[23/08, 03:02] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊* 💔 *SO MAKAMIN CUTA* _'the sword of evil love'_ _Story and written by_ *SURAYYAHMS*🔥 *DEDICATED TO*-@UMMERHERNY NERSALLAH. *This page is* BESTOWED To *JAMILAH MUSA (meelat)* */ASMEENAT ZEEYAN(only besty)* _Alhamdulihhi,dukkan godiya ta tabbata ga Allah da ya bamu ikon farawa da kammala ibadun mu cikin watan ramadan mai alfarma,Sannan ya bamu damar gabatar da bukuwar sallah cikin lpya da tswon kwana._ _Fatan mu Allah ya dada maimaita mana cikin rahmn sa da kaunar sa_ ameen. _Har ela yau Ena mika godiya ta wa dukkanin members da shugabannin_ *B.W.A* da kuma _masoya labarin (ARNE,ALFAH,MAKAUNIYAR HANYA,) _No needs for long essay._ _I am so grateful for your__ _supports and love..jazakh Allahu_ khairan🌹 *Page▶1⃣* *17years foward* Daki ne wanda aka masa kwalliyar baby pink and white, Iska ne mai sanyi wanda ya gauraya da qamshin turarrukan jiki sai bada wani daddadr atmospher suke zaka ce alokacin ne ake fesa su. Ruf da ciki tayi ta dan matso pillow kan kirjin ta sai zuba murmushi take da alamn tayi nisa cikin wani yanayin tunani, A hankali kofar dakin ta budu 'wata budurwa ce kyakkyawa wacca bazata wuce 16/17yrs ba fara sol da ita tayi tsayin daka bakin kofar tana murmushi itama hade da zaro madaidaitan idanunwa cikin sigar zolaya.... Sanye da white mini gown na kanti wanda ya kai dai dai gwuiwar ta Ta nade suman kanta duka sama kamar chuku sai wutsil wutsil take da kafar tana murmushi ita kadai bata ma san akwai mutum a kanta ba Saida ta kare mata kallo sannan tayi gyaran murya"uhm uhmm Jasmine" Jas.. Minnnnee.. takai hannu ta dan tsakure ta Da sauri ta juya tace 'Huh?innalilhh ..cewar jasmine wacce ta dan raxana ta mike zumbut Hannu ta sa Tana famar kare qirjin ta "ohh my god haba salma .meyey hakan ? ta karashe maganan a shagwaban ce tana turo baki Rufe baki salma tayi don dariyar data ci karfin ta amma ena sam ta kasa daurewa Sosai ta gurfana kasa ta cigaba da zuba dariya abun ta... "sai da tayi mai isar ta sannan ta juya ta kalle jasmine da ta riga ta kule ta sa fuskan kuka ' Ke haba da Allah,ni yaushe zaki dena wannan tsinannan tunanin ne iye? Kinsan tun yaushe na shigo dakin nan? Yo' don kin shigo shine zaki wani raAnar da ni salma? Mikewa tsaye salma tayi ta ajiye bag din ta kan stool ta dawo gefen ta ta zauna" ok im sorry"shikenan? Ni ba wannan ba ne na tambaye ki Tunanin me kike ko ince tunanin wa kike ? Hmmm what, Tunanin wa fa kikace ? Allah ya kiyaye, kinsan wuce nan ..tafada tana zare ido tare da kau da kai Dan tabe baki salma tayi tace" Tooo lallai fah, amsa ta ai ta fito Ashe kuwa tunanin wanin kike tunda tambaya biyu na miki kika amsa min daya' Dan juyi tayi alamn bata son zancen Sannan tace " ni wallhy salma kin ishe ni da maganan wanin nan Ni kenan ba dama na Zauna ina feeling kaina a daki na "Ah' ah ,ni bance ba kiyi abun ki ..ai is part of relaxation ' sai kuma ta sake cewa "ummmmm jasmine, Yes ' tafada a kasale Naga kamar Wani abun kike kallo ko ?ko kawai imagination na keyi 'Dan duka takai mata suka kwashe da dariya duka biyu ' tana cewa wallhy na dauka wani abun zaki ce iskanci kawai... Dan hira sukayi sosai irin na kawaye da suka gama secondry schl . Chan wajen karfe 5 da rabi na yamma suka fito daga site din granny (ammy) Anan suka gaishe ta tare da mata sallama Sosai taji dadi dan haka dukkan su ta bisu da albarka Granny Wacce duka suke kira da ammy' ita kadai ce ma jazmine matsayin family uwa Da uba. Wannan karon fitted gown na material brown jasmine ta saka tayi rolling da golden brown mayafi a hanyar su ta rakiya Suna tafiya suna ta surutu Nan salma tace" Kawata ashe badaga nan ba Kice yayan mu zai dawo shiyasa yau kaf na kasa gane miki Dan murmushi tayi Ta kalli salma Murya a sanyaye tace "wani murna? Daga ammy tace yaya zai dawo sai kuma kice ena murna? Wallhy kin raina ni salma Hhhhh rufe min baki dai..uhm uhm fah? What eva..jasmine ta fada tana rolling eyes dinta Toh en ma nayi murnan haramun ne yaya na ne fa? Cikin sigar masifa ta dan fada 'Dariya salma tayi tace Ai gaskiya ma zata fito Auu, na manta kinga na fasa tafiya gidan nan ma mu koma kawai .. Akan me? Jasmine tafada cikin mamaki tana kallon salma dake shirin juya wa da ita cikin gida Ohh tambaya ta kike ? Nima jiran yayan mu zanyi Kinsan fa am a die hard crush Wallhy enA mugun jin.... Heyy ya isa " Wtf! Jasmine ta karashe da tsuka mai sauti tare da dakatar da ita da hannu Da kamr zata fashe da dariya sai tace Meye kuma? Ba dama mutum ya dan yi maganr yaya ash sai ki wani dakatr da shi Yayan ki ba yaya na bane? Tafada da serious look Mhmm I know salma"but can you just be serious for once Ta fada sounding seriouus itama Ohh' jasmine I am ,..Kinga ni fa ko aure yayan ki yace yanzuu im readyyyyyy..cewar ta harda tafi tana murna