Showing 87001 words to 90000 words out of 90447 words

Chapter 30 - MISKILI NE COMPLETE BY MOM FAREESA.doc

23 Nov 2025

5886

angama shiryasu itada babyn aka wuce d'akin hutu dasu"tana kwance babyn na gefenta kyakykyawan gaske dashi"ya kwaso kamannin mahaifinsa ,ya kwaso hasken fatarta"sai murmushi takeyi aranta tana tunanin wai yanzun wannan d'anta ne??...tana cikin wannan tunanin sharrif da ammi suka shigo cikin d'akin"ya jefeta da tattausan murmushi yana matsowa jekin bed d'in "tayi k'asa da kanta"sannu my salfad ya jikin?"alhamdulillah hamma nasami sauk'i"da sauri haka mom khalil?"kallon tambaya ta masa ya gyad'a mata kansa yana k'ok'arin d'aukar yaron"ammi ta matso tanata yimata hannu"itadai kanta na ak'asa tama kasa mgn"tun tana jin surutun sharrif yana yiwa yaron wasa yana tambayar ammi dawa yaron ke kama har tadena ji"daga nan bacci yayi awon gaba da ita....cikin farin ciki abdallah ya shigo cikin d'akin yana ihun murna ya ajiye basket d'in da ammi takirashi yakawo"saida yataka rawa kafin yace"kyauta biyu nasamu data d'a data million guda"ammi dai tayi murmushi batace komai ba "sharrif na kallonsa yamik'a masa babyn yana fad'in congratulation kayi weaning"bari kawai yaya shariff yazo yabani kud'ina party zamuyi da friends d'ina ranar suna"to shikenan zan k'ara maka million guda sai kuyi hidimar dashi"wai meyasa kuke bannata dukiya hakane sharrif?"ga mabuk'ata kuba mawa sai sharholiya kukeyi?"amma ammi ai kinsan yaya meyin kyauta ne da sadaka koda ba lokacin yin zakka ba ko?"hakane allah ya kyauta.....lokacin da amaan ta farka har ammi tayiwa babyn wanka sharrif shima yakoma gida ya d'akko zaz????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? zafan wanka"babu yadda ammi batayi dashiba kan yatafi ba yanzun zata tashiba yak'iya"saima tambayarta yakeyi idan ta farka waye zai mata wanka"baba ladi datazo itada matar mus'ab tace"itace zata mata"ana cikin hakan amaan ta farka...salfad kin tashi?"uhmm hamma dama baka tafi ba?"sai kuma tayi shiru sbd ganin duk mutane nata kallonsu"shi kuwa yatasata agaba yanata kallonta" anty billy da baba ladi ina wuninku?"lafiya qlau me jego"barka kuma"barka kad'ai"cewar sharrif yana murmushi sbd yafahimci tana jin nauyin amsawa ne "sharrif kaga zoka fita taci abinci tayi wanka"dama sadeeq yace bayan sallar la'asar za'a bamu sallama"bece komai ba ya juya yanufi k'ofa"hamma! juyowa yayi ya kalleta"zaka dawo anjiman ko?"kansa kawai ya gyad'a mata yafita"ammi ta girgiza kanta tana tunanin anya amaan zata yadda takoma wajenta tayi zaman wanka?sbd ta lura tana matuk'ar kishin sharrif....saida amaan taci ta k'oshi sannan baba ladi ta mata wanka ta gasheta"bayan ta fito ta shirya ta zauna tana shayar da yaron.....bayan sallar la'asar.....
'?

Mu had'e last page da dare

wannan book d'in na kudine ! idan kina buk'atar siya serious regular grp 300
vip grp 1000
via 2230373842 nabila aliyu uba bank

ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba

d'
=?%? *MISKILI NE*d'
=?%?

