Showing 9001 words to 12000 words out of 32587 words

Chapter 4 - FARASHIN SO Book Complete by kanwar soja .pdf

20 May 2025

3913


Mommy tace muje garden ko dai chan take , ai kuwa duk chan d'in sukaye Nasir ne a gaba sai
Khalil da yazo ya sake su a tsaye suna neman ta " inannnlillahi wa ina iallhin raji'oun cewar
Mommy da Umma lokacin da suka hango ta yashe kamar gawa suna isowa suka fara jijjiga ta
jini ne ya fitto daga bakinta ko nace yake fittowa ,tuni Umma tana jijjiƙa ta " AFIYYA ke tashi ke
tashi" ina ko mi'ka bataye balle ta amsa ganin haka ta yanke jiki ta fad'idai dai da isuwar Abba.
da Daddy subhanallahi gabaɗaya hankalin su ya tashe nan suka kwashe su sai asibitin
kwararru dake kwano suna zuwa akayi emargency room da AFIYYA a inda aka zubawa Umma
ruwa ta tashi sai kirran sunan AFIYYA takiye kiran waya akawa Ahmad nan yace bayanan "
Ahmad to kaye gaggawa zuwa domin yanzu haka muna asibiti AFIYYA ta yanke jiki ta fadi ko
numfashi kuma ana bukatar jini , sakamakon tana ta aman jini " inannnlillahi wa ina iallhin
raji'oun abinda yace kinan , Aliyya ce tace meyafaru honey " AFIYYA CE ke aman jini ba lafiya
bare na tafe" , haba Honey idan kaji ai bakai zaka bata lafiyar ba ko muna hirar mu wani
baƙinchiƙin ne ya tukare sa buge hannunta yaye da ta rigi rigar sa yasa wa motarsa wuta,
kwantar da ita akaye aka samata oxgyen nan aka cire mata rigarta daga ita sai half bratob nan
aka d'auke wane abu mai kamar iron sai a manna mata kirjin ta idan ta zabura sai ta kwanta
sau ukku sukaye hakan. kafin suka samu numfashi ta ya fara dawowa samata oxgyen j akaye
aka gyrah ta , duk abunda ke faruwa a idon su ta glass kuka kawai shine abinda sukaye
gaba-daya Ahmad ma jikin sa yaye sanyi nan da nan yaji tausayin ƙanwar tashi ta dawo sabo a
ranshi,



Likita ne ta nemesu a office don yi musu bayani " da farko ya'laɓai zance muku munyi iya
bakin hanzarin mu da ceto da nunfashin ta kuma Alhamdullah munyi sa'a ta dawo sittin bisa
d'ari, to abun mammaki anan shine itta wanan yarinyar meke damunta domin a binchikin da
mukaye ciwon zuciya garita " ciwon zuciya kuma me ya jawo mata cewar Daddy , Abba kam
gaba-d'aya ya rassa lissafin sa balle Iyayyen mata kuwa.


Nan yace "sanan akaiw matsala a "kafarta da alamar akaiw abinda taye mai wahala kafin
zuwanku nan asibiti domin akaiw shafin bulalla a jikin ta take Daddy ya mi'ki likita bulalla a jikin
ta kuma a jikin i'yata " kwarai kuwa Alhaji idan banyi 'karya ba zan iya cewa kamar tsalle.
kwad'o taye sanan kuma ta wahalar tasa period nata al'adarta tazo ba shirrin , , daga 'karshi
kuma inason ka samu jini leader biyu yanzu nan zan d'aura mata ,wasu bayanai sai ta tashi
yanzu ku barta ta huta pls ," nan Ahmad da Nasir sukace zasu bayar cikin sa'a yaye dai

dai........


AFTER 5 HOUR'S

Gaba_daya suka fitta chan reception suna zaune kuwa yana mammaki da alhinin abinda
likita yace jira kawai sukiye ace ta dawo hayyachinta domin sanin waye yamata wanan illar mai
mugun hatsari ,Abba ne ya mafi kusa da Umma yana magana a hankali ga yanda ba mai ji,
"Zahra ke gayyamun gaskiya shin a makarantar su aka dake AFIYYA ta " girgiza kai taye ta
shari hawayen ta wallahi yalla'bai ta dawo lafiya da lafiya tace abinchi kawai tace zataji gunsu
Mommy da Inna nekam bansan komai ba anan na tsaya" , to anmman me yasa mata ciwon
zuciya, ? haba Zahra ya zaki tanbaya ne hakan"? ,


" Kinsan fa yarinyar nan yanda take bata da wane matsala da kowa a gidan nan idan ba,......."


Idan banaga ruwan Comment ba , sai ranar Friday zanyi next page ......

Al'kalamin ƙanwar soja ✍️�

Banyi al'kawarin posting kullum ba

comments and share Fisabilillahi

�FARASHIN SO�
Story& written
by

Narnah 'kanwar soja ✍️�



caring
romantic
‍❤️‍‍ special couple love







Marubuchiyyar

➖ MIJIN MAGE.
➖ DUHU CIKIN HASKE.
➖ RUHI BIYU.


now
�FARASHIN SO�



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar
ranar haihuwa ta happy birthday to my self..