sosai kamr da gSke Wani gum taji. a take ranta ya soma baci Sai dai tayi kokari ta danne abun tace" Not in your wildest dream.. My brother isnt for you or any oda girl Dan ja baya salma tayi tana kallon yadda jasmine ta daure fuska take maganan ba Alaman wasa Ohh god calm dowm girl ..meye haka jasmine Daga wasa? Jin haka yasa tayi saurin kau da yanayin fuskan nata da karamin murmushin dole Don gaba daya abun yakan zo mata ne ba zata Ni ma wasa nake salma..lets go Murmushin yake salman tayi Batace komai ba Suka cigaba da tafiyar su Ki koma haka jasmine Kar naja ji muyi ta tafiya an bar ammy ita kadai da shirye shirye O' oh Ni ma binki zanyi ' Dan waro ido tayi tace ki bini ena jasmine ? Nafada miki zan tsaya a shoping mall ko? And its late fah To 6. Ni dai wallhy sai na biki Toh wai ke ena Ruwan ki dan ma na nace zan biki? Hahaha muje toh Princess jasmine yar gidan ammy na yayan ta shika dai Wani lumshe ido tayi ta sake murmushi mai wuyar fassara Tayi shiru batace uffan ba Dariya kawai salma tayi ta bude mota A kunyace itama ta zaga ta shige motar salma Suka bar wajen Dal ya kunna wutar gaban motar sa kirar rolce royce sport P cap dinsa fara mai zanen tambarin arewa ta gaba wanda ya kusan rufe kyakkyawan halittar sa mai dauke numfashin duk abunda yayi tozali da shi Jikin sa a gine take da kwarjini da hutu ba fari tas bane amma arabian milk mai dauke da madaidaicim lips wanda ya soma yin pitchy-pink ..suman kansa tamkar na jariri baka wuluk ce har tana neman kwanciya dakan ta 'yayi masa saje luf luf a fuskan sa wacce ta sha gyara tubarkallah. Sanye da designers polo shirt fara kat da bakar wando na companyn whitehorse los angeles, wato can na kasar america. Haka ma katin sa dake gefe Alaman shi ma nada alaka da harkan wasan dokuna wato "polo" ASHWEEN A.R kenan wanda Aka fi ganewa da logo *ASH.R* Yan mata masu bibiyan sa da abokan tarayya kowa yakan kira sa da ASH a takaice Shiru yayi bayan ya rage volume din karatun qur'ani dayake ji yana dube dube dai dai setin kwanar shiga makaken mansion din su Dan tabe baki yayi Yace good for you" Kaiwa nan ya buga horn ba tare da bata kokaci ba ya lume cikin wata hamshakiyar gida data ji komai da komai na duniya Kai tsaye Wajen Jerin sport cars ya ajiye nasa sannan ya zaga baya ya dauko wata karamar gift bag guda biyu ya sa kai zuwa cikin gida Bayan minti biyar mai aiki ta biyo sa da karamar trolley dinsa. Ko da ya shiga gida bai wuce ko ena ba sai shashin sa Tsaf ya kimtsa kansa ya sauya zuwa white jallabiya mai kyau..ya dan jeme kansa ya kame shi kadan abaya kamr na yan kwallo Sannan ya kuma feshe kansa gaba daya da mild perf mai sanyin kamshi ya fito.. Zaune take rike da kofin shayi tana kallon adventure channel Wani faffadan murmushi ne ta kufce masa kamr kullum Don a duniya duk lokacin daya ganta hankali kwance farin ciki ne ke mamaye zuciyar sa na musamman Bata hankara ba taji saukan bakin sa a gefen kuncin ta Da murmushi ta damko sa tace'"alhmdullhi Ka dawo kenan! Yanzu nagama zancen ka araina dan albarka Welcome home my prince.. Tafada tana mikewa tsaye cikin tsananin farin ciki tana taba fuskan sa "Zo muje na baka abinci' nasan ka gaji ko? Ena Fata komai lpya dai , hwas ur journey? Dauke da Faffadan Murmushi kan fuskan ta tace Tell me my boy ..' Dariya ya fashe da shi sanda white teeth dinsa suka bayyana sannan ya zaunar da ita nan ya kwantar da kansa kafafun ta ya cigaba da yin dariyr sa hankali kwance Hannu ta sa tana dan shafa kansa tana murmushi sosai tasan farin cikin ganin ta ke damun sa..can kuma sai salon dariyar sa ta soma canzawa nan take taji saukar hawayen sa A nitse ta sunkuya saitin kansa ta kure sa da ido "awww Ashween? Yau kuma ka dawo baby ne 'wannan wani irin sakalci ne hakan? Kukan me zaka min 'Ohh sakalci ma zakice ko ammy?cikin muryan shagwaba ya fada Shima yana facing din ta.. Of cous my prince .to idan ba sakarci ba kato da kai old enough ka bani jika ka zauna kanamin kuka ' haba jarumi na ? Ko nice nasa ka kukan? Toh kayi hakuri ,afuwan,' ...shhhhh ammy Ni bance ba.. To me ye ne? Tell me,tace tana duban sa ko ya kula shikam Dada lume kansA yayi kan cinyar ta idon sa alumshe a hankali yace Stay ammy" Kar ki taba rabuwa da ni kinji? Wallhy bazan iya ba in babu ke. ena ga Zan...zan...sai ya kasa karshewa muryan sa ya soma rawa' Shiru ne ya ratsa wajen yayin da hjiya shahida (ammy)ta cigaba da sassaita sa tana shafa suman kansa a hankali ba tare da tace uffan ba Itama daurewa tayi sosai din tasan meya ke nufi . Sam ashween Baya so ya sake dandana zafin rashi me a rayuwar sa.. Ita kanta tasan ya shaku da ita shakuwa na ban mamaki Don Ko da kudin da suka mallaka za'a bayar ace ba ita ta haife shi ba ba mai yarda da hakan ' Ashween ka tashi min nikam zaka karya min tsofafin kafafuwa ta ba fa makai na ajiye ba WannN na Jikoki