*77&78*





......bayan sallar la'asar Amaan na zaune saman bed taci gayunta kamar ba ita bace ta haihu"lokacin baba ladi ta tafi gida ta kimtso sbd zata dawo can gidan Ammi ta dinga kulawa dasu"yaron na saman bayan Ammi yanata baccinsa" Ahaka sadeeq ya shigo da takardar sallama Ahannunsa yana fad'in Ammi gashi ku shirya kayan saina mayar daku gida"Ai gaba d'aya can wajena zasu koma"gaban Amaan yafad'i tayi dai shiru"sadeeq ya kwashe wasu kayan yafita"Ammi ta kalleta sbd ganin tayi zaune batada Alamar tashi su tafi"Amaan ki saka hijab mu tafi mana"kanta ak'asa tace "to Ammi hamma fa?"Ina ruwanki dashi?"idanma hure miki kunne yakeyi Ahir d'inki"idan ba'a kula dakeba duk wani rawar kai dayakeyi kanki duk denawa zeyi"sbd haka ki fita batunsa"Amma dan Allah Ammi zaiyi fushi fa idan muka tafi be sani ba... Ammi na k'ok'arin mgn sharrif yaturo k'ofar yashigo"dama yana bakin get sai yaga sadeeq"ya sanar masa Anbasu sallama"gaba d'aya fuskarsa bbu walwala yayi kicin kicin da rai"kallo be ishi Ammi ba"saidai Amaan ce ta Amsa sallamar tasa tana sauka daga saman bed d'in ta d'auki hijab nata"ya matso ya Amshi hijab d'in yafara saka mata Ahankali yace"da gaske can zakuje?"idonta cike da k'wallah ta gyad'a masa kai.... Eh can zamuje ko zaka hanane?"tunda tak'i yadda muje sai kazo"nidai Ammi banceba "batayi mgn ba ta fita"Amaan ta rungumesa tasaka masa kuka"kinga ya Isa haka salfad"nasan sbd akula daku shiyasa Ammi ta rabamu"ba kumq zan iya rabuwa dakuba"nasaka sadeeq yanzun idan ya saukeku yaje ya sharemun part d'ina nada" Akwai katifa na nan daban bayar da itaba zan shimfid'a nakawo troley d'in kayana"sai bayan kunyi 40 days mu koma gidanmu tare"zan dai dinga zuwa Ina duba gidan kawai"yak'are maganar yana goge mata hawayenta"ya sumbaci goshinta yana fad'in ya jikin?"Alhamdulillah"Amma hamma haihuwa da wahala yasin"kinga kuwa yanzun kika saka hannu"sbd dozin nakeso kimun"badai niba"ta fad'a tana cikasa"daman bayan ke inada wacce zata haifamun yara ne?"kukan shagwab'a tasaka"shikenan nadena , yafad'a yana murmushi suka fito yana rik'e da hannunta "sai rarrashinta yakeyi har suka iso bakin motar"Ammi nata kallonsu ita tausayi suke bata "ta lura sharrif yama fita damuwa da rabuwar tasu ,kawai dai b'oyewa yakeyi"tana kallon yana yiwa Amaan rad'a tayi dariya sannan ya bud'e mata k'ofar ta shigo"ya maida ya rufe ya nufi wajen motarsa sbd gida zai koma ya kwaso kayansa"ni kuwa nace zama yaka maku kenan?"Ammi na murmushi tace "Amaan kenan na zata Ai bazaki biyoniba sbd kina fushi na rabaki da mijinki ko?"ah ah Ammi fira kawai mukayi da hamma"kin sanar masa baba ladin zata koma can?"ah ah na manta Amma zan sanar masa Anjima idan yadawo "to shikenan"daga haka motar ta d'auki shiru sai sadeeq dake waya da madeenah yana driving d'in da hannu guda"sunata fira game da haihuwar Amaan d'in ba'a ma jin meye suke cewa....bayan sun iso gidan, Ammi ta nufi wani d'aki na mummunan dasu da Aka