Showing 78001 words to 81000 words out of 84646 words
B'angaren Nana kuwa cikin sa'a har ta shigo room d'in ta bata had'u da kowa a hanya ba.
Rigar jikin ta ta cire ta shiga ban d'aki tayi ta tsarkake jikin ta" cuz ta zubar da sperm a sanda yake romancing d'in ta, bayan ta gama ne ta d'aura alwala ta fara gabatar da sallolin da ake binta, tayi addu'a ta shafa kana ta koma ta kwanta.
Duk jikin ta nayi mata tsami nonowan ta ma haka balle uwa uba HQ d'in ta da ya sha hannun Datti a time d'in da yake fingering d'in ta.
Hawaye taji ya sauko mata da sa hannu ta goge" ita dai bata zo duniya a sa'a ba, rabuwan ta da farin ciki tun kafin Datti ya k'eta mata haddi, yanzu rayuwar ta kullum cikin bak'in ciki yake.
Haka ta zauna a d'akin ko fitowa bata yi ba har kusan karfe goma da rabi na dare tsohuwa da ta damu sosai yau tun zafe bata ji d'uriyar ta ba ta tambaye Aina ko Nanar na d'aki.
Tambayar ya matuk'ar kular da ita ace tun safe kake kwana site d'aya da mutum baka gan shi ba sai yanzu kake tambayar inda yake?, "oho ban sani ba baki san inda d'akin ta yake bane da zaki tambaye ni?
" Tab'e baki tayi tace" au maida wukar na ga ai yar uwar ki ce shi yasa na tambaya zaki fini sanin lafiyar ta".
"Tsaki Aina tayi bata sake bin ta kanta ba ganin haka tsohuwa ta ja baki tayi shiru jefi-jefi tana satar kallon k'ofan d'akin Nana, abun duniya duk ya ishe ta.
Uban tagumi ta had'a bata daddara ba tace" ke ko y'an nan ko zaki duba mana ita? Allah tsoro ya fara kama ni kin san raba ta da akayi da shegen d'an ta nan fa kar ta kuma guduwa bamu san ba........Shiru tayi a sakamakon muguwar hararar da Ainar ta aika mata da shi........ta natsu tsitttttttt abun ta.
Kallon k'ofan d'akin Nanan tayi tana so ta shiga amma tana kunyar ta, musamman da ta tuna yanda take mata ba'a a kan haife shegen da tayi......da ta gano cewa ashe uban shegen na nan a gidan su sai jikin ta yayi sanyi tun daga ranar take kunyar Nanar.
Kamar baza ta tafi ba sai ta mik'e ta nufi d'akin ta tsaya a bakin k'ofa kamar ta shiga ne kamar kar ta shiga, kusan minti biyar ta d'auka a tsaye a wajen Aina na kallon ta sai ta manta da abunda ke damun ta taji dariya na neman subuce mata musamman yanda ta ga tana rarraba ido kamar an tare burgu a rami, da kyar ta da ke tayi kamar bata gan ta ba.
Tsohuwa kam ana nan an dab'e duk abun kunya ya gama kama ta, k'arfin hali tayi ta shiga ta wulla ido........., daga kwance ta hango ta ta lumshe ido kamar mai jin barci amma a zahirin gaske ba barcin take yi ba, tsabar tunani ne yayi mata katutu a zuciyan ta.
Zama tayi a gefen gadon ta tab'o ta da hannu Nana tayi saurin bud'e ido tana kallon ta. Fuskar ta ne ya bayyana tsantsar mamakin ganin ta a d'akin.
"Murya irin ta borin kunya tace" lafiya yau ko d'uriyar ki banji ba a parlour, wallahi duk na damu, yanda ta kare maganar cikin k'arya murya ta yi shi.
"Nana dai ta cika da mamaki sosai, yaushe tsohuwa ta fara damuwa da ita har bata gan ta ba take neman ta, sai ta batsar tace" babu komai kaina ne ke ciwo".
"Ayya ai kya yi magana likitan gida ya duba ki zama da ciwo ai ba dad'i musamman yanzu da dare yayi ciwon dare ai yafi tsanani".
" A'a ba sai an kira shi ba na sha magani ma har kan ya daina min ciwo yanzu ma barci na fara shine kika tarar da ni a haka".
"Ashaa ai ban sani ba da ban tashe ki ba, yanzu sai ki koma ki kwanta Allah ya bada lafiya".
