Showing 6001 words to 7130 words out of 7130 words

Chapter 3 - Ba Mahaifiyata Bace 1 Complete Hausa Novels.txt

yayi kazanta da yawa zina yaya da kanwa torrr Allah ya tsaremu da aikata zina ameen

To benazer kuwa bayan ta koma asbitin wani mutumne mai kirar samudawa ya zo ya tarrmata hanya idan ta matsa can shima zai matsonan haka suka dinga yi harwajan sau 3 dataga dai irfan ya na zaune shikadai kuma zai nemeta yasa tace malan lafiya , lafiyar kenan cikin yaran larafci, to allah ya so benazer ta dan iya larabci ,to menaimaka kake taremin hanya ,kibani hiramin oga waye kuma oga ,wanda kikaciri abu ajikinsa dazu , okay kagashi tadau hiramin yabashi, idan kaje kacemasa nagode, okay yakarba yatafi sanan itama tabar gurin tanufi gurin irfar, shiko mutuminnan yana karasawa yace oga ga hiraminka, sanan tace in maka godiya.hmmm tsaki yayi kamin radan bude karamin bakinsa yace.waini meyakawomu nigeria ,oga neman irfan, dan uwan isman. Okay, magana yasakeyi ,oga duk fadin garinnan munzagaya da hotonnan amma bamusamu yaronnanba yakamata mukoma kasarmu , shot up banace kadainamin katsalandan acikin rayuwataba, oga ba haka bane naga wanan malamin da yabamu adds din asbitinnan yace Indai munzo zamu samu yaron ,amma kuma yau kwanan mu uku minaezagaye cikin asbitin nan bamu samu yaronba yakamata mukoma saudia, no ,bazai yuwuba ba inda zani ina kasarnan harsai naga dan uncle umar ,shin sokake kamar yadda narasa isman inrasa irfan bazaiyuwu ba ,hawayene suke fitowa daga idonsa yayinda yake furta maganar ,tsugunawa yayi mutumin yace Kayi hakuri abokina bazan iya ganinka kana zubda hawayeba ,imaam bakasan raddadin dana keji acikin zuciyata ba narasa isman asanda nake tsananin kaunarsa ,gashi sakomakon haka uncle umar yana gadon asbitin a kasar iraq , bansan wayayi musu wanna sihirinba ,amma wlh nayi imani da ubangijin annabi isah da musa imaam bazan kele shiba koma wanene , Kayi hakuri oga kasakawa zuciyarka ruwansanyi, imaam banace kadaina kirana ogaba , sorry abokina bazan sakeba yanzu dai abinda zamuyi mukara wata buyu.tukuna mugani ko zamu samesu, tom shikenanan nayarda Indai mukai wata biyu bamu samu labarin Inda irfan yakeba zamu iya komawa kasarmu,


Tom benazer tana shiga dakin ",irfan ya rungumeta yana cewa marmar nayi tanemanki bangankiba, Kayi hakuri irfan naje gidane, tom shikenanan ,yanzu bari naje nafara aiki , marmar aikin me kuma ?hmmm bazaka ganeba irfan kawai jirani ina zuwa ,tom yace yakoma kangado ya zauna,