na ne..tayi maganan cikin wasa don ta kawar da yanayin su a lokacin Kamr an tsakure shi ya mike zumbut Yace too in ba jikan fa? Ai har yanzu tenure na bai kare ba Dan zungurin sa tayi tace Come here.. Share wannan abun a fuskan ka And promise me bazKa sake min haukar da kamin yanzu ba shiru yayi baice komai ba sai ma daure fuska dayake shirin Yi Zaka goge ko nayi tafiya ta? Da sauri ya sa hannu kamr karamin yaro ya share hawayen san Baice komai ba Good ..muje ka ci abinci don tun tuni nake jiran ka No ammy .na koshi Meyasa? Kai Bana son sakalci fa, kaji min iyeyi tashi muje inga guri Zaman diris yayi ya make kafadun sa " Im not going untill u promise me nima, ikon Allah,tace tayi tsaye tana kallon sa Ehen go ahead ena jin ka " juyawa yayi gwuwar sa na kasa yace ammy Na amince bazan sake kuka ba in kika min alkwari bazaki barni ba har abada" Serious face din daya sa ne ya so ya bata dariya amma sai tace Promise son" Oya tashi muje Allah shi zai bar wanda ya ga dama kar ka damu Bai saKe cewa komai ba ya bi bayan ta Suka nufi dininng Cikin so da kulawa ta sa shi ya cinye abincin sa tas bisa kan tsari kafin suka dawo palour suna taba hirar su Ammy, ena jasmine ne bangan ta ba tunda na shigo Uhm well,, kawar ta tazo ne shyasa bazaka ganta ba, Ok suna daki kenan? No. What. ?Cewar sa yan dan yamutsa fuska Sun fita nace ..na dauka ai ka gansu don basu wani jima ba 'haba ammy, amma kinsan na hana ta wannan yawon tsiyar ko to meyasa kika barta ? Ahh kaji min dan nan,yo ita kenan kullum daki sai kace amarya? Da sannu na nace taje Kaga ni bana son dramn ku nan kar kuma ka taba min yarinya ehe Shiru yayi baice uffan ba don ji yake kamr yayi iska Ya tsamo ta daga duk inda taje yanzu Har kusan 6':15 pm Suna zaune da ammy Nan ya tashi ya tallafawa kakar nasu zuwa sashin ta ya kammala mata komai da komai kamr yadda kullum ya saba tun kafin ya tafi abroad .. Sannan ya mata sai da safe ya sauko falo abunsa " Can abun bai masa ba ya tashi ya nufi massallaci daganan ya yi tsayuwar sa a farfajiyan gida" Suman tsaye tayi tana kare masa kallo daga nesa yayin da suke shigowa Cikin motar salma data dawo da ita Ita kan ta salma saida ta maida hankalin ta Don kuwa da ban wani abu ba sai ace wani aljanin suke gani Ga hasken wutan ko ena tamkar rana haka wajen yake, Suman Kanshi sai sheki yake hannun sa dauke da tasaddaen classy phone dinsa yana latsawa Dagowa yayi Kamr ya san ana kallon sa Charaf suka had ido da salma da shike itace a driver seat Ba tan tama ta bude kofar ta sauko Jasmine na biye da ita dauke da gift bag na prada a hannun ta zuciyan ta sai dum dum yake kamar zai fita ta tsakure gefe shiru, Fuska ba yabo ba fallasa Yace susu? Kece kika girma hakan Salma da kunya ya rufe ta A sanyaye tace sannu da dawowa yaya ash Thank you..ya gida ?fatana kuna lpya right? Lpya lau Tace da dan karamin murmushi Ni zan wuce yaya sai da safe Ok ..yace a takaice idon sa nakan jasmine da tuni ta sunkuyar da kanta Daf da ita salma ta zo ke kuma me haka ? cikin rada tafada tana dan pinchin dinta a daba ran ce Wanda ya sata dada rudeWa ta riko hannun salma tare da dan 'juyawa zata bita kuma Jasmine!!! Taji yace Da sauri ta juya enda salman itama tayi saurin lumewa abun ta Kamr bazata taka ba haka har ta iso daf Da shi ta dan rusuna a ladabce tace "barka da dawowa yaya ka dawo lpya? Shiru ya danyi sakamakon wani kira dayake shiga wayrsa yayi ya sakeyi amma bai daga ba kuma bai kashe ba Kamr baiji gaisuwan nata ba haka ya sa hankalin sa akan wayar sa Sai can ba tare da ya kalleta ba yace" "for whateva reason kar ki sake kaiwa wannan lokacin awaje kinaji na? Gyada kai tayi murya ciki ciki tace Naji" Good ' tashi ki shiga. Ba musu ta mike ta shige ciki da sauri Kallon ta yakeyi har ta lume Zuciyan sa gauraye da wani irin yanayin da ya kasa fayyace wa kansa Ganin ta kawai yaji nauyin dake kan kirjin sa ya sauka Ko ena a sasaan jikn sa yayi light bayajin komai Sai murmushin daya ke sakewa shika dai Gefen jasmine Kuwa tana shiga dakin gado ta haye Da gudu ta fashe da wani irin kuka ' wayyo Allah na Na shiga uku.. Wannan wani irin azaba ne nakeji a raina? Lumshe idon ta tayi gam tana kawo lokacin daya barta tsugune ya maida hankalin sa kan wayr sa To Wace ce wannan take kiran sa? Meyasa take kirar sa..zir zir wani hawayen ya sauko mata Tayi wirgi da pillown kasa"he's mine tafada a raunane tana cigaba da sharban kukan ta'kamr ance mata dagasken mace ce ke kiran sa Saida ta yi mai isarta sannan ta shige bath ta kimtsa kanta Gaba daya mood dinta ya canza Tunani kala kala take yi Ita kadai ..nannauyan ajiyan zuciya tayi tace "i missed yhu alot ka kara kywu da kwarjini Ure d most perfct handsome guy ive eva seen so cute" amma yaya kamr baiyi missing dina ba Salma kawai fa ya kula'har da cewa ta girma" ta karashe tana tabe baki Shiru