Ameen ta amsa tsohuwa ta fita ta bar d'akin, a parlour ta tarar da Aina ta ja tsaki tace" to y'ar bak'in ciki da kin d'auka jika ta ta gudu ne? Mtswwe ta kuma jan tsaki tayi shigewan ta d'aki, da ta tuna da d'an bunsurun jikan ta ta shige d'aki tana kuka wi-wi da ido" Alhaji daga d'akin shi ya fito ya tarar tana kuka hankalin shi ya matuk'ar tashi sosai yake tambayar lafiya, sai ta rushe da uban kuka tace" wallahi sai da na d'auki alhakin yarinyar nan na dinga ci mata mutunci ashe munafukin na nan a cikin gidan nan".
"Hege kawai marar mutunci daga bashi amanar y'a ya lallab'a ya farketa karshe ma ya dura mata ciki ta haife mishi."
Allah da na san hakan zata faru da tun lokacin da take fad'a mana abunda yake yi mata muna k'aryata ta da na d'auki ice na kwala mishi a wajen na cire abun ko na nakasa ta yanda abun ba zai tashi ba balle ya samu k'arfin fasa gaban ta".
"Hmmmmm aikin gama ya riga da ya gama sai dai muyi hakuri kawai mu rungumi k'addara".
" Ni yaron ma yanda ka san na murde shi ya mutu kowa ya huta, yanzu ko kwatance aka tashi yi da gidan nan za'a ce wanda d'an uwan ta yayi mata ciki ta haihu ni kuma ace tsohuwar da jikokin da suka haifi shege", ta kuma k'ara sautin kukan har da majina da dai ya rasa yanda zai yi da fitinar ta yayi mata sallama ya koma d'aki abun shi ya bar ta nan taci gaba da kukan nata.
Daren daranar Fu'ad ko rintsawa bai yi ba idan ya kulle ido sai hoton abun ya dawo mishi sabo nan da nan sai gaban shi ya fad'i yayi saurin bud'ewa ido yana hawaye.
Aina kam a nata b'angaren tunanin halin da y'ar uwar ta take nema ta jefa kan ta a ciki da kuma Datti da yake cikin halin da yake tsananin bukatan taimako har take jin a ranta kamar ko Nanar tayi aure Datti ba daina bibiyan ta zai yi ba, da wannan tunanin ta yanke hukuncin gobe da safe idan Allah ya kaimu ta sake tuntub'ar Alhaji kan maganar su ta baya, sai dai tana amsar da zata samu a wurin shi.
*eedatou*
*💫SHINNING STARS WRITERS ASSOCIATION*
```{The more we shine bright the more we educate and entighten our readers}```
https://m.facebook.com/110896360504039/photos/a.110896457170696/110898470503828/?type=3&source=45
🍇🍇🍇 *UNCLE DATTI*🍇🍇🍇.
```JIKINA YAKE SO!```
©
*eedatou✍🏻*
```Follow and ✅ote me on Wattpad:``` *eedatou*
~Ina so duk wanda ya karanta wan d'auki hakuri labari ne wanda aka tsara tun daga farko har karshen littafin, darasin kawai ake so, da fatan zaku fahimce ni, kuma baza kuce nayi ma wani adalci banyi ma wani ba, ni kaina ba lallai ne sai wanda nake so zan bawa narasa ba,~
4️⃣5️⃣—4️⃣6️⃣
Washe gari da safe kamar yanda ta kuddura a ranta hakan kuwa ta kasancewa bayan sun gama breakfast ta nufi d"akin Alhaji ta tarar da iyayen nata maza a ciki, har k'asa ta tsugunna tana gaishe su suka amsa mata kana ta nemi guri a gefe ta zauna tana jiran ya sallame su kafin nan na ta fad'a mishi dalilin zuwan ta d'akin.
Kallon ta yayi yace" ke Aina matso nan ki zauna maganar da kika kawo min ita muke so mu tattauna da iyayen naki.
Ba tare da musu ba ta taso ta zauna a gefen baba K'arami ta kwantar da kai tana kallon kasa lokaci guda tana wasa da yatsun hannun ta.
Alhaji ne yayi gyaran murya kana ya hau kallon y'ay'an nashi d'aya bayan d'aya," Aina'u ta zo min da wata magana ni kaina maganar ta tab'a min zuciya, ba wani bukata ta zo min da ita ba illa cewa tayi tana neman a ba wa Datti auren Nana".