gyare k'al"sai bayan sallar magrib baba ladi ta koma yima Amaan wanka da babyn" tana gama shirya jikinta aka kamata Abinciccika da namomi"har saida tayi mamakin yadda Akeji da ita"tana hawa online taga sadeeq da Abdallah sunata posting d'in pics d'in yaron a social media"tayi murmushi tana lalibo number d'in mijinta sbd bazata iya cin Abinci ba bayan tasan shi be ciba"tana shiga bugu ukku ya d'auka yana fad'in ranki yadad'e mom Khalil sai dubu ta taru"tasaki murmushi me sauti tana gyara zamanta tace"kai hamma irin wannan wasawa haka"dama harka saka masa suna?"Eh sunansa Ibrahim insha Allah"to shikenan Allah yasa ya Amsa "Ameen yah Allah"kana Ina?"Ina cikin gidan Ina Ajiye kaya yanzun zan shigo"to Ina jiranka Abinci zamuci"idan Ammi ta koronifa?"Ai tana d'aki tana Azkhar "to shikenan"daga haka ya yanke wayar "tea d'in dake gabanta Ajiye ta d'auka tafara sha tana duba namomin"farfesun kajine wanda yaji kayan yaji yanata tashin k'amshi "sai naman rago gashashshe me ruwa ruwa an maka yaji irin na jego Agefe"sai tuwon shinkafa miyar shuwaka dataji bushashshen kifi da ganda"sai faten dankali da wake da sauransu"tana cikin duddubawar taji k'amshin turarensa da sallamarsa"ta Ajiye cup d'in hannunta ta mik'e tsaye Aguje take ta rungumesa"salfad gaskiya kin samu tunda kike guje guje ko?"basuyi miki d'inki bane?"Eh basumin ba"ok naga Ai baba ladi na goye dashi a parlourn"Eh beda rigima"to kin fara bashi wa'annan mutanan?"yafad'a yana shafa Albarkatun k'irjinta "ta rik'e hannunsa zata gudu ya rik'eta gam yana fad'in koki Amsa mun kona duba nagani"pls karfa wani ya shigo hamma"tun a Asibiti nafara shayar dashi"to yanzunma inaso naga kin bashi Agabana "saita nok'e kafad'arta"ya sumbaci gefen wuyanta zuwa lab'b'anta"sannan yacikata suka zauna k'asa kan carpet suka fara cin Abincin yana tsokanarta wai taci sosai sbd yaronsa yasami Abinci"suna gab da kammalawa Ammi ta shigo cikin d'akin da yaron yana kuka"Alamar yatashi daga bacci"tsaye tayi turus dataga sharrif zaune shida Amaan suna cin Abinci"shariff meke damunka wai?"shafa kansa yayi yace"shigowafa nayi nadubasu shine tace muci Abinci"kuma dama yunwa nakeji"to yayi kyau saika tashi katafi aika gansu ko?"Ammi bamu gamaba fa"shiru tayi tana mik'ama Amaan shi tace"maza bama Alhajina mama yasha"babu musu ta Amsheshi , sharrif yazuge mata zif ta ciro maman yayi jajir ya ciko"saida yaji tsikar jikinsa ta tashi"ya kauda kansa kawai"babyn na kamawa ta rintse Ido sbd zafi"menene ko zafi keda Akwai ne?"ya fad'a yanata kallon su itada yaron" uhmm Akwai zafi"to Ammi kodai Adinga bashi madara tunda tana cutuwa?kinga zare bara naje A Amsota yanzun....baki galala Ammi tasaki tana kallon sa harya goge bakinsa da hannunsa zai tashi tsaye "yayinda Amaan dai bata zare maman ba sbd ta lura da yanayin fuskar Ammi"sharrif! ta kirashi murya babu wasa"kafa fara kaini bango"sannu me mata kaji?"kowace da haka ta fara harta saba ta hak'ura"kasan irin