***HIKIMATA ABIN ALFAHARI NA****

ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma
nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_
*Alk'alaminmu 'yancinmu*



Bud'i hasken wayar ke da kyau ke karanta wanan page nin Maman Yasmeen wanan sadaukar
na ne gariki,
Allah bar zumunci Comment naki ya gyrah min al'kalamina


Ha'ki'ka banyi niyan posting ba sai ranar Friday but kun nuna min so da 'kauna don haka naja
linzamin na.asha karatu lafiya ,ina jiran ruwan Comment kamar yanda mom Farooq tace
,,,.........


Page 910






Balkisu D'ahiru Muktar kafin likitan ya gama magana duk sun tashi , zuwa garisa " yarinyar
ta farka tana jiran ku," tuni suka afka d'akin kwance sai zare ido takiye tana tura baki haka suka
hau jira mata sannu da jiki kallon su takiye d'aya bayan ɗaya ba tare da da tace uffan ba Inna
da Mommy ne a kusa da ita sai Umma a 'kifensu Daddy da Abba tsaye cikin alhinin abinda ya
faru da ita sai Nazir da Khalil chak ta hango yaya Ahmad raku'be a kofar ihu ta buga da ta
hango shi je taye tamkar ta janyo shi ta rama duk ido suka zuba masa cikin zargi da sukiye
daman , nuna shi da yatsaa ta hauyi nan tafara kakarwa Nazir ne ya buge Ahmad ya fitta kiran
likita saboda numfashi ta dake baranazar d'aukewa,

Likitoci ne da na'urar a 'kalla biyar suka. rufu akanta nan da nan zuciyar Iyayyen yafara
sosuwa tsalle Daddy yaye ya karkata wa Ahmad wawan mari wanda ya rasa mafarki ne ko
gaske bai gama tantancewa a inda yake ba wane marin ya biyo ta 'bangaren dama Mommy
kinan jinsa ne da ganin sa suka d'auke na wasu da'kikai nan ya fahimci ba mafarki bane tabbas
yau Iyayyen sane suka gwabza mai mari saurin jawo Daddy Abba yaye inda Umma taki cewa
"haba Mommy yara yazakiye haka? muyi hakuri ba sillar Ahmad bane 'kaddadarrar tace a
hakan" ,charaff Inna tace 'kadarrar ta ce a hakan kikace ko 'kadarrar ku Iyayyen nasa wallahi
wallahi abu yasamu jikata akan wannan dalilin yaron sai kun fuskanci fushina gaba-d'aya ku ba
ruwana da cewa suwaye suka haifisa a cikin ku" wucewa bakin room nin da AFIYYA take ta
zauna nan tafara jin hawaye a idon ta na gudana duk dauriyarta ya 'kare kallo kallo suka fara a
tsakanin su nan Umma da Mommy suka marawa Inna baya don rarrashin ta.





Nazir da Khalil kuwa wajen asibitin sukaye kowa da nashi tunanin musamman ma Nazir da
kejin duniyar na juya masa baya, Khalil kam tsanar kanshi yakiye ba kowa ba tunda yayan sa
ne ya aikata musu hakan sillar 'bachin ransu , Daddy da Abba ne tsaye akan Ahmad Abba ne
yace '" sauran kwana nawa ka tafe indian ? don Allah Abba Daddy kuyi Hakuri ai bai gama
magana ba yasaki jin wani marin da yasa ya durgusa ba shirrin daga yau kar kuma cemin
Daddy kar na kuma ganin ka a idona wallahy sai na sa'ba ma, wa tunani ka sakaran yaro", ya
tafe ya barshe baki wan'kale Abba ma daureya kawai yakiye kar yaye ya juya mai baya yazama
kowa yabashi ba dad'i don haka yace " ka guji abinda yace idan bahaka ba i na tabbatar m
yanayin zai aikata abinda yace don haka sauran kwana nawa katafe sauran kwana biyu okay
kar kasaki zuwa asibiti nan kuma ka shirya tafiyar ka kafun ka tafe zamuyi magana da Daddy
naku , anmman ka guji hanyar da ya zuwa inda yaki ", shima Abba fitta yaye nan yabar Ahmad
da zuciyar sa ke 'kuna motar. sa ya shiga yaye gida da ba'kinchikin , naushe yakai wa iska a
d'akin sa " what nosense akan yarinyar nan Mommy da Daddy suka mari ne tunda nazo duniya
ba wanda ya ta'ba lafiyata but sillar AFIYYA AFIYYA AFIYYA!!! da 'karfe ya fad'a hakan nan ya
bud'i fridge ya d'auko juice mai sanyi ya shanye tsaff yaji sanyi a zuciyar sa nan ya kwanta sai
barchi.