"Whattttt cewar baba Babba kenan a fusace ya dubi Aina da ta d'ago kai ganin sun had'a ido da shi tayi saurin maidawa k'asa tana ci gaba da wasa da yatsun hannun ta.
" Ashe ban san baki da haunkali ba sai yau, ko kad'an baki san ciwon kanki ba....., idan har ma Datti kike nema a ba shi Auren Nana ki sani abunda kike nema ba zaki samu ba sakarai kawai shashasha, ya kare maganar tare da jan tsaki mai k'arfi, har ga Allah ranshi ya matuk'ar baci sosai.
Jikin ta ne yayi matuk'ar sanyi sosai cikin dakiyar zuciya tace" yi hakuri baba ba wai dan na b'ata muku bane ya sa na fad'a hakan, duba nayi da yanda matsalar Datti yake yanzu baba idan ba'a aura mishi ita ba wa kuke tunanin za'a zai aura yayi zaman aure da ita wacce zai samu nutsuwa da kwanciyar a tattare da ita?
"Babaaaaa" ta fad'a cikin sanyin murya tare da jan sunan kana ta cigaba da cewa" ba laifin shi kad'ai zaku duba ba lalurar ce kuma na tabbata wasu abubuwan ba yin kanshi bane......., ya yi dan nemar ma kanshi mafita yake yi".
"Murmushin yake baba babba yayi" Aina lalura bata ce ayi zalunci ba, Dattin nan fa kema ya cutar da ke tunda yayi taraiya da y'ar uwar ki kuma a cikin gidan ki, bayan haka idan aka aura mishi Nana ba'a mata adalci ba".
"Ehhh haka ne amma ban k'i naku ba amma mafita d'aya ne shine ayi k'ok'arin samo shi daga cikin matsalar da yake ciki idan aka yi hakan hankalin mu zai kwanta shima zai koma kamar ko wani namiji magidanci".
" Shi kuma Fu'ad d'in da ya taimaka mata yaya kike son ayi da shi?", sannan kuma idan aka yi mishi haka kina tunanin an kyauta mishi? cewar Alhaji kenan yayin da yake gyara zama.
"Rashin kyautawa ba'a mishi ba amma wani bukatan yana danne wani bukatan, alfarma ne nake nema, kun min auren had'i da Datti kuna sane da matsalar shi amma haka nayi muku biyayya na zauna da shi bil hakki, ina so ku min alfarmar biyayyar da nayi muku ku aura mishi Nana........., baba nima fa kun cutar da ni da kuka had'a ni aure da wanda ba lafiyayyen namiji ba kuma na zauna da shi........, idan har nayi muku biyayyar nan ya kamata ku dubi lamarina........mafita ne nake samar mana baki d'aya ta yanda kowa ba zai cutu ba".
Shiru suka yi duk jikin su yayi sanyi, baba karami kam rasa abun fad'a yayi cuz bai san ta yanda zai fara ba.
" Shikenan jeki Aina'u", ta mik'e tayi musu sallama ta tafi.
Bayan fitan ta suka ci gaba da tattaunawa a tsakanin su kowa na kawo nashi dalilai da hujjoji daga k'arshe suka yanke hukuncin su tuntub'e Nana da maganar su ji ta bakin ta.
B'angaren Aina bayan ta bar wajen main patlour ta nufa ta tarar da Nana na zaune a parlour ta jingina kanta da jikin kujerar tanta na kallon sama ta lula duniyar tunani.
Kafad'an ta Aina ta dafa a sanyaye ta k'afa mata ido har ranta tana jin tausayin Nana a ranta" rau-rau tayi da fuska kamar zata yi kuka"Aunty don Allah ki daina zargina wallahi ban yi abunda kuke tsammani ba hasalima ma raping d'ina yayi niyar yi fa".
"Libs Aina ta cije tana mai jin zafi a ranta, she have no choice than ta sadauk'ar ma y'ar uwar ta mijin ta ko da kuwa zai zama ajalin ta tunda Uncle Datti jikin Nana kad'ai yake so yayi rayuwa da ita".
" Hakan ne kad'ai zai saka ta cece Datti da Nana daga sharrin fad'awa halaka a k'aro na biyu, sanin kanta ne ko da ace Fu'ad ya aure Nana babu abunda zai canja zani domin hakan ba zai hana Datti ya fasa neman Nanar ba, kenan rayuwar ta yana cikin hatsari babba".