mahinmancin dake Akwai game da uwa ta shayar da y'ay'anta?"suma wad'anda Ake bama madaran ba haka akasoba sbd rashin babu ruwa a maman ne"ita kuma Akwai ruwa"bawai naga laifinka bane ba sbd bakaso ta cutu ko d'aya"Ina nuna maka Abinda ya dace ne"shayarwa na d'aya daga cikin Abinda ke kawo shak'uwa da tausayi tsakanin d'a da uwa da kuma soyayya "sbd haka kabarta ta shayar dashi"cikin gamsuwa yace"to shikenan Ammi"salfad kiyi hak'uri ki daure kinjiko?"to hamma"Ammi tayi murmushi tana fad'in karkiyi bacci Akwai kunu dana gama damawa Anjima zakisha"wlh cikina yacika Ammi"tun d'azun naketa lodar Abinci "Ai ma'anar jegon kenan Amaan"nafiso kafin suna keda Alhajina kuyi dumur dumur "shi jego dole sai Anaci Ana k'oshi"kai kuma wuce katafi masallaci kayi isha'i daga can ka wuce gida"nifa Ammi nadawo nan harma nakai kayana a side d'ina nada"idan zasu koma mun koma tare"tsabar mamaki kasa mgn tayi"ta tabbatar raba Amaan da sharrif ba Abune na wasa ba"fatanta Allah yak'ara musu tsawon rai su rayu Atare"bata barsa ya zauna cikin d'akin ba saida yafita sannan ta fita......haka aka cigaba da zaman jego Amaan na samun kulawa sosai itada babyn"ranar kwana 5 y'an Adamawa suka iso"Akuma ranar aka kawo kayan barka(kayan yaji) komai Anyi nagani na fad'a irin na masu hannu da shuni"Amaan kuka taka mayi dataga kayan"wai A kanta dukiyarsa zata k'are"kayan lefenta jibgi guda suna nan bata tab'a wasuba, ga wasu kuma Anloda mata"shidai sharrif rungumeta yayi yana murmushi da gaya mata kalaman k'aunarta dake zuciyarsa.bilkisu matar mus'ab troley guda ta kawo na kayan jarirai Abama baby"hakama sadeeq yama babyn hidima"ranar suna kowa yaji sunan yaro Ibrahim Khalil"Anan cikin gidan Ammi A compound d'in gidan Akayi decorations Aka zuba plastic chairs Akayi taro "Abin saidai Ace masha Allah"Ansha hidima kamar babu gobe.....haka rayuwar Amaan da Khalil ta cigaba da kasancewa Agidan Ammi"wani lokacin su sami keb'ewa itada sharrif susha romance"wani lokacin kuma Ammi tayi kashe ka tsare "ga sharrif bashida hak'uri"ciwon mara yatasoshi gaba"tun sunada sati ukku Amaan taso ta bashi kanta sbd ganin yanayin dayake ciki" sai yace mata ah ah zai jira har suyi 40 days d'in"saidai lokacin da Amaan sukayi30 days hakurinsa yak'are"suka shirya plane zai turo driver ya d'auketa ta nunama Ammi Asibiti zata kai Khalil Amasa Allurar BCG "hakan kuwa yafaru bayan driver ya d'auketa yakaita can"Amaan bata damuba sbd tasan komai tsab yake sbd tun bayan suna aka fara tsumata"sosai tabama sharrif had'in kai ya murjeta son ranshi"ba k'aramin jin jiki tayiba tadai daure ne"kuma ga babyn nata musu kuka"sai wajen k'arfe 12 :30 ta dawo gida"ta nunama Ammi layi suka samu A Asibiti"tun daga ranar har Amaan ta gama wanka sharrif beyin kwana 2 besan dubarar dayayiba ya kwanta da ita"kwanansu 42 Ammi ta tarkatasu suka koma gidansu"Awannan dare sharrif da Amaan sun bud'e sabon babin soyayya marar misaltuwa itada shariff......