tayi kamr mai tunani can sai ta kashe lamp din ta ta ja bargo ta rufe kanta jim kadan bacii ya dauke ta. *surriem* [23/08, 03:02] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊* 💔 *SO MAKAMIN CUTA* _'the sword of evil love'_ _Story and written by_ *SURAYYAHMS*🔥 *DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH. *Page▶2⃣* 5.21am dot ya farka tare da addua abakin sa"la ilah illah wahdahu la sharika- la, lahul mulku wa lahul hamdu wa huwa ala kulli shai in qadir,subahallh ,walhamdullhi,wa laa'ilah illah wallahu akbar..rabbigfirnii ..sannan ya daura da bismillah ya sauko daga kan gadon sa Bathrum ya nufa a cikin mintina 12 ya fito a gaggauce ya kimtsa ya nufi masjid' Gefen ammy kuwa komai ta sanya anyi sa akan tsari musamman breakfast din su na ranar Don kuwa ita da kanta ta hada masa wasu abubuwan da shike shi ba mutum bane da ya cika son cin junks ..akasari ya fi ganewa natural flavours na tradional foods kamr vegetables ko fruits. Don haka ko drinks din daka jera su awajen duka handmade ne bana kampani ko daya. Wajen karfe 9 da rabi saura Video call suke yi yayin da jasmine din ke rike da setin dresses yakai kala hudu a hannun ta sannan ga wasu chan zube kan gado 'fuska kalar tausayi tace Haba salma Munfi awa daya anan in banda tsokana ta ba abunda kikeyi Pls now""ke ba dama mutum ya neme taimakon ki baki shiru? Hannu biyu salma ta rike tana jan kunnen ta 'Am sorry jasmine.ke fa wallhy wani lokacin baki san wasa ba Ai na riga na fada miki kisa normal atampar ki zaifi kamar waccan ta mata nuni da wani chan wanda ta yasar gefe..dark green da ratsin ja " ohk shikenan Amma kin tabbata zanyi kyuw? Oh my god jasmine ..ki sa toh na ganki yanzu.. Ba musu ta mike ta sanya skirt da rigar atmpr a dresing room sannan ta fito da sauri tanayi tana jan skirt din don ya mata das das yabi curve din jikin ta " wow, Kinga ni ,i told u wAnnan zaifi U look terrific .waye ma tayi miki wannan dinki? Dan murmushi tayi tace Kathy anthony mana kin manta ne? Ni wallhy hr wani kunya nakeji ta karshe maganr a shagwaban ce Sannan suka kwashe da dariya A hakan har suka rabu enda tayi maza ta kammla kwalliyar ta ta shirya tsaf ta fito Tayi kywu sosai duk da ma bata tula make up ba Sai round cute face dinta ya dada bayyana dimples dinta dake gefe gefe.. Tun daga kan steps ammy ke kallon ta bAta hankara ba sai yauki take tana takowa Tubarkallh masha Allah ammy ta fada a zuciyar ta tana dan mirmushi Karasowar ta ke da wuya ta fada kan cinyar ta da gudu "good morning again most gorgeous ammy in d world Kokarin dagota ammy take amma sam sai narkewa take ajikin ta tana dariya ciki ciki Zan ci kaniyar ki fa princess karya ni zakiyi ne Nan ta dago tace Wane ni? Kinyo kyau ne sosai yau " Ta dan kashe mata ido Murmushi kawai ammyn tayi ta ture ta gefe Tana cewa Bani son shirme bayan kin barni anan tun tuni kinata kwalliyar ki Karfa kice min wani wajen zaki kinsan yayan ki baiso ko? No" ammy ni bance zanje ko ena ba fa Ok fine to, taso muje dinning bari na dubo sa Dan tabe baki tayi Sannan ta kalli wristwasch din ta Karfe 10 da rabi?hmm lallai yaya na hutawa Toh nima zan biki Ah ah, ki tashi kije chan kijira ni dai ena zuwa ammy tace...amma ko ta kula Nan ta soma chune fuskan ta tana maganan cikin kiriniya da shagwaba Ammy kuwa ta biye mata ta fada ta sake na natawa amma sam taki jin ta Suna Cikin haka wani sassanyar qamshi ya dosu su' wayr sa ce makale a kunnen sa A hankali yake magana fuskan sa dauke da wani annuri da annashuwa gaba dayan su saida suka juya suna kallon shigar tasa data masa bala'in kywu Simple jumpa ya sa fara ta yadi shara shara Hannun sa dauke da wata kafurar wristwatchh na hublot wacce hasken fatar sa ya dada sata yin baki ajikin sa 'baisa hula ba don haka suman kansa suka zube kadan a bayan kunnen sa sai sheki yake Ko ya daga kai Yana magana yana dosu su" ' gefen ammy yayi ya daura mata light peg a gefen kuncin ta Yana cewa" sai na ganki And dont be late please Sannan ya katse wayar Ido hudo suka yi da shi lokacin gaba daya yanayin jikin ta ya sauya Duk da asirtaccen murmushin daya jefa mata Itako Wutar kishi ba karamin huruwa yake a ranta ba ' yanzu nake cewa zan duba ka Kaga sai kaga nan ma "yh,na tsaya waya ne ammy U look great ..ya fada ma ammy amma idon sa nakan kallon jasmine Ganin haka yasa ta dan dukawa kasa A ladabce tace Ena kwana yaya ? Katashi lpya,, Lpya lau..ya fada a takaice tare da mikewa tsye yana rike cikin sa Ammy am so hungry. Ahh Muje mana Dama ai kai kawai nake jira ka fito Princess shall we? Nan hankalin ta ya dawo daga nisan tunanin bacin ran data ke ciki a lokacin Ba tace uffan ba ta mike tabi bayan su Sama sama ta ke cin abinci don kuwa tunda ya zauna kira ke faman shiga wayar sa Gashi sam ta kasa tantance namiji ne ko mace ne Idon ta fam ya cika da hawaye amma ta