Idanuwan ta ne suka fara kad'aya suna neman turning read, tana breathing kamar zai yanke tace" Na san abunda zan fad'a zai miki zafi ko kiyi tunanin bana tausaya miki.....wallahi Nana ina matuk'ar tausayin ki hasalima shi ya sa kika ta nayi hakan........shiru tayi tana kallon Nana cike da fargabar abunda zata fad'a mata, sai taji gaban ta ya fad'i ta hau jujjuyar maganar Auntyn tata a kasan zuciyar ta.
"Nana ki amince ki aure Datti shine kad'ai abunda zai saka na daina zargin ki, idan baki min hakan ba baki da wani hujjan da zaki kare kanki daga zargin da nake miki, bayan haka idan kika bijire ma bukatata zan fad'awa wa su baba su san cewa kina kai kanki ma Datti kuna aikata abunda kuka saba.........., saurin toshe kunnuwan ta tayi tare da runtse idanuwan ta cuz bata jin zata iya jure maganganun ta.
Mamaki ne ya cika ta karara, a matsayin ta na y'ar uwar ta bata tausayin ta take cewa ta aure mijin ta..........., ko ta manta ne har yanzu da auren Datti a kanta.........., ko tafi son ta faranta ma Dattin fiye da ranta.........., a gaskiya Aunty Aina ta jefa ta a tsananin rud'ewa ta jefa ta a ramin da baza ta iya kubuta ba........yaya take son tayi da Fu'ad wanda yake sonta da gaskiya kuma itama ta koya ma zuciyan ta son shi".
" A wani matsayi zata karb'e bukatar y'ar uwar ta?
Tana cikin tunanin taji muryar Aina tana magana da kakkausan murya" Idan kika ki bin abunda da na fad'a miki kin san me? ta ja kwafa ta girgiza kai kana ta d'ora da cewa"zumuncin mu da ke har abada babu ita......zan saka almakaci na datse komai.
Da sauri nana ta kafa mata ido tana ruwan hawaye......ganin haka Aina ta sa kai ta bar wajen cikin sauri ta nufi d'akin ta ta fad'a saman wani uncontrollable kuka ya kwace mata ta hau rerawa.
"Anya idan ta had'a Datti da Nana tayi ma kanta adalci kenan? Anya zata iya rayuwa babu Datti? Matsanancin kuka ta fashe da shi tana cewa" why!!! why!!!!! me yasa baka son jikina sai na yar'uwata after all zaman da muka d'eba da kai kana cikin lalura nake rokar maka Allah ya yaye maka ita mu more zaman auren mu?
Ashe dama har abada jikin ka ba zai zama mamora a gare ni ba?
*"JIKIN KA NAKE SO KAI KUMA JIKIN TA KAKE SO?"* ashe ba zan tab'a mallakar jikin ka ba?
Haka ta ci gaba da kukan nata tana surutai kamar zautacciya ita kad'ai.
B'angaren Fu'ad kuwa duk yanda ya so ya cire zargin Nana a zuciyan shi abu yaci tura yana tsananin kishin ta fiye da tsammani, idan ya ganta ko a hanya sai abun ya fad'o mishi a rai yayi ta jin haushin ta gani yake ita ta kaimi kanta dama tuni suke shirya plan d'in su suyi ta abubuwan su.
Cikin lokaci kankani har ya fara rama watarana suna zaune da Kamal yace" me yake faruwa ne two days ina ganin ka cikin damuwa baka da aiki sai na tunanin......kamar wanda aka ce za'a raba ka da amanar ka?
"Doguwar ajiyar zuciya ya ja ya sauke a hankali kana ya d'ago jajayen idanuwan shi ya sauke kan Kamal da shi d'in ma shi yake kallo" Wallahi Kamal auren nan duk ya fitan min a rai.......idan na tuna da abunda Nana tayi min sai na ji na tsane ta........ka san kuwa Nana Datti take so ba ni ba?
"Whattttt ka san abunda kake fad'a kuwa? Na tabbata kai take so ba shi ba domin kuwa fuskar ta kad'a mutum zai kalla ya gano hakan".
" Hmmmmm", ya fad'a cikin kunan rai tare da fuzar da iska mai zafi ya dora da cewa" da nayi tsammanin hakan amma yanzu na gano cewa ba ni d'in take so ba, hasalima taumakon da nake yi mata ne shi yasa take kokarin b'oye son da take mishi dan ta kyautata min.
"Bana tunanin haka Fu'ad domin kuwa na san halin ku d'aya da Nana baku iya b'oye so ba sannan baku iya kin abu ba idan kun