta zahra tarasa yadda zatakama ruwa a wannan bayi tace lallai general bakaramin mugu bane, dagyar tasamu ta kama ruwa tafito iya takamata sukakoma daki takoma takwanta tunda ba sallah zatayiba sanyi sanyi asuba zahra taji dadinshi ai batasan lokacinda barci ya sacetaba ba ita ta tashiba sai goma nasafe,
Kuma setaji dadin jikinta lokacin iya tana tsakar gida tanatafaman hada dambu tafito sannu iya yauwa zahra 'u kintashi eh to ya jikin dasauki masha Allah tobari injuye miki ruwan wanka ko to iya nagode bakomai ai yiwa kaine da nakowa ne,
Iya tazuba ruwan zafi taje rijiya tasirkamata takai mata harbayi to jekiyi to iya nagode bakomai ai yiwa kaine danakowa ne zahra tashiga tarasa yazatayi wanka a wannan bayi dudda iya macece me bala'in safta kullun dasafe kafin tayi wanka setaja ruwa arijiya tawanke bayinta kalkal da omo da sinsiya har wani daukan ido yake yazun zahra bawai kazanta yahanata wankaba tarasa tayadda zatafarane ita datasaba da taruwa mai dumi tazu sabulai masu dadin kamshi tashige tayi luf aciki wani zubinma har barci yadauketa sbd dadin kamshi gakuma ruwan dumin dake ratsamata jiki tanajindadi,
Hakadai tadaure tayi wankanta tafito tabude jakanta dama tasaka pad da kayan shafa tagyara jikinta tashafa mai tadauko wani taga dinki har guwwa ta ajiye seda tadagasu duka taga duk irin dinkinne tashare hawayen dayazubu mata tadauki wani ruwan kore tasaka gashi ko turare babu tafashe da kuka ,wanda har iya taji tajiyo sheshekan kukanta keko yarnan kuka bayamiki wahala ko nasan kina kuka saboda bakisaba rayuwa a irin wannan gida ba to kiyi hakuri kizamo me tawakali insha bazankara barinki kiyi kuka maza share hawayanki kinji zahra'u na yauwa tashimuje kikarya tamike suka fita iya dama ta tanadar mata karin kumallo shayi da biredi da kwai,
Haka rayuwa tarinka tafiya yauga shi har zahra tayi sati a gidan iya,
A yau ne kuma general aliyu haydar zekoma gida...........
Muje zuwa!!!!!!!
Yar mutan kagara
*YAR* *HUTU*!!!!
*BY* *YAR* *MUTAN* *KAGARA*
*PAGE* *25* */* *26*
Saboda sati daya yacema iyayeshi zeye tareda zahra yadawosbd akwai wani aiki daze jagoranta dama Allah Allah yake sati daya yacika yakoma gida dan jiyake kaman yana kan kayane yashiga hada kayanshi yar iskan yarinya tahanani ganin iyayena har natswon sati daya, muna garidaya amma ban'isa inje gidanmuba mtssswww,
Aidole ne in koyamata tarbiya insata tayi laushi yadaga kanshi sama alaman yana tunani yasaki wani killer smile yakwaso kayanshi