*bayan wata 2*
Amaan ce zaune gefen bed tana shirya kayanta da duk Abinda zasu buk'ata cikin troley"sbd yau da k'arfe 2 zasu tafi Adamawa"gobe da safe idan aka d'aura Auren sadeeq da madeenah danasu shamsiya saita biyo masu kawo Amarya su dawo tare sbd hidimar ta kama b'angare biyu"saidai gaba d'aya bata jin dad'in jikinta tun shekaran jiya"sai yawan kasala da mutuwar jiki take ji"tun safe khalil yana wajen masu rainonsa"yayi wayo yana koyon zama watansa4 yanxun"da k'yar tasamu ta gama shirya kayan ta kwanta saman bed"wajen k'arfe 11 :15 am shariff yaturo k'ofar d'akin yashigo yana fad'in salfad Atashi abani na bankwana sai muyi wanka ko?"kasa mgn tayi tana dai kallonsa"Aranta tana fad'in yaushe ne hamma zai gaji da sex??yaya dai madam?"yafad'a yana k'arasowa ya zauna saitin kanta"ta d'ago kanta ta aza saman cinyoyinsa tasaka kukan shagwab'a"menene salfad?"Ai nace kwana 2 d'in zakiyi ko kin hak'ura goben zamu dawo?"niba wannan ba hamma! banafa lafiya wani iri nakeji na"kuma rabona da period wata biyu kenan"bana fatan Abinda nake zargi"menene kike zargi?"inada ciki"kaga Khalil watansa4 Ina zankai wannan kayan kunyar fisabilillahi?"banama fatan hakan yakasance katashi muje Asibiti Aduba"to wai idan shine miye Amfanin ki tayarmun da hankalinki?hamma kama dena fatan shine dan idan shi e saidai Azubar gaskiya"be tankataba yamik'e tsaye yana fad'in saka mayafinki muje"batayi mgn ba ta gyara d'an kwalinta sbd da wankanta mayafi da hand bag kawai ta d'auka"Ina Khalil?"yana wajen masu rainonsa"okay muje....tunda suka d'auki hanyar zuwa Asibintin har suka iso aka d'ibi fitsarinta gabanta ne keta mugun fad'uwa"bayan Angwada Aka d'ibi jininta"duka dai sun nuna Amaan nada yaron ciki na sati 6 "tunda taji doctor d'in tana masa congratulations gabanta ya tsananta fad'uwa"Amamakinta sai taga sharrif yanata murmushi Abinsa"Atake ta had'e rai ko kallo be ishetaba tafita daga cikin office d'in "yabita da kallo gabansa na fad'uwa"yasan halin Amaan sarai itama bata iya fushiba wuyar rarrashi gareta"ga tafiya taka musu shi bemasan taya zaya faraba"dan koda ba cikin halal bane ba fata yakeba bazai bari ta zubarba balle na halal"yana wanna tunanin ya iso inda sukayi parking"tana tsaye ta kife kanta saman motar tanata ruzgar kuka shab'e shab'e da hawaye"gab da ita ya matso ya kama hannunta murya can k'asa yace"salfad miye Amfanin wannan kukan dakikeyi?"kinga mu shiga ciki sai muyi mgn "ni hamma bazan shigaba! kawai muje ka mata mgn Azubar dashi Ai be zama halittaba jini ne"ta k'are maganar tana k'wace hannun ta...tsareta da manyan idanuwansa yayi yak'i mgn ya had'e rai "ita kuwa cigaba da kuka tayi....ganin mutane na kallonsu yasaka Azuciye ya fisgo hannunta ya bud'e k'ofar tana ihu da turjewa yasakata ciki yayi lock"kafin yadawo driver sit ya zauna yana daka mata wata rikitacciyar tsawa "gaba d'aya Amaan haukace masa tayi tana ihu da k'ok'arin bud'e marfin motar"yaja motar Aguje cikin zafin zuciya....sbd kaga ba Ajikinka d'an ko y'ar zasu rayuba shine bazaka bari na zubarba"wlh kaji na rantse saina zubar dashi....sosai kalamanta suka koma tunzura zuciyar shariff cikin b'acin rai yace"wlh zubar da cikin nan shine babban kuskuran da zakiyi Arayuwarki"dama na fahimci bakya sona"inda kina sona bazaki guji jininaba"zanje na Auro wacce ke sona harta haifamun y'ay'a....ko yanzun zaka iya zuwa ka Auro sai aka cemaka idan babu kai fasa rayuwa zanyi"wlh na gama zama dakai"kabani takardata kawai na tsaneka.... Amaan ni kikema ihu da d'aga murya har kina furtamun kalmar tsana?"Eh natsane....wani wawan fari ya d'auketa dashi yana huci"ta saki k'ara tana dafe kunci"Adaidai lokacin dayaci uban burki dasun fad'awa wani me mashin"gaba d'aya sharrif baya cikin