kasa sauko da su sai ma dura ma cikin ta ruwa data keyi Sosai suke tadin su na kaka da jika mai kama da na đa da uwa ita da ashween suna ta dariya Shirun da tayi ne ya sa shi kai kallon sa kanta Shi dai sosai abin ke damun sa sai yaga kamar a takure take Dan haka ma ya mike tsaye"yace ni zan fita ammy Amma bazan dade ba zan dawo Nooo way ,tace tana dan hararar sa Zauna ai ba mu gama maganan mu ba Wani sanyi jasmine taji aran ta da ammyn tace haka amma tayo xugum tana wasa da spoon Toh ena jin ki ammy First of all To kai din ena zaka yanzu bayan nace ka huta na sati agidan nan Zanje na siya abu ne kawai i need some toiletries ammy Ok yayi' Dama maganan waliman ka dana hada Auntyn ku hajiya hadiza Tun jiya take famr son taji ra'ayin ka amma kamin shiru ko kunyi waya ne Dan jingina kai yayai da chair Yace Na kira ta da safe ammy Amma gaisawa kawai k Mukayi na sanar da ita na iso lpya She called me tun ena japan har tai min addua Dats nice tace atakaice.. Toh ya ake ciki How do yhu want it kasan wannam duk dan kai zaa shirya sa ko? Yes ammy Ni ai bani da matsala ko yau ne ma am ready Dan rau tayi da ido tace Ready? Uhm ,uhm I want it to be a grand welcoming party So ena son ka gayyace kowa da kowa naka Dan murmushi yayi yace done . Angama ammy ur wish is ma command Kema haka princess cewar ammy tana maida kallon ta kan jasmine dake kai kawo a zuciyan ta Ye..sss ammy tace a sanyaye Nan ta mike tayi dakin ta sum sum Kallo duka suka bita da shi ba wanda ya iya tanka mata Yana dauke kai suka hada ido da ammy Waccw ta sake dan karamin murmushin daya sa shi jin kunya Na tafi nikam.. Zo nan...bangama ba Ba musu ya juya yana kallon ta Nace ba .. Why dont yhu take your sis along Ai sai itama amata toileteries din ko? Ah' a Ammy ki bari ba yau ba ..zan kaita intana so yanzu am in a rush Ok toh a dawo lpya tafada tana kokarin haurawa sama Cikin Babbar motar sa ya shiga kirar matrix marron ya fice bai tsaya ko ena ba sai wani katafaren ma'aikata mai suna k and k agro-chemicals industy Kai tsaye ya mike wata office ya kusa kansa ciki tare da sallama A tsaye ya tarda shi yana jeka ka dawo cikin suite dinsa baka wanda tayi ma dark skin dinsa kywu sosai My man"...suna hada ido ya fada suka kwashe da dariyA ya zago cikin sauri sukayi musabaha suka rungume Juna 'Welcome back bro..so dama da gaske kake yi? Na dauka irin abun kan nan ne sa kasaba Toh yanzu dai gani na taho so whats up' Kalau am just glad Ka dawo dai finally Yeah alhmdullhi ..abu kamar wasa yanzu dai Kasan me ? No sai ka fada Wai welcome partyn nan da nake gaya maka aunty na ta na shirin hada min shine yanzun Suka dago da magana And yhu know akwai abubuwa agaban mu" Dan shiru kamal yayi kamr mai nazari sannan yace Tashi muje gida mu karasa achan I have an idea.. Ba musu ya tashi suka nufi gidan su kamal din .. Gefen ammy kuwa ta gama sanar da kusan duk friendly business patners din ta na ciki da waje don Ta gama sawa a ranta ranar ne zata nuna ma ashween clients dinta ta kuma sake masa dukkan harkokin ta na business itama ta huta tunda tsufa ya kamata sosai Zaune Cikiin wani tunanin akayo sallama 'doctor?tafada tana mikewa da kyr Ah zauna hajiya shahida Ya jikin Doctr sikirat lawal tafada Toh jiki dai alhmdullhi doct tafada tana dan dube dube Bayan sun kammla gaisuwa nan ma ta dan mata tambayoyi game da kanta kamr yadda suka saba.. Ammy tace Yawwaa likita nace yanzu zamu dinga haduwa a office dinki kawai saboda yaro na ya dawo kasar nan gaba daya and you know very well ba na san su gane me nake ciki ko? Haka ne 'ajiya Amma nidai har yansu ena shawartn ki da bayyana musu ko da mashi babban ne Gudun kar wata rana wani abun yafaru unxpected.i think thy dersv to knw d truth Ah' a likita ,insha Allahu bazai faru ba ai ena kiyaye wa likita Gaskiya bazan iya sanya ma yara na wannan dawainiyar ba .nasan su sarai zasu daura wani damuwa akan su 'cikin ranta tace musamman ma shi babban da kike tunanin zai iya rike wa Toh Muyi sauri kafin yaro na ya dawo yace bazai dade ba Ba musu likita ta shiga mata kwaje kwaje Sannan ta bata magani kamar yadda suka saba Ita da kanta ta taimaka hajiya shahida har zuwa site dinta Sannan ta samu ta kwnta Jim kadan bacci mai nauyi ya kwashe ta.. Jasmine da ke dakin ta ba abunda suke kullwa illa yadda zasu fuskanci babban taron yaya ash dake gaban su " komai sun fara tsara yadda zasuyi shi itada aminiyar ta salma kama daga spa, gyaran gashi.. Make up,dresses,shoes jeweries ..hatta gift saida suka tsara yadda zasuyi masa ranar Misalin karfe takwas na daren ranar kamal ya soma broadcasting event dinsu a media Yana tura iv ma family and friends musamman yan mata wato slay queens ke kokuwar samun wannan Ivn duk da ma wasun ta social media aka sanar da su, Ko kafin yagama ajiye wayar sa ya amsa kirar mata sunfi akirga kowacce