Binazer ko tana fita tashiga aikin sharar asbitin bayan tagama cin wahalar sharar haka takama hanya tanufi gidan doctor dake cikin asbitin ,tana shiga tatarar da tumun kayan wanki a tsakar gidan ga yaro duk yayi kashi ya yayyaba a kasa da jikin bango ,haka tadibi kayan kashin ta wank~~~~sanan tadawo ta fara yin wanki bata gamaba sai karfe 3 na yamma bayan ta kammala ta dauki tsintsiya tashiga yin sharar tsakar gidan, dakin tashiga ta soma gerawo sannan ta dawo ta wanke bandakin gidan ,yaran doctor ne duka dawo daga islamiyya ,nanfa suka shiga murna wai ankawo musu yar aiki ganin Binazer tanayin aikinne yasa babbar cikin su tace ,ke malama zonanr , dakamar benazer bazata kulataba sakamakon irin kiran da taimata ,ita dai tasan ko a girme tagirmi yarinyar , karasawa Binazer tai kusa da ita tace gani, ke baki iya ladabi bane ki tsuguna ,tsugunawa benazer tai ta dukar da kanta kasa ,yasunanki ? benazer ,meyasa kike aiki ? Ba damuwarki ne sanin meyasa nakeyin aiki, hhhhhhhhh nikike kallo kikefadawa magana ke wanene ubanki a garinnan ? Hawayene ya gangaro daga idon benazer yayinda tafurta ,shidin bakowa bane. Hhhh wai kinji fadil ubanta ba kowa bane amma take fadamin magana, wadda aka Kira da fadil ce tace hmm to aike saiki fadamata ke wace ,uhm ba dole ba kodan gaba kartaga tana da kyau irin na "yayan aljanu tadinga daukar kanta kamar kai daya take damu , ni sunana fadeeela ga kuma kanwata fadil mahaifiyata likitace ,ina da kyau sannan munada kudi , mahaifina kuma me aikin bankine you see kina ganewa ,kai benazer tadaga alamar eh, sannan wanda zan aura kinsan wanene babansa a garinnan kuwa ,fadil ce tace ina zatasani tana fama da talauci, to mahaifinsa shine shugaban kasarnan wato Doctor UMAR ABDULLAHI AMBASSADOR, to shidin sirikinane ,kekuma wanene uban sirikinki a Nigeria ? Bansan shiba ni ko saurayima bana dashi ,tsaki fadeeela tai ta huce tabar benazer a durkushe tana kuka, ganitai hair anfara kiran sallar magriba ,tasan zuwayanzu irfan yagaji da nemata ,hakan yasa tai hanzarin komawa cikin asbitin ,tana shiga tatura kofar dakinda irfan yake ganinsa tai tareda wata nus tana rarrashinsa ya takarkare sai kukayake ,karasawa benazer tai da sauri ta rungumeshi kana tashiga bubbuga bayansa ,juyawatai takalli nus din dake kusa da ita tace, doctor meyasameshi yake kuka kodai ciwannashine? A,a babu abinda yasamu dan uwanki kawaidai ya tanemankine bai gankiba shine yake kuka ,da na rarrasheshi yakiyin suru yacigaba da kukan, wai dole saina fadamasa ina kike ,niko dana ga kukan zai iya samasa ciwonkai saina sanar dashi duk abin da kefaruwa, what doctor badai kinfadamasa aiki nakeyi wa ma aikatan asbitinnanba, janye jikinsa yayi daga nata yayi caraf ya karbe zancen yana kuka ,meyasa bazatafadamin ba marmar ,kinsa kanki a wahala duk saboda insamu lafiya bansan dawane irin furici zan fara gode mikiba rungumeta ya sakeyi tare da furta ina kaunarki marmar na ,wanna maganarce ta kara tabbatarwa da benazer lalai irfan ya manta shi kowane a gareta tunda har yake cewa tasa kanta a damuwa sabidashi to inbanda abin irfan idan bata taimaki dan uwantaba wazai taimaka Masa, godiya tayiwa nus din sannan tashiga bawa irfan abimcinsa ,


Itako nus tana fita ta wuce office ta zauna tana tunanin irfan da benazer ,gabakidaya tausayinsu yagama kama ta matuka inama tana da hanyar dazata iya taimakonsu,. Allah sarki bayin Allah .


To yauma kamar kullum zaune take acikin bakaken mutane nan masu kama da dodanni tana saurarar abinda sarkin matsuffa ya ke cewa, ina yimiki albishir da cewa kamar yadda muka ga bayan fadimatu da mijinta umar da kuma dansu isman ,to tabbas sai mun ga bayan sauran guda biyun ,suma bazasu iya tsalleke azabataba, saina sasu a hukuba, saina sakasu a bala,i , saina sakasu bara ,saina tarwa tsa rayuwar su, hhhhhhhhhhh ,haka nakeso sarkin matsuffa ,banason ko da guda daya daga cikin jinin fadimatu ya shaki iska me dadi , ina so Ka sakawa irfan sha ,wa sanan. Ina so ka sakawa Anilat tsananin sha, awar irfan ,domin ina bukatar tasamu cikin irfan ta haihu , ta hakane kawai zata samu taci gadon ,alhaji umar , hhhhhhhhhhhh an gama ,nan danan ya dakko mata wani bakin magani. Ya bata ,ina so ki dauki wanan maganin ki zubawa irfan da Anilat susha ,muddum suka sha wanan maganin to tabbas buka tarki zata biya, godiya tai sosai sann ta fito tabar gurin.



09166764540 HAFSAT UMAR DANGORO

1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login