nutsuwarsa zuciyarsa na tafasa be koma mgn ba sai rantse rantse Amaan keyi saita zubar da cikin da k'ara sanar masa ta tsanesa"duk ya jure yak'i tankata yabari su koma gida....suna isowa gidan ta fito ta doka k'ofar motar da k'arfi ta wuce ciki"karfa yarinyar nan taga Ina sonta da yawa tanemi kamun raini....raini kuma har na nawa tunda ta ganka a tub'e"wata zuciyar tabashi Amsa"cikin hassala yabiyo bayanta"babu kowa a parlourn sai saude dake tsaye rik'e da Khalil yanata kuka da Alama mama yakeso"ji yayi damuwarsa takoma nunkuwa"kobe tambayaba ransa yabashi Amaan k'in Amsar yaron tayi "bece komai yamatso yamik'a mata hannu ya Amshesa"yaron yana ganinsa yayi shiru sbd yana ganesa"sai rarume rarume yakeyi"bayan saude tabar parlourn ya wuce upstairs yasami k'ofar d'akin a rufe gabansa yafad'i"ya dinga knocking Amaan najinsa ta masa banza dan har Khalil d'in haushi taji yana bata"Amaan kizo ki bud'e k'ofar nan ko ranki yafi nawa b'aci"banza ta masa yayinda yaron ke cigaba da kuka harda shashsheka"sharrif tamkar ya had'iyi zuciya sbd b'acin rai "cikin zafin zuciya yanufi d'akinsa yadakko spire keys yagwada ya bud'e saidai k'ofar tak'i bud'ewa sbd tabar key Ajiki....wayarsa yazaro yakira mus'ab bugu biyu ya d'auka yana fad'in na Amaan bada kanka Asare"mus'ab sakin Amaan zanyi bazan iyaba.... what?? kanada hankali shariff kasan mekake fad'a kuwa?"karkayi Abinda zakayi dana sani wlh"ko wane zaman tare ana samun sab'ani "insha Allah zaku shirya meta Maka ne?"cikin zafin rai yamasa bayani"laifinkane gaskiya Abokinah! da Alama wannan cikin kafin ta gama wanka kamata shi"gashi kuma yakama ana hidima be kamata kayi fushiba"yatake nayi mata mus'ab?"kaga yadda take mun ihu da dagamun murya sai kace wani sa'anta"tundai Aikin gama ya gama ai shikenan"yanzun pls kajirani gani nan zuwa"yanke wayar sharrif yayi yadawo cikin parlourn ya zauna yana sab'e da khalil dayayi baccin wahala"cikin mintina 10 mus'ab yashigo cikin parlourn"kallo d'aya yama sharrif ya gano tashin hankali da damuwa had'e da bacin rai cikin idanuwansa"ya fahimci cika bakine kawai dayace zai saki Amaan Amma bazai iyaba"Ina Amaan d'in?"tana d'akinta dake sama"bece komai yazauna dayake yanada numberta kiranta yayi sau ukku sai ana hud'u ta d'auka batayi mgn ba "pls Amaan idan har na Isa dake ki bud'e kizo nan main parking zamuyi mgn "kashe wayar tayi"sharrif dai na zaune fuskarsa Ad'aure "bayan mintina 3 Amaan ta sakko k'asan"duk yadda zuciyar shariff ke hanashi daya kalleta k'in yadda yayi saida ya kalleta"da sauri ya d'auke kansa yana jin damuwar ganin yadda ta tashi hankalinta taci kuka idanuwanta sunyi jawur sun kumbura"kan kujerah ta zauna batace musu komai ba"mus'ab yayi gyaran murya yace"inaso ku duka kuyi hak'uri ku saurareni"shi zaman tare dole wata ran Asamu sab'ani"saidai ban zaci haka daga garekiba Amaan "yadda Abokinah yabaki matsayi da daraja banyi zaton zakiso k'in kyautar da Allah yabaku kedashi ba"shin baki tunanin ko sanadin wannan d'an ko y'ar kusami Aljannah?"haihuwa rahamace "godiya yaka mata kiyima Allah daya baku "dukda nasan uzurinki babu wacce zatazo tanada yaro kamar Khalil takoma samun juna biyu"saidai idan Akayi hak'uri aka bar komai wajen Allah to Abin zaizo da sauk'i"Khalil dakin yayesa yanada shekara guda Ammi zata Amshesa"sbd haka karki damu magunguna kedashi zakusha babu Abinda zai samesa"banso hakan yafaruba gashi kuna hidima....ba cewa tayi saina saketaba "subahanallahi! Kefa malama ce Amaan kinsan babu kyau"to shima Ai cewa yayi zai Auro wacce yakeso ko?"duk b'acin rai ne yasaka yafad'i hakan nasan Abokinah babu macen dake burgesa Aduniya sai Amaan"sbd haka komai ya wuce kibashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login