****************ASIBITI****************

Sosai likitoci sukaye fad'a " haba Alhaji daga tashi. yarinyar zaku fami mata ciwo kubi a
hankali yarinya ce da ciwon manya ciwon zuciya mugun abu ne mai mugun hatsari sosai" yana
ja musu kunne da cewar kar a sake nuna mata ko tuna mata wane abinda bataso , da kuma
basu shawarwari akan yanda za'ayi tertement nata..

Alhamdullah kwanan su d'aya aka sallime su dawo war AFIYYA da Iyayyen ta direct d'akin
su suka nufa ganin farlour takiye tamkar bata san shiba kallon babban frame's nasu dake farlour
yasa zuciya ta bugawa da sauri ta haura samun d'akin ta basuyi mammaki ba don tana bu'katar
rarrashi da kuma duk da cewar basusan dalilin gudun da taye b a shigar ta d'akin ke da wuya ta
hau cire duk wane picture's na Ahmad da da wasu peper's da take ta rubbuta i love my Yayya
Ahmad abun ne kaina yana ban mamaki komai saboda ta cire hawa kan drawer taye taga big
frame nasu da itta da shi lokacin da yagama University sa ,don haka tasa black gam ta rufe
fuskar sa tabar nata da na Iyayyen dake 'kifen su saukowa taye chan taye murmurshi haka ta
fitoo falour nan taga Umma zaune akan kujerar tana waya " kashe wayan taye ganin tana
faman sa a gam a hotunan ,



"Ke AFIYYA lafiyan ko me yafaru ," juyawa taye taga meya ke faruwa ita kanta Hajiya Zahrah
ta tsorata ganin yanda idon yarinyar nata yaye kawai tasa gam a duk wane hoton Ahmad ta rufe
fuskar sa dashi saida ta tabbata tagama ta sauko bata huta ba taye part na Mommy nan ma duk
wane picture's na shi ko wanda akayi dashi saida ta kulle sa taff babo shi Mommy da Daddy da
suke saukowa daga step's suka ga abinda takiye had'a ido sukaye da juna abun mammaki tana
juyawa ta gansu ko magana bataye musu ba tashiga da'akin Inna nan ma ta aikata aiki ta
sanan ta kwanta 'a ƙafar Inna tace " kice 'kawata da muke hira ko yau zangayya miki wane
abun ,anmman yazama sirri tsakanin mu dake kar kigayyawa su Daddy ko Abba ko Mommy da
Umma kinje " to banda abunki ,'kawata jikalliya ta ai daman bana gayyyamusu sai da izinin ke
,gyrah kwanciyar taye tace "


Al'kalamin ƙanwar soja ✍️�

�FARASHIN SO�
story& written
by

Narnah 'kanwar soja ✍️�



caring
romantic
‍❤️‍‍ special couple love







Marubuchiyyar

MIJIN MAGE.
DUHU CIKIN HASKE.
RUHI BIYU.


now
�FARASHIN SO�



Na sadaukar da wanan littafin wa karan kaina , kasancewar sa yazo ina murnar zagayowar
ranar haihuwa ta happy birthday to my self..

***HIKIMATA ABIN ALFAHARI NA****












Special Thank to commenter's da bazarku naki rawa ta ,asha hutun mako lafiya da page
nan...............



Page 1112

" To banda abunki ,'kawata jikalliya ta ai daman bana gayyyamusu sai da izinin ki ,gyrah
kwanciyar taye tace"


Nan ta kwashe duk abunda ya faru da itta da Ahmad ta gayawa Inna da tun daga farkon
abinda ya faru tafara share hawayin ta har takai 'karshe ta d'aura da cewa "to yanzu Inna kar ki
gayyyamusu hankalin su zai tashi kar su yiwa yaya Ahmad wane abu nikam na barshi da Allah
anmman nasan cewa inajin wane abu a cikin zuciya ta da bansan meye ba saidai na tsane
ganin yaya Ahmad na tsanashi nema fiyyeda yanda ya tsani ne "fashewa da kuka hawaye
Mommy da Umma suka shari wanda suna tsaye a bakin 'kofar da Abba da Daddy domin sunka
yanda tashiga d'akin Inna.



Umma kuma ta biyo ta ne domin ganin idonta da ya chanza tsoronta kar zuciya ne ya sake
tashi jin abinda tace ne yasa Umma tafiya da sauri taye part nata Mommy ma hakane kallo kallo
Abba da Daddy sukiye nan Abba ya juya zai tafe saurin jan hanun sa Daddy yaye yace "kayi
ha'kuri 'kanina" murmurshi ba'kin ciki yaye yaja hanun sa ya bi inda matarshi taye ,tsaye Daddy
yaye ya rasa wani shawara zaiye ya shiga yaga AFIYYA ko ya nemo Ahmad ya tursasa mai
sonta ko kuma bin matar shi zaiye , kai rigi kanshi yaye dake sarramai nan ta chigaba da cewa "
yauwa kuma Inna zan gayyamiki wani abun ma kar kiji nace na tsani Yayya Ahmad kiye zaton

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login