da salon ta na neman samun shiga hidiman Karshe kashe wayar sa yayi ya dauko dayar wacce private ce ba kowa ya san shi da shi ba ya kira " cikin murmushi mai kama da dariya yace "Ash akwai chwakakiya Ladiea are on dis team 100% Dan karamin tsuka yayi yace Chan musu. Just make sure kasan kalar da zasuyi matching da plans din mu dai I want highly classical and unique girls Kasan zahida ta wuce yadda kake tsammani ko? Ni wallhy duk fargaba nake bansan ko tania zata iya ba gobe in munje C'mon ash , Have faith mana,kamal yace' komai zai zo mana cikin sauki Ita zahidar sarauniyar ena ce ? I dont think tania is less agaban wata ya mace kaima kasan ta hadu iya haduwa Yh naji...Allah ya kaimu goben Ya katse wayar sa Juyawar da zaiyu sukayi ido hudu da jasmine wacce tuni ta tsane gefe daya fuskn ta a dan daure Wani zazzafan ajiyan zuciya yayi a boye Sannan ya mata hannu alamn ta karaso Ba musu ta taho sum sum. Jiki a sanyaye hannun ta dauke da paranti " haddaen french fries ne da egg souce wanda yaji nikakken namar kaza' Gefe guda kuma glass jug ne Mai dauke da fresh apple and cocunut juice A gaban sa ta ajiye sannan ta juya zata bar wajen batare da tace uffan ba Kauda kansa shima yayi Ya cigaba da latsa waya Sai da takai kusan rabi da tafiyar ta Taji yace " daki zaki kaimin Ba nan ba Dum taji a ranta don kuwa tuni yanayin ta ya canza musamman intaji yayi maganar mace a waya Dan tsayuwar minti 2 tayi ta nitsar da kanta sannan ta juyo tana dawo wa " a dabaran ce yake kallon duk wani motsin ta wanda ke matukar burgesa amma sam bata sani ba Shi ya fara gaba Tana biyo sa ..enda wayar sa ta sake kara har sau biyu sannan ya dauka " bae,yace cikin sanyin murya Yana turo kofar dakin sa Da dayan hannun ' cikin harzhen turanci suka gaisa Sannan yace Gidan mu zaki zo kuma? Ahh nooo Mudai hadu a enda na fada miki kinji Dan shiru yayi kafin yace toh shikenan gudnite ya katse Wayar Hannun ta dake bari ya sata saurin dangwala abincin kan table Tana kokarin boye hawayen dake sauka mata a hankali Sai mutsi mutzi take bata so ta daga kanta don bata dauka zai kammala wayr da wuri haka ba kuma tasan tabbas ta mike tsaye zai gane kuka take shirin yi Shiru yayai yana lura da ita ya kuma kure ta da ido abunsa Ji tayi an kargamu hannayen ta bazata zuwa gaban sa A nitse ya kalleta har yanzu taki dagowa sai ma bugun da zuciyar ta ke yi Jasmine? Meke damunki Akwai matsala ne? Gyda kai tayi da sauri batace uffan ba Chak ya sake ta abunsa yace toh shikenan U can go' Da sauri ta juya da dan gudu xata fice Ta fada kasa tayi wani tumbul tana murkususu tace wash Inna lillhi tana rike da kafarta Da sauri ya karaso ya dago ta Yayi mata sannu Sai jimamin kafar take don kuwa ta buga kan yatsr ta sosai bakin kofar Saurin me kikeyi ne haka Ya fada shima yana kai lallausan hannun sa kan yatsar Ko da ya daura hannun sa yana duba mata hawayen ta datake boyewa ne suka tona mata asiri suka sauko akan hannun nasa Tears? Cewar sa cikn hanzari ya dago ya kalle ta da alamn tambaya a fuskn sa ' jasmine yanzu abun nan har yakai na kimasa kuka? Ita dai shiru tayi sai ma dada bulbulo su take Dan tabe baki yayi yace toh Sannu ,Allah ya sawwke Zaki iya tafiya? A marairace ta dago murya ciki ciki tace ah' ah . Bai jira wani karin bayani ba ba ya daga ta Ya zaunar da ita a gefe nan kusa da shi ' bari na duba miki to" Sorry, yafada a takaice.ya bar ta anan a dakin, koda ya fice Mikewa tayi garau ta sauke ajiyan zuciya tana kalle kalle dan tuni wajen ya sassauta zafin Wani haddaden diary ta hango daf da inda ta ajiye abinci Cikin azama ta miko hannu zata dauka charaf taji an bude kofar' Da sauri ya kau da kansa Itama haka don kunya ne ya soma damun ta tunanin ta karya dauka kwadayin abincin shi take Bai nuna alamn komai ba, Gaban ta ya tsuguna daf tana shakar daddar turaren sa wanda ke sata taji kamr ta lume a jikin sa har washe gari Nan ya kamo kafar yana duddubawa A hankali yake matsawa sai matse ido take Don kuwa ciwon Baikai yadda ta tsawwala sa ba Cikin kula ya mata first aid' tayi nasha nasha kan gadon sa sai ruwan hawayen karya take ' koda baiso ya nuna tsananin damuwar sa ba sosai fuskan sa tadan bayyana cewa ya damu " musamman ma kukan data keyi sosai yake hanasa sukuni a zuciyar sa 'ruwa ya tsiyaya daga mini freezer mai sanyi Yace gashi Ba musu ta mike da kyr tanayi kammr bazata karba va Karshe haka ya tallafa mata ya bata ruwan abaki ta sha Parace tamol ya bare ya mika mata Tuni ta soma ya mutsa fuska cikin shgwabar da ita kanta bata san tana aiyyanawa ba " sosai abun ya mata kywu Sai dai ya kauda kansa cikiin dabara yace oya take kinsan Bana son sakarci ..tare da dan daure fuskan sa Ko ajikin ta ,sai da yayi da gaske sannan Da kyr ta sa abakin ta ta kara shan ruwa Kafin ya hankara ji yayi ta hankade sa tayi bayi da gudu sai kakarin amai take Don kuwa ko hadiye maganin batayi ba da sauri ta kunna kan tap akai tayi flushin dinsa da ruwa sai yarfe hannu take tana nishin karya, " wani tashin hankali ya shiga Yayin da ya karaso ya same ta tana kokarin sake kunna ruwa akan amai data kwawklu Murya ba yabo ba fallasa yace Sorry" jeki kwanta zan karasa Wani dadi ne ke ratsa ta yadda taga na kula ta don haka tayi kane kane kan gadon sa tana maida numfashin karya ' "tanajin murda kofaa ruf ta rufe idanun ta Kamr wacce ke jin bacci Shiru ne ya ratsa wajen Daga bisani ya zauna gefen ta ya jawo abincin " jasmine""ya kira ta amma sai tayi Shiru abun ta saida Ya sake cewa "jasmine Kafin tadan motsa C'mon Taso ki zauna Yafada yana kure ta da ido Cikin wani irin yanayin kasala da yauki ta tashi Ta zauna ' ci abuncin sai kisha magani yace a takaice ' ah ' a Na koshhhi.. Ko kula ta bai sake ba ya shiga debar abincin a spoon fuskan sa a daure ya kai bakin ta batare da yace uffan ba " dadi daya gama lullube ta yasa nan take ta bude bakin sama sama ta soma amsa fuskan ta Kamr zatayi kuka amma cikin zuciyar ta fall yake Shiko baima san me takeyi ba inbanda tausayin ta daya kamasa sosai Ahakan har ya kammla bata kusan rabin abinci sannan ya sake balla mata paracetamol ta sha Ko da ta kammala ya sata gaba har zuwa dakin ta Sai yauki take tana riirrike shi a dole wai bazata iya tafiya da kyu ba.. Kallo daya ya ma dakin nata sannan ya tallafa mata zuwa kan gado ta kwnta Nan ma Ya ja mata blanket ya kashe wutar dakin abunsa ya juya zai fita Siriyar muryan ta ne ya dakatar da shi In da tace " nagode yaya Gudnite, Murmushi kawai yayi bai juyo ba ya sa kai ya fuce kuma bai tanka ba Tanajin motsin saukar sa kasa ta tayi wulli da bargon ta mike tsaye Sai murna take tana dariya" I love you besty *asmeenatzeeyan*❤❤ *surriem* [23/08, 03:02] ‪+234 806 071 2446‬: *⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊* 💔 *SO MAKAMIN CUTA* _'the sword of evil love'_ _Story and written by_ *SURAYYAHMS*🔥 ```UP👯🏻‍♀ NIJA🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬💃🏻 Even if u dint make it to end, we apeciate how yhu paint the hrts of fellow nijerians with smiles today🇳🇬🇳🇬``` 🇳🇬💯 *DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH. *Page▶3⃣* Da farin ciki jasmine tayi bacci ranar, tun daga lokacin kuwa kaunar sa yake ninkuwa a zuciyar ta ,,,sai dai sam bata samun lokacin sa Don ko ya dawo gida yafi zama a dakin sa yanzu Daga gefe guda wata mace wacce akalla take early 30s din ta a shekaru Cikin shigar ta na qasaita wanda ya riga ya boye shekarun ta ta fito tsaf kamar kullum Da mammun ripped jeans ne hade da riga red silk satin longsleeve mai budadden buttons ta gaba Ta dan yi rolling kanta da karamar veil wanda da shi da babu duka daya ce..ma'aikatan ta sai binta ake abaya tana zuba yauki da mulki Duk da shirgegen spec din dake manne kan fuskan ta kywun ta baya boyuwa don kuwa ko makaho ne ya ratsa gefen ta yasan ita mai kyau ce Zahida rodriques aka rubuta gaban offishin data shige ciki Nan security suka dakatar da dunbin Client da suke so su gana da ita Waya take yi' Ohh .'Jamal please help me I promise ,wannan shine na karshe Cewar ta cikin wayar fuskan ta dauke da alaman tashin hankali Ah' ah zahida Ni dai nace ki mance da wannan harkan kawae Is too dirty " zai iya fin karfi na fa ko a sharia ce Saboda mutanen nan suna dealing da drugs ne and is dangerous u know? Juyi tayi cikin bacin rai "So what? tafada a hatsale tana buga desk Ohhh mine ,Arent yhu d best lawyer?yaci ace baka shayin kowa Haba jamal karka bani kunya mana I need dis business just do sumfin abt it please Bata jira amsar sa ba Ta katse wayar ta ta zauna tana huci Cikin dar dar sectaryar ta wacce take rakube a gefe ta ce "madame clients sunyi yawa yakamata ki duba su yau koda kadan ne "nan ma ba tare da ta kalle ta ba tace Just get out" Jiki na bari sectarayin ta yi waje ba musu ..yuu mutane suka yo kanta Ta rasa ma me xata soma fada musu don yawancin su sama da wata shida suna jiran su gana da ita amma shiru ' Tana zaune ta dafe kanta tana tunanin yadda zata fuskanci mrs rod(mahaifiyar su) inta rasa wannan case din gashi ta barnatr da kudi sosai ba na wasa ba Cikin wannan tunanin nata private wayar ta ya buga ringing Ko da taga kamal ne ba bata lokaci ta sa a kunnen ta " Hello darling Tafada cikin wata shu'umar murya Hey...yace yana kashe mata jiki da daddar sexy voice dinsa shima Ena ta jiran ka i was expecting to see yhu at my office today ko anfasa deal din dani ne? Dan kasalallen murmushi yayi mai sauti yace No . In ba ayi dake ba who else ? Kece fa kankat a qasar" dont forget that , miss world beauty queen . Wani zazzaafan murmushn jiji da kai ne ya kufce mata tana wani rolling eyes Dinta a lokaci guda Murya kasa kasa tace i wont Mr Sweet talker. " So how far lets talk abt business baby yace Oh yes am at your aervice kai nake jira ai Ok and, i hope kinsan bani bane asalin mai abun right Yeah ..tace cikin rigima Ok toh yayi " lets hit it yace tare da katse wayar. Ba tare da ta kara minti uku ba ta dau jakar ta itama ta fice Tsaye sectariyan ta tayi Yayin da ta watsa mata wasu wulakantatun kallo ' ena aikin dana sa amun fatan kun gama ? Yes maaam Gaba ta mike cikin tafiyar ta na qasaita sectariyan na biye da ita abaya tana koro mata bayanai Cikin makeken show room na fashion designs suka shiga Kwararaun Maikata ne kusan goma yan mata shar da su Kowa sai famar aiki take A kimtsa nan a gyra chan Turbarkallah ..iya tsari da haduwa wajen yayi Ga shi duk designer s din ba wanda ido bazai dau lokaci wajen kallo ba ' ena son komai ya zama intack in just 10 minutes Cewar ta sannan ta fice .. Bayan kamar mintuna talatin kaf aka kimtza zahrod fashion and designs company Just in time wasu tsadaddun sport cars guda biyu suka sauka bakake kirar BMW Tamkar basu taba taka qasa ba haka jikin su ke sheki Tuni aka isar ma zahida sakon bakin ta sun iso wacce tuni harta sauya shigar ta zuwa wata gantalalliyar fitted gown royal blue tayi parking gashin ta gefe sosai tayi kywu Jikin windown office ta rabe tana kallon su don tun kafin tasan waye kamal ke masa deal din gabanta ke faduwa akan lamarin"tabbas tasan ba karami bane, My Kamal'" tace cikin yanayin Shauki zuciyan ta na yabawa da kywun halittar sa da kwarjinin sa" Dube dube take ko zata hangi fuskan wanda ya fito dayar mota amma sam bata gansa ba sai bayan sa yayin da ya ma tania jagora suka nufo ciki Ras ras taji gaban ta ya fada ganin tsarin kywu na tania Ga shi duk wani cika cikan classy ladies ta cika su dam Ruwa ta koma ta tsiyaya ta sha sannan ta kalli kanta a glass din window ta sauke ajiyan zuciya tana cewa Am beautiful".yes i am Ta dada lumshe ido tana breath in breath out sannan ta fito Masaukin baki a ka ajiye su Tania dake gefen ashween ta rike magazine mai dauke da hoton zahidar tana kallo Sama sama ,cikin jan aji Hey durling "cewar ta ta cikin yake tana kai hannu wa kamal , Softly ya rike hannun ta manna lips dinsa akai Yace bae..u look gorge Hade da kashe mata ido Uhmm meet him ya fada yana nuna mata ashween da gaba daya zuciyar sa ta shiga wani mummunar Yanayi tun ganin farko daya mata tana shigowa wajen "hm duniya kenan" Lallai kuwa zahida ce " devilish ' cikin ransa ya raya Da kyar ya kimtsa kansa ya mike tsyae tare da tania Ya mika mata hannu " Shiru tayi tana yake sabida bata tabajin akwai wanda kyunsa zai sa taji ta qaskantar da nata ba sai yanzun Gira kamal ya daga mata alaman ta mika hannun mana Kafin Ta dawo hankalin ta tace uhhm sorry"forgive my manners' Ure higly welcome i must say Cikin ido yake kallon ta don ji yake kamar ya shake ta atake ta mutu Komai dawowa masa yake har kwayar idanun sa sun soma rinewa Ya daure yace Thanks .. atakaice shima ya sanya fake smiles Ba yabo ba fallasa suka gaisa da tania Sannan suka wuce show room Sosai take bada kanta ma ashween amma sam hankalin sa baiya jikin sa saboda haka magana ma bai cikayi ba awajen Daga tania har kamal sun kasa gane masa In banda ma tsoro da suka soma ji kar ya kofsa musu So what did ur lady likes handsome ? Ta tamvaye sa Wani kallo ya mata mai wuyar fassara cikin ransa yace Kamar bani bace take cewa ugly monster da chan mswww" Wani shu'umin kallo ya mata kallo daya kamasa kasan daurewa yake fitar da maganan Yace she 's my gold I want d best..just like yours, Dan tabe baki tayi cikin Sigar jan aji wani bangaren zuciyar ta fal jin cewa ya dan yaba da dressing dintan sannan tace Am at ur service prince Bai kula ta ba ya kau da kai, " Uhmm,uhmm, ladies take ur time Excuse us' kamal yace tare da jan hannun ashween din sukayi waje Ba su tsaya ko ena ba sai cikin mota enda daga shigar sa ya sunkuyar dakai kan stiring Ashween ? Whats wrong man ya haka ? Jin Shiru bai amsa sa ba ya sa ya soma rarrashin sa " kayi hakuri mana ashween D game has has just started insha Allahu ena tare dakai Zamuyi nasaran karya su please be strong. Da kyr ya dago kai don tun da ya tsunguna abu daya yake gani Yadda lailahn sa ta mutu a hannun sa Siriirin hawayen sa ya goge Yace 'ure right But i think i need a break Wallhy i cant stand dat devil Komai dawo min yake musamman intayi magana ji nake kamr kaina zai kunce I know ..ai dama ba ma kanka zakayi ba Ka tuna alkwarin da ka ma lailah Just rmember dat bro Dan shiru yayi na dan mintuna Sannan yace muje " Daga gefen su zahida kuwa ena ka saka da tania duk da ma tana dan jin kishi aran ta Sai lailaya ra take kamar kwai tunanin ta a dole ko tanan zata samu shiga wajen ashween 'sosai tania ke vata tough time musamman wajen iya kushe kaya dagangan amma haka ta danne maganar ta ke biye mata da yake " Suna daga gefe K